Sashe 117
Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
👁🥡👁 🅿5⃣2⃣. *S* annan ya kalleta tareda qara matsota cikin jikinsa yayi qasa da hannuwan sa yana murza bayanta a hankali,, itako sai shagwab'a kawai take zuba masa kala kala gamida sangarta. gyara mata zama yai a jikinsa a haka yaci gaba da tuqin wanda kad'an kad'an ya kalli 'yar round beautiful cut face dinta har dai suka iso wani katafaren oasis wanda babu abinda bassa sayarwa a cikinsa indai kuwa dangane dana ci ne dana sha. ganin ya fita daga motar bayan d'agota dayai a jikinsa snn ya zaunar da ita a set din driving din, nan itama ta fara qoqarin fitowa a cikin motar aiko sai jitai motar har ya datse motar sakamakon wata 'yar qara ta tsuwa da danjojin motar suka bada saboda latsa remote din motar dayai alamun ya rufeta bazata fito ba. kallonsa kawai take ata glass din motar kamar mai shirin yin kuka, gani tai ya had'a hannuwansa waje d'aya tareda kwantar da kansa a kafad'arsa daga tsayen da yake wajen 2 steps na benan oasis din. juya fuskarta tai gefe daya alamun tayi fushi taqi qara juyowa ma ta kallesa... jitai wayarta dake cikin jikkarta tadau tsuwwa, da kallo tabi jikkar dan harda bazata duba ba sai kuma tayi tunanin wataqil ko maman tace ma, dan haka da dan sauri ta zuge jikkar jin datai ringing din harya katse na farkon, shima kuma na biyun daya fara yana shirin katsewa a nan ne tasamu ta daga wayar batareda ta duba taga mai kiran bama. "Sorry my lollipop na banson mazan dake wajen nan su kallemun kyawunkin nan shiyasa nabarki a moto kinji sugar lips na? kidaina mun wasan fishin nan naki tsoratani yake kinji?, dole cetasa nai hakan dan bansan iya kalar adadin kishinki danikeji a raina ba lollipop" wani kalar sabon d'an sanyanyyen murmushi ne taji ya kutto mata, saida ta lumshe fararen qal din idanuntan nan dan sosai takejin dadin kulawar datake samu daga garesa kota'ina. itama a sanyaye bayan bude idanun nata datai tace"to doctor na please na ji, amman kada ka jima Kasan nima ay ban iya jimirin missing dinka tattare dani koda na minti daya ne kuwa" "Angama lollipop na bazan jimaba yanzun nan zanko dawo insha Allah" harzai kashe wayar tai saurin cewa "pleassss hearty ban lamuncewa idanunka su sauka fa kan kowace macen dake cikin wajen ba koda kuwa staff din wajence fa" taqarashe mgnr a matuqar shagwabe. "wnn ba muhallin idanuwa na bane kallon mata kema kin sani lollipop to danmi zakiwa idanuna kokonto kan hakan?" wata 'yar siriyar dariya ta sake saki sannan ta sumbaci iska ta turo masa a wayar da harafin "muachhhhhh" daya fito a bakinta, sosai yaji sautin sum6ar tata har cikin sassan jikinsa kuwa har saida tsikan jikinsa ta motsa, a hankali ya zare Bluetooth din daya jona a kunnensa da sukai wayar yana sakin wani kalar hadadden muskilin murmushinsa boyayye Wanda bakowa ne zai fahimci kalarsa ba, tana kallonsa ta glass din motar yaci gaba da taka steep din harya isa kan wata lepter ta ida qarasawa dashi ciki sannan nefa ta daina hangosa, lumshe idanuwanta tai tareda komawa ta kwantar da kanta a jikin set din tana cigaba da sakin murmushin kewar likitan nata. ba'a jimaba taji yadawo motar ya zauna ahakan datake bata motsa ba saima yidatai da idanunta kamar mai barci, danko shima haka yazata din wato barcin tayi. ahankali yaji ta sulalo da kanta saman gefen kafadarsa ta kwanta, saida ya qarasa daura belt din motar a jikinsa daya riqo sannan ya d'an juyo ya dubeta a fili ya furta" lollipop like a cat, dason jiki ga saurin barci kwanan kuma, ida janyota jikinsa yai itako taqara lafewa tana shaqar qamshin turarensa wanda yake matuqar qara shiga ranta da jikinta batareda tasan dalili ba,har takeji uwa zata iya shanye turaren zallar ruwansa dazata gansa kuwa. ahaka har suka iso hospital din. yana parking suka fito tareda jerowa tamfar stars suka zamewa jama'an dasuke kaida kawon Shiga da hiccen cikin asubitin. sun zo daidai ta wata qatuwar qawatatacciyar baranda mai dauke da kuma filawowi kota'ina inda office nasu na likitoci ke a jere, gashi ba kuma jama'a a wajen sosai dasukebi. nan ya saka hannunsa ya juyo da ita suka kalli juna cikin ido yayinda tai masa alaman tambaya da ido na ma'anar tsayuwarsu wajen. anan ya dauke Kansa gefe tareda nuna mata office dinsa yace"kinga office na nan lollipop cike yake da tarin ayyukan da nikeson yiwa jama'a amman zaman da muke na kasantuwarmu da juna ya hanamun samun confidence na in fito wani aiki lollipop" murmushi tai tareda dan dunqule hannunta kadan ta nausar masa ciki cikin wasa tana sakin wata 'yar siririyar dariya sannan tace "nakusan maidoka office din ai saikai aikin da hujja,,, tana gama fadan hakan tai gaba shima daya dafe cikin nasa yana kallonta tareda dan boyayyen murmushi, sakin cikin yai ya biyo bayanta yana fadin"matsokaniya da kinsake kuwa kin tsaya dasai na rama danma kiji ni bawai a ciki zan rama bama fa" dariya kawai ta saki yayinda tayi saurin shigewa dakin dasu baffa suke dan kuwa tasan kadan daga cikin aikinsa ne ya aikata abinda yace din zaiyi din abainar nasi dan taga take takensa bawai kunya zaiji ba saidai shi yadaura mata kunyar. tana shiga wajen dasauri kuwa ta qarasa wajen su abakin gado ta iske baba yawale zaune yana shan aiba wadda baba dahara take kwaye masa tana tara masa a plate gamida yankakkan lemo da kankana sai fira suke qasa qasa. yayinda baba Ismail ke sallar walha a gefen gadon nasu. "Inyeee mairan qarfe kamar ba patient ba wannan iriyar jonewa da baba dahara da kukai no easy fa, taf gskia kamin kubar hospital dunnan inajin dole ashafa muku fatiha kaga saita ida jinyar taka dakyau in kun koma gida ko?" tayi mgnr a tsokane tana mai zama saman kujerar gefen gadon bayan ajiye jikkarta datai saman cinyoyinta. baba dahara tace "kaji shakiyyar yarinya ko? ni kwana biyun nan dabakizo asubitun nan ba baqaramun sakewa naiba dan kedai bakya gani ki yi shuru saikin tanka" "baba ku bari zan muku maganunta, cewar khaleepa daya tsaya gefen gadon yana mai dan sakin qaramun murmushin nan nasa. "yawwa d'an albarka danaji dadi kuwa" cewar baba yawale kenan yana mai ida shanye ragowar lemon hannunsa. Itama baba dahara tace"ato daka taimaka ai likita, nidazaka aure mun ma ita daka biyani dan kaine daidai ita wanda zai gyarata itada zamanta." kallon juna sukai su biyu wato baba yawale da khaleepa sikai murmushi kawai, sannan kuma khaleepan yasake waigawa ya dubi heenduh data matse bakinta takasa mgn. baba dahara taci gaba da cewa "yarinya ta hayyaci kowa ai qwamma kisamu mai saitaki kokya nutsu" sumburo baki kawai heenduh tai taqi qara cewa komi dudda Yaya jiki da Baba yawale yai mata qin amsawa tai saidai khaleepan ne ya amsa mata yayinda baba yawale yai murmushi kawai dan yasan rigima kalar ta heenduh. baba dahara kuwa karkace baki tai tace"ato nikam dai bazaki samu ko sannu daga gareni ba 'yar nan dan kima jini dakyau dakyau qwarai'' "banda buqata daman, dan haka riqe sannunki tshowan nan" cewar heenduh tana yamutsa fuska sannan ta zarce da fadin"kuma sainasa ma mairan karfe ya samo mana wata ya qyaleki...tayi mgnr cikin sake turo baki. aiko baba dahara najin haka tace "haba kekuwa 'yar albarkar 'yar nan 'yar kirki ana mgnr arziqi miya kawo ta canjin ra'ayin da zakisa yayi kuma? nifa wasa Nike miki kinga ma Yaya jikin naki jikalle ta?" wannan karan mgnr baba dahara dariya tabasu dukkansu kuwa.. daidai lokacin ne kuma baba Ismail yagama sallra sa, har qasa khaleepa yasunkuyar dakai ya gaishesa sannan shima baba Ismail yaiwa heenduh Yaya jiki,,qara riqe hannuwan baban nata tai sannan ta CE nawarke ma babana.... Mgnr ta katse sanda taga shigowar doctor mus'ab a dakin. shaking hannun juna sukai shida doctor khaleepa asace yake kallon heenduh lokacin dayake qara duba file din baba yawale dake hannunsa, sosai yaga kamar taqara cika, kyau kam yagani taqarasa sosai akan ma wanda yasanta dashi yau, shikam dai yanajin saidai ayita taqare dan dole yasake tuntubar khaleepa yaji gskiyar lamari dan gskia gaf yake da kaiwa maqura kan rashin sanin shinda aurenta koko mgn CE kawai ta khaleepa dayace masa hkn. "baba jiki alhamdulilla, yanzun bakajin matsalar komi a jikin naka ko? cewar doctor mus'ab. murmushi baba yawale tai rareda miqar da hannuwansa ya shafa fuskarsa snn yace"eh alahmdulilla likita banjin matsalar komi a jikina saima wani qarfi dani keji ajikina Allah saka muku da alheri dai likitocin nan" baba Ismail da baba dahara sika amsa da Amiin a bayyane. doctor mus'ab yace"zuwa gobe zamu baku sallama In Allah yakaimu" suka amsa da Allah kaimu lpia dan dama baba yawale yamatsu daya bar asibitin nan yakoma gida daman. duban doctor khaleepa doctor mus'ab yayi dayake a tsaye qyam hannuwansa zube cikin aljihunansa na wandon suits dinsa. sannan yace"doctor muje office dinka please zamuyi mgn. saida khaleepa ya dubi watch dinsa sannan yace "OK let's go" haka suka fito tare heenduh tabi bayan su da kallo zuciyarta cikeda jin haushin doctor mus'ab daya janye mata shi kuma alhalin ga tafiya a gabansu dan qagare take dataga mama Zainab kam a ranta dan tayi missing na mamar tata, sosai takejin kewar hakan a jikinta. suna shiga office din zagayawa khaleepa yai ya zauna saman kujerar gaban makeken tebur dinsa mai daukeda takardu da files2 sai laptop kuma dake tsakiyansu guda 2. ya dubi doctor mus'ab yai masa alama da hannu da kuma idanunsa daya zauna kan kejerar gabnsa ta karbar patient knn. zama yayi tareda furta"thanks doctor daman dai bawai wata mgn bace kan mgnr sister dunka dinnan CE please doctor talk to me trust tana aure kuwa kamar yanda kace?". a mugun haushince doctor khaleepa ya doki tebur din gabnsa har wasu daga cikin takardun dake saman tebur din suka radado qasa dama sauran wasu abubuwan sannan murya a zafafe yace"look dictor mus'ab wai kana tunanin zan maka qarya ne? nace maka heenduh Nada aure to akanmi zaka nace haka ne kuma? Qarya zan maka knn? kokuma kanada buqatar sanin waye mijin nata inyaso saika qara tabbatazwa inda kana tunanin mgn ta ba daidai take ba?". miqewa tsaye doctor