Sashe 10
Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
*Xexen Fasaha*
[1/17, 3:10 PM] Xainab Documen: 👁👁
🥡🥡
👁👁
*DA SAURAN KALLO !!!*
Story and writing
by
Xayyneb 💤💤
Fasaha online writers f. o.w.
*🌳imparting valuable knowledge and entartaiment is our concern*🌳.
-https://www.facebook.com/Fasaha-Online-Writes-751775151851852/?referrer=whatsapp.
👁🥡👁
🅿7⃣.
*D* auke fuskarsa salis yayi daga kanta batareda yace mata uffan ba.
itace ma tayi na 'yan duniya tace "salis barka da dare"
daurewa yayi ya amsa mata da "yawwa barka" shima kuma ya amsa matanne saboda kada shi mukhtar din yaji babu dad'i ya zamo yaci fuskarta a gabansa kuma, saidai daga haka bai sake cewa komi ba saima duban mukhtar din da yayi yace "abokina bari na qarasa can wajen su mansir nasha atayi kan ka gama"
Ok to shiknn" cewar mukhtar din yana mai juyawa yana cigaba da kallon firdausey zuciyarsa kal farinciki.
"ya mutan gidan suke ne gimbiya ta? cewar mukhtar din yana sake kai dubnsa ga fuskar tata, saida ta dan tabe baki sannan tace suna lpia lau kam, nace miya samu wayan taka ne haka hubbi d'azun naita kira shiru dud hankali na ya tashi na zata wani abunne? kan ya bata amsa saiga Zainab ta fito daga gidan hannunta daukeda wata leda baqa mamanta ta aiketa can bayan layin sune gidan hjy murja.
tana ganinsu ta gaisheda mukhtar har qasa ya kuwa amsa cikim kulawa ta wuce firdausey ta bita da harara kamar ta shaqeta takeji dan gani take wani ladabin yaudarar ne aka turo Zainab din taiwa mukhtar danta burgesa, batasan ita sam zainab ma maza basu gbnta koda anzo nemnta sai mmnta ta matsa snn take zuwa bare harta cusa knta gasu mazan ma. haka zainab ta miqe hanyar da zata danma sauqinta akwai wuta alokacin ko ina lungun fayau yake da hasken wutar nepa.
mukhtar yace " zainab na burgeni firdausey ga kunya sam bata barima ko idanuwa ku had'a da ita yayin mgn.
kusan halinsu day'a da qanena ismail, kuma wlh suma da zasu had'e knsu da sun dace da juna koya kikace,
zaki bamu qanwarki gimbiyar mata?"
yi tayi kamar ma bata jisa ba saima cewa da tayi "nidai dan allah bar wannan zancen miya samu wayar taka amsar danakeson ji knn nidai ynxun gareka"
kai tsaye yace "na siyar da ita ne"
da sauri cikin mamaki take kallonsa tace "bangane hausan bafa? kasiyar kuma kamar yaya knn?
"eh na siyar da itane na siyawa ismail handout sabida bnda kud'i a hannuna gashi kuma dasu zasuyi exam shiyasa"
Wani gululun takaicin baqinciki taji ya tokare mata a maqoshi batadai ce komi ba.
saishi ne yace "ina fatan kema in munyi aure zakiyi ma qanena ismail dud wani gata gimbiya ta kimaidashi qannenki kema kamarni ina mai tabbatar miki in kikai mun hakan kin gamamun komi na rayuwa dan qanena shine farincikin rayuwata banida wani dan uwa sai shi dan haka muna son junanmu sosai fatan kema kuma zaki tayamu qaunar junanmu gimbiya ta?
cikin karfin hali ta furta cewa "eh insha Allah sosai ma kuwa zan taimaka a zumin cinnan naku q'waran gaske"
"yawwa gimbiyar shiyasa kullum kike qara samun fada a zuciyar nan tawa sabida iriyar lailan q'anena abin sona da kike tayani yi" itadai "hmmmm"!! kawai take cewa amman can qasan zuciyarta Allah kadai yasan tsananin takaicin ismail da takeyi, dan ta lura muddin kuwa suna tare da mukhtar tofa bayya mata zancen kowa saina ismail, ismail dai haba,!! ita kam tasan tanada tsananin kishi sosai sam battason taga wani abinda zaisa mukhtar ya had'a sonta da na wani koda kuwa iyayen sa ne, gskia kam tanajin bazata juri hakan ba da sakal wai anbawa mai kaza kai yace da sakal wlh, to itama kuwa hakan take a wajenta.
haka yaita janta da fira tana amsa masa badan dad'i ba dan ranta yagama 6aci da wayar nan tasa da ya sayar dan wani banzan qanensa can.
bai jimaba yai mata sallama ta koma gida sabida sanyin daya fara saukowa.
da suka tashi komawa gida da salis sai suka canza hanya akan wacce sukabi sukazo.
acan gida kuwa ismail harya gama karatunsa ya jima sosai amman baiga yayan nasa ya dawo ba gashi har tara tayi mafarin knn ya fito kai tsaye daga gidan nasu ya nufi qofar gidan mlm zayyanu mai almajirai din, yana zuwa ya ga babu kowa qofan gidan yayi tsaye cikeda mamaki to miya hana yayansa komawa gida da wuri inda yasan sun saba dud dare tare suke fira sannan su kwanta barci gashi shi kuma yanzun hakan barcin ma yakeji.
jingina bayansa yayi jikin bangon gidan yace a fili "to yaya na ina kaje ne? komadai baka zo nan d'inba ne?
yana shirin barin wajen knn saiga
zainab ta dawo zata shiga ciki da sauri ya tsaidata da fad'in
"Assalamu alaikum baiwan Allah" jin neman amincin da zainab taji mutumin yai mata yasata tsayawa ta juyo tareda amsa "ameen waalaikaslm"
"dan Allah tamvayar ki zanyi nace yaya na yazo nan kuwa? kallon rashin fahimta take binsa dashi danta rasa gane waye yayan nasa da yake mgn akai, ita hasalima fa bata sanshi ba danba wai fitowa take sosai ba a anguwar tasu bare tasan kowa da kowa dake cikinta, mukhtar ma ta sanshi ne ta dalilin zuwan da yakeyi gidan nasu.
ganin sa yai cewar takasa fahimtar abunda yake nufi yasashi tunanin laifinsa ne ai dabai mata gwari gwari ba yanda zata gane.
"afuwan" abinda yace knn sannan yaci gaba da fad'in "ina nufin yayana mukhtar yazo wajen yayarki firdausey ne?"
sai lokacin ta gane zanxen nasa tace "eh ina tunanin ma kuma ya tafi dan dana fito d'azun nan na barsu da yaya firdausey din.
har zata wuce ciki yayi saurin cewa "bakiji ba fa"
shi kansa yarasa miyasa ya tsaidata sai sai yasan cewar zuciyarsa na masa kwadayin sake son ganin fararen idanun matashiyar budurwar sosai.
juyowa tayi, karaf idanunsu suka sarq'e ana juna saida gaban kowanensu ya buga damm!!!
sannan cikin kunya zainab ta mayarda kanta qasa jijinta na rawa rawa da batasan miya jaza mata hakan ba a take.
"dan Allah zaki ce kina sona nima innace miki ina sonki? bansan miyasa naji zuciyata ta harbu dake ba dudda ban ta6a ganin kiba sai yau, kawai naji ina sonki ne har qasan raina wlh da gaske nike ki yarda dani, gashi kuma ko sunan ki ban saniba amman har kikayi qoqarin daukemin zuciyata haka urgently?
a kunyace sosai Zainab ta boye fuskarta cikin hijab ita knta taji abunda yaji a zuciyarta tun kallon junansu da sukayin nan nan take, to mike nn hkn? itama tana sonsa knn?
Jitayi yasaki Murmushi yace " ashe rabo ya tasoni gada gida neman yayana wajen gimbiyarsa ashe nima da rabon nayi gamdakatar da tawa sarauniyar kyawawan a wannan kyakkyawan daren knn? da sauri zainab tanufi cikin gida dan wata sabuwan kunyar tasa ke qara shigarta intaji kalaman bakin nasa zuwa gareta.
da sauri yace "dan girman Allah ki tsaya kiji" cakk kuwa ta tsaya daga inda take kuwa baifi ta qara taku 4 ba tayi cikin gidansu ba.
har inda take yazo ya tsaya sannan yace " kibani amsa dan Allah ko na samu na zauna lpia da zuciyar nan tawa yau" kuma dan girman Allah ki fada mun sunani nidai sunana Ismail qanen mukhtar saurayin yayanki firdausey, a tsananin kunyace tace "sunana zainab maganar amsar ka kuma ka bari sai nan da jibi ka dawo kaji" daga haka ta ruga da gudu ta shige cikin gidansu ya bita da kallon murmushi shi knsa yasan ya samu karbuwa sosai a zuciyar zainab kawai da iriyar abinnan ne na mata masu fulako na maimakon a baka amsa kai tsaye sai an wainaka sannan,
daqyar yabar wajen fuskarsa qunshe da murmushi na shima yai yayi budurwa Lallaikm yaya zakasha labari yau.
zainab da gudu ta fad'a bisa tabarmar dake shinfede qasan dakinsu tana sauke nunfashi maman kuwa cewa take "ke zainaba lafiyanki lau kuwa?
da sauri zainab ta daidaita nutsuwarta ta dubi maman tace
"laa babu komi mama, " a'a Zainab indai da wani abun fad'a mun kinsan yanzun babu sama da ni wanda zakiyi maganar sirri dake dashi dan haka ki fad'a mun" saddar da kanta Zainab tayi qasa cikin kunya tasake cewa " to mama ki bari sai abun ya daidaitu zakiji koma miye" tana gama fad'in hakan tayi kuryan dakinsu da sauri,
murmushi mama Jameela tayi kawai a zuciyarta tace " to Allah shi tabbatar da mafi kyawun alherin " sai kawai taji daga bakin qofar dakin nata ance "mtsss muna funci dai uwa da 'ya matsiyatan kawai baku iya koman kuba face munafurci a d'aki"
muryan firdausey knn da mama Jameela taji sai lokacin tayi saurin kallo bakin qofa taga wucewarta tabita da kallo wato yanzun ma harda la6e ake masu kenn?
"Allah shi kyauta muku" cewar mama Jameela taci gaba da goge kayansu.
firdausey kuwa tana shiga dakinsu saman cinyar meron tsimbe uwarta ta kwanta tana faman zage zage mero tace "miya faru ke kuma? "nida wadannan marassa mutuncin mutanen mana mama, wai dan tsabar iskanci d'azun muna waje sanda mukhtar yazo saiga wannan shegiyar yarinyar zainab ta fito tawani maqe wannan mummunan qaraman muryan tata da wannan shegunayen farin idon nata tana wani yin rawa dasu take gaida mukhtar har yana wani yabawa da ita shikuma"
mero ta zabura tace "kam uban malhwar hular mlm zayyanu,, kujimin 'yar iskar yarinya hasararriya, toke kuma dan ubanki daya haifeki uwar wa tasa baki dauke mata haske ba (mari) a lokacin? firdausey tace "haba kekuwa mama yaya zan mareta a gabansa? ai saiya gasgasta gaakiyar rashin mutuncin namu da mutane keta fad'a masa ay ko? meron tayi shiru tace "kumafa hakane kinyi dubara kuma, abarma wannan zancen matsiyatan ni yanzun, miya baki yau shi mukhtar din dayazo?
tsuke baki tayi tace
"ke mama wlh kin cika son abin duniya da yawa Allah kuwa ( kuji rashin tarbiya d'a ya iya furtawa uwarsa wannan mummunan kalma hankali kwance.
nikam nace duniya dai firdausey)
daq'uwa mero tai mata tace "dan uwariyonki waye bai son alheri koya baki kin b'oye dan nasanki da mugun hali?"
"nifa wlh mama babu wani abunda ya bani ki yarda man, ni haushinsa ma naji wai d'azun yaje ya saida wayarsa ya siyawa qanensa handout wlh mama bakiji ba kamar na kashe kaina naji sanda yake fad'a mun abinnan,
mama mero tace
"ki iya takunki fa firdausey kada ki kuskura ki nuna masa kina jin zafin alherin da yakewa wani nasa dan ina mai tabbatar miki zaki rasashi yanda na fahimci mukhtar bai daukar tozarci ga wani bare kuma ahalinsa ma, dan haka kiyi musu kwantan 6auna har mu samu ayi auren kinga daga nan komi kikayi dai dai da kene fatan kin fahimce ni? (kuji mummunan hud'ubar uwa ga 'yarta wacce zatakai gidan miji? Allah tsaremu da iriyar halayen iyayen nan masu 6ata 10 2 bata gyaru ba).
kashewa sukayi da uwar firdausey cikin dariya tace "kai kina masifar wuta mama wallahi kin iya komanki fa"
meron tsimbe tace "ahaf naci duniya ninan da kike gani ba qaramar 'yar bariki bace ninan da kike gani bata wasa bace ko ubanki marigayi wlh shima ya q'arda da halina dan kanya rasu kadanne daga cikin azabobin fitinonina ban kwankwad'a masa yashanye ba, danma ya mutu faqiri matsiyaci babu gadon uwar da yabar mana na arziqi, da yabar mana wani abun aida bnga tsautsayin dazaisa na auri zayyanu ba wlh da gida zan kama naita facaka ta da kud'i na zamo hajjaju dan zuwa mecca wlh akan kari dud hajji"
6ata rai firdausey tayi dan ta tsani zagin da mero kewa ubanta haka nan dudda ya rasun ma bazata shafa masa lpia ba ya samu salama.
lura da 6acin ran firdausey meron tayi tace "tofa an ta6o masu son uba ko? sai kiyi haq'uri ay kinsan dai bakina ba haila ne dashi ba komi yazo kan harshena na kowace iriyar magana ne tofa saina furzosa waje fit nike samun lpia"
"to amman mama inda ya rasu saiki qyalesa ai yamaji dabaqin cikin da kikaita qunza masa kanya rasu, kin korar masa mata da yara har kika d'ora masa hawan jini wanda yakaisa ga faralise ta samesa yana halin hkn ne har ya rasu haba mama ai masifar ta isa haka, dan ni dai gskia da inada wayau ne lokacin banbari kiwa babana haka"
banza mero tai mata taci gaba da cin kwadon tuwonta mai daddawa danshi akayi gidan da dare harda almajirai na mlm din.
"kizo kici abunci shine ya fiye miki da wannan shegen surutun naki marar ma'ana" cewar mama meron.
"nikam bazanci tuwon mai daddawa ba bakina yaita wari" mero tace "inye sannu d'iyar obama, zakiyi kwanan yunwa knn dan wlh ko sile bazan baki ba ki siyo abinci waje kici"
Firdausey tai komawarta quryan daki ta bude jikkarta ta fiddo wani dan qaramin lemon roba da biscuit tahau cin abinta tana kurbn lemonta hankali kwance.
koda mero ta shigo dakin ta iske saura kad'an lemon da biscuit din ya qare aiko takai musu wafta ta warcesu daga hannun firdausey din tace"dan ubanki ai bake kad'ai zakiji dad'in ba, tayi maganar tana mai tura biscuits din a wawagegen bakinta tana korawa da ruwan lemon ta ce
"anya kuwa firdausey zakiyi jinqai na in kika samu gidan nera kuwa?
"eh man mama ina mai tabbatar miki innayi kud'i kema kinyi su ai, dan sawa zanyi a gina miki qaton gida kema ki fantama a cikinsa.
hararta meron tayi bayan ta tillar da empty din robar tace "au a hakan kina 6oyewa d'akan kina danq'arar dad'i nikuma kin barni can da tuwo mai daudawa zakice hakan?
"wallahil azeemu da gaske nike mama ki yarda dani indai nayi kud'i kuwa zaki shaida hakan, banfa da kowa saike"
murmushin jin dad'i mero tayi dan tasan kimi firdausey ta rantse dashi tofa zatayi abun kuwa.
"yawwa d'iyata aminn to inko haka ne zaa wulaqanci da hura hanci dan tsab mlm zayyanu mai almajirai zai dawo nice mijin shine matar dukknsu suka bushe dariya har suna ta6awa.....