← Book details Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 70 OF 178

Sashe 70

Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

*Kuyi haquri sisters wlh in son samu ne na dunga muku type Kunlun kmr ynda kukeso ammn wlh abubuwan ne na rayuwa da yawa da yawa daga wannan sai wannan, abun ne sai haquri ahakan dai har asamu a gama sa lpia, Allah dai bar q'auna masoyana dan ko ba qaramin dadin ganin yawan coments naku nake ba a ko'ina, Allah bar zumunci dai Allah Ameen*.👏🏻

By
*Xexen Fasaha*.
[2/13, 10:19 PM] Xainab Documen: 👁👁
🥡🥡
👁👁
*DA SAURAN KALLO !!!*

Story and writing
by
Xayyneb 💤💤

Fasaha online writers f. o.w.

*🌳imparting valuable knowledge and entartaiment is our concern*🌳.

~dedicated to my mom Sadeeq hauwas~.

-https://www.facebook.com/Fasaha-Online-Writes-751775151851852/?referrer=whatsapp.

👁🥡👁
🅿3⃣3⃣.
*D* a qyar ya iya
samu ya sake bude idanun nasa da sukai masa jawurr tsabar fitinanniyar sha'awarsa data taso masa.
again yai saurin sake runtse idanun dafe da cikin nasa dayaji yafi ma dazun masa murd'a.
shiru yai yakasa ma cigaba da roqon ta bude masa qofar saima sulalewa da yai nan bakin dokin qofar mama Zainab din yana cigaba da murqususu danshi Kansa abun yakasa control nasa , dan so yake ya samu ya miqe koyaje yasha magani amman sam miqewar ta gagaresa, da qyar yasamu yayi yan dabarunsu na likitoci ta hanyar saka hannuwansa bibbiyu yana dan dan na cikin nasa yana sakin nishi daqyar daqyar sai sannan Allah yasa yaji ciwon ya lafa masa, daqyar ya dafa bango ya miqe tsaye ya dinga bin bangon yana tafiya dudduqe tareda cije le6unsnsa da suka sakeyin jazur tsabar datsesu da yakeyi.
jin tafiyar ma yake ta gagaresa hakan
ne ya sashi jingina bayansa a inda yake tsaye, daqyar ya zura hannunsa aljihu ya zaro wayarsa ya bugawa yunus, babu jimawa yunus ya dauka yace "yadai friend likita wai ina ka shige ne dan yanzun haka ma ina nan zaman jiranka waje , dan har gidan small dad naje na iske gidan a rufe ma"
daqyar cikin sake cijewar lips dinsa yace''yu...yunus ina gidan small dad pleass help me... come now" yana gama fadin hakan ya tsinke wayar yana mai dafe gefen kansa da ciwon dole ya saukar masa akai yanzu.
babu jimawa saiga yunus kuwa ya shigo gidan nan khaleepa ya samu ya dafe hannun yunus dan yaji qarfin tafiyar nasa.
shiko yunus sai cewa yake "wai lpian ka lau kuwa friend doctor??"!
kasa ams khaleepa yai saida qyar ya bude bakinsa yace
"yunus d'an kamani muje gida banda lpia ga jikina"
sosai yunus ya tausaya masa dan alamu sun nuna kwarai yakejin ciwon, yunus yace''assha sannu aida kasani baka fitoba inda bakajin dadi ko?!,,
shiru khaleepa yai masa, dole yasa yunus shirun shima ya tallafesa suka fita.
heenduh kowa komi ke faruwa tana leqen su ta window din mama Zainab tana kallo,
taso ta tausaya masa amman wata zuciyar tace mata
"ta wane dalili to? Kohar kin manta marin dayai miki dan kin nemi temakon ya maidoki gida a gun partyn Nafeesa ne?
tana tuno hakan kuwa tuni ta nemi tausayin nasa sama ko qasa ta rasa a cikin zuciyarta.
da sauri ta fito lokacin da ta tabbatar da tafiyar tasu.
dan tsoronta daya ace wayau yai mata danta fito yai ram da ita.
bayan ta sakawa gidan kuba taja tai tsaye a tsakar gidan hannuwanta kuwa rungume a qirjinta.
jin datai wani abu datun lokacin da khaleepa yake ta matsetan nan yana mata yanda yaso to shine taji har lokacin bai daina fito mata ba dan yanzun kam har ta gefen santala santalan cinyoyin ta takejin abun nabi matan.
tana dubawa kuwa taji wani mugun takaici ya kamata yanzun dan wulaqanci kalar nasa yanda tai wankanta tai kwalliyanta lokaci guda zaisa ta sake wani wankan na dole kenan??
dan tsabar takaicin kwalliyarta data rasa tana wanka tana zubda qwalla kuwa.
haka ta sake shiryawa amman wannan karon kwalliyar batakai wacce ta wanke ba dan tsikar jikinta har yanzun tashi take ji tana yi mata dud inta tuno romances
moment dinda suka kasance da doctor har wani lumshe idanuwa take yi, batareda ta ankara ba taji tasake wata jiqewar sharkafff saboda tunani,, tana qara dubawa kuwa taga kalar abun d'azun ne yasake fitowa a jikinta....
"wayyoni Allah na banu ni heenduh"
ta fasa kuka tana burgima saman katifar tata tareda jin zafin yanda zata koma yin wani wanka again.
"Allah isarmun wlh, mugu kawai kasa sai zuba nike ina zaman zamana,, mugu kawai d'an jaraba gashi nima yana shirin d'oramin kalar fitinar tasa jarabar daga tunani"
abinda heenduh take fada knn bayan goge qwallan datai.
wani sabon wankan tsarkin ta qara yowa sannan tadawo dakin kayanta kawai tasa ko kwalliyan ma qin sake yi tai, dudda haka ko ba qaramin kyau tai ba dan dama heenduh koda kwalliya kobata she is beautiful baby ce sanin kowa kuwa.
wata doguwar rigar shadda CE ta zura blue light tareda yafe wani qan qaramin farin gyale wanda iyakarsa dukiyar fulaninta, tai parking gashinta har bayanta.
rigar ba qaramun wani sirrin kyaunta ta qara fiddo mata ba, dan heenduh jajur take shiyasa kalan ta kar6eta.
ga fararen idanunta da kamar kullum haske ake qara musu, hakama red lips dinta da suke haka dama can , saitai kamar an shafa mata jan janbaki ne a kansu,
kallabinma a cikin hannun ta ta riqesa snn ta dauko turare ta fesa ta kulle gidan ta fito tai shigewarta gidan goggo d'ahara dan daman nan ne suka tsara 'yan matan amarya su dinga yininsu.
sa'a na ganin heenduh ta dauke kai alamun tai fushi ma saima ta miqe daga cikin 'yan matan abokan nata ta shige dakin goggo dahara.
da sauri heenduh ta bita bayan sun gaisa da sauran mutanen gun, binta take tana bata haquri har cikin dakin kuwa.
kamo hannun sa'a tai cikin langwabar dakai tace
"haba tawan wayace miki amarsu na kuka?
In amarya na kuka fa mu tara ake cinta fa na rawa gaban surukai da d'an tohi kad'ai kuma,
zaki iya kuwa?"
tayi maganar a tsokane,, sa'a kuwa batasan sanda ta yada fushin ba tana dariyar maganar da heenduh tai.
murmurshi heenduh tai tace"yawwa qawata harnaji dadi da kika sakar mun ran nan naki daga d'auresa da kikai'
harararta sa'a tai tace"bawani dadin baki da zakimun dan wulaqanci jia mc yaita kiran babban qawa amman babu ke babu alamunki, kiranki danaita yi a waya kuma baimun amfanin komi ba saima takaici daya qara qungusa mun yanda kikaqi daga wayar daga qarshe ma kikai switching nata yanzun kin kyauta mun kenan Qawa fisabilillah?!
girgiza kai heenduh tai tace"kiyi haquri qawata wlh in gaya miki maqetacin kikitan nan ne yaya khaleepa ya hanani zuwa wajen ya taremun hanya wai mazan iska dud sunfi yawa a wajen wlh saida yasan yanda ya qunsani cikin motarsa yaita yawo dani a gari bai maidoni gida ba said wajen 9 da mintoci gashi daman wayan nawa na hannunsa ya amshe ta.
to koda na dawo haushi da takaici ne na abunda yai mun dinne suka hanani zuwa baki haquri sai yanzun"
sa'a tace''kashhh shiko doctor yaza'ai yamun haka? zai kama ya riqe mana ke sai kace wata matarsa dai dazai te miki kullen fita?
sardar da fuskarta heenduh tai tace "hmm yanzun komi yayi gani yake dai dai da shine inda yanzu yarigaya dayasan matarsa nike zaita matsa
mun ne nina sani kuma abinda bazai taba yuwuwa bane"
cikin kallon rashin fahimta sa'a tace"ah bangane matar sa kike ba ay"
wani kalar dogon numfashi heenduh ta saki sannan tai tagumi tace''_ehmn kedai bari qawas dan idan kikaji abun zaiyi matuqar baki mamaki kema.
kinsanko wai ashe tun muna jarirai aka daura mana aure nida doctor?!!!........
nan take ta kwashe komi ta fadawa sa'a sannan ta qara da cewa ni wani abun tambayar kuma yanda baba yawale yace kada mu sanarwa da kowa wannan mgnr hatta iyayenmu kuwa sainan gaba snn zai bamu damar hkn"
daskarewa sosai sa'a tai wajen cikeda mamaki sai a qyar ta iya sauke wata qaqqarfan ajiyan zuciya tace "cabbbb dijam... wannan shine ake kira da bazataccen aure ay,,,
amman kaina fa ya kulle qawata sosai wlh yanzun daman ke matar doctor CE tuntuni??
to miye dalilin baba yawale na cewa kada Ku fadawa iyayenku hakan anya kuwa hakan bazai yuyuba nikega fa gskia"!!!!
cabbb da sakal kam
dole mujewa da Hjy furdauseey da wannan zancen dan tasan da komi kota daina daga mana hanci akan tutiyarta datake na cewa tafi qarfin had'a ka da talakkawan mutane faqirai matsiyata Wanda saisun fita nemo na cin yau dana gobe"!!!!

~ayyah Kuyi haquri da qarancin type din baikai na Kunlun ba zamu hadu a next insha Allah~.

By
*Xexen fasaha*
[2/13, 10:19 PM] Xainab Documen: 👁👁
🥡🥡
👁👁
*DA SAURAN KALLO !!!*

Story and writing
by
Xayyneb 💤💤

Fasaha online writers f. o.w.

*🌳imparting valuable knowledge and entartaiment is our concern*🌳.

~dedicated to my mom Sadeeq hauwas~.

*Saqon jinjina gareku 'yan group din khairat up,,,, comments naku na daban ne ga novel din n@n especially maman Sadeeq, dogon comments naki mai bayani kan kowane b'angare na cikin dasauran kallo ba qaramin burgeni yk ba, sosai nike godia and others groups masu comment mabanbanta.*

-https://www.facebook.com/Fasaha-Online-Writes-751775151851852/?referrer=whatsapp.
Chapter 70 · 0% Book details