← Book details Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 178

Sashe 66

Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

khaleepa sannan sukai sallama khaleepa yabaro gidan cikin wani mugu mugun farinciki Wanda baisan iyakarsa ba. mamaki yake daman wai dud zaman nan da'ake headache matar sace halalinsa?,haba gskia yakejin feelings da ita na kalar buqatuwa akan kowaxe mace. yunus yake nema dan yasan zancen amman Sam ya gaza samunsa a wayar danhaka tsoki yayi tareda shiga falon gidansu yahau Sama tareda shirin shiga dakin momyn sa dudda baiji dadin ynda tabada gudun muwar hanasa sanar da heenduh matarsa CE ba amman ko yanzun alhamdukilla inda ta dalilinta ne suka san gskia cikin *nufin rabbi ne* hkn yarafu kuma. Saidai maganar daya faraji ne momynsa nayi gameda plane datace zata hada kan heenduh baisan sandaJikinsa ya dauki ciri da kyarma ba kyab! kyab! Kyab! Take jijiyoyin Kansa Suka taso rud'u rud'u kuwa. ay ko a matuqar zabure ya banka qofar ya Shiga dukknsu suka miqe dansun tabbatar da yaji a yanayinsa, dan yanda sukaga kamanninsa suka canza lokaci daya. ile kuwa muryarsa na karkarwa yace"mo...Momy heenduh zaki sa aiwa fade kikace?! Wani murmushin takaici yai yace ''narantse da girman Allah Momy dud sanda kikasa wani ya shiga gonata da nufin ketawa headache haddi billaheel azemm saidai uwarsa ta haifi wani na qwamnace nai zaman prison nahar abada sakamakon kisan da zanyi na d'aukarwa raina wannan alq'awali ne!""" yana gama fadan hakan yafice a fusace kamar zai tashi Sama tareda bugo musu qofar dawani mummunan qarafi harsuna zabura tareda neman mazauni dirshan a qasa tareda rarraba idanu alamun rashin gaskia.....
Chapter 66 · 0% Book details