Sashe 178
Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
*TAMMAT BIHAMDILLA.*
Duka duka anan na kawo qarshen littafin *DA SAURAN KALLO* wanda yanzun ya koma *BA SAURAN KALLO*, 😄❤
*ina roqon Allah Kuren da nayi cikinsa ubangiji Allah Ya yafe man, ladar fad'akarwar dake cikinsa ubangiji Allah Ya yabani aminnn👏🏻👏🏻👏🏻.*
*wannan littafin dukansa sadaukarwa ne ga masoyiyata abar qauna ta wacce ke sona , wato maman sadeeq hauwas, Allah qara miki lpia gamida danqon qauna keda oga mmn sadeeq hauwas na aminn.*😍
*bazan mantaki ba mmn Ahmed, haqiqa kin jima da sona, so na haqiqa, ina alfahari dake sosai mm Ahmed kema kiyi sani cewa zuciyar Xexen Fasaha tana gareki jiddadun walakhairan*. 😘
masoya na haqiqa bazan mance kuba kota halin qaqa kuwa insha Allah , rahenat mahmoud, 😄
m Bello rabin ran xexe😄, my jamcy sufuyanu bugun numfashina 😄
aunty marwa 😄
classic fedo, 😍
mmn sadeeq ta khairat😘 up novel,
my husnat ❤
,....
*'yan group din Xexen Fasaha da Fasaha novel group 1to 4 and sawwama novel group and zauran makaranta novel group and dandalin makaranta novel group and khairat up novel group and mmn zee novel group and ummu nabel group novel 1to 2 and mmn yusrah novel group and all gital novel group and classic fedo novel group and dandalin novel, and rahenat mahmoud novel group and hausa novel group's and mmn khady novel group and umar d'alha novel group 1to 2 and ummu sulaimu Nobel and home of hausa group novel and sauran groups danike cikunku, kusani ina yinku kmr yanda kukeyi na, ina sonku muddin rai, Allah bar zumunci a tsakani, masoya na na nesa wanda ba sanku ba amman kuke sona to ga saqon gaisuwata gareku, kuyi sani cewa ina sonku nima wlh sosai adud Inda kuke kuma ina muku fatan alheri kamar yanda kuke myn.*
~missing you all😍~
By
Xayyneb 💤 💤
*(Xexen Fasaha)*✍🏻