Sashe 44
Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
👁🥡👁 🅿2⃣5⃣. Suna shiga nan bakin shagon daga ciki suka iske madam lera zaune kan wata 'yar farar kujerar ta tana fmn lissafin kudi tana ganinsu ta washe baki tana fadin cewa "hhh yea welcome costomers sannun ku da zuwa kaya kunason siya knn? muje to sai ku dudduba cikin shagon ko? heendu ta Kalli sa'a sa'a ma ta Kalli heenduh da saura kad'an su fashe da dariya ganin ynda madam lera d'in tayi gaba zuwa shagon sai faman su6ur su6ur take sakamakon fat datai mata yawa. heendu taima sa'a alamun su bita aiko suka shige har cikin shagon nan sukaga kaya na gayu kala kala kuwa q'arshen wanka ko kume ince zoda wankan ka kawai saika zura su acan kenan. sai gwada musu wasu kalolin take dan a ganinta kalar dake nn batai musu ba ganin yanda suke ta ruwan idon dube duben nemo qarshen wankan, duban heendu madam lera tai tace "you're beautiful baby,,,, yhu choice dhis colur clothes becouse i'know zasu maka cau sosai" kallon kayan heendu take taga wata riga ce top golden colur mai tambarin wasu stones farare cike a gaban qirjinta amman kuma hannunta gajere ne iya cinyar hannuwa suke, kuma rigar iyakarta saman cinyarta mai gidan hips ce da bra haka desiner nata yake ita. sai wandon rigar shima pencil roba ne amman har qasa ya sauko shi, sa'a ma ta matso ta duba kyn da heendu ta dauka tace "kai gskia ne q'awata zasu amsheki kayan nan kawai ki dafesu nima ga wanda na d'auka nan amman dandai ni top rigar batakai naki sulb'i ba amman naso nasamu kalar naki ko akwaisu ne madam? madam tace "no costomers babu shine dai daya wanda ya rage mana anan sai an sake kawo mana washu kalar kuma" sa'a ta q'ara duban kayan sosai dan sun burgeta dudda haka. heenduh tace "sumafa sunyi kyau sosai knn qawata?" kan sa'a tace wani abu sai ji sukayi ance musu "gaskia ko sunyi kyau kuma zasu dace da kalarku musamma ma ke baby, gskia kin hadu matuqa. yayiwa heendu maganar tareda kallonta. duban saurayin matashin mutumin suka hauyi wanda ga alama d'an masu dashi ne kuma alamu ya nuna shima siyayya yayi wajen, madam lera tace "ah harka dawo to bari na d'auko maka ajiyar naka" nanta shiga cikin q'uryan shagon, dayake kaya ya siya yabarsu nan akan cewa tai masa total nasu yanada uzuri yanzun kn ya dawo, to shine fa ya dawo yanzun, khames kenan d'a ga wani babban d'an kasuwa mai suna hasan gwanda, yaro ne dabaijin komi ya kashewa mace maqudan kudi indai tai masa bayajin qyashin hakan, dan haka shigowan sa yanzun ganin heendu dayai ba qaramin shigar sauri yarinyar tai masa ba a zuciya, karo kuma na farko kenan dayaji yana sha'awar aure koya bar bin yan matan sa dasuke rayuwa. d'auke fuskarta heendu tai tareda jan q'aramin tsoki ganin ynda ya q'ura mata ido kamar wani maye sai wani lasan lips yake. batasan kuwa shi haka halinsa yake ba muddin yaga macen datai masa sai yayi wannan ta'adar sarar tasa. dai dai nan madam lera ta fito tace "gashi to" yace "yawwa madam so nawa ne balance naki da kikai total? tace balance ya kama dubu hamsin da biyar" yace "ok in aka had'a dana su wannan 'yan matan nawa knn? madam lera ta dubi kayan dake hannun su wnda suka za6a tace nasu kuma ya kama 30k knn" a tsorace heendu da sa'a suka fiddo idanuwa waje jin kudin da aka tsagagawa kayan. nan ko ya zura hannunsa a aljihu ya d'auko kudin curr ya bawa madam tuni ta damqe tana dariya ta dubi su heendu datake ganin zuwansu shagon alheri ne ya qara saukar mata tace"ah ladies ku kawo kayan to sai a sanya muku a leda ko,suko tunda sukaji madam lera ta ambaci iyayen kudin kayan jikinsu yayi snyi ashe ba kayan qananun mata bane wajen? wannan wajen ga alamu tafe yake da umarninsa kam, saika shirya wa wajen sannan zaka nufosa, dan su tuni ma harsun fara sarewa akan sun fasa mata maganar renting din dan suda sukazo da kudi runtse da hannu wato dubu daya da dari bakwai sai gashi ana musu maganar dubu 30? amman jin da heendu tai saurayin ya siye musu kayan tuni ta kauda wani d'ari d'ari a ranta ta doje tana yamutsa fuska ta dubesa tace"aida ma bakai whlr da knka ba dan munzo da kudinmu enough zamu siya koma kala nawa mukeso hakan ba damuwa bane. sakin baki sa'a tayi ta kallo heendu jin yanda ta karkace ta tsantsaro q'arya alhalun basu da abun nan? kai heenduh shegiyar yarinya ce Wlh abinda sa'a tace knn a ranta, heenduh taiwa sa'a alamun kada ta badasu man tayi normal itama, nn tk kuwa sa'a ta doje itama tace "qawata kin fad'i gskia fa daka barsa mlm ay zamu bada kud'in" murmushi khames yayi yace "please and please nasan zaku iya biya duka amman naji na yarda abarmun nasamu ladar biyan nan nima to" yatsune lips heendu tai ta zuba masa fararen idanuntan nan wanda yasa khames yaji yaqara shiga a kan wannan yarinyar, dan gskia ta hadu kyanta na daban ne cewarsa. jiyai tace"ok babu damuwa inda ka matsa" "amman ina fatan bamu takura maka ba?" cewar sa'a. cikin 'yar dariya yace "a'a ni ai bnda matsala haka nike" dai dai nan madam lera ta kawo musu kayan suka amsa sa'a na niyar yimasa godia heendu tai saurin fizgo hannunta suka nufi barin wajen, a hankali take cewa sa'a "kefa banza ce miye naga kina shirin masa wani godia? mu mukasa ya siya mana ne? wlh bazan bari ki gode masa ba kawai kije ki 6arar mana da class ai iriyar wannan ba ai musu godia, suna shirin tsallaka titi ne zuwa anguwar tasu sukaga saurayin ya biyosu da sauri harya qaraso wajen dasuke yace "har zaku wuce bansan sunayenku ba friends? banza heendu tai taqi ma kallonsa sai saitin anguwarsu datake kallo caraf kuwa cikin ikon Allah idanunta suka fad'a cikin na doctor khaleepa wanda ke zaune saman but din motarsa yayinda yunus abokinsa yake rubuta wani abu cikin wata farar takarda da alama da abinda ya tsaidasu wajen knn, d'auke fuskarta tai daga tasa gamida tab'e lips. dai dai nan sa'a tace" hakane ni sunana sa'adatu, wannan qawata kuma heendatu sunanta amman muna kiranta da heenduh queen yan school dunmu, kuma mu anan anguwar muke dan haka wnn shine taqaitaccen bayaninmu dazan maka" wow nice names,nikuma sunana khames ina zaune ne nima a garin nan naku kd amman bnjima da dawowa daga karatu ba last year, sa'a tace "ok Allah sarki, mu zamu wuce dan daga school muke munason isa gida ne mu huta" murmushi yayi sai qara qurawa heendu ido yake yace"kunyi gskia kam dan kuwa school daman badai gajiyarwa ba, am nace mlm sa'a kozan number heendu queen qawarki a wajenki dan naga muskila ce queen din ko mgn batason yi kuma hakan yayi matuqar dacewa da zubinta dmn" sa'a tace "ok khames babu matsala kawo na sanya maka number" nan ya zaro wayar tasa ya bata sai cigaba da kallon kyakkyawan fuskar heendu yake kamar ya jawota jikinsa yakeji dan ga alama fatarta zatai dadin hugging a cewarsa. acan 6angaren su doctor khaleepa kuwa tunda ya kallo wajensu heendu sau d'aya yaga wanda suke tare dashi tsaye a wajen bai qara duban wujinba dan baisan miyasa ransa yaji ya 6aci ba daga ganinta dayai da wannan khames din wnda dud garin nan babu wnda baisan mayen mata bane adud cikin abokan su ba. dan haka ransa na zafi ya dubi yunus yace "yunus bar rubutun nan haka na sabbin motors din nan na dady anjima ka ida sa masa, zomu wuce kawai, yayi maganar yana mai durowa saman qafafunsa daga kan motarsa fuskar sa a matuqar daure sosai, dudda bawai shiri yake da yarinyar ba to amman ai 'yar uwarsa ce bazaiso yaga irinsu khames na tarayya da ita ba gudun hurewar kunne, dudda yasan heendu bata daga layin mata masu kwad'ai dan wannan tarbiyya ce data samu daga iyayenta amman shidai ya tsargu da tarayyar su da d'an iskan can mayen mata dan ya iya yaudara qwarai. suna shiga mota nan doctor ya murza key suka fita anguwar ta wajenda su heenduh ke tsaye ya bi da motar aiko nanma akai sa'a suka qara had'a idanu daya wuce. ga mamakinta sai taga ynda dector Khaleepa din yayi mata wani kallon banza da qyamar wajenda take tsaye, sai kuma taji a take dud ta tsargu da hakan dan haka kawai taja hannun sa'a suka bar wajen bayan sa'a din tagama sa masa number a waya. cikin jin dadi khames ya juya ya koma motarsa zuciyarsa tayi kace kace ta jiqe jagab da qaunar heendu hakan yakeji matuqa a rayuwar sa kuwa. yunus dake gefen doctor khaleepa a cikin motar ashe shima yaga su heendu tareda khames dan haka yace "ah ah doctor wanake gani tareda headache kamar fa khames? mayen matan nan?, mizaisa ta tsaya dashi ko ita, kobaka lura bane friend? cikin qunan zuciya doctor khaleepa yace"hmn! miye ruwa na a cikin lamurran headache ne wai yunus? dakabi ka dameni akai ne? kasan bawai wani shiri mike ba dan haka ita ta sani rayuwar tane kowa taga daman tsayawa dashi sai ta yi ay" yunus yace "qanwar kace fa kuma blood sister dinka dan haka komi ke tsaka ninkun ka jnyesa ka taka mata burki akan khames gskia friend" shiru doctor Khleepan yayi alamun maganar ma ta ishesa haka, sanin halin mutumin nasa da yunus yai kawai yasa yayi shiru dan yasan koya qara tankawa bawai amsa zai samuba daga doctor khaleepa din kamar ynda ya zata. heendu kuwa suna isa qofar gudansu ta ce"sa'a kije da wannan kayan gidanku kinsan basu sawuwa nan gida a gaban mama in yaso ranar da zamusa kayan munje gidanku mu shirya sai mu wuce tacan, yanzun inna shiga gida nasan yanda zancewa mama ta barni muje bikin nan kinsan ba barin zuwana fa farty take ba kema kinsan hakan". sa'a tace ''eh hakane Allah yasa kimata dubara sosai dai to komi knn naji nina wuce" "to qawata sai mun had'u kyaji koya mikayi da maman" cewar heendu. haka sa'a