← Book details Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 178

Sashe 55

Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

take quntata masa itama lokutta da dama a magan ganunta. dan haka snda yake qoqarin d'ag'@ kiran saiya katse baiyi wata wata ba ya kira ta tareda saka wayar hands free yace"yadai zarah ina jinki miya faru ne? Zara dake tsaye gefen motarsa tun d'azun tace "haba Yaya khaleepa tun dazun fa danazo wucewa naga motarka nan nasan kuma kana ciki Inda naga an bud'e motar kuma an rufe lokacn shiyasa na tsaya na danna samu na gnka,wlh dud yau ban gnka ba harna gsji da zaryan zuwa gidan Ku Momy nace mun bakka nan....gskia nayi missing na ganun kyakkyawar fuskar yaya khaleepa na". tayi mgnr a d'an d'are2 dan batasan wacce amsan zata samu ba wataqil ma ya gwasaleta kamar ynda ya saba. Amman kuma a mamakinta sai taji yace"ok kada ki damu yanzun zaki ganni zarah ganin idonki kuwa give me one mints". wayyo har cikin ranta taji dadi sosai shiko baiyi wata wata ba ya bud'e motar saiko gata ta sunkuyo knta tana murmushi. suna yin arba da juna ko tsakanin heenduh da zarah nan fa kowa ya sakarwa kowa kallon banza dan daman ko school suka had'u babu wnda ke tankawa kowa bare uwa uba nan ckn anguwar tasu. ita zarah gani take tawuce tankawa kowane talakkan mutum kuma gni tk yawan shigar khaleepa gidansu heendu din yanda taga yarinyar da shegen kyau nan kada yace yana sonta barema tasan 'yan uwa ne su na jini ma, saidai Inda taji dadi kuwa tasan babu ynda za'ayi iyayensu su bari suyi aure duba da yanda ko kadan iyayen khaleepa bason na heendu din suke ba dudda kuwa tasan baban sa wane ga baban heendun. ita kuma kallon da heendu kewa zarah shine na karuwa ballagaza zahiri duba da ynda take qazamtacciyar tarayya da samarin banza kala kala kawai shiyasa batai mata ba tana tunanin ma bata rasa shaye shaye. Amman da yake kowa tasan knta sai suka doje kowa ya dauke kansa. Zarah tace "hala kunje anguwa ne and your sister Yaya khaleepa? da "em" kawai ya bata amsa tareda cewar INA kikaje ne ke da Daren nan? tace "momy na ta Aiken can shagon na siyo mata credit, cikin ko'in kula yace "OK kije to ma had'u gobe" yayi mgnr fuskarsa babu alamun wasa dan yasan zata iya taita tsayuwa wajen. aiko ta juya knn yace"d'an tsaya man' da sauri ko ts dawo tace "to'' saida ya sake duban ta sama da qasa sannan yace "kozaki aramun after-dress din jikinki nanda 12 hours na maido miki? Cikin mmki ta dubesa da tunanin miye zaida afterdrees shida ke namiji?. Ganin dayai ta tsaya ne yasashi cewa "ok in kuma kina ganin akwai takura jeki abinki barshi" da sauri race "a'a wlh gashi tayi mgnr tareda cirowa ta miqo masa taqara da cewa dmn dady ne ya matsa mun saina sata samn kayan jikina shiyasa" amsa yayi tareda cewa"OhK kije kawai zan kawo miki gobe" tafiya tai tana jin dadin yau sunyi mgn mai dadi da khaleepa. Cillawa heendu rigar yai ya fita daga motar tasa snn ta fito tai masa kallon Sama da qasa a hararance snn tai shigewarta gida. mama Zainab ta iske tsakar gida takasa zaune sai zirga zirga take yayinda baba Ismail ke cewa "ki kwantar d hnkalinki zainabu inda dai kince sa'a tace sun tafo suma..dai dai nan ta qaraso gidan sai rave rave take cikin Bacin rai mama zainab ta watsa mata kallo tace"kin kyauta mun knn heendu?! zakije ki kashe dare waje? tun abun marece fa? koko biki hauka ne daga walima? Tun d'azun fa sa'a tadawo nan gida, shiknn kin kyauta kuma kisani bazaki qara zuwa wani biki ba dan bazaki sa mucigaba da sab'awa Allan ba akan..shiru mama tai jin muryar khaleepa ya shigo gidan tareda cewa "ayi haquri mama tare muke da ita, ce ma nai ta bari mu gama sallaman baq'i abokanmu saina kawota Inda nima ina d'aya daga cikin abokan angon yayi maganar tareda satar kallon heendu data zuba masa idi cikin sauke ajiyar zuciya 6oyayya tareda tunanun rufa mata asirikan dayai tayi yau cikin mamakinsa, kaddai dmn yanada kirki? ta tambayi zuciyarta. shiko ganin kallon da take masa ne yasashi watsa mata wani kalar kallo Wanda yasa jikinta qara yin sanyi sosai gani tai ya ta6e baki tareda kauda fuskarsa can gefe...
Chapter 55 · 0% Book details