← Book details Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 88 OF 178

Sashe 88

Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

zubawa 'yan red lips dinta idanuwa yai ganin yanda take tutturo masa su a cikin shagwabarta nason ya tausaya mata ba qaramin burgesa hakan yai ba kuwa. matsoda qugunta yayi cikin jikinsa sosai har tanajin yanda yake sake motsa jikinsa da cinyoyinsa tsakanin qugunta. sosai ta runtse idanunta jin tudun wani abu datai wajen a cikin zaman datai a tsakan kanin cinyar tasa wanda sam ma takasa sanin miye shi abun ne haka. rungumeta yai ya jawo masu abun rufarta ya lullubesu tana kwance cikin jikinsa dan yahanata ko motsawa sakamakon wani q'aqqarfan ruq'on dayai wa west dinta lokacin. gaba daya ya matseta cikin jikinsa banda shaqar numfashin juna da sukeyi basu komi. hannunsa yasaka ya kamo band din gashinta data nunke ya warwaresa saigashi gashin ya sauko a fuskokinsu. tattara mata shi yai ya maidasa gefen wuyanta yana mai shaqar qamshin gashin nata. hannuwansa ya d'aura saman hips dinta yana d'an matsa mata su na tsawon lokutta. sosai heenduh takejin dadin hakan shiyasa ma ta qara narke masa a jiki. hakan kuwa datai najin tausasan breast balloons nata na nutsar qirjinsa ba qaramin kwadaitar ta yaji ta qaru a ransa ba. cigaba yai da shafa qugun nata yana sakar mata wani deep kissing a lungu da saqo na wuyanta tareda saka yatsunsa guda hudu na kowane hannunwansa yana sosa mata kunnuwanta zuwa qasan ha6arta. tuni ta fara sakar masa nishi nishi tareda saka hannuwanta biyu ta qanqamesa gamm a jikinta ta matso da fuskarta a tasa tana goga masa kuncinta saman nasa idanunta a lumshe dan sosai take jin kuma dadin kasancewarsu haka dud inta kallesa taga wannan handsome guy din nan mallakinta ne ba qaramin farinciki ke qara ratsa mata sassan jiki ba. tsurawa yar baby cut din fuskarta idanu yai ganin ta runtse idanunta hkn yasashi saka mata yatsunsa kan lips dinta yana shafawa a hankali. abinda ke qara jansa gareta kuwa shine yanda jikinta koda yaushe ke qunshe da daddaden dumi gakuma yanda fatarta keda taushin gaske shiyasa ya qara jawota samansa wannan karon bai tsaya komiba ya saka mata bakinsa cikin nata yana playing sucking lips dinta. a zatonsa zata hanasa cigaba da abunda yake matan saima yaji ta tallafo fuskarsa sosai da hannuwanta tana masa nata kalar salon daya koyar da ita itama. tamfar baqin kissing haka suka komawa junansu sosai suke tsotsan bakunan junansu a nishad'ance har bassa fatan abinda ka katsesu ma sukeji a lokacin dan lokacin harya maidata qasa shikuma yayi mata runfa. saida ya tabbatar daya sakar mata kasala sannan yayi shirin fidda bakinsa cikin nata aiko dasauri yaji ta jawosa ta fuzgo wuyan rigarsa da qarfi saiko gashi ya sake fadowa kanta kanya yi yunqurin wani abun yaji harta qara had'e bakunansu tana shan hot lips nasa. murnushi yasaki a ransa yana fadin perfect couples munyi matching nidake kenan headache need our between. saida tasa ya koma ruwa tsundum shima dan daman yaso barinta dan jindayai hucin numfashinsa nason fita waje gudun kada su baba Ismail sujiyosu yasa shi kawai d'aga mata q'afa ba komi ba, amman inda ta nuna masa bata gaji ba aishi daman hakan yakeso ai. dan haka ya dage yana ta shawo sugar lips dinsa shima babu qaqqautawa. hannuwansa ya zube saman hannuwan rigarta yayi qasa da ita. da sauri ta basa baya tayi rubda ciki bayan ta rungume breast dinta jikinta na rawa dan ita bawai haka take nufi ba data jawosa. dasauri tajawo abin rufar ta rungumesa a qirjinta ta wani qudundunesa sosai sannan ta tashi zaune danshima a zaunen yake dud yakoma kalar tausayi aransa yake cewa wannan headache muguwa CE tasashi a tsaka mai wuya kuma ta zille masa. "Pleass headache ki bani haqqi na wlh bakiji yanda jikina kemun ba da mara na ciwo zatayi mun",,, juya fuskarta tai tace"haqqi anan gidan kuma?' tayi mgnr fuskarta a yamutse cikin yanga. zuba mata idanu yai ganin yanda gashinta ya rufe mata bayanta da qirjinta har gefen fuskarta ma gashi iskan fankar sai kadasa takeyi yana dan nimmiqewa gwanin sha'awa. "to miye ba adakin matata nike ba" tabe lips tai tace "saika bari saika koyi so sannan" cikin mamaki yace "so? so kuma ? na koya naima wa? hararsa tai tace"ina mazaunin matarka bantaba jin ka furta Kalmar kana sona ba shine nikuma kk so ka cuceni na baka kaina inka samu abinda kk so daga baya saika barni kaje ka auri zarah za6in momynka ko? nikuma gani wacce aka cusa maka? koda yake ance daman matar cushe batta daraja." tayi mgnr hawaye na sauko mata. sosai hankalinsa ya tashi dan haka babu shiri ya gangaro ya kwantar da kansa jikin cinyoyinta ya zuba mata idanunsa tareda daura hannuwan sa saman qirjinsa ya rungunesu..yakai minti kusan goma yana kallon kukan nata sannan kuma a hankali ya miqa hannunsa saman fuskarta yana share mata hawayen ganin taqi daina zubosu yasashi miqewa zaune ya jawota kusa dashi tayi saurin qara matse malullubin nata a na shanunta danjidatai zai zame qasa.. shiko ma sam hankalinsa ba'anan yakeba burinsa kawai shine kukan nata ya tsaya cak sakamakon zafin da zuciyarsa ke masa dud a saukar qwalanta guda daya yanaji shima kuma kamar zaiyi kukan ne. dud yanda yaso ta daina kukan kasawa yayi dole tasa yai maganin abun ta hanyar maida bakinsa cikin natan dayai yarufe gam yahau cigaba da rud'ata harda saka harshensa yana shanye mata hawayen sanna fa yasamu tai tsit da kukan Nata. idanunsa sunyi jajir ya dubeta yace "waye ya gaya miki bani sonki headache? dasauri ta dubesa ya gyada mata Kansa yace"tabbas ada bansan wani ma'anar soba headache saidaga bayan tafiyar danai kwanan nan kan batun fiddo kayan dady a patarcout lokacin ne nasan kina raina matuqa Headchee dan dud kowane motsi dazanyi saikin shigo rayuwata amman ban dauki abun serious ba dan banyarda da abunda zuciyata Ke nufun ba a kaknki ..koda nadawo daga tafiyar saina dunga jin kishin ganin kina Huld'a da samarinki zafi nikeji har cikin raina... kamo hannuwanta yai suka zubawa juna idanuwa babu mai kaucewa yaci gaba da cewa"zaki cemun shima wannan ba so bane headache?wlh bn qara amincewa inajinki a raina ba saida Dr mus'ab abokina yaqara fahimtar dani akan dud wannan seems din danikeji gameda ke a so yake zuwa,, hada hannuwanta yai ya aza bisa fuskarsa idanunsa a rufe yace"zaki soni nima headache a matsayina na abokin rayuwarki? wani farinciki ne tsantsa taji yana ratsata dan haka a guje ta fada jikinsa tana matsan hawaye na Allah ya karbi adduarta son ta ya bayyana a zuciyar doctor. tuni farinciki yaji yana shigarsa ganin dayai tayi na'am da mgnrsa dudda bata basa amsaba ai ance alamar tambaya atambayi fuska. ahankali ya balle botiran rigarsa ya dagota cancakat ya runguneta cikin jikinsa dukkansu suka runtse idanu da qarfi sannan ajiyar zuciya ta biyo bayan hakan Wanda hakan yafaru ne sakamakon yanda shi yaji lumewar Brest balloons dinta cikin faffaden qirjinsa yayinda itakuma taji kwantaccen gashin qirjinsa yana dan tsirar mata dukiyar fulaninta tanfar ana mata Susa a Kansu takeji dan haka sosai tasake shigewa tai luf kwance a jikinsa. jitai yasaka bakinsa a kunnenta yace a hankali yana lasan gashin lumsassun idanunta "kinason samun baby headache na?na baki baby? pleass kibani baby mai kamarki kuma ya dauko hasken fararen idanun nan naki masu tsadan samun kalarsu kinji ko sugar lips with Brest na? gaba daya ta zaro fararen idanuwan nata kuwa tana kallonsa dasu a tsorace wanda hakan kuwa datai baqaramin kyau yaga taqara masa ba dan haka qara matsota cikin jikinsa yayi da qarfi yana kissing dinta kota ina a fuskarta yana cewa "Please headache kibani baby mai kamarki pleasssssss pleaseee b... because.. of...I love you with all my heaerttttt you hear me my headache??..... turo baki tai gamida turesa tajawo malullubin ta qara rufe jikinta tayi kwanciyarta tana murmushi a ranta. shiko cikin bugawar zuciyarsa ya ke dubnta tsoro ya shigesa na tunanin cewa kadafa headache tace zata garasa itama ne tace zata rama abubuwan dayai mata a baya??? tuni kuwa yasha alwashin kar6ar kowane kalar zazzafan horo a gareta matuqar zata soshi shima koda baikai yawan sonda yake mata ba kuwa. dan haka jiki babu qwari yaqara kwanciya bisa bayanta sakamakon rubda cikin dayaga tayi cikin rada yace "ki daina kwanciya rubda ciki headache na kinji ko" jin tayi masa shiru taqi kuma gyara kwanciyar hkn ne yasanya yasaka hannuwansa ya juyota tareda daura bayanta a jikinsa yazamto suna kallon fankar Sama dake basu dadaddar iska. dudda kuwa khaleepa yasaba da iskan ac Amman sai yaji hakanma yayi masa kodan yana tareda abar son na headache yasa Bayya banbance iskan fankan talakawa data masu shi ta ac ne oho...
Chapter 88 · 0% Book details