← Book details Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 118 OF 178

Sashe 118

Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

musab yayi tareda tattaro masa takaedun dasuka zube qasa ya maida su mazauninsu shima ya koma ya zauna kan kujerar tareda qaqaro murmushi yace"shikenan abokina naji daman dandai inqara tabbatarwa ne danni azatona wlh batada aure ne amman shiknn na haqura yanzun kuma na fahinta, shiru khaleepa yai masa baibasa amsa ba saida doctor musab ya isa bakin qofar fita sannan yasake juyowa yasaki murmushi yace''amman please doctor inkasan mijinta kabasa shawarar inzata fita ta dunga saka niqab dan kalar kyaun sune yake jaza hatsari a hanya inbaka ankara ba, sannan kuma kace natayasa murnar dace da wannan zuqeqiyar mata dayai haka baiwa daga Allah knn, muma Allah yabamu yasu" daga haka yafita zuciyarsa cikeda takaicin rashin samun heenduh dayai a matsayin mazaunin mata. shiko a fili tsoki khaleepa yai yai shiru, kuma sai yaji zuciyarsa ta amunta da mgnr da mus'ab yayi masa nacewa tadunga sakaya fuskarta inzata fita, wata zuciyar tace masa"amman kuma to miye niqab ne? tabe baki yai a ransa rayawa yayi da dolene yama nemosa yasamo mata shi kuwa tadinga sawa saboda masu kallan matan tsiya kalarsu doctor musab da ire-irensu ma. wata takarda ya jawo ya fara dubawa knn yaji an turo qofar din tareda jin siririyar zazzaqar muryarta har cikin tsakiyan kansa tace "amincin Allah ya tabbata a gareka yakai mijna, anmin izinin naqaraso kuwa izuwa cikin office dinnan naka mai albarka? wani dadin nutsattsun kalamn nata yaji suka ratsasa, mgn CE mai cikeda ilimi da tsantsar tsararran lafazi datai amfani dasu zuwaga wanda akeso matuqa, janye takardar gabansa yai tareda komawa baya yajinginar da bayansa a jikin kujerar yana jujjuyata da jikinsa yana jifanta dawani kalar murmushin sa cikin muryarsa yace "Aminn,,kema amincin Allah ya tabbata a gareki mata ta qwarai, mijinki yayi miki izinin shigowa ki zauna adud gun dayai miki a cikin office dinnan fatan dai bazaki takura ba danacin kallon mijinki a gareki sanadin jinsa dayai kusada ke zai tabbata" murmushin ta mayar masa itama sannan ta shigo tareda tura qofar ta datse snn taqaraso gabansa cikin wani kalar takunta babu inda tazauna tai masauki kuwa sai a saman cinyoyinsa tareda kamo fuskarsa ta manna masa sum6ata a goshinsa da gefen fuskarsa tace "ina godia da karramawarka gareni abin alfahari na, zagayawa da hannuwansa yai a bayanta ya kwanto da ita saman jikinsa snn yace"babu godia tsakaninmu sugar lips" murmushi tasaki saikuma tadan turo baki bayan tamiqe zaune ta kallesa tace"mairan qarfe na buqatar ruwan sha ne dan nasu yaqare shine nazo nan naga kozasu samu dudda dai baba yabani kudi gasunan nasiyo musu anan waje, so kaga in babu saika tashi mujemu siyo musu dan bansan gun siyarwar ba anan hospital din tak.....katsewa mgnr tata tai jindatai ya zura hannuwansa gaba daga ta qasan rigarta yana wasa da lomatsattsiyar lallausar cibiyarta. lumshe idanuwa tai sanda taji hannuwan nasa sun sauka saman nashanun ta yana yamutsa mata su son ransa gamida bata kalar wani deep kisses a wuyanta, cikin narke masa ajiki daqyar tasamu ta fiddo da hannuwan sa tai saurin miqewa tsaye tana niyyar ficewa yayi saurin cewa"tsaya matsoraciya daga wasa,,sumburo baki tai tana sauke ajiyar zuciya dan sosai yakusan taso mata da tata.... nan itama tace"hmnnnnnn bawani nan, aidaga wasan nan yake zama gaske, baka tunanin ma a office dinka muke any time za'a iya shigowa kai tsaye musamman abokan ka marassa knocking kaga zaka sani jin kunya ne" dage kafadunsa yai yace "so what matata CE ay, nifa banqi ace na bayyana wa duniya ke matata CE bafa, hmn amman babu komi nan bada jimawa ba hakan zaifaru. jinsa kawai take dantasan wannan mgnr dayake bamai yuyuwa bace dan shi kansa yasan a iriyar mumnunan qiyayyar da iyayensa ke musu bazai yarda kuma yataso musu wannan mgnr ba. tana gani harya isa ga fridge dinsa ya budesa yaciro caton na ledar faro d'aya ya biyo tadashi har suka isa dakinsu baba yawale din. minti biyar da shigarsu khaleepa yadubi agogon hanunsa yaga qarfe goma saura na safiyar ranar. duban baba Ismail yai yace"am small dad zamu wuce zariya yanzun gaisuwa sakamakon bansan gidan ba yasa nayanke shawarar zuwa da lollip...yayi saurin gyara mgnr da fadin "ta wajen ka baba yawale (heenduh) yayi mgnr yana nuna heenduh da idanunsa, saita gwadan gidan" baba Ismail na shirin mgn baba yawale yaisurin furta cewa"a'a bazaku tafi Ku barmu ba, inda dai Allah yasa naji sauqi banjin ciwon komi a jkina ku bar tafiyar sai zuwa gobe in Allah yasa munkai rai lpia aka sallamemun saimu wuce gaba dayanmu Zaria gaisuwar" dubnsa baba Ismail yai yace"baba zaka iya zuwa kuwa babu matsalar komi? Kodai kabarsa basai kaje ba ni naje?" girgiza kai baba yawale yai yace"wlh banjin ciwon komi a jikina bare na tauyaya isma'ila" sosai baba Ismail yaji dadin hakan kuwa da baba yawale yafada dan haka yadubi khaleepa yace "to saiku bar tafiyar yau inyaso in Allah yakaimu goben matafi duka ko?" "To small dad balaifi ma hakan" baba dahara tace "sai muje tare nima nayo gaisuwar inda dud gida ne" baba Ismail yace "hakane Allah bada lada kuma" "aminn suka amsa. cikin tsokana heenduh tace "kaiyyyyyy baba dahara badai kina nufin qafarki qafar mairan qarfen nan ba?,OK OK nama ganoki kina gudin kadda wata tai miki snatching ko?" wannan karon baba yawale ne ya amshi mgnr da cewa "kidaina matsa mata fa heendatu tana miki alkunya ne dan kina gaban babanki fa, tom inko baki dainaba nida kaina zan siyi tsokanar yanda nikejin qarfin nan kuwa kinga rabamu sai Allah wajen damben nan dazamu kwasa nidake" dariya gaba dayan wajen aka saka inka dauke muskilin naku dayabisu da murmushi kawai can maqale a baki daga tsayen dayake jikin bangon gefen gadon. sunjima ahaka saikusan bayan la'asar dasukai salla sannan suka baro asibitin. suna tafe a mota taga yakarkata yashiga kwanar wata qatuwar plaza ta kayan sawa na mata dana ado kala Kala. tai mamakin sanda taga yai parking yajuyo yace"fito mushiga ciki" cikin mamaki tace"doctor mizamiyo ciki ne? kaitsaye yace "Lefe zamu yo" a matuqar mamakance tace "lehen wa kuma?" cikin qosawa da tambayar tata yace"ke , naki, zata sake wata mgnr ne yakai yatsansa saman lips dinta yace "shihhhhh mgnr ta'isa oya fito." dole tafito kuwa yakamo hannunta suka shiga. daga lace manya manya zuwa shadda da atamfofi da materials saida yasake zabar mata Sama da kala nawa baccin wanda yasa ta zaba, to ganin tana kunya kunya ne yasa yazage yana kwasar mata dud kalar dayaga ta burgesa kuma yasan zatai mata kyau, qatuwar danqareriyar qarshen Ghana moast go guda biyu yacika dakayan sannan yadawo yana daukar mata inglesh wears iri iri, dakuma kayan barci gamida gyaliluwa na zamani dakayan fante fuska,danshi mutum ne Maison ganin wadatacciyar kwalliya a fuska da kuma jikin matarsa, sosai yakeson gayu a rayuwarsa. sai akai sa'a yasamu mai son gayun itama kuma dan heendunn sau tari kotaso bada kalar gayun rashin wadatattun kaya ke takurata to bare yanzun data samesu kala kala aisai abinda ya turewa buzu NAD'I kenan kunga. nanma saida yacika mata akwati manya guda biyu sannan dasauka isa wajen balance ya fiddo cak ya biya, suka nufi wajen dinki dud acikin qatuar plaza dinnan kuwa. nan yabada dinkin aka tabbatar masa nanda sati yadawo yakarba dan suma take ya cake musu balance dinsu fiyeda ma da tunaninsu. daya daga cikin telolin wajen ne yataso riqeda tip na awo ya iso gaban heenduh yace"ranki yadad'e zamu aunaki ne sbd dinkin yatai yanda akeso. kallon khaleepa tai ganin yanda yanayinsa ya canza, nantake ya sake hade rai ya wani mugun daure fuska kai tsaye ya miqawa mutumin hannunsa yace "No na huttasheka mlm infact bani tip din ka gwadamun inda zaku auna din i will try do it now OK?" sosai telan yaji kalar soyayyarsu ta Burgesa matuqa , wacce baitaba gani ba haka a life kuma a gabansa ba. nan yadinga gwada masa tun daga misalin fadin kafadunta zuwa Breast dinta yatafo zuwa har sharp duminta gangaro hips dinta shikuma telor din na rubuta numbers din a wani book nasu ahaka har aka gama sannan suka baro wajen. a zuciyarsa yake fadin"tayaya zanjuri ganun wani nataba miki jiki lollipop da sunan awo? Ina I can't see it deep looking i know zuciyata zatai ciwo ne sosai" sun wuto ta wani side ne wanda babu komi a cikinsa sai kayan jarirai iri2, nan heenduh taisaurin dauko wasu kalar kayan baby girl kala daya wacce taji ta natuqar burgeta hartaji zuwa yanzun tanada ra'ayin ganin babynta a hannu tanai mata kwalliya itama, dubansa tai cikin murmushinta tace"musaiwa babynmu wannan, so beautiful hearty na" dahar zai tanka saikuma yabarshi kawai taga ya ci gaba da zabo mata kalar wasu kayan babyn dasukai matuqar burgeta kuma. duban mai kayan yai yace"amnn kuna siyar da wani Abu niqabi a wajen nan na mata? "Eh maigida face hijab kenan, muna dasu , akwaisu kala kala anan" cewar mutumin" "OK mugansu" nanko yadauko masa guda daya mai daukeda hoton wata mata ta sakashi a fuskarta baka ganin komi face qwayar fararen idanunta da girarta da sukasha kwalli. murmushi yayi dan ganin cewa zai kuwa dace da lollipop din nasa, dan haka dagowa yai yadubi mutumin yace "ok banisu some colour differents ..... two dozens". "to yallabai cewar mutumin daya juya yana aikin had'o masa su d'in. heenduh kuwa kasa mgn tai sai idanuwa data zuba masa na tunanin"miye zaiyi da iyayen niq'ab ne haka har dozen 12 guda 2? 24 fa kenan fa?. tasandai maza basa sawa bare tai tunanin nashi ne. tab'e red lips d'inta tai aranta take cewa"hmn tafff did ko wacce zaka had'a da niq'abban nan kam dai a haqiqanin gaskia taga ta kanta, dan niko dama bantab'a ko sasu ba bare kuwa nai marmarin farawa, a'azanallahu, Allah tsareni dasaka niqaf uwa wata munafuka?,,, cafffd'ijam" tayi mgnr tareda gyara tsayuwarta tareda sake rungume rigar babyn nan data dauka a cikin q'irjinta......
Chapter 118 · 0% Book details