Sashe 155
Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wuraren mlm kuwa dan barar addu' oe dud dai kan Allah ya taimaka ya kawo qarshen lamarin lpia. yayinda kuwa acan bangarensu amarya zarah tun bayan sallar juma'a wato ana gama daurin aure knn, nanfa ta azalzala su momynta da a kaita gidan mijinta dan tasha alwashin saita riga heenduh taka gidan.. haka kuwa babu kunya hjy furdausey uwar ango da hjy hadeeza aminiyarta kuma uwar amarya suka saka zarah a mota batareda sunja mace ko daya daga yan biki ba ko qawayenta suda kansu suka nufi kaita wai kada aje a bata gidan a cewarsu da kwamacala ta mutanen daba saban ba. wanda hakan da suka aikata kuwa ba qaramun surutu yaja musu ba daga mutane yan biki suna cewa tunda uwa tasu ta haifesu sukazo duniya basu taba ganin wannan abun kunyar ba kojin labarinsa, acewai uwar ango da uwar amarya kuma sune kadai zasukai amarya wannan zamani damai yai kama kuma wai har suna cewa suzasu siyawa amarya baki idan ango da abokansa sunzo dan suna nan har suzo bazasu tafo ba, wai sune iyayen biki kota ina sun fanshi abokan amarya da yan rakiyarta... haka jama'a sukaita gulma kuwa har a hankali gida ya dawo ba kowa inka dauke baba musa mai gadin gidan dady mukhtar d'in, dan yan biki kowa ta kama gabanta cikeda takaicin abun kunyar dasu hjy furdausey suka watsattsaka yau. su hjy hadeeza kuwa da hjy furdausey har an kawo zarah amarya cikin tamfacecen gidan khaleepa wanda babu kawai ke babu a cikinsa, komi najin dadin rayuwa akwaisa cikinsa kuwa, har saman benen dakin zarah suka shige daman zarah bawani lullub'i datai saima gwala idanuwa datai tayi babu kunya takewa iyayyen santun gidan da kod'asa. har saman gadon amarya kuwa su hjy furdausey suka haye sukai baje baje kowacce ta miqe qafafunta kuwa suna shewa da gud'a ayyuriiri nanaye. yayinda zarah ta mimmiqe saman gadon ta dubi hjy furdausey tace "momy oh nice yau a gidan yaya khaleepa a matsayin mayarda???? wohoho inama ace ni d'ai ce batareda an jonamun da wannan mai siffan aljannun ba sai shegen kyaun tsiya wlh har baqin cikin ganunta nike yanda kikasan na b'ata mata fuska da acid matsiyciyar yarinyar nan haka Nike ji wlh dan wlh ko kyaun ta kadai na fuska ya'isa yasa ta daukewa yaya khaleepa hankali dashi bare na jiki shegiyan ga tsinannen kugu da nonuwa kota ina zata iya janye masa hankali billaheel axeem baqinciki na knn... hjy hadeza ta kstseta da buge mata baki snn tace "ke ar shasha sai wani lissafin banza kk saikace ke ba mace ba? ko'ance miki kyau shine so? " turo lebunan nan nata tayi yayinda hjy furdausey tace "kibar damun knki zarah kawai kedai kiyi shurunki gidan nn dake d'aya ya dace dan haka kada kisaka tunanun cewa kinama dawata kishiya kisa kawai a ranki ke d'ai ce lokacin hakan zaizo" hjy hadeeza tace"fad'a mata dai nibari ma nakira mlm lamma (da yake sunansa ya bace a bakin mutane *mlm lamma* ake kiransa dashi) naji yayane batun dawowarsa..." yawwa tambayar mana shi aminiyas" cewar hjy furdausey d'in tana mai saurin gyara zama. babu jimawa kuwa mlm lamma d'in ya d'aga wayan "hello... hello.. abinda hjy hadeeza ke cewa knn,, jin datai kamar network yana hanata jiyo mgnr da mlm lamma d'in ke cewa yasata yimusu alama dabari taje waje qilan network d'in ya dawo. saiko gasa tana fita akayi sa'a network d'in ya dawo normal nan ta maqe murya a hankali tace "hmnn barkanka da aiki mlm lamma na zakin mazaje nayi missing zakanyar ka fa kwana biyu dan Allah kayi kayi ka dawo dud na matsu wlh naganmu tareda kai, gakuma aikin nan fa na zarah kasan yaune aka daura auran kuma kaqi ka dawo kayi mana aikin nan, babu zato taji mlm lamma d'in nata d'an tsubbu yace"bangane ba hjy hadeeza? wai kina nufin 'yata zarah kika auras ban gari? wannan wai wanne kalar mummunan wulaqanci ne kk min hjy hadeeza? nafa lura qiriqiri kinason ki mantar dani cewa ninai miki cikin zarah kika haifeta sa' ilin da kike neman cikin idanuwa rufe sakamakon sanin da kika mijinki mai kudi ne kinason kici kudi ko? nikuma matsiyaci talakka ko? to wlh in kika wasa zan tona asiri ga mijinki alhj Bala dan yasan 'yata Zara ba 'yar sa bace sanholon mutum kawai dashi"!!! yaqarashe mgnr da qarfun gske cikin tsawa. SOSAI gaban hjy hadeeza ya buga dammm dan kwata kwata kam batai zaton mlm lamma zai dauki zafi haka ba, itako inya tona mata asiri aiya kasheta kam da ranta,sirri ne tsakanin su dud duniya babu wanda yasan hakan kuma saisu biyu wato itada mlm d'in danko aminiyarta hjy furdauseey bata yarda ta fada mata ba dan shegen wayau ne da'ita hjy hadeezan, dan haka ta qara rage murya tafara rarrashinsa da cewa "haba zakina miyayi zafi haka? to shikenan naji kayi haquri na karbi lefina ina kuma mai tabbatar maka da cewa baza'a kuma hakan ba, kasan ay bazakai fushi daniba nasamu nutsuwa wlh kaima kasan banda abin jin dadi kamarka a duniyar nan" jitai mlm lamma yasaki ransa harda yar dariya snn yace"to to naji shiknn amman naji kince tanada kishiya kuma kinga zai zamo abin kunya ne a gareni ace ina cikakken bokan zaure tantirin dan tsubbu ace 'yata na da ki shiya to knn inama amfanin aikin nawa?, hjy hadeeza tace' ''shi dinne ay nima na gani fa, shiyasa naqagara ka dawo ayita ta qare... shiru mlm yy yana dan tunani snn zuwa can yace "zanyi aiki dole kishiyar tabi duniya ta shigeta ta haukace kuma, amman kada ki bari shi angon ya kusanci zarah dan inya kusanceta to aikin bazai tafi yanda akeso ba, dan bama zaiyi ba kwata kwata, dan haka kuce mata kada ta yarda ya kusanceta nima zan dawo cikin watannan dazarar nadawo saikuzo nafada muku yanda za'ayi aikin dan tundaga nan zan fara had'osa ma.'' sosai hjy hadeeza taji dadin hakan kuwa shiyasa suna gama wayar dasauri takoma daki ta sheda musu sunyi waya da mlm lamma da kuma sharadun daya gindaya, nan take hjy furdausey tai na'am da hkn dan batta da buri daman saina son taga bayan heenduh a rayuwa, yayinda kuwa ita zarah sam wannan hukuncun bai mata dadi ba dan taso jin kalar zumar khaleepa a tareda ita yau din nan, amman yazatayi babu yanda ta'iya dole ta haqura saidai tasan dole ta dinga samun hanya suna cigaba da sheqe ayarsu da saurayinta hafiz dantasan bazata iya rayuwan sati daya batareda namiji ya wainata ba(x)knn. haka sukaita zama gidan har dare sannan suka tafi dan mgnr mlm lamma tasa ma sun fasa jiran zuwan angon da abokansa kamar yanda sukai tunanin zasu zon , dansunsan babu wani amarci da za'ayi dan yanzu dan ance abi doka a zauna lpia wato dokar mlm lamma. haka sukabar zarah tanata faman kiran wayan ango khaleepa kashe dole takira hafez ta kwatanta masa gidan da yazo ynxn dan wata sha'awa datakeji na tsirga mata lokacin tasan hakan harda magungunan da taita d'irka ne na mata a yau shine ya jaza mata hakan, babu jimawa kuwa saiga hafez yazo, da kanta tafito ta shigo dashi har dakinta kan gadonta ta kulle dakin, nanta nuna masa buqatarta ta maitarta a fili ,shiko sai mmki yake yanda ranar amarci ace zarah bazata bar shegantakarta ba dai yau d'aya? amman kam zarah tacika tantiriyar gaske shikan bazai damuba dan gaba ta kaisa gobarar titi a jos.. haka ya biye mata sukaita sharholiyarsu a gadon ta na sunna anan gidan yayi kwana saida asubahi sannan yasaka kayansa tarakosa ya fuce yashige motarsa yana tafe yana dariya dadin daya kwashe yabar ango da fankon hq ba kwabonsa bare sisinsa. (zarah baki biyo kyawawan halayen mai asalin sunan ba, fadimatul zarah. Allah shirya dai ya kyauta kuma amin). yau kwana 2 kenan khaleepa na gidan su yunus a dakin yunus d'in rashin lpia sosai yakeyi kuma yaqi bari yunus d'in ya shaidawa su dady mukhtar d'in dancema su dadyn ma yayi yaje Abuja wani aiki kwana 2 tafiyar gaggawa ce ta samesa, ya fadi hakanne kuma kawai danya samu yayi jinyar kansa kawai, yayinda yunus idanuwa kawai ya zuba masa danya kasa gane kan doctor khaleepa d'in kwata kwata kam. da misalin qarfe goma saura na dare heenduh na kwance bisa gado yayinda tuni sa'a tayi barci daman ta kwanta ne da wuri sbd sammakon dazatayi gobe zuwa kd ganin gida gobe Monday. idanuwan heenduh na bisa screen d'in wayarta tana qara karanto text dinda ta rubuta tun jiya wato wanda zata turawa baba isma'il amman takasa sending dinsa banda azababben fad'uwa babu abinda gabanta keyi mata a yanzu. wata zuciyar ke cewa anya kuwa heenduh ga abunda kikayi kin kyauta knn? lashakka iyayenki nacan dud in hankalinsu yayi dubu to tasasshe ne. runtse idanuwan ta tayi tareda danna sending saqon ya tafiya snn tayi saurin kashe wayar ta tullar da'ita gefe can, aiko tasaki wani dan marayan kuka kawai ta cusa fuskarta cikin filo tanayin sa qasa qasa gudun farkawar sa'a, sotake ta tashi tayi koda nafila ne ta roqi Allah daya yaye mata damuwar da take ciki saidai babu daman salla sakamakon jinin data gani yana d'an d'iso mata a qasanta tun safiyan yau kuwa. haka taita kama sunayen Allah kala daban daban har barci yayi nasarar surarta a haka cikeda mafarkan gida. akayi sa'a kuma a daidai sanda heenduh ta tura message d'in a wayar baba isma'il lokacin suna tare da dady mukhtar da dady salees anan cikin sitroom d'in baba isma'il suna qara tattaunawa kan batun ita heenduh danyau kwana biyu knn da faruwan hakan. mama zainab ce ta shigo wajen da sallama ta ajiye musu ruwa a cups dake saman plate d'in qarfen data dauko ruwan bayan ta gaishesu wanda kaidai ganinta kasan dauriya kawai take a lamurranta, sosai suke tausaya mata musamman baba isma'il ma da kullum saiya rarrasheta dud dare dan muddin dare yayi tofa babu batun barci kuma a idanunta yakau kwana suke yin salla, yanzu dinma qaqalo fara'a tai tace"ga ruwa nan bari na hado muku abincin (da yake kwanan nan dud dare gidan baba isma'il d'in su dady mukhtar suke cin abincin dare) sannu da aiki sukai mata bata jima