Sashe 152
Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*kuyi haquri kunjuni shiru uzurirrikane wlh..*
By
*Xexen Fasaha*.
[4/18, 11:06 PM] Xainab Documen: 👁👁
🥡🥡
👁👁
*DA SAURAN KALLO*.
story and writing
by
Xayyneb 💤💤
~dedicated to my mom sadeeq hauwas~°
👁🥡👁
🅿6⃣2⃣.
*K* awai gidan sa'a dake garin bauci taji shiya fad'o mata arai a cikin lokacin, dan haka Inda motan baucin take kai tsaye nan ta nufa kamar yanda aka gwada mata kuwa.
tayi sa'a kuwa babu jimawa motor tasu ta d'aga suka bar tashar tareda miqar hanyan bauci, tanajin sanda ake cewa a harhad'o kudin mota nata ne first din badawa suna manne cikin hannunta daman, dankuwa jitake
gaba daya jikinta yasaki tasan muddin iyayen nata suka ankara da bata nan tofa tasan ba qaramin tashi hankalinsu zaiyi ba naqin qarawa ma.
sotakeyi ta samu tayi kuka kota samu relief a cikin zuciyar ta amman ina babu damar hakan domin babu yanda zatai kuka da iyayen mutanen nan cikeda mota tasan dole zasu d'iga mata ayar tambaya mafarin knn ta haq'ura ta daure tareda shanye kukan nata saima duq'ar da fuskarta datai saman qafafunta ta lumshe idanuwa uwa mai bacci a haka sukaci gaba da tafiya sune basu sauka cikin garin bauchi ba harsai da ana kiran sallar isha'e, wai nan danma direban yayi sauri ne kamar yanda taji wasu na fada a cikin motor lokacin da suka ison,
tana fitowa itama daga cikin motor ta tari napek tahau babu Inda ta sauketa sai a anguwar G. R. A. a qofan gidan sa'a.
jin da mai gadin yayi ana qwanqwasawa ne yasashi ajiye 'yar radio din tasa tajin waqoqin zamani da yake gyara
yaje ya bud' e qofan,, wani murmushin qarfin hali heenduh ta qaqalo taiwa yahuza mai gadin, dan kuwa mutumin tane shi d'in tun lokacin da sukazo bikin sa'a suka saba dashi da yake d'an ban dariya ne haryake cewa heenduh matarsa ita kuma tana cemasa ango na, dan koda zata tafi kuwa har kyautar tsarabar baban dudu yakawo mata mai masifan dad'i da yake shi matarsa yuhanasu take yi na siyarwa .
dan haka yana arba da'ita ya washe baki yana fad'in ''ah matana shaukan dale ankayeh ne? to malaba malaba isuwa shiki koh?''
(da yake jinin fillo ne shiyasa hausan be fita sosai a cikin bakinsa).
shigowa tai tana fad'in''ango na mun sameku lpia yaya matanka yuhanah?
cikin mgnr sa ta dariya yace' 'laffiyyallau mukke''
''to yayi nina shiga daga ciki saimun hadu gobe ko?' '
"to matana ahuta lahiey, abinda yace knn yakoma yaci gaba da gyaransa yana maijin dadin abokiyan dramar sa tazo.
tana shiga falon kuwa taci Karo da sa'a tana ajuye jug a center table tareda qoqarin zama a kujera..... jin muryar heenduh datai ne tana sallama cikin siririyan muryan nan tata data santa da'ita kamar daga sama yasata saurin miqewa tajuyo tana kallon qofan shigowa falon,, arba sukai da juna kuwa, dagudu suka tarbi juna sa'a na tsallen murna heenduh kuwa kamar an bude mata fanfon kuka haka ta farasa wiwi kamar jira take tashi go falon daman ta farasa, nan kuma sai jikin sa'a yayi sanyi takamo hannuwan heenduh suka zauna saman kujera tana fad'in ''ya subhanillah ya ilahu ,, wlh qawata kinsaka gabana sai faduwa yakeyi na tunanun ko mutuwa akai mana ne? jin heenduh taqi mgn saici gaba da kukan take harda sakin shessheqa yasa sa'a qara rudewa ta rungumota jikinta tana cewa "kiwa girman Allah da darajar iyayenmu ki fadamun mike faruwa haka?, wlh nima shingin qiris na fara nawa kukan dan kin kadar mun da zuciya sai bugawa take"!
daqyar heenduh ta samu daman bude bakinta dan muryarta zuwa lokacin harta shaqe nan tadubi sa'a hawaye na cigaba da sulalo mata a fuskarta tace ''baby na sa'a baby na nayler danike muddin qauna tunkan naganta tazo hannuna yaya khaleepa yayi sanadiyar dahar tatafi ta barmu,, wayyo sa'a ki fadamun yaya zanyi wlh ina cikin matsala ta matsanancin tashin hankali shiyasa na gudo zuwa nan batareda sanin kowa ba harsu mama kuwa dan daga saman gadon asibiti nake yanzu haka kingama shaidan hakan anan, tayi mgnr tareda nunawa sa'a Inda 'yar plsta ta qarin ruwa take a hannunta.
sosai hankalin sa'a yaqara tashi tace '' innalillahee qawata dan Allah mike faruwa haka harda zafi harki iya gudowa gida su mama basu sani ba? wacece kuma baby nayler ne? "
girgiza kai kawai heenduh keyi cikin soyuwar zuciya tace" wlh babu dadin ji ne abunne sa'a wlh gaduk mai sona zai tausayamun a halin da'aka sanya zuciyata a ciki dan dukan yayi mun yawa,,,,,, nan heenduh ta shedawa sa'a tun usulin shirinsu da khaleepa zuwa samun cikin nata da kuma shiryawar su iyayen nata hardai kawo mgnr auran zarah dayau da aka d'aurasa dakuma abinda yafaru da'ita da doctor din harya jaza zubewan cikin dakuma gudowarta anan d'in yanzun,,,,,,,, taqarashe mgnr da cewa sa'a "Allah kuwa zama da zarah masifa ne kinsan tuni munsan halinta haka kawai ina zaman zamana akawomun tashin hankali, wlh kuwa sa'a nida'ace ba zarah bace Allah kuwa zan haqura da mgnr babana nazauna amman nakasa dan bansan miyasa naji na tsani zarah ba haka da yawa''
tayi maganar tareda dafe kanta dake faman sara mata, sauke ajiyan zuciya sa'a tayi tareda janye tagumin fuskarta datai ta kalli heenduh cikin tausayawa, dan sosai zaka fahimci kalar fad'awan datayi sbd tsaban tashin hankalin da take ciki kuwa, takuma tausaya mata matuqa gaya.
jitai sa'a d'in tace"gskia an cucemu kam qawata, wlh doctor bai mana adalci ba daya had'a class d'inmu dana waccen karyar mazan kuma kinmin daidai wlh da kikai tafowanki inyaso yaji yaji Inda dad'i k'untatawa masoyi shima"
d'agowa heenduh tai tana kallon sa'a d'in idanunta suka sake kawo ruwa muryarta nad'an kyarma tace"ni abinda yafi damuna halin da su mama zasu shiga insun duba sunga bani nan inajin tsoron abinda zai faru gaskiya "
sa'a tace" hakane amman ga shawara mai zai hana ki rubuta musu text koda zuwa gobe ne inkin hutu, ki rubuta musu text cikin hikima da dubara wanda zaisa hankulansu ya kwanta ko? dan gaskiya bazanso ki komawa doctor da zarah yanzu ba dan inada tabbacin zuwa yanzu an kaita gidansa mayyar mazan"
wannan maganar da sa'a tayi kuwa na cewan ankai zarah gidan ba qaramin girgiza xuciyar heenduh yaiba dan haka kwantar da fuskarta tayi saman hannun kujeran da take tayi tareda lumshe idanunta wanda Allah kad'ai kalar yasan zafin da zuciyar ta ke mata matuqa.
jitai sa'a ta dafata taci gaba da cewan '' ynzun qawata da'ace hakan bai faru ba da bazan tab'a sanin ana mayin bikin tarewar kiba kin kyauta mun knn haka amunci da qawance yace ayi
daman?"
d'agowa da fuskarta tayi tadubi sa'a cikin sanyin murya tace"kiyi haquri qawata wlh dud abokaina babu wanda na gayyata daman fa, dan tunda aka fara mgnr ma ta tariyan nan wlh bnda wani cikakken qoshin lpia ma a jikina bakiga dud nama rame ba?"
kamo hannuwanta sa'a tai ta riqe tareda dubnta tace"to shikenan qawata babu damuwa dan daman nima cikin satin nan mukayi mgn da my na jia dazai yi tafiya logos akan zanje gida nayi kwana 7 na gaishesu sannan,amman Inda gaki kinzo to insha Allah Bama zankai satin ba kwana uku zanyi na dawo ai zaki iya zama ke daya a gidan ko qawa?"
lumshe idanunta heenduh tai sanda taji batareda ta ankara ba tunanun khaleepa ya fada mata arai na zaton cewa yanzu hakama qilan yana can shida amaryar sa zarah yana mata kalar abinda yake matan nan insuna tare.
wasu 'siraran qwalla ta goge tadubi sa'a tana nurmyshin qarfin hali sannan tace"zan iya zama qawata kada kidamu Allah maidoki lpia kuma dan Allah kada kifa fad'awa kowa cewan ina nan bauchi gidanki kinji?, gyada mata kai sa'a tayi alamun babu wanda zata fad'awa, snn heenduh tace"amman inkinje gidanmu dan Allah ki qara kwantarwa dasu baba da mama na hankali dan Allah qawata"
" to insha Allah zansan yanda zan qara kwantar musu da hankali innaje karki damu, yanzu taso muje kiyi wanka kamin kifito saina dafa miki mutumin naki cus cus kici ki qoshi, daman d'azun nayi miyan kifi nasan kina sonta da cus cost, taso taso muje..... haka taja hannun heenduh data ida zare layikan cikin wayarta dan gudun kiran wani ma, daga nan suka wuce bedroom din sa'a d'in tayo wanka tafi to tasaka kayan barcin da sa'a ta ajiye matan sannan tafi to falon ta d'anci abincin ba sosai ba shima dan sa'a tayi magiyan taci abunci gudun kada yunwa tai mata wani abun.
tana gamawa suka koma daki suka kwanta dud yanda sa'a taso suyi fira amman sai heenduh tai lamo ta rufe idanunta uwa mai bacci dole tasa sa'a tahaqura da firan ta kwanta itama.
yayinda wannan dare gaba dayan sa a baibai ya zowa heenduh dan takasa runtsuwa dai dai da second one banda daukan chaji na fitunannun tunanuka babu abunda kwanyar ta ke addabarta dasu.
dole ta miqe tashiga toilet tayo alwala ta fito ta shimfida pray mate tafara salla domin kai kukanta ga rabbul samawati dayai mata maganin abinda ya addabi zuciyarta kuwa.
saida tayi sallar asuba gari yayi sha sannan fa ta samu barci ya sureta anan kan sallayar da take.
acan kuwa asubiti koda mama zainab ta gama sallarta ta isha'e wuzin 8:24, tayi mamaki qwarai yanda bataga heenduh saman gadon ba alhalin yanzu datana salla tadinga jin mgnrsu da baby meenat kuma.
komawa tayi gefe gadon ta zauna dan a tunanin ta ko heenduh na toilet 🚽 ne jin motsin futowa ne daga toilet d'in yasa mama zainab ta maida kallon ta ga wajen, sosai tayi mamakin ganin momyn meenat ce kawai ta fito daga toilet d'in harta iso ta zauna cikin murmushi ta dubi mama zainab tace''a'a to ina kuma ita heenduh tayi kuma itada bata jin qarfin jikinta? Allah sa daito ba baby amnat ta biyewa ba suka shige cikin asibitin yawo kmr yanda naji tana matsa mata a dazun dasu fitan"
tayi mgnr tana kallon gadon da heenduh ke akai,
mama zainab tace" to kam saidai hakan gaskiya, dannima yanzu na gamajin maganar su da'ina salla itada
ameentun.... katsewa mgnr mama zainab tayi ganin khaleepa ya shago room d'in hannunsa riqeda hannun baby amnat d'in