Sashe 3
Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
👁🥡👁
🅿3⃣
*W* ani d'an siririn tsuka ta kuma saki sannan ta maida wayar ta soke a breazer din nata, ta dawo gefen fuskar mama ta zauna sai lokacin ta lura ashe ma maman ba barci take ba, "tace lah mama nazata ai barci kike ma? yunqurin tashi zaune mama tayi, da sauri heendu ta kama ta ta ida miqewa zaunen ta jingina bayanta da bango, sannan mama tace a hankali tana mai dafe saitin zuciyar ta, "na dan fara barcin ma amman nan ta dafa tsakiyar zuciyarta tace "yawani tuqoni naji kamar zanyi amai mafarin farkawar tawa knn dan sam banjin dad'in wajen" ta qarashe maganar da qyar tana sauya fuska alamun ita kadai tasan ynda wajen ulcer din ke katsa mata, ciwon da wajen ke mata jitake ba dad'i har takasa kwatanta yanda yake kuwa a zahiri ma, "sannu mama insha Allah zaki daina jin komi,,
cewar heendu da take shafawa mamar wajen idanunta cike da qwalan tausayi,,
sallamar baba ne da yayi yasa suka maida hankalin su wajen tareda amsawa.
dawowarsa kenan daga kasuwa ya sawo kayan gwari (su cefane da sauran kayan miya)
dayake su yake siyarwa a nan anguwar can bakin hanya cikin rumfarsa,, da sauri heendu ta miqe tsaye ta zaro idanunta waje ganin yanda jini kebin gefen gwiwar baban nata yana zubowa har cikin takalmin qafarsa,, a guje ta qaraso wajen tuni hawayen da suke maqale a idanunta suka samu damar zubowa saman kumatunta ta ida kama masa ya sauke kwandunan cefenan daga cikin yar qaramar baron sannan ta koma kusa dashi hankali tashe take fad'in "baba na miya faru dakai hatsari kayi ne? wayyoni ni baba dan Allah miya faru,, dai dai lokacin mama ta samu ta iso wajen da qyar tana mai bin bango dan itama ganin jinin dake bin qafafun nasa da tayi ba qaramin tayar mata da hankali yai ba, da sauri heendu ta matsa ta ruqota ganin kamar zata fad'i da tayi,, mama tace "baban heendu miya sameka haka,, cikin tsananin tausayin mijin nata take maganar.
baban ya dubesu jiki sanyaye taya zai fara fad'a musu cewa dan uwansa kuma yayansa uwa day'a uba daya ne yayi qoqarin bin ta kansa da mota ya wuce baccin da Allah yasa yayi namijin qoqarin tsallakawa gudan gefen wanda hakan ya jaza faruwar jin ciwon nasa sakamakon kwatar daya danna qafarsa mai cike da yayi a ciki ramin kwatar na qasa bai sani ba,
wani kalar murmushi ya kalato tareda d'ora hannunsa bisa kan heendu yace"kada ku damu Allah ya kiyaye ma ai iya hakan, yanzun ku bari naje can cemist din sabo yai mun dreesing din wajen, da sauri heendu ta jawo qaramar hijab dinta tace "to muje babana sai na rakaka"
haka suka fita tana riqe da hannunsa maman ta rakasu da kallo,, bayan ta koma ta zauna zuciyarta cike da wasi wasin ta yanda akai ciwon ya samesa, anya hakan baya rasa nasaba da maganar da yayansa mukhtar yai masa jia a inda yace ''wlh isma'il yanda har iyalinka sukai sanadiyyar da har jini ya fita a jikin gudan jinin talliron d'ana Khaleefa abin sona to billahel azeem saina fidda maka naka jinin kaima matsiyatan banza kawai da wofi"!
gaban mama ya tsananta wata azababben faduwa, tagumi tayi tasan hakan ba izin kowa bane face na matarsa hjy fiddausi.
komawa tayi ta kwanta nan da nan jikinta y sake daukar gumi masassara nason rufeta shin kuka ta farayi tana fad'in "haba yaya fiddausi kina tsoron Allah kuwa a rayuwar ki? ,, ina matsayin qanwarki amman kike baqin ciki damu kinasa mijinki na wulaqanta dan uwansa da yar uwarki ni Zainaba? share hawayen fuskarta tayi da hannuwanta 2 sannan ta dagasu sama ta fara addu'a da cewa "ya Ubangijin mu Allahu na kawo kuka na gareka na kalar
wannan qadararran al'amari na tsakanin 'yan uwan juna dinnan guda 2 dayake faruwa wanda mace ta haddasa masu shi a tsakani, ya rabbi ya rabbi,,,,haka taita addu'a sannan ta koma tayi tagumi zuciyarta na cewa sai yaushe badaqalar nn zai zo qarshe ne? rufe idanunta tayi ruff tana tazbihi a cikin ranta kota samu sauqin damuwar dake addabar zuciyarta.
~shekaru 23 da suka gabata~......
Kuyi Manage pls
~Xexen fasaha~
f. o. w.
[1/17, 3:09 PM] Xainab Documen: 👁👁
🥡🥡
👁👁
*DA SAURAN KALLO !!!*
Story and writing
by
Xayyneb 💤💤
Fasaha online writers f. o.w.
*🌳imparting valuable knowledge and entartaiment is our concern*🌳.
~My daughter ummu sulaimu writer of sinadarin rayuwar aure, shafin nan mallakarki ne ke day'a qwallin qwal moxynki takice kema tawa ce har gaban abada ana kyawun tare a muddance Allah bar zumunci a tsakani d'aurarre dan wanda keyi dakai to kaima muddin rai dashi zakayi haka duniyar ta gada ay~😘
-https://www.facebook.com/Fasaha-Online-Writes-751775151851852/?referrer=whatsapp.
👁🥡👁
🅿4⃣