Sashe 47
Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
👁🥡👁 🅿2⃣6⃣. *Z* ara kuwa lokacin da taga khaleepa ya wuce nan take kuwa ta d'aura hannuwa a kanta tace da q'arfin gaske "wayyo Allah na, na shiga uku na hafiz! ya'akai nabari yy khaleepa yaimun wannan wawan kamun?!" dubanta Hafiz d'in yayi yace "sweet miya faru ne wai? mizaisa ki shiga uku bacin gamu tare muna jiyarda juna dad'i koko ke bakyajin hakan na qara qaimi akai? ko kuma Innan bai miki ba mu qarasa hotel ne? wani kallon haushi kawai zarah tai masa tace "iskancin banza da wofi ma knn, ya ina maka mgnr cewa wanda nikeso zan aura ya gammu tareda kai cikin wannan halin ka cemun romance bai isan ba? zaro idanuwa hafez yy cikin mmki yace wai wannan mai zubin sojojin kike mgn? ta66 gskia ko daga gani bazaiyi wasa ba danni wlh ba qaramin tsorata naiba sweet na danaga zubin halittar sa. da riga jikinsa kalar kakin soja to wlh nazata sojoji ne masu saka personal din kaya suka fito fateroling a anguwar taku muka tare musu hnya. kukan takaici ta fashe dashi tace "wlh Allah ya isa Hafiz ka batamun budget danasan yaya khaleepa zai gammu haka daban fito ba banza q'aramin d'an iska" da gudu tai cikin gida tana cigaba kukan baqinciki shikuma Hafiz dariya ya saki ya shafa gemo yace "oho gaki cikakkyr 'yar iska kuwa, can matsalarki inda dai nasamu nyc ni ai lpia lau bari na fasa wajen wata cikar indai akwai kalarku a gari aimu ba muda matsalar aure rayuwa sai ba'ai" (niko nace kayya dai Hafiz badai wannan rayuwar ba maras tabbas gskia dan kamataddini tabbas zatai aiki a knku muddun baku cnza ba, wnn fdr AllAh ce.) daga haka ya tashi motarsa yayi gaba. zara na shiga falo ta iske uwar tana waya da hjy firdauseey kan wasu sabbun samfur na kayan zannuwan gado da zasu shigo dasu aqasar dayake had'in gwiwan business sukai sunayi tare kuma ba q'aramin riba suke ciba dan a qalla kowa zai tashi da ribar 10 millions dud yan kwanaki. zubewa tai saman jikin uwar tana burgimar kukanta, a rude hjy Hadeeza ta ajiye wayar ta riq'e 'yar tata tana jijjiga ta dan tayi tunanin ko tayi gamo ne sai cewa take "a 'uzu billahee mike damunki wai zarah? saida taci kukantah sosai sannan ta dubi uwar tace"wlh mama nidai yaya khaleepa nikeso kawai kuyi mgnr aurenmu kada ciwon zuciya ya kasheni yanzun gashi ya gnmu da hafez cikin motarsa a halin da bai dace ba. (kuji fa wai har iya fad'a tk ya gnsu a wani hali jama'a) itako uwar sai tace "Kemadai zara yazaki bari ya gnki aida saiku yi ta inda babu wnda ma zaisan kuna wajen daman har yanzun mamarsa ta gaza shawo knsa akn mgnr ki gashi kuma kin qara wata illar ya gani da idonsa toyaya knn? "to mama in bai sona ni wlh ina sonsa a hakan"! ganin ynda ta rud'e ne yasa uwar rarrashinta da cewa komi knn ta bari zuwa gobe zasu qara tattauna mgnr auren nasu itada mamarsa firdauseey din. sai lokacin ta samu sauqin zarah fa data fad'a mata hakan hartai barci nn kusa da uwar najin dadi. shiru hjy Hadeeza tayi da tunanin waiya zasuyi da shegen yaron nn ne mai dan banzan taurin kai har gashi yana niyar susutar mata da d'iya?, kuma gashi uwar tasa tasa dokar babu batun kai d'anta wajen boka da niyar jawo ra'ayinsa ga zaran harta ke ce mata wlh koda kuwa ta faki idonta taje tofa tabbas babban tsohon bokanta marakusa suna nan tare kuma zai fad'a mata intaje wani gun kai mata d'a. ta qara da cewa abatta dashi zata shawo kan d'anta harya amince musu, ita hjy Hadeeza har mmki take ynda hjy firdauseey koda wasa bata bari koda sunan khaleepa yaje wajen mstsafansu bare har akaiga kai musu kokensu aknsa, amman Bakomi babu ynda zatayi dole ta haqura da batun Hjy firdauseey na cewa datai zata shawo musu knsa koda yaushe nema d'in, amman dudda haka gobe dole taje su q'ara tattauna mgnr da ita hjy firdauseey d'in dangane da batun zarah d'in da khaleepa, dan rabon da su qara tattauna batun kusan 2 month knn danta kula sam Hjy firdauseey batason matsawa khaleepa shiyasa take share mgnr lokacin, tsoki hjy Hadeeza ta saki a fili tareda cewa "duttabi ta mutu kn masifar son danta kamar tafi kowa iya haihuwa mtss kayan 6acin rai kawai inbnda shegen naci irin ma na zarah mutumin daya nuna bai sonka bazaka haqura bane kaima ka barsa, bacin dai kawai kulafanci iriyar na *d'an yau"*. daga cikin d'aki kuwa mijin Hjy Hadeeza ya qara qwalla mata kira na karo sau babu adadi tun zamnta falon amman bata jeba taji kiran nasa tsabar ta gama dashi, yanzun ma daya qara cewa"haba hjta kefa niketa jira mu kwanta amman kin barni nan sakakai" miqewa tai tace"kaiko ka cika jarababben bawa wlh Alhj, haba dole ne sai ka jini jikinka sannan zakayi barci mtss" haka ta shiga d'akin taita masa mita shiko alhj bala cewa yake"haba keko raba kanki da sabo hajiyata. rayuwar fararen turawa hjy Hadeeza takeyi a gdnta koda a gbn 'yarta ne abunsu sukeyi babu kunya hakan kuwa da sukeyi da mijin nata ba qaramin bada guduwar 6ata tunanin 'yarsu sukai ba zara, harta fara tunanin jin sha'awar yin ynda taji iyayen nasu na abunsu ne mafarin knn ta tsunduma knta a rayuwar bnza kota kashe q'ishin da iyayenta suka assasa mata a jiki na tsabar sha'awa. (ana samun hkn iyayenmu dan Allah a kiyaye yin abubuwan da keda kawaici a gaban yara gudun rusa kyakkyawan halinsu zuwa akasin hkn dan sha'awar ba'aimata kawaici musamman ga wanda suka kai matakin balaga, yaran sunsan komi saidai kiga yaran nata kallon iyayen su a kaikaice kuma dud yawanci a cikin gudumuwar iyayen haka ke faruwa). doctor khaleepa kuwa koda ya isa main palor nasu baiga kowa ba sai mai aikinsu asabe datake dauke colars dake kan dining tai saurin gaishesa ya amsa sannan ya wuce dakinsa yayo wanka ya fito,ya dawo falon qasa ya hau dining coffee yasa asabe ta qara hado masa bayan yaci abunci dan sam bai wasa da cikinsa ko kadan, bayan ya gama ne ya koma samnsa yai brush ya dawo ya kwanta smn gadonsa tareda lumshe ido tunanin abubuwan da suka faru yau tsakanin ba heendu dana zara baqaramin haushi ya qara jiba, sam na zara bai damesa ba a zuciyar sa akan na heendu dan gskia koma ya knn bazai Bari tana tarayya da khames ba zaisan ynda zai bullowa lamarin dan bazai qyaleta ba ta jawo musu surutu ba a family nasu ga jama'ar anguwa dole nema ya sanarwa mama Zainab halinda heendu din take ciki kan kula kalarsu khames bata gari muddin ta nemi masa rashin kunyar tata kuwa wajen mata gargad'i na farko akan khames daya qudurta a ransa zai mata dudda ba son shiga harkarta yakeba amman wannan d'in kamawa tai shiyasa. da tunanin hakan barci ya d'aukesa batareda ya kashe laptop d'insa ba da yabari kunne tun lokacin fitowarsa daga wanka sakamakon fara duba wasu abubuwan dayai yana turawa doctor hasan gameda kayan aikin da zasu qarowa hospital din nasu. kuma ya sauka cin abunci sann gashi ya dawon kuma baibi takanta ba har ya kwanta dan yagaji matuqa. yau takama juma'a bayan an taso masallaci doctor khaleepa yatafi kai dadynsa airport cikin mota bada jimawa ba saiga hjy Hadeeza ta shigo gidan tai sa'a kuwa hjy firdauseey din na zaune ita dai a falo tana kallon tashar blywod, tana ganinta tace cikin farinciki "aminiyar sannunku da zuwa" hjy Hadeeza tace yawwa aminiyar,sosai Hjy firdauseey taga yanayin Hjy Hadeeza a sauye nan take ta matso kusa da ita tace"aminiyar dud ynda akai kina cikin damuwa gskia fad'a mun mike damunki ne haka? "hmm wlh kedai bari Hjy firdauseey batun yarinyar nan nefa zara gaba daya ta qara rudewa wai itadai khaleepa, khaleepa dai ni gaba daya wlh al'amarinta yafi gaban tunani na, dan jiya fa da qyar nasamu na shawo knta, shine fa nazo tanzun naji Allah sadai kin shawo kan d'an lelen naki aminiyar? Hjy firdauseey tace ''komi yazo qarshe aminiyar da zarar alhaji na ya dawo qasar nan zan samesa mu tattauna mgnr bikin nasu kada ki damu koya amunce ko bai amince ba ai dole ma ya aureta dan kaf garin nn bnda aminiyar qwarai kmr ki" cikin farinciki Hjy Hadeeza tace "yawwa aminiyar wlh har naji hankali na ya kwanta kinga yanzun saina fad'a wa Zara ta matsayar zancen, amman naji kince Alhj mukhtar bai nan ina yaje ne?" Hjy firdauseey tace''yaje Singapore ne maikatarsu ce ta za6esa ta turasa wani aiki har tsawon wata 4 sannan zai dawo" Hjy Hadeeza tace "ohhh yanzun naji batu, ammam yakamata yasan da mgnr auren kanya dawo fa aminiyar? " Hjy firdauseey tace"na fara masa mgnr jia ay amman yace in bari yadawo sannan sai ayi komi danna rigaya danace masa khaleepa dinma ya amince da mgnr dan idan yasan khaleepa din baiso bazai ta6a yarda ayi auren ba dan shi sam bai lamunci abinda zai takura khaleepa bafa, koya yisa batareda son sa ba shiyasa nayi masa siyasar cewa ya amince" shewa sukai tareda tabawa hjy Hadeeza tace "'shiyasa nakejin dadin hulda dake wlh aminiyar sama da kowa kuwa" nan dai sukaci gaba da tattauna batun. da misalin q'arfe hud'u na yamma heendu ce zaune qofar dakinta ta baje kayan makeup dinta sai kwallace fuskar nan take saiga sa'a ta shigo nan ta sameta bayan ta zauna gefenta tace"kai qawata wannan kwalliyar fa saikace wacce zata fadar shugabn qasa kokuma ince wacce zata gasar za6en sarauniyar kyawawan dun duniya? hmm qawata bakya gajia da makeup a fuskar ki dud wannan d'anyen kyaun da kike d'auke da shi?" fari heendu tai da idanun nan nata masu tsananin haske kamar madara ta dubi sa'a tace "hmm kema kin sani yin kwalliyar nan fa qawata a jini na take dan mace daman ai 'yar qwalisa ce bawai wani abu ba,koba haka ba?" zuba mata idanuwa sa'a tai kawai tana kallon tsabar kyau da Allah ya mallakawa heendu, abinda yafi qara daukar hankalin mutane fuskar heenduh shine yanda takeda zagayayyer face ba doguwa ba, round face