← Book details Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 178

Sashe 60

Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

👁🥡👁 🅿3⃣0⃣. heendu ko wuni tai qunshe cikin daki dana sani tayita sau babu adadi na abinda ta akaita, gefe kuma ga mama Zainab na dakon ta Dan tuni ta hirgad'a sa'a gida tace kota had'a da ita inda did kanwar ja ce ita heendun bakinsu a hade yake suke shaq'iyancin su. har mama ta gama girkin rana wajen qarfe biyu da rabi amman henduh na saq'e a daki yunwa sai qwaqularta take, dole taje ta dauki kununta tun na safen nan ta shanye duka sannan taji fa jikinta ya rage mata rawa rawa na yunwa. komawa tai gefen katifarta ta zuba tagumi addu'a kawai take Allah kawo babanta kota samu ta fita tayi fitsarin daketa muntsilinta tun d'azun. cikin ikon Allah kuwa ko minti 5 batai ba taji sllmr baba Ismail ya shigo gidan. aiko zumbur tai ra miqe ta bude qofar ta fito da gudu ta la6e bayansa ganin yanda maman ta tunkarota aiko ta qadandame baba Ismail tana cewa"dan Allah mama kiyi haquri wlh bada gan gan ba" baba Ismail kuwa tambayar ba'asi kawai yakewa mama Zainab tareda kare 'yar tasa adud yunqurin da mama Zainab tayo wajen kawo was henduh bulaliya. dole mama Zainab ta yarda bulalan cikin bacin ran dahar yanzun bai saketa ba tace"ynzu mlm fisabilillahe ace har rawar kan heendu yakai data dakko qazanta ta tsari ta tuleta a jikin khaleepa? cikin mamaki baba Ismail yace"zainabu kamar Yaya dan ban gane ba, wane kalar tsari kuma a jiki? quta mama Zainab tai tace "ai gata nan bayanka tai maka cikakken bayani na abinda ta aikata." kallon heendu baba Ismail yai yace" garin yaya kikai haka keko heenduh na? tsuraro qwalla tai tace''kuyi haquri baba wlh Nima bada so nabane hkn ya faru tsautsai ne, dan Allan babana ka bawa mama haquri kada tai fushi dani Allah kuwa bazan iya barci ba intai mun fushi"! taqarashe mgnr tareda matso wasu sabbun qwallan. duban mama Zainab yayi yace"Dan Allah ayi mata haquri zainabu abu na, inda ta ce tsautsayi ne bazata qara ba shiknn ay, kuma kinga kuskure daman babu wanda bai aikata sa, to du Allah komi ya wuce kinji uwar gida ayafe mata man sarautar gida" sakin fuska mama Zainab tai tace to shiknn malam amman da sharadi dole taje ta basa haq'uri na rashin ta idon datai masa"!. baba Ismail yace"indai wannan ne babu matsala nasan d'an nawa da haquri, yanzun abinda yakamata tai wanka taci abinci sannan taje ta basa haqurin ince dai shike nan kuma zainabu na?" mama Zainab tai murmushi tace "indai tai mun hakan shiknn mgn ta wuce sai kuma a kiyayi gaba" har a ran heendu taji dadin sassaucin data samu daga mamar dan haka da sauri ta debi ruwa a rijiya ta Shiga wanka ta jima sannan ta fito ta iske baba Ismail harya gama cin abincin yana daure kaba. yana gamawa ya miqe ya koma wajen sana'arsa bayan ya miqawa baba yawale kwanon abincin sa yaita sa albarka kuwa kamar kullum. Heendu bata jimaba ta gama shafa fowder ta da kwalliyarta yar qa'ida ta sannan ta sanya wata blue din doguwar rigar wani material mai sul6i da gyalen kayan. kayan sallar tane sud'in. tana gama cin abincin ta fita tareda cewa mama Zainab "mama naje basa haqurin kamar yanda kika umarce ni, saina dawo"mama Zainab tace ''saura in kinje kiwa mutan gidan rashin kunya dan nasan halinki in bama kiyi sa'a ba suka koroki. "A'a mama bazanyi ba aina daina nace" wani murmushi mama Zainab tai tace"hmmn! a baki kenan heendu dadai bansan halinki bane wannan dasai na yarda da mgnr taki ay, sannan kuma ki tabbatar da cewa saina ganku tare kun dawo gidan nan dashi sannan zan tabbatar da cewa kin yi abunda nace" wucewa heendu tai tana turo baki a ranta take cewa"wai kamarni da ajina da komi nawa za'a turani bada haquri hmn babu komi yaci darajar iyaye ay" kai tsaye gidansu sa'a ta wuce ta same ta tana wanki nan ta gaida maman sa'a din sannan suka shiga daki sa'a tace "qawata miyasa zakiyi masa haka ke kuwa? Allah kuwa bakiji yanda yaban tausayi ba, nazata rufeki fa da duka zaiyi amman saigashi yama bar miki gidan" harara heendu ta sakar mata tareda cewa"ta666 yazo gidan namu ya doke ni? kema kinsan bazai yiwuba wlh"! kallon ta sa'a kawai take dan kam halin heenduh sai itan. amman a fili tace "hmm Allah shirya mun halinki qawata, amman ina zaki haka kika sha wannan kyau haka?" heenduh kamar zata fashe da kuka ta dubi sa'a tace"hmn!! zanje bada haquri a umarnin mama ne" dubanta sa'a tayi sosai tace"ah wane iriyar bada haquri kuma? gawa kuma? nan heenduh ta fada mata yanda suka qare da mman tata. sa'a tace "ngd Allah, ai maganinki kenan Inda ko an baki Shawara bakkya d'auka ai ga iriyan ta nan". tayi maganar tana tsane hannunta mai kunfar wanki da wani tsumman zane. "saiki tashi ki tafi ay kada kije baya nan, kuma dai kinji abinda maman tace kada kidawo sai dashi." yamutse fuska heenduh tai ta miqe tsaye tace"Allah kuwa badan ya isa ba zanje basa haquri ba dan sabida mama ne ma kawai, ni qarin haushi na ma nasan majalissar su nacan ta qa'ida inda yau lahadi" sa'a tace"ban tunanin sun isa futowa yanzun dan sabida sai anyi la'asar suke fitowa kinga yanzun ma uku saura ne" tayi maganar tana mai kallon agogon dake rataye a dakinsu a bango. miqewa heenduh tai sa'a ma ta miqe tareda kamo hannun heendun na dama tace"qawata ina cikin matsala wlh, in bazaki takura ba in kin dawo kimin waya sai nazo gidan ku mu tattauna matsalar wataqil nasamu mafita akai" cikin tausayin sa'a daya kama heenduh na ganin ta sauya lokaci daya yasata cewa"to shiknn qawata insha Allah zan kiraki in na dawo, amman bazaki rakani bayar da haqurin ba knn? d'an zaro ido sa'a tai tace"rufamin asiri, ke kikai laifinki dan haka ke d'aya zaki gogesa kuma ni koma ba haka ba wankin nan bazai bari naje ko nan da can bane" heenduh tace "daman ba kirki kika cika ba ay" qaqalo murmushi sa'a tai tace"koma dai mike nan, kayan nawa ne nikeson wankewa kinga gobe monday school" ni school d'in nan ma ta soma isana" cewar heenduh. sa'a tace"haquri zamuyi kinga saura wata biyu mu zana final exam abun ya tafo ay shiyasa kk jin zafinta" har zaure sa'a ta rako heenduh sannan ta koma taci gaba da wankin ta. heendu na isa gate din gidan babu shayin komi ta ture qofar ta wajen get ta shige har mai gadin yazo hana wucewa ganin ta dayai ne yasashi sakin fuska tareda cewa"ah heenduh kwana biyu anbar kewayo mu" cikin girmamawa heenduh tace"munyi hidindimu ne baba sani ga kuma school muna ta test akoda yaushe sbd gabatowar exam shiyasa ban samun fita sosai yanzun" Mlm sani yace "Allah shi taimaka to 'yata" "Amimm baba sani" cikin falon gidan ta shige kai tsaye ta zauna kujera mai facing Hjy firdausey tace "evening Momy" wani qasqantaccen kallo Hjy firdauseey ta jefo mata ta dauke kai batareda ta kula heenduh dinba taci gaba da lissafa kayan su na lace kala kala da sukayi odar wanda hjy Hadeeza ta kawo mata su bada jimawa ba, lissafa kayan take tana shigar da last price nasu cikin system din dake gabanta" heenduh kuwa batai qasa a gwiwa ba tace"nace momy ina wuni fa" tayi maganar baki a murgud'e. dubanta Hjy Firdausi tai tace"to marar ta ido marar mutunci kin shigo gidan ko? dole ne akace miki sai na amsa gaisuwar matsiyata ne kamarku koko ne? nasan yunwa ce ta koroki gidanku saiki je ki cika cikin naki kibar mun gida matsiyata kawai" wani takaici ne ya tasowa heenduh, lallaima wannan matar, wlh taci arziqin datace wa mamanta tadaina mata rashin kunya wlh da saita mayar mata da raddin mgnr ta kuwa take yanke, amman koba komi ta zamar mata ciwon ido inda har tarasa hnyar dazata daina ganinta a gidan kamar ynda taso tuntuni. maimakon haka saima miqewa datai ta bude fridge ta dauko holandia yughurt ta dawo ta zauna kan kujerar ta dora kafa daya kan d'aya tana lilasu tareda sha. tunani take ko khaleepan bai nan ne jin bataji saba, inko haka nan ne tana nan harsai yadawo dan bazata juri kwanciya barci ba mamanta na mata fushi ba tab!, bama zata iya barcin ba sam dan ko tasan halin kanta ita kanta. sosai Hjy Firdausi tai mamakin yanda yau heenduh batai mata rashin kunyar tata ba, amman ta danganta hakan da tunanin cewa yau qln ko batason 'yan maganar ne danta fuskanci yarinyar muskila ce lokutta da dama kusan halinsu d'aya da khaleepanta intai wani tunanin. satar kallon heenduh tai babu qarya dan haqiqa yarinyar ba qaramin kyau Allah ya d'asa mata ba ta kowane fanni matsalar dai itace ta tsane ta da iyayenta daba haka ba tasan tabbas da khaleepa ya samu mata har mata ko. wayarta ta jawo ta kira babu jimawa aka daga tace "nace Hjy Hadeeza wai nawane kudin qananun lace din ne da manyan su? Hjy Hadeeza tace "hajiyata ay su q'ananun kudinsu dubu d'ari uku uku da hamsin ne sai manyan kuma biyar da hamsin hamsin" "to yayi daman ina shigar da list nasu ne" suna ajiye wayar taci gaba da aikinta tagama knn ta miqe tareda qwallawa asabe kira saigata da sauri ta fito daga cikin kitchen tace "gani Hjy" cikin tsabar raini dudda a haife asabe ta haife ta amman tsabar tana qasanta babu wulaqancin da batai mata, bama wai ita Kadai ba dud sauran ma'aikatan haka take musu, kuma da zarar ta tsaneka yanzun nn ta koreka tasamo wani shiyasa kowa shakkun mata badai dai yakeba a cikin ma'aikatan gidan dan sunsan rashin mutuncin ta Kunlun gaba yake ba baya ba indai itace kuwa. shiyasa asabe jiki na rawa tace"wani abu za'ai miki ne hjy? tace" bawani abu bane ina fatan keda habiba kun gama girkawa mai tsada na abincin sa komi is ready? da sauri asabe tace"eh hjy harma an kai masa tun dazun dan yace bazai sauko qasa ba" shiru Hjy Firdausi tai sannan tace "in yana wannan zaman dakin tabbas nasan b'ato masa rai akai kuma gashi shi
Chapter 60 · 0% Book details