Sashe 153
Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
story and writing
by
Xayyneb 💤💤
~dedicated to my mom sadeeq hauwas~°
*Assalamu alaikum dears sisters nayita jin qorafe qorafen ku da dama na cewa ta yaya heenduh dake cikin jini zatai salla?*
*to inaso ku d'an fahimta dears, sufa mata kowacce da kuke gani da yanayin da Allah yake halittarsa akanta, zaku iya ganin wata macen ma wacce ta haihu ma a ranar jini zai iya* *d'auke mata kuma kunga knn dole taci gaba da ibadarta Inda mai hanawan yakau , wata kuma zaina iya mata wasa ma, wato yanzu zata gansa yanzun kuma zataga ya d'auke (ga wa'yanda jinin ke musu wasa knn inkun fahimta).*
*to shin sisters bazakuyi tunanin ko'itama heenduh na d'aya daga cikin jinsin matannan guda 2 dana lissafo muku ba yanzun?, Dan haka ku daina mamaki da nace tai salla, ko da yake *koma dai a wanne jinsin ta kasance inkuna biye da xexen fasahan taku zaku fahimta......*
*sannan kuma danace mama zainab ta gama sallar isha'e to kuyi haquri akasi aka samu na sanin cewa fa d'an Adam da yawan mantuwa yake kuma nasan kun san da hakan, to ina nufin data gama sallar la'asar wai saina mnta nace muku isha'en ta idar.*
*dafatan kun fahimci bayanan nawa 😊🤝,,,, Allahu ta'ala a'alamu*...
👁🥡👁
🅿6⃣3⃣.
*S* osai doctor khaleepa ya maida hankalinsa kan gadon da heenduh take ganin dayai gadon wayam babu kowa akai sai mama zainab dake gefen gadon still yayinda momyn amnat ke tsaye gefen ta, tunani yai kotana cikin toilet ne shiyasa yadan saki fuskarsa yaqaraso wajen su mama zainab d'in ya gaidasu suka amsa, momyn amnat tace "a'a kinga kuma maman heenduh ashe amnat na tareda doctor to ina ita heenduh tayi?"
hakanan mama zainab taji gabanta ya fadi tadago tana shirin mgn knn baby amnat tai saurin cewa''momy ina aunty beauty ne? yanzun fa ta aikeni nakirawo mata doctor ina tatafi ta barni bacin munyi tareda ni zatai round a asubiti shan iska? taqarashe mgnr tana bata baki uwa zatai kuka kuwa, kamo hannunta khaleepa yai snn ya dubi su mama zainab yace ''momy bari mu duba koda nan waje ne wataqil tana wajen.... a haka yaja hannun baby amnat suka fuce ... tun daga barandar dakin Fargo yafara dubawa amman sam babu ita babu dalilunta wasa wasa haka yaita dube dube amman ina komai kama da heenduh bai gani ba, sosai hankalinsa ya tashi danhar cikin dakunan da sake maqautaka dasu dud ya shiga ya duba amman bai ganta ba, dan haka dasauri ya koma wajen su mama zainab din baby meenat na biye dashi a baya.
hankalinsa tashe yashiga dakin suna ganunsa kuwa dud suka miqe tsaye suna tambayar yaya tana ina,, cikin dan rawar murya yace"mo.... momy babu Inda ban dubata ba amman ban ganta ba,,, innalillahee to ina taje kuma tana ma fama da lalura a jikinta? cewar momyn amnat dan hankalina ya dagu itama,,, kwata kwata mama zainab kuwa kasa mgn tayi ita saima duqar dakai datayi kawai.
sallamar su baba isma'il ne yasata dagowa da kanta tareda amsa sallamar.
daga tsaye doctor ya sulale ya zuqunna kasa sakamakon kansa dayaji yana sarawa, wai wannan wanne kamar qaddara ce Allah ya jarabcesu da ita? danshi kam yanaji a jikinsa cewa heenduh na cikin asibitin ba nisa taiba, damuwarsa mizaisa ta fita waje tana jinyar kanta kuma.
anan ya tsinkayi momyn amnat na shedawa su baba isma'il d'in baasan Inda heenduh ta shige ba cikin asibitin.... dady mukhtar yace"adai qara dubawa sosai amman banda abin heendatu ma ina zata batajin wani kuzari sosai, dady sales yace, "nalura yarinyar nada qarfin Hali kuma" baba isma'il yace '' ikon Allah kuma kaga tun da muku futo masallaci muke zaune can wajen masallacin amman ko gilmawarta bamu gani ba...... katsewa mgnr baba isma'il tai ganin yanda khaleepa yayi azaman miqewa da sauri yabar dakin nan danan suma baba isma'il d'in suka rufa masa baya, daki bayan daki haka khaleepa yaita shiga suma suna biye dashi, saida yakwashi sama da awa daya wato wuzin qarfe shidda na yamma yana bin dakunan patients yana dubawa amman saidai yaita ganin majinyata damasu jinyarsu, daki na qarshe dasuka shiga suka duba nanma babu ita hakan ba qaramin mummunan faduwan gaba ya dinga haddasawa a zuciyar khaleepa ba, aida sauri ya nufi office din doctor musab ya banka da qafarsa amman yana shiga yaga babu kowa cikin office d'in, haka yafito da wani mugun saurin ya nufi office dinsa dan yayi tunanin baya batada kadan kosanda yafito ita kuma zata iya zuwa office d'in nasa tunda baisan neman da take masan ba kmr yanda baby amnat ta je ta shaida masan ba a dazun d'in da yake tsaka da ayyukan daya jijjibowa kansa danyasamu ya kore koda rabin damuwar da heenduh tasa masa ne, haka yazage yana duba patient a lokacin uwa ba ango ba, to koda kuwa yayi saqon kiran nasa datakeyi dole kuma yabaro patients d'in yatafo dan tana ransa kuwa dud da bata masan datai kuwa.
to ganin dayai office d'in nasa ba kowa yasashi durqushewa wajen jikinsa ka wani mummunan ciri hankalinsa yatashi sosai zuwa lokacin dud zufa tayi masa wanka kuwa ta jiqe shaddar nan tasa dahar lokacin bai cire ba, daman ga bacin data farayi tun Sanda yadauko heenduh a dazun.
a haka su baba isma'il suka shigo office d'in dasauri ganinsa a hakan yasa suma hankulansu qara tashi matuqa, cikin mgnr dady sales yace"yailahu babu shakka wani abu ya faru da heenduh dan dud yanda akai lashakka daukar ta za'ayi a bar asibitin nan da ita"yayi mgnr yana share zufan goshinsa, yayinda dady mukhtar yace '' tabbas hakane sales dan yarinyar da adazun bata sanma Inda kanta yake ba taina zata iya barin asibutin nan ma? kai gaskiya da yanda akayi.
Allah sarki baba isma'il dudda dumbin damuwar da yake aciki na rashin taqamai mai Inda yar tasa tayi a wannan duniya da tazama abin tsoro amman ganin yanda gaba ya lura jikin khaleepa na karkarwa tsikan jikinsa na mimmimeqa yasashi dafasa da fadin "kayi haquri khaleepa komi zaizo da sauqi insha Allah heenduh babu abinda zai faru daita insha Allah kaji,? ya haquri ka dawo cikin nutsuwarka.... ai khaleepa bai ida bari yayi abinda baba isma'il ke fada masan ba da wani mugun taqi na gudu yabar office din uwa marar hankali wanda babu shiri kuwa iyayen nasu suka buyosa suna kira amman kojinsu baiyi ma kwata kwata wanda babu Inda yayi tsinke sai gaban man police security dinda ke tsaron bakin room d'in da heenduh ke ciki.
yana zuwa kuwa ya samesa zaune bisa kejera bai tsaya wata wata ba yacakumosa jikinsa uwa zaikatse dan rawar da yake qarayi fadi yake cikin gigitacciyar murya da man "ina kake harda zaka bari a fitar mun da matata bakada hankali? bakasan aikin kaba ko to kaje daga yau wannan uniform d'in sunzama haramiya a jikinka yayi mgnr tareda sakarwa maigadin duka kota ina shiko saifaman cewa yake sorry sir I swear I don't see her out...... daukesa da mari khaleepa yayi wanda babu arziqi ya'ida hadiye mgnr dai dai nan su dady mukhtar suka qara so daqyar suka cire security d'in daga hannun khaleepa d'in aiko khaleepa babu zato yaji wasu zafafan hawaye masu tsakanin quna suna sululo masa a fuskarsa wanda dasauri yashige jikin baba isma'il d'in yana kuka mai girgiza jiki na tsakanin ban tausayi, fadi yake "please dady ina heenduh na take kumedomun da'ita wlh zucuyana bugawa yake sosai dan Allah tana ina dady kufadamun kufadum,, yayi mgnr tareda rirriqe baba isma'il wanda dukknsu suma basu Ankara ba sukaji hawaye babiyowa ta fuskokinsu suna sharewa...
kuyi haquri da wnn wlh sbd ma mgnr Saman 👆🏼can ne tasa nayi type din dankuga amsan ku, sbd busy nk kwananan Amma insha Allah komi zaiyi daidai.
kuyi haquri in kinga type errors bn samu nayi editing ba.
*Xexen Fasaha*
[4/18, 11:06 PM] Xainab Documen: 👁👁
🥡🥡
👁👁
*DA SAURAN KALLO*.