Sashe 99
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yayinda nace"hmm Allah ya shiryeta.
Salmah tace"honey muje kayi wanka.
Ta fada yayinda ta wuce gaba yana biye da ita yayinda yake tambayarta ina munir tace ya tafi hadda.
Nima tashi nayi na tafi sashina na don magriba tayi na wuce toilet nayo alwala.
Ban tashi daga praymat ba saida nuka idar da sallar ishah nayi azkar ina cikin adduoina ya salman ya shigo.
Tare muka shafa adduan snn na tashi na ninke sallayar na dawo kusa dashi kan gado na zauna hade da fadin "har ka dawo masallaci?
Kamar bazai yi magana ba yana kallona sannan daga bisani yace"baby why are you so silent ne yau me yeke damunki ?
Cikin kwantar da murya nace"babu komai baka yarda bane?
Riko hannayena yayi ya fuskantoni sosai hade da fadin "Rumaisa na sanki tun kina 'yar yarinya ......
Ba shiri na saki dariya hade da fadin "yaya ni fa da girmana ka sanni.
Hancina yaja yana murmushi yace"kina son girma kaman meye.lokacinda kika dawo gida shekarunki nawa?
Shiru nayi ina kallonshi yace"hmm shekara goma sha bakwai.
Nace"amma kuma kake ce min yarinya? Shekara goma sha bakwai aiko a birni na kai aure .
Yace"O baby kina son girma.to shikenan am sorry tashi muje muyi dinner .
Tare muka tashi yana rike da hannuna muka fita palo mun sami hakim ma ya shigo munir ma ya dawo tuni don haka muka hadu a dining harda madiha sai dai koda wasa har muka gama cin abinci batayi mana rashin kunya ba don tasan halin yaya Salman.
Haka dai zaman madiha ya kasance a gidan in dai ya salman baya nan to fa ta dinga neman magana da mu knn musamman ma salmah kam ko don ita ta cika saurin fushine oho .kullum sai ta nemi salmah da magana tun tana biyeta har ta gaji ta shiga kai kararta gun ya salman akan wlh idan madiha bata bar shiga harkarta ba zata mata duka don haka ya salman ya shiga maganar snn aka dan sami zauna lfy.
Ahmad kuwa bai daina matsa min da kira ba da tura texes ba duk da naki sauraransa kwata kwata text dinsa ko ya shiga gogewa nakeyi.a karshe ma canza layina nayi ya salman ya tambayeni dalili nace na gaji da layin ne kawai.
Rannan muka fito daga shopping da yamma nida fati(nanin farida) tana rike da kaya nikuma ina rikeda hannun farida.
Muna shirin shiga mota sai ga Ahmad ya taho gunmu da sauri ban ganshi ba ma kawai naji ance" *Queen*
Da sauri na juya na kalleshi ba shiri na dafe kirjina hade da fadin innalillahi wa inna ilaihir rajiun Ahmad don Allah ka rufan asiri ka rufawa kanka ka rabu dani don wlh ya salman ya wuce duk yadda kk tunani yanzu.koina ya baza masu tsaro suna .....
Murmushin yaudara ya sakar min hade da fadin"Zan rabu da ke queen amma se kin min alkawarin zaki saurareni in na kira ki a waya.....
Bai rufe bakinsa ba sai kawai ganin sojoji mukayi sun kewayemu anan suka rufe Ahmad da duka ba ji ba gani.
Ni kam tausayinshi naji sosai ba shiri na fara kuka ina don Allah ku barshi hakan nan .....
Daya daga cikin sojojin ne ya daka min tsawa saida hanjin cikina ya kada yace mu shiga mota ya karbi key din motar
Ahmad kam daga baya jefashi cikin motarsu ma sukayi suka fizgi motar da gudu koina zasu kaishi ne oho .
Nima wnn wnn sojan shi ya maida mu gida gabadaya a tsorace nake bansan me zance da ya salman ba gashi nice da girki yau.
Da daddare kuwa ban yarda mun hadu ba har saida ya nemeni da kansa.
Haka na daure na tafi side dinshi na bar farida da fati.
Ina shiga bedroom dinsa na tarar dashi sai kai komo yake.
Da kyar na iya karasawa bakin gado na zauna zuciyata sai tsinkewa yake gabadaya cikina ya duri ruwa.
Ya isa gabana fuskar nan kamar an aiko masa da sakon mutuwa cikin murya mai cike da bacin rai yace"me ya hadaki da Ahmad yau kuma?
Cikin dauriya nace " kawai ni ganinsa nayi yazo zai mana magana ban kula......
Tass! Naji saukar mari ba shiri nayi zumbur na mike ina dafe da gun.
Cikin daga murya yace"zaki fada min gaskia ko sai na babballaki?
Nima a fusace nace"ka kasheni in kaga dama amma abinda na gaya maka shine gaskia in kaga dama ka yarda ya rage naka .
Yace"what ni kike gayawa haka ?
Na katseshi da fadin"kai dinfa? Don me zaka mareni ? Wlh ka kuma marina bazan yarda ba.
Fizgoni yayi na fada jikinsa yace" ramawa zakiyi ne?
Tureshi nayi hade da fadin oho
Da sauri na kama hanyar fita raina a bace bansan me ya tuna ba da sauri yasha gabana yace"ina kuma zakije ?
Hawayene ya cicciko idona nace"dakina zan koma tunda yau wulakancinka ya motsa kaina.. ...
Fizgoni ya sakeyi da karfi ya jefani kan gado ya biyoni hade da fadin " Babu inda zakije sai kin amsa min dukkan tambayoyin da zan miki ....
Ban kulashi ba har ya gama maganganunsa snn yace" wlh rumaisa idan baki rabu da Ahmad ba zan kasheshi!
Cike da mama ki na zaro ido ina binsa da kallo to ko dai alluransa ne suka motsa?
Tattara hankalina nayi sosai na nitsu ina kallonsa snn nace"ni fa iyakar gaskiata na fada maka amma in kana ganin kasheshin shi ne mafita shikenan.kaje ka kasheshi kai da mahallincinka don wlh bazaka kasheshi a banzaba .
Ina fadin haka na juya masa baya na gyara kwanciyata .
Jikinsa ya danyi sanyi don haka bai kuma yin magana ba ya zauna kan kujera .
Haka muka kwana ba bacci ranar .yanda yaketa fama da fushinsa nima a kwanan haka nake ta fushi dashi.har ya sauko dan karan kanshi ya dawo yana bina ko kulasa banyi ba.
Saboda na tabbatar da gaskiar maganar Ahmad ya Salman yana zuwa gun salimah kuma suna waya akai akai .duk a tunaninsa ban sani ba.
Watarana da yamma na shiga dakinsa na sameshi yaci gayu cikin sky blue din shadda dakakkiya mai kyan gaske ya kafa hulan nan ya dauki turare zai fesa na shigo don haka ya ajiye turaren ya dauki agogonsa yana daurawa.
Bayan ya gama ya juyo muna fuskantar juna na ce"ina zakaje da yamman nan?
Kai tsaye yace"gidan abokina.
Murmushi nayi nace"hmm duk wnn haduwa da kayi gidan abokinka zakaje ni wlh ca nake ko wata bazawarar ka samo .
Bina yayi da kallo yayinda ni kuma ko a jikina na shiga gyaran daki don yau na karbi girki.
Ya jima a tsaye yana kallona snn ya dauki key din motarsa zai fita nace"sai ka dawo ka gaisheta.
Dawowa yayi da sauri yana kallona yace"wacce?
Nace"ita man .
Yace"ita waye bata da suna?
Kai tsaye nace" *SALIMA*
Na fada yayinda na juya hawaye fal idona ya bini da kallon mamaki kuma jikinsa ba karamin mutuwa yayi ba don haka ya matsa kusa dani ya kamoni ya juyo dani yace"baby waya gaya miki wnn maganar ?
Hawayene ya zubo min ban kulashi ba naci gaba da zubda hawaye rumgumeni yayi yace" kiyi hkr ki daina kuka na miki alkawarin in na dawo zan warware miki gaskiar lamarin.
Ya dagoni hade da sharemin hawaye ya zaunar dani kan gado daganan ya suri key din motarsa ya fita.
Nikam fashewa nayi da kuka tabbas maganar nan haka yake ya salman ya koma soyyayya da salimah tunda gashi bai musa min ba.
Haka na dinga rusar kuka idona ya kumbura yayi jazir kirjina ya dinga min zafi.
Abu kamar wasa kawai daya dawo da daddare basai ya kira ni da salmah yana fada mana ko kunya babu wai zai auri Salimah.
Nikam bin ya salman nayi da kallo cike da mamaki lallai namiji baida kunya ko kadan mamakin yadda ya salman ya juya lokaci guda nakeyi kamar wanda aka asirce.
Salmah kam bata gama jin karshen zancan ba ta mike a fusace ta bar palon ........
*Hauly* *ce*🥰👍🏻
[10/22, 9:34 PM] +234 813 454 8600: 🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
*DEDICATED* *TO* *UMMI* *ABDALLAH* 🥰
*BESTOWED* *TO* *ZUWAIRIYYA* *ABDULWAHAB* ( *real* *mum* *afrah* )🥰
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~``
*PAGE* ➡88
*********Tashi yayi yabi bayanta da sauri.
Nikam a inda nake zaune ko motsi na kasa yi tsabar mamakin da ya Salman ya bani.wato yaya har yanzu son salima yake ?gaskia na yaudari kaina dana yarda cewa ni kadai ya Salman yafiso.
Hawayene ya zubo min ba shiri.gaskia dolene in dauki wani mataki akan wnn maganar domin banjin zan iya zama da Salima a matsayin kishiya!
Salmah kuwa tana shiga dakinta ta sauke katon jakan kayanta ta bude ta shiga dibar kayantw a wardrobe tana zubawa baji ba gani.
Yana shigowa yace"Salmah meye hakan kuma?ina zakije ?
Ko kallo bai isheta ba taci gaba da abinda takeyi da sauri ya karaso gaban ta ya rike hannayenta hade da "I'm asking you Ina zakije?
Ta fizge hannunta da sauri ta watso mai harara tace"gidan mu zan tafi kuma bazan dawo ba saboda zama da kai ya isheni.
What! Ya fada da tsananin mamaki a fuskarsa snn yace"to me aka miki ko akan dan maganar danayi muku yanzune?
Wani irin kallo ta bishi da shi batare da tace komai ba.
Yace"salmah meyasa ke bakida hakurine eh.ba kya ganin rumaisa ne ki koyi da halayanta mana rumaisa tanada hakuri sosai.......
Hannu ta daga masa tace"kaga malam kar ma ka bata bakinka ba sauraranka zanyi ba salmah daban rumaisa daban.kuma indai hakuri irin na rumaisane bana fatan Allah ya sanya min a zuciyata!
Haba suleyman abubuwanda nake fuskanta a gidan nan yayi yawa.mahaifiyarka ta tsaneni 'yan uwanka duk basa sona ka duba yanzu tun zuwan madiha gidan nan ta sakani a gaba kullum sai ta nemeni da fada .snn tunda nazo gidan ka ba wani ci gaba dana samu tunda ko batan wata ban taba yiba duk da nasan haihuwa na Allahne.duka wnn na jure snn yanxu kaje ka kirkiro wani abun kuma na daban.gaskia ni suleyman indai zakayi wnn auren to ni dai bazan zauna ba gidanmu zan tafi ka biyoni da takardata!!!