Sashe 107
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka ya dinga hidima dani har sanda doctor yazo ya duddubani hade da bani shawaran in rage tunani kuma in dinga cin abinci nan ya rubuta magunguna kuma ya dauki jinina domin yaje yayi min teses.snn ya dora min drip.
Ya Salman tuni ya kira drivernsa ya bashi takardan maganin akan ya je ya siyo in fara sha tun da wuri.
Da haka ya fasa tfy gidansu innah yana zaune ya sakoni a gaba duk ya shiga damuwa da rashin lfy na har yana cewa" Rumaisa ko akan maganar auren nan ne kk daga hankalinki ?kinga fa shiyasa tunda farko sai da na nemi amincewarki kuma kin nuna min ba matsala amma gashi yanzu kinzo kin shiga damuwa.
Girgiza mishi kai nayi nace"yayah ba maganar aurenka bane ya sani rashin lfy don haka bana so ka shiga damuwa akaina sosai....
Ya katseni da fadin"rumsisa dolene in shiga damuwa in dai kema na ganki a cikinta.
Ya rike hannuna daya yana kallon fuskata yace"kinga tashi guda duk kin rame yanxu.......
Knocking din kofa da akayine ya katse masa maganarsa dan haka ya tashi yaje ya bude farida ce ta shigo tana dariya hade da fadin Salamu Alaikum .
Ya salman ya saki murmushi ws,alaikumussalam mamana kece da safe. haka?ina sauran yan uwan naki?
Tace"aini kadai driver ya kawo ni dinma da kyar mummy ta yadda inzo ......
Ta karaso bakin gado da sauri hade da fadin"Subhanallah daddy me ya sami mamana? dama mamana bata da lfy shine ba a gaya min ba?ina can Abuja hankalina kwance?
Ta rike hannuna ta fara hawaye tace "mama me yake damunki mama kin ga yadda kk rame?
Na zare hannuna cikin nata a hankali snn na shafi gefen fuskarta ina murmushi nace"karki damu farida ba wani rashin lfy ne na sosai ba tambayi daddynki dazun nan ne abin ya faru kamin nan ma nice na hada brekfast nayi komai.
Ta kalli daddynta shima gyada mata kai yayi yace"hakane mamana.olsa ce take damun mamanki bata son cin abinci shiyasa.
Da sauri ta tashi hade da fadin mama don Allah me yasa ba kya son cin abinci? Kinga fa mama ciwon nan na olsa bafa karamar ciwo bane kinga ya fara kwantar dake ko?pls mama ki dinga kiyayewa don Allah.
Nace"Insha Allah zan kiyaye farida bazan kuma barin ya kwantar dani ba.
Tace"to indai hakane bari inje in kawo abinci kici sosai kisha magani tunda nazo bazan barki da yunwa ba.kuma ko na koma Abuja zan nayin waya kullum in tabbatar kinci abinci?
Ta tashi ta fita da sauri muka bita da kallo muna murmushi.
Ya salman yace"pls baby ki dinga kula da kanki kinga kin fara samu cikin damuwa koh yanxu khalil ma in ya shigo ......
Bai rufe baki ba saiga khalil ya shigo shima hankalinsa a tashe ya shiga tambayar daddynsa meye sameni ?
Haka ya dinga rarrashinsu hade da nunan musu ba wata rashin lfy sosai bane yake damuna farida kuwa ta dage sai naci abinci.aikuwa ina ci sai amai duk hankalinsu ya kara tashi.bayan nasha magani ne naji dan sauki nayi bacci.
Anan ya salman ya tafi gidan su ya bar su farida suna kula dani .yana zuwa inna tace "salman ina ka shiga tun dazu muke ta nemanka a waya ?
Yace"ina gida innah rumaisace ba lfy wlh.
Tabe baki innah tayi snn tace "to me yake damunta kuma ?
Yace"zazzabine da olsa
Innah tace"hmm Allah ya sawwaka.yanxu dai ba wnn ba ya maganar masu zuwa kamaroo daukar amaryar ne ?
Ya salman yace"ai innah ku zaku shirya masu zuwa anan din sai dai kawai kar mutane suyi yawa tunda kinga suma can suna da yawa zasu zo.
Inna tace" to dama ai shiyasa nace kazo ayi maganar kar azo se an shirya kazo kana cewa anyi yawa.
Yace"kawai inna ki bari mutane hudu suje tunda in an daura aure nan za,a dawo ayi dukkan parties .
Tace"to su waye don A'i tace zata je hakama sadiya bansan raihana ba don madiha ma tace zata je.
Yace"hmm ai kuma basu ya kamata suje daukar amarya ba don gashi ma hidimomin da ke gabansu nada yawa.ni anawa tunanin.momymu da maman sakina da goggo Amina in yaso da sa,adatu ko raihana suje .su adda Ai su hkr suci gaba da hidimarsu.
Innah tace"Aminah kuma me zai kai Amina daukar maka amarya ?
Yace"ai itace ma ya kamata taje daukar amarya domin banida wata goggo bayan ita kinsani so dolene itace a gaba kuma nasan ko bance ba zata je.
Inna tace"hmm bana tunanin aminah zataje har kamaru don daukar maka amarya...
Kirar wayarsace ya katseta ya dauka hade da fadin"ya akayi mamana ya jikin maman taku?
Kome tace masa ne yace"to bari naxo yanxun nan.
Ya katse wayar hade da tashi yace"innah bari inje gida in duba rumaisah
Kauda kai tayi hade da fadin" to Allah ya sawwaka.
Yana fita ta kira adda A'i ta fada mata duk yadda sukayi da salman Adda A'i tace"ai kar ki damu goggo hakan ma yayi Allah ya kaimu rai da lfy.ita kuma rumaisa ko ta tsiri rashin lfy ma se anyi bikin nan dan wlh ko gadon asibity aka kwantar da ita dole ne ayi bikin nan baza a daga ba.
Inna tace"ai shine nima na fada a zuciyata ai dama rashin lfyn na munafurcine saboda a daga bikin.ta bakinki ko gadon asibity aka kwantar da ita biki dai ba fashi.
Adda A'i tace"atoh.
Tare suka shigo da doctor saboda yanda jikina ya dauki wani zafi zazzabine sosai ya rufeni kamar da wasa har na fita hankalina farida kam sai kuka takeyi .
Saida doctorn yazo ya min wasu allurai lokaci guda kuwa zazzabin ya fara sauka.hankalin ya salman ya tashi sosai ya kalli doctor din yace"doctor me yake damunta ba kuyi teses din bane.
Doctor yayi murmushi yace "karka daga hankalinka rashin lfyr madam na karuwa ne.domin tana dauke da juna biyu....
Da sauri ya salman yace"what kana nufin kace min rumaisa nada ciki?
Doctor ya gyda masa kai yace "kwarai kuwa bayan wnn se kuma damuwa da rashin cin abinci .
Ya salman ya dawo kusa dani ya riko hannuna daya yana kallon fuskata cike da jin dadi yace"baby kinji abinda doctor yace koh ?pls ki cire damuwa a ranki ki dinga cin abinci domin samun lfyrki dana babynmu kinji?
Murmushi nayi cikin jin dadi domin dagani har yaya mun cire batun sake haihuwa a lissafunmu domin tun bayan haihuwar khalil ko bari ban kuma yi ba tun muna sa rai har muka cire.sai gashi Allah ya kawo a lokacinda ba mu zata ba.
Bayan doctor ya gama abinda ya kawo shi haka ya salman yaci gaba da kwantar min da hankali .
Zuwa yamma kuwa na warware tass amai danakeyi ma ya tsaya tunda nasha magani.don haka nayi wanka na fito palo .
Farida tazo tana tambayana"mama me za,a dafa miki?
Na rike hannunta hade da fadan zauna farida ki huta kin gaji sosai.yanxun bana jin yunwa se anjima zanci abinci kinji?
Tace"haba mama don Allah kici wani abu mana to yanxu bari in je ko fruit salad ne in kawo miki .
Ta wuce fridge da sauri ta saka mana fruit salad ta dawo ta mika min na karba ina murmushi nace"na gode Allah ya miki albarka.
Ta zauna hade da fadin "amin mama na gode.
Can tace"mama naso ace ina gidan nan domin wlh bazan bari su innah su dinga ci miki mutunci ba.meyasa kuka kaini Abuja? Da kun barni anan a gabanku wlh da abubuwa da yawa basu faru ba.ki duba fa don Allah mama a rasa wacce za,a aurawa daddy se Nafisa yar cikinsa gaskia wlh ni banji dadin wnn alamari ba kuma wlh ko ta shigo gidan nan sai nasa ta fita don bazan taba barin Nafisa ta mike kafa a gidan nan ba bare har su sami daman yi miki rashin mutunci.
Nace"uhm uhm farida ban yarda ba bana so ki ce komai karki shigar da kanki cikin matsalar da bai shafeki ba.domin tun ba,a haifeki ba nake tare da su a cikin irin wnn yanayin kuma na saba baya damuna don haka ki kyalesu dukkansu domin ba sa,o,inki bane.
Ta dan turo baki hade da fadin "naji mama amma wlh in dai....
Hannu na daga mata hade da fadin "ya isa haka bana son ji komai.
Shiru tayi ranta a bace.don haka tashi tayi ta wuce daki tana waya.
Tana shiga ba jimawa Sa,adatu ta zo da ya hafiz da yaransu
Cike da fara,a nake tarbarsu yayinda sa,adatu take bina da kallo tace"aunty me ya sameki kika rame haka?
Murmushi nayi nace"haba Sa'adatu ko hutawa bazakiyi ba tukunna mu gaisa.
Hafiz yace"ai gaskiane nima naga ramar .
Murmushi na kuma yi nace"hmm yaya rashin lfyn na yau ne fa kadai kuma gashi har na warware.
Anan muka gaisa ya salman ma ya shigo ya samemu.
Bayan sun gaisa ya salman yace"doctor hafiz ina da meeting daku.
Ya hafiz yace"yaushe knn?
Ya salman yace"sai an gama hidimar bikin nan tukunna zamu zauna meeting da kai da doctor samir da james da doctor sa,adatu.
Murmushi sa,a tayi tace"har dani yaya ?
Yace 'sosai ma ai meeting din na likitocine ina son in ginawa yarona asibity duk da ma dai ya nuna min yafi son yayi aiki a karkashin asibityn gwammanati amma hakan bazai hana ya mallaki asibitynsa na kansa ba ko dai.
Ya hafiz ya gyada kai hade da fadin sosai ma wnn shawaran yayi Allah ya nuna mana.
Sa,a tace"gaskiane yaya Allah ya taimaka.
Yace "ameen
Nima na amsa da ameen"
Bayan sallar isha ya hafiz ya tafi ya bar su sa,a don biki tazo ta sauka a gurina.
Saura kwana biyu daurin aure ya salman da abokansa suka tafi cameroo.washe garin su mama,momy,mmn sakina da raihana suma suka tafi don in an daura aure sune masu daukan amarya su dawo ayi biki anan.
Su Adda A'i kuwa kusan kullum suna nan gidana sunata aikin jere da sadiya da madiha.babu yanda banyi da sa,adatu da farida akan suje su tayasu ba amma sam sunki.
Nace"sa,adatu be kamata ba abinda kukeyi keda farida kuna so ku ja min zagine a gunsu suce ni ke zugaku .