Sashe 32
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiru tayi ta rasa me zata ce min can ta numfasa tace " kinsa mi labarin zuwan lathifa ne?
Na dago ina kallon mama nace " mama dama kema kinsan tazo ne?
Ta ce min eh shatu ne ta kirani ta sanarda ni zuwanta kuma ta kara ja min kunne akan alakarki da salman don bata so ga mata can ta zaba mishi.
Don haka abinda nake so dake ki kara hkr komai zai wuce kinji.
Na share hawaye nace" mama insha Allah daga yau na daina zubda hawaye akan ya salman kuma na hkr dashi ni zan bawa doctor hakim dama ya turo magabatansa aure zan yi mama mu huta da wnn bakin cikin.
Tace" Rumaisa karfa ki biyewa zuciyanki kije ki auri Wanda bashi kike so ba.ki sake tunani kin shirya auren hakim kin yarda zaki zauna dashi a kowace irin yanayi?
Sannan aure fa idan kinyishi ki tabbatar kinyi knn mutu ka raba ba wai zuwa zakiyi ki dawo ba. Saboda haka kar ranki ya baci kije kima kanki zaben tumun dare.
Nace " ko kadan mama hakim ya dade yana bina tun farkon zuwata jamia kuma duk abinda ya faru dani ya Sani amma bai taba nuna min tsana ba dai dai da second daya kuma tunda muke dashi maganarsa dayace bai wuce in yarda in aureshi ba don haka inaga yanzu lokaci yayi da zan faranta masa rai nima.
Mama ta ce " to shikenan idan har hakan ta kasance bazanyi bakin ciki ba sai dai in sanya albarka.sai dai Allah sa su yaya su fahimcemu.
Nace" karki damu mama zasu fahimcemu.
Daga nan fa na daddage na fara cusawa kaina tsanar ya salman .
Tuni nayi wa doctor hakim albishir daya turo magabatansa kuma banson auren ya wuce nan da wata daya tunda yace ya shirya nima na shirya.!!!!!!!!!!
To faaaaa!!!!!!!!
Don Allah ayi hkr da rashin post dina banjin dadi ne kuma ga matsalar rashin wuta👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻
Hauly ce👍🏻😄😍
🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
*_Dedicated_* *_to_* *_Ummi_* *_Abdallah_*
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~```
Page➡28
**************Nan da nan maganata doctor hakim ya kam kama don a cikin satin nan yace zai turo magabatansa.
Koda mama ta fadawa Abba cike da mamaki yace" Amina ko dai akwai abinda ya faru tsakanin salman da rumaisa ne ? Kinsan fa ruwa bata tsami banza yaran nan su suka shirya Kansu suka fada mana amma gashi yanzu matsala ta faru a tsakaninmu duk mun tambayesu sunki su bamu cikakken bayani bare mu shiga al,amarin mu gyara gashi yanzu rumaisa zata turo wani daban akan maganar aure.gaskia ya kamata dai mu San abunyi don baza mu zuba ido ba.bari na kira kassim yazo dai tukun.
Mama tace" to yaya duk yadda kukayi dayane.Allah ya kai mu.
Daga nan ta mashi sallama ta dawo side dinta ta sameni na gama shiryawa cikin atamfa Riga da siket nasha daurin dankwali na zuba sarka da 'yan kunne har da warwaro da zobuna na dauko jakata da tayi matching da takalmina.nasha gyale kuwa don ko Aisha buhari a yau diinan zan iya jerawa da ita.
Mama kallo na take tace" Rumaisa yau kuma makarantan kikewa kwalliya haka ? Aa to sai dai kisa hijabi indai zakiyi driving.
Dariya nayi nace "kai mama wai har kin manta nace miki zanje ne bikin wata 'yar makarantanmu ?
Tace" na manta yaushe zan zauna rike shiririta ga abubuwa da yawa a gabana.
Murmushi nayi sannan na suri makullin motarta nace"bazan ma shiga makaranta ba daga gidan bikin dai zan dawo.
Tace" ki dai kula da kanki Allah ya tsare .
Na ce"amin mama.
Na fita cikin sa,a kuwa saiga ya salman cikin kakinsa ya sunkuya yana gyara takalminsa.
Yana dagowa mukayi ido hudu.na Riga shi kauda kaina sakamakon zuba min ido da yayi kamar mai shirin fadin wani abu.
Ba tare da na sake kallonshi ba nace" yaya ina kwana?
Kamar ba zai amsa ba daga bisani yace" lfy.
Ni dai tuni na shiga mota na tayar da gangan na fizgi motar da gudu kamar zan tashi sama.
Ya kuwa Bini da kallo
Saida na hau titi na rage gudu.
Nan naji wayata na kira na lalubota na duba sai naga raihana ce.
Na dauka nace" hallo
Tace" rumaisa don Allah kizo sai nemanki nake.
Na ce to fa lfy dai kk ta nemana?
Tace"lfy lau karkiji komai don Allah kizo kayane daga sokkoto nayi muku odarsu keda sakina da fa,iza amma kuma sai naji labari mara dadi akanmaganarki da yaya......
Na katseta da fadin kinga bari nazo ina tuki ne.
Na kashe sannan naci gaba da tuki.
Gidanta na fara zuwa ina isa na sami Sadiya da lathifa a Palo ana zuba hira da fulatanci cikin nishadi sai dariya suke.
Nan da nan fara,ar da ke fuskata na nemeshi na rasa.
Sukam kallona suke tamkar basu sanni ba.
Raihana tace"lallai rumaisa irin wnn ado haka ina zuwa?
Na ce"wlh biki zani.
Tace"to ki zauna mana.
Na ce"aa wlh naga kinada manyan baki ni zan tafi sai watarana.
Sadiya tace" ko dai mu baku guri ne?
Na ce"aa kuyi zamanku.
Tace"au ga fa lathifa rumaisa Baku gaisa ba.
Na kalli lathifa ina murmushi nace ai na ganta sai dai da yake ita batajin hausa ni kuma banajin fulatanci shiyasa ban mata maganaba....
Raihana ta katseni da fadin kinga zo muje ciki Malam ne yake son magana dake.
Taja hannuna muka tafi side din Malam a Palo muka zauna tace" rumaisa me faru tsakaninki da ya salman?
Nace" ba komai raihana.
Tace"aa wlh ban yarda ba haba rumaisa me yasa zakuyi haka kuna fa son juna da yaya sosai don Allah ku maida soyaiyar Ku kinga wlh kayan mata na muku oda daga sokkoto naki ma yafi yawa don so nake ki rikita yaya sosai amma kawai sai naji Sadiya na cewa wai ai kun bata waye waye yanzu lathifa zai aura.
Nayi murmushi nace " haka Allah yaso don ni a halin yanzu har na ba wani dama ya turo magabatansa.to kinga yaya kuma ga lathifarsa don haka yanzu abinda ya rage kawai ki mana adduan fatan alheri.
Tsaki taja tace"wlh daga ke har yaya kuna shirin TAFKA KUSKURE babba a rayuwarku don wlh aurenku shine alheri karku yarda Ku rabu.
Nace"ai ya wuce tunda ni na sami wani miji shi kuma ga matarsa nan kuma yar uwarku ce.
Tayi tsaki tace" yaruwarmu ce amma basu dace ba don wlh lathifa kam 'yar duniyace cikakkiya wlh gaba daya ta gagari iyayenta amma shine kika ga inna da kwashe kwashe ta kwasota wai yaya ya aureta sai kace asiri akama inna ? In ba haka me yaya zaiyi da wnna 'yar iskar?
Na tabe baki nace" ke dai kika ga hakan sukam basu gani ba. Kinga ni tfy ta zan yi sauri nake.
Jikinta a mace tace" rumaisa shikenan tunda kinki ki ban hadin kai.amma fa ki Sani bazan bar wnn maganar haka ba domin wlh sai Na wargaza dukkan shirin inna da Sadiya in Allah ya yarda .
Nace" ni dai ba ruwana ki bar zancan nan anan.
Daga nan na mata sallama.
Gidan biki Na wuce inata tunanin maganganun raihana.
A cikin satin daddy yazo kano Abba ya gaya masa komai gaskia abin ya damesu sai dai sun kasa ganewa salman kwata kwata don yaki yarda ya fada musu matsalarsa.
Mama kam cewa ta yi kawai suyi hkr su barshi haka Allah yaso .
Duk yadda suka so su gyara alamarin ya gagara haka suka hkr ba don ransu ya so ba.daddy yace zai jira zuwan yan uwan doctor hakim domin azo ayi maganar aurenmu.shi kuma salman sai ya nemo matar da zai aura don basa son bukukuwan ya wuce ending of this year
Inna kam ba Wanda ya kai ta jin dadi ita da Sadiya domin sunci nasarar rabani da salman gaskia wnn karon aikin malaminsu yayi kyau akaina ni da salman .
Sai dai a yanzu damuwarta bai wuce taga Sadiya ta koma gidan ja,afar ba amma abin ya gagara duk shige shigen duniya sun gama amma ko labarin ja,afar babu.tunda ta saki Sadiya bai kuma waiwayarta ba har yau gashi yaronsa ya girma har ana shirin yayeshi amma baisan ubansa ba .
Wnn abun yana damun inna sosai.
Yayinda Sadiya kam tuni ta fita harkar ja,afar zuwan lathifa yasa idonta ya kara budewa ta dinga zuga Sadiya akan kar ta koma gidan ja,afar kawai ta yaye Abdul ta sami wani bazawari mai kudi zai fiye mata.
Don haka yanzu kominsu daya da lathifa sun mannawa inna hauka.su suna harkokinsu don tsabar RASHIN NAZARI irin na Sadiya.
A satinda doctor hakim yace zai turo sai muka ji shiru Na kira wayarsa ma a kashe.
Gaba daya hankalina ya tashi ga daddy yana jira suzo don ya wuce Abuja a yau.
Amma shiru shiru har bayan isha sannan sukazo.har naji sanyi a raina don dazun har kuka nayi.
Anan Na fara trying Na layin doctor hakim amma har yanzu a rufe.
Mama ta shigo ta sameni tace" hmm yanzu kam hankali ya kwanta koh?
Dariya kawai nayi tace " to sai kiyi bacci don mu tashi da wuri.
Nace to mama.
Na kwanta knn sai ga kiran hakim da sauri Na dauka ina murmushi nace doctor ina ka shiga tunda safe wayarka switch off?
Yace" wlh ayyuka ne suka min yawa a asibity.
Nace " ayya shiyasa mana naji muryarka a sanyaye nasan ka dibo gajiya.
Shiru yayi jin shirun yayi yawa yasa nace"lfy doctor?
Yace " ba lfy rumaisa akwai matsala akan maganar aurenmu?
Da sauri na tashi zaune kirjina Na bugawa nace" me ya faru doctor wayanda ka turo sunzo fa.
Yace" eh sun je sai dai basu daidaitq da su kawunki ba.domin sun nemi su gana ne da dangin mahaifinki sai dai kuma ba wata cikakkiyar bayani da aka musu akan waye ne mahaifinki kuma aina yake?
Nikam tuni na fara kuka hkr ya shiga bani yace" rumaisa ban San me yasa suka min haka ba ni a ganina ba ruwansu da waye mahaifinki ko danginsa tunda yanzu a cikin danginki suka sameki kuma su kawu ma sun isa su daura miki aure ba sai an tsaya bincike ba.