Sashe 81
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Koda maman sakina tayi wa abba maganar nan da nan ya kira mama danjin karin bayani anan ta gaya masa komai ya bata hkr nima abba sai da ya kira yayita bani hkr har naji kunya ya kamani don haka da daddare ya salman yaje ya daukoni gabadaya ranar jinsa yaje cikin yanayin nishadi karkuzo kuga yadda ya dinga tarairayata hadi da lallabani
Inna kam ba haka suka so ba sai dai ba yanda suka iya da ransu domin abba ya ja mata kunne sosai akan maganata ita da sadiya don haka dole suka sarara min da maganar gorin haihuwa.
Ya salman kuwa asibity ya kaini gun kwararrun likitan mata don a duba masa ko akwai wata matsalane da take hana mahaifata rike ciki amma bincike ya nuna lfy lau nike sai dai na lura hankalunsa bai kama ba don cewa yayi in na gama service zamu fita waje a sake dubawa dai.
A kwana a tashi ba wuya a gurin Allah mama ta sauka lfy Allah ya azurta ta da samun twins wani karin farinciki mace da namiji ne sai wanda ya gansu gwanin sha,awa
Murna a gun daddy da familyn galadima abin ba,acewa komai don tunda ta haihu aka fara cika gida ga kyaututtuka daga ranar data haihu har kawo ranar suna .mama ta roki daddy da ya sanyawa baby girl din sunan aunty rukayya kuma ta sake cewa a bata babyn tunda ita Allah bai nufa tana cikin jerin masu haihuwa ba.haka kuwa akayi baby girl taci sunan RUKAYYA shikuma boy yaci sunan SULAIMAN wato sunan babansu mama.
Kai gaskia aunty rukayya taji dadi sosai sai godiya take tayiwa daddy da mama.bama ita kadai ba duk familyn galadima sunji dadin wnn abin kowa sai kara yabon mama yake.
Tasha kyaututtuka kuwa abin ba,acewa komai sai sam barka .
Bayan mama ta haihu da wata daya aunty samira ma ta haifo santalelen danta namiji mai kama da daddy kwabo da kwabo aka maida masa sunan marigayi lamido wato IBRAHIM khalil.gaskia gida ya cika da farinciki sosai masha Allah.
Nikam ba labarin ciki har yanzu tuni mun gama service dinmu faiza har ta koma ruma ta dawo sai kunga yadda munir yayi wayo yaro mai shiga ran mutane saboda yawan dariyarsa da rashin kiwa.gabadaya ya salman daukeshi yayi ya dawo dashi gurinmu nono kadai ke kaishi gun uwarshi shima ba sosai yake sha ba dama don ya fara cin komai ya salman ya saba mishi don haka yafi sabawa damu akan iyayensa .
Inna kuwa tayi tayi da ya salman ya kara aure abin ya gagara don yaki yarda sunyi shige shigensu malamai har sun gaji sam abin ya gagara.gabadaya innah ta kara shiga damuwa gashi kullum ya salman sai ci gaba yake samu a wurin aiki saboda kwazimonsa da jarumtarsa ga jajircewa.haka nan idan mun juya bangaren business sai hamdala abun sai kara bunkusa yake a lokacin muka fita india don a sake duba lfyta amma duk bincike ya nuna kalau nike rabone bai sauko ba don haka muka shafawa kanmu lfy.
Saida muka tafi umrah snn muka dawo Nigeria sai kunga wani irin kyau da muka kara da haske hankalinmu ya kwanta sosai yaya ya sake min mota sabuwa dalleliya sai wanda ya gani wayyoni rumaisa dadi kamar zai kasheni irin yadda ya salman yaketa kara ji dani.su innah duk shige shigensu wnn karon babu nasara sam don maimakon haka saima ci gaba da muke samu .
Don ya salman tuni ya sayi fili kato a GRA har an fara gini ya salim kuwa a Abuja don yanzu harkokinsa yafi yawa acan.Ruma na yaye munir suka tafi honey moon abinsu don ya salim cewa yayi shi baici amarcinsa yadda ya tsara ba daga aurensu ruma tayi ciki don haka yanzu lokacin cin amarcine don haka suka bar mana munir yana shekara daya da wata biyar sukayi tfyrsu.Allah sarki rayuwa gashi mu Allah bai bamu ba muna so wasu kuma sun samu bai damesu ba.
Kasancewar munir a wajanmu ba karamin debe mana kewa yake bama damuwa da rashi haihuwar tunda dai munsan daga Allah ne dan haka muke ci gaba da addua!!!!
Hauly ce👍🏻🥰
[10/9, 10:37 AM] +234 703 558 2498: 🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
*DEDICATED* *TO* *UMMI* *ABDALLAH* 🥰
*BESTOWED* *TO* *ZUWAIRIYYA* *ABDULWAHAB* ( *real* *mum* *afrah* )🥰
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~``
*PAGE* ➡74
*********Su Ya salim sai da suka shafe watanni shidda kan suka dawo.gaskia sunsha amarci kam a cewarsu lol.sai mamakin girman munir suke duk da ma muna tura musu hotonsnsa.ya girma sosai gwanin sha,awa gashi da surutu komai ya iya fada ya salim yace sai a shigardashi makaranta.
Ya salman yace " hauka knn yaronda bai cika 3 yrs dinba zan kaishi makaranta?
Ya salim yace"kaifa mutumin da ne wlh salman.
Ya salman yace"naji kuma na yarda yaro dai bazan kaishi school yanzu ba kar kazo min da yahudanci .
Dariya mukayi gabadaya.duk yadda suka so su dauki munir yaki yana makale damu .
Dole suka hkr ranar munsha hira sosai kamin daga bisani mukayi musu sallama muka koma part dinmu na mika munir gun sa,adatu wacce tuni har tayi bacci sai da na tasheta.snn na tafi na shirya cikin kayan baccina na wuce dakin ya salman shima ya gama shirinsa tsaf har ya kwanta don haka nasa key a kofa snn na kashe wuta mai haske na isa wurinshi ina fadin"yaya
mu yaushe zamu tafi namu honey moon din ?
Na karasa fada yayinda na kwanto jikinshi.
Murmushi yayi ya shafa kaina hade da fadin " sai kin kara zama jaruma kin daina jin tsoron sex .....
Cikin jin kunyar maganarsa nace "yaya ai na daina tuni.
Ya dago fuskata hade da fadin "zaki iya yi sau 10 a rana?
Zaro ido nayi yayinda kirjina ya shiga bugawa nace"yaya sau ten ?
Ya daga min gira hade da kashe min ido daya yace"yess indai zaki jure to zamuje honey moon don karki manta indai muka tafi bamuda aikin komai sai na soyayyah.
Sunkuyar da kaina nayi ban kuma cewa komai ba .
Dan dariya yayi yace"ya kk yi shiru?
Nace" yaya ai mun gama maganar.
Yace "kingani ai bazaki iya ba kawai ki bari sai kin zama jaruma sosai.
Hade fuska nayi nace"yaya don Allah yanzu ni wai baka ganin kokarina ne?
Da sauri yace"ni na isa ince ba kya kokari? Wlh kinayi babyna kina gamsar dani hundred%.
Murmushi nayi nace" to mu yaushe zamuje namu honey moon din?
Yace "karki damu zamuje ayyukane ya mani yawa kinga yanayin aikinmu sai a slow amma zan duba bayan mun gama gininmu mun kaura sai in fara tsara mana tfyrmu karki damu babyna.
Murmushin jin dadi nayi hade da fadin Allah ya nuna mana lokacin Allah kuma ya kara wadata.
Yace"ameen my dear.
Su Inna kam har yanzu basu hkr ba burinta bai wuce a kullum ta ganni cikin kunci da bakin ciki ba don haka suke neman hanyoyi daban daban da zasu sa ya salman ya kara aure amma abin ya gagara.
Hankalinsu bai gama tashi ba saida ya kare gini muka kaura sukaje sukaga gidanmu na GRA .
Subhanallah gidan ya hadune to the bastard level!! Lol ni kaina ban taba tunanin haka ya salman ya zuba kudi a gidan nan ba don bai taba yarda ya kaini ba.funitures kawai ya kawo min hotuna na zaba da kayan kitchen.
Kowa sai da ya yaba kyan gidan gaskia naji dadi ba kadan ba gabadaya yanzu yayanah arziki yaci uban nada hanyoyin arziki kullum budewa yake daga shi har ya salim Allah ya daukakasu don su sun rigamu gama gininsu a Abuja sun koma kasuwancinsu kuwa da taimakon daddyn su ya salim suka bunkasa suka zama shaharrarru sai sam barka .
Gagarumar walima muka shirya ranar kauranmu har faiza dake london sai da suka zo mutanen yola ba,a barsu bayaba duk masoyana sai da suka tayani murna su inna na gefe duk abin nan da akeyi basu ko leko ba har saida aka gama ribibin sabon gida.
Munata ramuwar baccin gajian zirga zirga da muka sha.
A ranar suka zo da inna da sadiya adda A'i a motar adda A'i ya salman suka kira wai sunzo.
Tashina yayi a bacci hade da fadin "baby ki tashi kinyi baki.
A raina nace"yau ma ?
Mika nayi cikin bargo hade da salati snn na zira kafafuna kasa ya salman tuni ya tashi yayi toilet .
Nima binsa nayi tare mukayi wankan muka fito na taimaka masa ya shirya snn shima ya rakani side dina na shirya cikin riga da siket na lace mai shegen tsada daga gani ba sai antabaya ba gashi dinkin yayi matukar kyau yasha kayan ado kuma ya zauna a jikina sosai na zauna na kashe dauri gashi dama nasha kitso da lalle domin gyara na musamman nayiwa jikina na dawowa sabon gida.
Ya salman ya kalleni yana murmushi yace" Gaskia baby kinyi kyau what kin ganki kuwa kamar zahra a ciki.........
Bai karasa maganarsa ba wayarsa ta kuma ringing yana dubawa yace " muje muje sun gaji da jira.
Ya riko hannuna na dan turo baki nace" yaya ai baka karasa yabona ba kuma bamuyi selfie ba.
Yace" karki damu zamuyi in mun sallami bakin namu.
Nace"su waye sukaxo ne yaya?
Yace"su Inna ne.
Nan da nan naji wani rass a zuciyata nace" ko da wacce suka zo oho.
Can palon kasa muka iskesu suna zaune sadiya na aikin kalle kalle adda A'i kuma na daukar hotuna inna kam shiru ta zauna tana kallonsu ita kadai tasan mai takeji a ranta gameda wnn gida .
Muka karasa saukowa fuska sake nace "sannunku da zuwa innah.
Ya salman kam fuskarsa ba yabo ba fallasa ya nemi wuri ya zauna yayinda tuni na wuce kitchen na shiga hidimar kawo musu abubuwan motsa baki snacks sai kuma drinks kan kace meye na cika musu gabansu da kayan ciye ciye.
Sadiya tuni ta sauko ta fara ci hade da ce mun "ke rumaisa duk wnn dadin kk ci ba dole ki kara kiba ba dubi daga dawowarku gidan nan zuwa ysnzu duk kin cika palo gaskia ki rage ciye ciye da yawa baida amfani kuma ga almubazaranci ......