Sashe 68
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
************Hankali na ya matukar tashi sosai fiye da tunanin Ku domin ko matsalar inna bata jefani cikin mummunan yanayi kamar wnn ba shin anya ni Rumaisa zan iya zama da kishiya?
Wayyo Allahna ina matukar kishin ya salman amma dole in sawa raina hkr kar ciwon zuciya ta kashe ni.
Cikina na wata uku na fara samun saukin laulayi yanzu.har na fara cin abinci na dan murmure.
Ganin haka yasa ya salman yace in shirya yau muje gidan adda A'i.
Don haka na gama komai da wuri na shirya cikin lace dina mai kyau Riga da siket colon pitch and maroon na saka gyale maroon da takalmi maroon sai jaka pitch mai dan adon maroon na zuba fashion kuwa sosai don haka na fito chas! Nayi looking unique sosai .
Ya salman ya rigani fita yana jirana a mota don haka a gaggauce nayi maza na fito ina kokarin kulle kofa.
Juyawa da zanyi in tafi wurinsa kawai naga khabirat ta nufi gunsa fuskarta cike da fara'a da yake yana tsaye ne kawai daga isarta naga ta bude hannu zata rumgumeshi da sauri na kauda kaina hadi da rumse idona ina fadin Innalillahi Wa inna ilaihir rajiun.karkuso kuji yadda kirjina ke beating da karfi kamar zai fado nasa hannu na dafe kirjin sosai ina ci gaba da karanto addua a zuciyata.
Jin an dafani yasa na bude ido ya salman yace " mu tafi koh?
Da sauri nabi bayan khabirat da sauri tfy take tana juya mazaunai.
A hankali na dawo da kallona gareshi sai naga shima ita yake bi da kallo.
Nan da nan sai naji hawaye ya taru a idona yana kokarin zubowa da sauri na goge nace " yaya don Allah meye hadinka da wnn matar?
Sai lokacin ya juyo da kallonsa gareni hannuna ya riko yace " don Allah mu tafi saboda mu samu dawowa da wuri.
Bance komai ba har muka shiga mota tfy muke a hankali har abin ya ban mamaki wai yau ya salman ne ke tuki a hankali .
Nace " yaya me ya faru yau kk tuki a hankali?
Juyowa yayi ya kalleni snn ya saki murmushi ya maida hankalinsa kan hanya yace " saboda babyna kar ya wahala.
Shiru nayi yace " hope baki takura ba koh?
Nace " aa ban takura ba .
Yace " to ko na sa miki music ne sarauniyata?
Tabe baki nayi nace" wakokinka duk babu dadi nasan wakan sojojine ......
Ya tari numfashina da fadin" haba matar soja yanzu wakan sojoji ne ba dadi?
Kan nayi magana yace"is ok bari in sa miki irin music da kk so ba cellin Dion bane?
Nace "yawwa ai kamar ka shiga raina.
Gyada kai yayi yana murmushi ni kuwa ina sauraron inji waka kawai naji yasa kira,ar Sudais a surar Baqara.
Na kalleshi nace " kai yaya ka jani .
Ya danyi dariya yace " bana son kina shan kida baby ba kyau musamman ma yanzu da yake ba ke daya ba.ina son sabawa babyna da karatun Alqurani ne.saboda in ki haifo min Hafiz ko Hafiza.
Murmushi nayi nace " hakane yaya.
Daga nan shiru mukayi muna sauraren kira,ar a hankali yakeshiga jikinmu har muka isa gidan adda A'i.
Wai karkuso kuga kyan gida lallai mujin adda A'i ba karamin mai kudi bane .babban gida ne sosai cike da ma,aikata maza da mata.
Yaranta suka tarbemu cike da fara,a yayinda daya daga cikinsu taje ta gaya wa adda A'i munzo.
Mun kusa hour daya kamin ta fito cikin takun isa da kasaita ta karaso fuskarta ba yabo ba fallasa tana " Sannunku da zuwa salman sai yau ku ka ga daman zuwa tun yaushe naji labarin kuna nan?
Kai tsaye yace "to ba gashi munzo ba ?
Ta zauna hade da kwalawa yan aikinta kira nan da nan aka cika mana gabanmu da kayan ciye ciye kala kala ga drinks harda fruits .
Sai lokacin na gaisheta ta amsa kamar bata so snn ta kalli ya salman tace " nayita kiranka amma baka dauka nayima text ba reply me yasa?
Yace " aikine ya min yawa.
Tace " hmm salman knn aikinne zai hanaka daukan kirana ko karanta text dina ka min reply?
Yace " kina son yawan magana wlh na fada miki aiki ne ya min yawa to mene ne kuma kk damuna bayan gani nazo kefa haka kk da son takurawa mutum!
Ganin zai bata rai yasata fadin " sorry sir! Yi hkr.amma ai yau dinma da kk zo nasan Goggo ce ta matsa maka.....
Mikewa yayi yace " na lura bakida abun fadane Rumaisa tashi mu tafi kawai anzo gidanki kina ta yiwa mutane wulakanci .
Da sauri ta riko hannunshi snn tace " yi hkr kanina ta yaya zaka zo gidana kuma na maka wulakanci? Zauna don Allah na tuba.
Zama yayi rai bace duk yabi yayi kici kicin da fuska.
Ta numfasa tace " to dama madeeha ce tunda tazo take son zuwa gidanka tayi muku koda one month ne shine nace bari in tuntubeku tukun watakila matarka bata son baki.
Shiru ya mata baice komai ba don haka ta kalleni tace " shiyasa Rumaisa nace madihan ta hkr kawai da zuwa gidan naku.
Kaina na sunkuyar nace " adda ai ba komai ta shirya kayanta mu tafi.
Ya salman yayi min wani irin kallo snn yace " wayace miki gida zamuje?
Adda A'i ta yi murmushi tace " karka damu driver zai kai ta dama amincewar matarka nake so nasan kai bakada matsala abinda matarka tace shi kk bi.
Tashi yyi ya kalleni fuska daure yace " ke mu tafi
Tun kan na mike tuni yayi gaba adda A'i ta tashi da sauri tana cewa" bari to na kira madihan ku gaisa.
Ko kulata baiyi ba ya fita nabi bayanshi ita kuma tayi cikin gida.
Ina isa bakin motan nace " yaya bamu sallameta......
Ya katseni da fadin " zaki shiga mota mu tafi ko sai na barki anan?
Da sauri na bude mota na shiga a raina ina Allah ya bada hkr.
Nasan ba don cikin jikina ba ba karamin gudu zai yi da mota ba .
Mun iso gida har lokacin fuskarsa a daure ya wuce bedroom ina biye dashi ina sauke jakata
Na karaso gabanshi na fara balle masa bottins din shirt dinsa snn nace " yaya dan Allah ka dinga sanyawa ranka hkr bana son ganinka cikin bacin rai yaya sai inji ba dadi .
Shafa kaina yayi yace " shikenan baby na daina bata rai don banson abinda ze taba min ke da baby na.
Ya sauke hannun sa kan marana yace " babyna na motsi ne?
Murmushi nayi nace " nima bansani ba kasan sabon shiga ne ni .
Na karasa fada yayinda na cire trouser na barshi da boxers da vest.
Na tattare koina snn na fita Palo na sameshi yace " baby zo naji ko cikinki na motsi.
Dariya nayi nace " naki wayon abinci zamuci .
Tashi yayi da sauri na nufi kitchen ina dariya shima ya bini a baya .
Knocking din kofa da akeyi shi ya dakatar damu juyawa yayi ya nufi kofar yana budewa khabirat ya gani a tsaye nan da nan ya sauya fuska yace " lfy ?
Murmushi tayi masa hade da kashe masa ido daya tace " good afternoon ololufemi.
Kauda kai yayi ba tare da ya amsa ba ya juya ta bi bayanshi hannunta rikeda warmers nikam bushewa nayi a tsaye ina kallonsu.
Muna hada ido da ita ta watsa min harara snn ta tafi kusa dashi ta zauna hade da fadin " na kawo maka abincine ?
Tashi yayi ya koma dayan kujera yace " na gode .
Jikinta a sanyaye ta zuba masa ido hade da marairacewa kamar zata mishi kuka nikam tuni na wuce daki don bazan iya juran abin haushin nan ba.
Amma ina shiga daki kuma zuciya ta ta fara tuna min in koma inje inji me zata ce masa.
Samunsu nayi shi yana tsaye ita kuma tana durkushe a gavansa tana " pls suleyman forgive me wlh komi kaga nakeyi akan sonka ne zuciya ta taki ta hkr da sonka idan na ganka wlh gabadaya jinake hankalina ya bar jikina ......
Ya tari numfashita da fadin " look khabirat ni bana son jin komai daga gareki ki tashi ki fita kawai kuma karki sake zuwa gidana bana bukatarki .
Mikewa tayi suna fuskantar juna ta girgiza kai tace " aa suleyman ban yarda baka sona ba kawai fada kk yi amma in da gaskene ka fada min naji.
Nuna mata kofar fita yayi yace " get out!
Tace " bazanje koina ba sai dai ko......
Tsawa ya daka mata " I said get out!
Tsoro ne ya kamani daga inda nake labe ina lekosu.
Amma ita ko gezau batayi ba sai ma murmushi tayi tace " nasan kana sona kuma har gobe bazaka daina sona ba suleyman tunda gashi ka ki ka gaya min baka sona ba nasan matsalar ka bai wuce akan wnn bahaushiyar daka je ka auro bane amma kar ka manta addininmu ya halatta maka auren mata hudu don haka ni banda problem da matarka kawai abinda nake so ka aureni !!!!
Girgiza kai yayi yace " khabirat ki fita nace !
Murmushi ta kuma sakar masa ta dora hannunta duka biyu kan kafadarsa tace " Suleyman ban taba son da namiji kamarka ba kuma wlh bazan taba rabuwa da kai ba sai munyi aure.....
Tureta yayi yayinda ya daga hannu ya shararata mata mari kyawawa har guda biyu yace " 'yar iska mara kunya ki fita nace !
Nikam zuwa yanzu na gama rikicewa jikina har rawa yake tsabar yadda naji kalaman khabirat ya girgizani matuka nan naji marana na ciwo sannun a hankali naji sai gaba gaba ciwo na karuwa durkushewa nayi na fara murkususu ina kiran sunan ya salman tuni na hada gumi.
Da sauri ya karaso inda nake yayinda khabirat ta fice rana kuka.
Ganin ina rikeda ciki ina kuka ba karamin daga masa hankali ya yi ba ya durkushe a wurin yana " Rumaisa me nene cikinki na ciwone ?
Da kyar na iya fadan yaya cikina zan mutu!