Sashe 98
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tass! Naji saukar mari ba shiri nayi zumbur na mike ina dafe da gun.
Cikin daga murya yace"zaki fada min gaskia ko sai na babballaki?
Nima a fusace nace"ka kasheni in kaga dama amma abinda na gaya maka shine gaskia in kaga dama ka yarda ya rage naka .
Yace"what ni kike gayawa haka ?
Na katseshi da fadin"kai dinfa? Don me zaka mareni ? Wlh ka kuma marina bazan yarda ba.
Fizgoni yayi na fada jikinsa yace" ramawa zakiyi ne?
Tureshi nayi hade da fadin oho
Da sauri na kama hanyar fita raina a bace bansan me ya tuna ba da sauri yasha gabana yace"ina kuma zakije ?
Hawayene ya cicciko idona nace"dakina zan koma tunda yau wulakancinka ya motsa kaina.. ...
Fizgoni ya sakeyi da karfi ya jefani kan gado ya biyoni hade da fadin " Babu inda zakije sai kin amsa min dukkan tambayoyin da zan miki ....
Ban kulashi ba har ya gama maganganunsa snn yace" wlh rumaisa idan baki rabu da Ahmad ba zan kasheshi!
Cike da mama ki na zaro ido ina binsa da kallo to ko dai alluransa ne suka motsa?
Tattara hankalina nayi sosai na nitsu ina kallonsa snn nace"ni fa iyakar gaskiata na fada maka amma in kana ganin kasheshin shi ne mafita shikenan.kaje ka kasheshi kai da mahallincinka don wlh bazaka kasheshi a banzaba .
Ina fadin haka na juya masa baya na gyara kwanciyata .
Jikinsa ya danyi sanyi don haka bai kuma yin magana ba ya zauna kan kujera .
Haka muka kwana ba bacci ranar .yanda yaketa fama da fushinsa nima a kwanan haka nake ta fushi dashi.har ya sauko dan karan kanshi ya dawo yana bina ko kulasa banyi ba.
Saboda na tabbatar da gaskiar maganar Ahmad ya Salman yana zuwa gun salimah kuma suna waya akai akai .duk a tunaninsa ban sani ba.
Watarana da yamma na shiga dakinsa na sameshi yaci gayu cikin sky blue din shadda dakakkiya mai kyan gaske ya kafa hulan nan ya dauki turare zai fesa na shigo don haka ya ajiye turaren ya dauki agogonsa yana daurawa.
Bayan ya gama ya juyo muna fuskantar juna na ce"ina zakaje da yamman nan?
Kai tsaye yace"gidan abokina.
Murmushi nayi nace"hmm duk wnn haduwa da kayi gidan abokinka zakaje ni wlh ca nake ko wata bazawarar ka samo .
Bina yayi da kallo yayinda ni kuma ko a jikina na shiga gyaran daki don yau na karbi girki.
Ya jima a tsaye yana kallona snn ya dauki key din motarsa zai fita nace"sai ka dawo ka gaisheta.
Dawowa yayi da sauri yana kallona yace"wacce?
Nace"ita man .
Yace"ita waye bata da suna?
Kai tsaye nace" *SALIMA*
Na fada yayinda na juya hawaye fal idona ya bini da kallon mamaki kuma jikinsa ba karamin mutuwa yayi ba don haka ya matsa kusa dani ya kamoni ya juyo dani yace"baby waya gaya miki wnn maganar ?
Hawayene ya zubo min ban kulashi ba naci gaba da zubda hawaye rumgumeni yayi yace" kiyi hkr ki daina kuka na miki alkawarin in na dawo zan warware miki gaskiar lamarin.
Ya dagoni hade da sharemin hawaye ya zaunar dani kan gado daganan ya suri key din motarsa ya fita.
Nikam fashewa nayi da kuka tabbas maganar nan haka yake ya salman ya koma soyyayya da salimah tunda gashi bai musa min ba.
Haka na dinga rusar kuka idona ya kumbura yayi jazir kirjina ya dinga min zafi.
Abu kamar wasa kawai daya dawo da daddare basai ya kira ni da salmah yana fada mana ko kunya babu wai zai auri Salimah.
Nikam bin ya salman nayi da kallo cike da mamaki lallai namiji baida kunya ko kadan mamakin yadda ya salman ya juya lokaci guda nakeyi kamar wanda aka asirce.
Salmah kam bata gama jin karshen zancan ba ta mike a fusace ta bar palon ........
*Hauly* *ce*🥰👍🏻
[10/22, 9:33 PM] +234 813 454 8600: 🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
*DEDICATED* *TO* *UMMI* *ABDALLAH* 🥰
*BESTOWED* *TO* *ZUWAIRIYYA* *ABDULWAHAB* ( *real* *mum* *afrah* )🥰
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~``
*PAGE* ➡87
************"Don Allah karki kashe wayar nan ki tsaya kiji wata magana mai muhimmanci queen!
Shiru nayi bance komai ba.
Yaci gaba da fadin " ko kinsan aurena da salima ya mutu tuntuni tana gida?
Tsaki nayi nace"to ni me ye nawa a ciki .....
Yace"So nike in sanar da ke cewa salman ya fara zuwa wurinta neman aure kuma za,a bashi wnn karon nasani don nayi maza na kiraki don na fada miki saboda ba kowa yasan da maganar ba.
Shiru nayi gabana na faduwa .
Yayi murmushi yace"Nasan ko kadan bazaki so salman ya auri salimah ba domin itace first love din shi yafi sonta dake tunda kinga daga mutuwar aurenta har ya koma yana neman aurenta.yanxu kinsan me nake so dake?
Cikin sanyin murya nace"se ka fada.
Yace"good.yanzu abinda nake so dake my Queen ki daure mu hadu ko da sau daya ne ni kuma na miki alkawari zan bi kowacce hanya inga na maido da salimah gidana .
What! Na fada cikin bacin rai nace"Ahmad har yanxu baka canza ba ? Auzubillahi minasshaidanir rajim! Bari kaji na fada maka ni rumaisa har abada bazan taba yi maka abinda kk so dinnan ba.kuma batun salman da salimah babu komai yaje ya aureta ai dama shi mijin mace hudune don babu komai a ciki yanxun ma bani kadai bace kuma in yaga dama bayan saliman ya karo wata ma mu cika mu hudu!
Kuma don Allah na rokeka don girman iyayenka ka rabu dani bana son ka sake kirana !
na katse kiran da sauri ba tare da na saurari me zaice ba.
Tashi nayi na zauna tsakiyar gado baccin idona tuni ya watse.tabdijam ana wata ga wata knn indai maganar Ahmad gaskiane lallai akwai jan aiki a gabana.
Haka na dinga juyayin maganar Ahmad a raina yinin ranar ko abinci da kyar na daure naci.
Ban fito ba sai can yamma lokacinda ya salman ya kusa dawowa don dama kullun in zai dawo gabadsya haduwa muke a palo kowacce ta kure gindin akwatinta.
Yau ni English wears na saka riga da skirt mai kyau da jan hankali saboda yanda yake kyalli gashina kuma yasha parking sosai.nayi make up na shashshafa turaruka kala kala farida ma na mata ado tasa gown dinta mai kyau gashi tasha kitson roba tayi kyau.
Daga nan muka sauko babban palo.
Mun tarar da salmah tana zaune itama ta sake cin gayu kasancewar itace da girki yau.
Mun zauna ba tare da nace matq komai ba don ko na mata magana bata amsawa.sai dai in taga dama ta na daukan farida har ta mata wasa.
Yauma hakan ne muna isowa ta dauki farida tana cewa"ina kika shiga ne yau ko ki fito ki tayani hira farida.
Tashi nayi naje na dauko lemo a fridge da cup nazo na zauna na zuba ina sha ina kallon series din india da akeyi *YOUNG* *DREAMS* .kusan kullum sai na gani sai dai in banzo palon ba.
Ban jima da fitowa ba madiha ma ta fito hmm cikin wasu damanmun riga da wando ksmar zata fashe a ciki gashinan gabadaya ta zubo shi kan kafada yasha gyara kuma ko dan gyale bata yafa ba.haka tazo ta zauna a kujeranda ke facing din salmah ta buga cross leg tana taunan cingam.ta kalli salmah tace"wai sai yaushe za,a gama girkine ni yunwa nikeji gidan nan na lura baku iya tarban baki ba.tunda nazo se wani kallon banza ake bina da shi.saboda ba,ason zamana a gidan nan kuma sai na zauna.
Salmah ta buga mata harara hade da jan tsaki.
Ni dai ko sannun bance ba haka ta dinga jifanmu da bakaken maganganu .
Har saida ta tinzura salmah cikin fushi tace"wai ke mara kunya zagin me kk mana ne?ko turoki akayi kizo ki zagemu? To bari kiji in ma turo ki akayi wlh ba matsalata bace in miki rashin mutunci don ni bazan taba daukan rainin hankalinku ba yawwa.
Madiha tace"hmm gaki babbar 'yar rainin hankali ai wlh idan bakiyi hankali ba sai na gyara miki zama a gidan nan.
Salmah tayi murmushi tace" ai nasan turoki akayi wurina.kuma wlh ni salmah na wuce tunaninku babu wanda zai daga min yatsa a cikinku ban sauke ba....
Madiha ta mike ta nufi dining tana cewa "zamanki a gidan nan ya kusa karewa ashe.
Salmah tace"idan igiyar auren a hannunku yake ba?
Madiha ta wuce kitchen tana ci gaba dafadan maganganu son ranta.
Nidai kallon series dina nake ko kallon basu isheni ba.
Karfe biyar da rabi ya salman ya shigo palon da sallama yana sanye cikin kakinsa.
Da sauri salmah ta mike cike da fara,a ta karasa gaban sa tana" honey barka da dawowa.
Dan murmushi yayi yace"thank you sweety.
Snn ya kalli farida dake ta faman daga masa hannu tana dariya ya karbeta a hannun salmah yana dariya shima yace"oyoyo innata kinyi kyau .
Ya sumbaci goshinta snn ya kalleni a nima shi nake kallo na danyi murmushi nace"yayanah barka da dawowa.
Yace"yawwa ya na ganki yau ba kamar kullum ba?are you feeling ok?
Na daga mushi kai hade da fadin" wlh lfy lau.
A lokacin madiha ta fito daga kitchen hannunta rike da plet mai daukeda indomie da da faffen kwai harda pepper chicken.
Ta kalli ya salman cikin harshen fulatanci ta masa sannu da dawowa hade da gaisheta sama sama ya amsa mata snn yace"da wa kk zo ?
Tace"da mummyn farida.(don tasan in ta kuskure tace rumaisa zai mata rashin mutunci)
Yace"wannan dan iskan kaya da kk sa kina yawo dashi cikin mutane fa na meye ne ?
A shagwabe tace"yaya ni banda wasu kaya fa se wnn......
Daure fuska yayi sosai ba alamun wasa yace"ki tafi kije ki cire kayan nan tun kamin ranki ya baci.ni fa bazan yarda da rashin tarbiyya a gidana ba in shi ya kawoki maza ki kama hanyarki tun muna shaida juna.
Bata kuma cewa komai ba ta wuce dakinta da plate din abincinta.
Snn ya kallemu yace"kar ku dinga barin madiha a gidan nan tana abinda ta ga dama ku dinga taka mata birki don bata da kunya ko kadan.
Salmah kam tabe baki tayi.