Sashe 106
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Salim ya danyi shiru kamin daga bisani yace"Salman abinda yasa kaga naki bada goyon baya shine kaga dan wajan Raihana Jamil da kuma fadil dan gidan sakina sun jima da yi mun magana akan suna son farida kuma dukansu the are very serious domin shi fadil har da turo min babansa ma kawai dai na dakatar dasu nace su bari sai farida ta gama makaranta tukun .snn da zuwan mu london shikuma munir ya fara
shiyasa nace bana so ya bar maganar domin zata iya haifar da matsala.suma su jamil bansan ya zanyi daya ya hkr ya barwa daya ba.......
Ya salman ya daga masa hannu hade da fadin"wnn shine kadai dalilinda yasa zaka hana munir fareeda?
shiru sukayi na dan wani lokaci snn ya salman yayi murmushi yace"to abinda baka sani ba shine dan wajan sadiya Abdulwahab ma sonta yake kuma ya sameni da maganar da dadewa snn kuma mamanta ta gaya mun cewa dan yayanta samir ma hamis yana son faridan.
Ya salim gabadaya ya rasa me zaice akan maganar domin gabadaya yasan nan gaba abin zai zama matsala babba na family .
Cire hulan kansa yayi ya ajiye gefe ya kalli ya salman yace"to fa yanxu kai me abinyi ina mafita ?don kasan fa akwai matsala gaskia.
ya salman ya danyi dariya yace"duk ka bi ka rikice akan wnn maganar don Allah ka kwantar da hankalinka.abinda nakeso da kai kowa a cikinsu ka barshi yaje ya gwada sa,ansa duk wanda ta zaba shikenan sai saura suyi hkr kaga ai ba hannunmu a ciki tunda yanxu duk sun san cewa zabin yarinya ake bi an daina auren dole .don ka bari tukunna tunda munir ya kusa dawowa idan ya dawo shikenan mu barsu kowa ya gwada sa,anshi.amma ni ina son ka sani har cikin raina nafi son munir ya auri farida saboda nafi yarda hankalinsa da tarbiyansa .amma babu komai zanci gaba da addua Allah ya tabbatar musu da abinda yafi alkhairi dukansu tunda gabadaya 'ya'yanmune.
Ya Salim ya gyada kai cikeda gamsuwa yace"hakane.
Ni dai tunda ya salman ya gaya min maganar nabi na rikice domin ina tsoron kar wnn abin ya haifar dagaba a cikin family.
Abdulwahab din sadiya gashi sai kara dagewa yake har ya fadawa innah da kuma mahaifiyarsa anan innah ta dage akan maganar sadiya ma sai da tazo wurina akan maganar na rasa me zanyi gabadaya don ma naci sa,a yanzu sadiya da innah duk sunyi sanyi bama sadiya da wanda duniya ta gogata yanzu nitsu sosai kuma taci sa,a albarkacin yaranta jafar ya maidata gidansa amma ba wani dadi da takeji domin da ta danyi kuskure kadan ya kama zaginta da yi mata gori hakama danginsa kaf sun sakota a gaba da kiyayya hakan nan take lallabasu domin ta samu ta zauna domin tasan in ta kuskure tayi wani abun sallamarta zaiyi.(Allah sarki duniya mai maida akawu kuku.a shekarun baya sadiya ke juya jafar son ranta duk ta rabashi da danginsa amma gashi yanzu ina ba abinda ta isa tayi dole ta bi komai a sannu).
Munir kuwa bai iya barin farida haka nan ba ya shiga nuna mata kulawa ta musamman kullum sai ya kira sunyi hira sosai don haka suka kara shakuwa sosai kamin ya dawo.
Suna ss 3 munir ya dawo don haka kowani weekend yana Abuja.
Gabadayansu samarin kowanne ya gabatarwa farida da bukatarsa .don haka gabadaya ta rikice ta rasa wa zata zaba wa zata bari.
Wani zuwanta hutu babanta ya tambayeta wa takeso a cikinsu tace munir take so ita don haka ba bata lokaci ya salman ya sanar da abbansa dama yasan komai jira kawai sukeyi suji wa zata zaba cikinsu.anan abba ya kira jamil,fadil da abdul ya basu hkr akan su hkr su barwa munir farida ...
Hmm anan fa innah ta kama balai musamman tayi kiranmu da ya salman ta shiga zazzaga mana rashin mutunci ya salman yayita bata hkr akan ba laifinsa bane farida ce ta zabi munir.
Amma sam innah bata hkr ta sakomu a gaba nida ruma tace mune muka hada wnn munafurci muka tilasta farida akan ta zabi munir .
Raihana da sakina kam sun hkr da maganar kuma duk sun ba yaransu hkr hade da fahimtardasu komai.hakama hamis dan samir shima ya hkr.shima Abdul da farko ya hkr amma daga baya haka inna ta dinga zugashi akan kar yaja baya da neman auren farida.Ya salman kuma ya ce bazai yiwa farida dole ba.Sadiya kam duk da batace komai ba amma ta shiga gaba dani ko na mata magana sama sama take amsa min .Innah kam gabadaya yanxu ta dawoda halinta nada kullum shan zagi nake akanta.
A lokacinda su farida suka gama secondary akayi bikin ruky da hakim bayan bikin ne munir ya sake tfy US don yin wani course na shekara daya wanda ya salman yace insha Allah yana dawowa zaayi bikinsa da farida hmm karkuso kuga farin ciki a gurinsu dukansu da kyar suka iya rabuwa tunda ya tafi farida ta shiga kewarsa sosai.
A lokacin shi kuma fadil din sakina ya koma son mimi don haka gabadaya in munir ya dawo za ai bikin
Amma tfyn munir da watanni hudu kacal farida ta hadu da faruq (dan wajen Ahmad da Salima) a wani dinner party din bikin wata kawarsu da suka xo akayi shi a kano su farida suna cikin kawayen amarya shi kuma farouq yana daya daga cikin manyan abokan ango anan yaga farida gabadaya ya gama rikicewa akannta duk da taki sauraransa da farko amma sai da yasan hanyarda yabi ya dinga mata kalaman yaudara har ta fara sauraransa har tanaji a ranta farouq yafi munir iya nunawa mace soyayya anan ta fara jan baya da munir ko ya kira bata dauka in kuma akaci sa,a ta dauka bata wani hira dashi duk hankalinsa ya tashi don haka ya ke sanar da ruma hade da tambayarta kodai akwai wanda yake hurewa farida kunnene? Tace ya kwantar da hankalinsa zata bincika.
Wasa gaske gabadaya halin farida ya fara sauyawa kuma gashi ta koyi karya sai ta fice ta bar gida ba tareda ansan inda taje ba.anan fa ga salim ya gane wanda yake hure mata kunne hsnkalinsa ya tashi matuka domin yasan in ya salman yaji wnn labarin hmmm.....
Anan ya shiga kokarin raba farida da farouq......
******
Mu dai bamu san me ake ciki ba akan maganar farida domin ya salim bai fada mana ba.matsalar innah ma kadai ta ishemu.duk da Abdul din ma daga baya ya hkr amma innah taki barinmu hakama sadiya bata daina gaba dani ba.
A wnn lokacin innah taje camaroo ta dade sosai don tayi wata biyu a can kamin ta dawo .
Kawai bayan dawowarta aka fara maganar hada ya salman aure da Nafisa yar autarsu adda A'i wacce kwata kwata bata wuce sa,ar munir ba .kawai ya salman yazo yana gaya min magana kamar a mafarki wai mahaifin adda Ai ya bashi nafisa ya aura kuma bazai iya bijire masa ba yanajin nauyinsa don bai taba neman alfarma a wajansa ba se wnn karon .
Haka kawai jikina ya bani akwai wata a kasa domin yadda na lura da ya salman kamar ba,a cikin hankalinsa yake ba.don haka nace masa babu komai na amince Allah ya tabbatar da alkhairi dadi yaji sosai har ya mun kyautar mota sabuwa dal wacce ake yayinta yanzu.
Su innah abin nema ya samu wnn karon kam Adda Ai ma tuni ta dawo sun fara dasawa dasu innah an fara shirye shiryen biki nan da nan .yayinda ni kuma suka sakoni a gaba da habaici adda A'i har cewa take nafisa zata zo ta cika ma ya salman gida da yara tunda dama ni wani haihuwa nake ba.
Duk abinda sukeyi ban tanka masu ba sai dai hankalina ya tashi matuka ganin yadda ya salman yake rawan jiki da auran nan har baya iya boyewa a gabana.na shiga damuwa sosai har bacci bana iya yi cikin dare kwana nake yi ina juyi tunanin auran ya salman da nafisa ya hanama zuciyata sukuni.
Ya salman ko a jikinsa kwana yake baccinsa baima san halinda nake ciki ba........
Fans kuyi hkr kwanan nan ban cika samun lokacin typing ba ina zuwa makaranta.don haka ku dinga manage da wanda kk samu😄🥰🥰🥰🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻
Hauly ce👍🏻🥰
🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
*DEDICATED* *TO* *UMMI* *ABDALLAH* 🥰
*BESTOWED* *TO* *ZUWAIRIYYA* *ABDULWAHAB* ( *real* *mum* *afrah* )🥰
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~``
*PAGE* ➡93
*********Ana sauran sati biyu biki tuni aka fara hidimomi an bubbbuga kati ana ta rabawa gashi sunyi niyyar kece raini a wnn bikin saboda parties ya kai kala hudu zasuyi.Adda A'i ta fitarda da ashobi masu kyau da tsada duk da ma yanxu arzikinsu yayi baya ba kamar da ba.nima sun turon da samples din wai ko zanyi.ya salman yace zai bani ko nawa ne in saya nima inyi.hmm ya salman yanaji da wnn auran domin duk abinda su adda a'i suka ce ya kawo bayarwa ya keyi sosai ya zage ya shiga kashe kudinsa a wnn bikin.
Wata ranar lahadi na gama girkin break fast ina shirya dining sai na dinga jin jiri na dibana kadan kadan yayinda duhu ya fara mamaye koina kamin na samu isa in zauna kujera tuni hankalina ya bar jikina na yanki jiki na fadi kasa a sume.
A haka ya salman ya fito ya sameni kasancewar a part dinsa ne dama na barshi zai shirya ya tafi gidansu innah.
Hankalinsa tashe ya iso ya dagani yana jijjigani yana"rumaisa menene?
Da sauri ya kwantar dani kan kujera yaje ya dibo ruwa ya shiga shafa min a fuska nan nayi ajiyar zuciya na fara bude idona a hankali .
Shafa kaina yayi yace"baby meyeke damunki dama ba kya jin dadine baki gaya min ba?
a hankali na iya motsa bakina nace"yayah
Hannuna ya rike hade da fadin"na,am menene?
Shiru nayi yace"bari inzo mu tafi asibity kawai.
A hankali nace"Yayah ka bani ruwa nasha don Allah
Da sauri ya tashi ya kawo min ruwa ya dagoni nasha snn ya kwantar dani.
ai kuwa nan da nan naji tashin zuciya sai amai na kamayi na ruwan da nasha.
Ya salam ya fada hankali tashe nan ya dauki waya ya kira doctor.