Sashe 43
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushi nayi nace " ni ba Abuja zanje ba Adamawa zan tafi yanzu ma tasha zani shine nazo na sallameka .
Zuba min ido yayi na dauka ma bazaiyi magana ba naji ya danyi kasa da murya yace " wato bazaki hkr da zancan tfyr yolan nan bako?
Shiru na masa yaci gaba da fadin " shikenan a sauka lfy Allah ya kiyaye hanya
Nace" amin,kuma dan Allah ka yafe min duk abinda na maka saboda halin tfy.
Na fadi hakan yayinda hawaye ya zubo kaina a sunkuye .
Shima jikinsa a mace yace babu komai Allah ya kiyaye hanya ya kuma bada sa,ar abinda kk je nema.
Nace " ameen na gode.
Na juya jikina a mace kwata kwata na lura kamar ya salman har yanzu fushi yake don ya kasa sakin jiki dani mukoma kamar da.
Har na fara tfy a hankali naji yace "RUMAISA!
Na juyo da sauri nace " na,am
Ina sauraren me zaice amma shiru yayi .
Har saida ya ga dama yace min " in kin fita ki rufe min get pls.
Haushi ne ya kamani har nayi dana sanin zuwa da nai don sallamarsa gaskia na tsani mutum da baya yafiya a rayuwa.
Da kai Na amsa snn na fita na koma gida tare da mama muka shiga cikin gida don yiwa Abba sallama gaskia Abba baiso na tafi sai dai ba yanda ya iya tunda yaga dagani har mama muna so.
Na sallami Maman sakina ma inna kam bance masu komi ba na fita tuni mama ta saka min kayana a mota ina zuwa na shiga ta ja motar sai tasha.
Mun sami mortar Adamawa yola mai kyau sienna saura mutum biyu mama ta biya sannan ta bada number dinta.
Sai da ta tabbatar zamu tafi ta kalleni hawaye tuni ya cika a idonta tace"Rumaisa ki kula da kanki ki kuma tsare mutuncinki.Allah ya baki sa,ar haduwa da danginki .idan sun karbeki Alhamdulillah in kuma sunki don Allah kar ki damu ki dawo gareni rumaisa zanci gaba da baki dukkan kulawa.
Nima hawayen ke xubowa nace " inshaa Allah mama karki damu kici gaba da addua kawai.
Ta daga min kai snn tace" Allah ya kaiku lfy ya kuma dawo min dake lfy ya tsareki da dukkan sharri.
Nace amin mama nagode.
Da kyar muka rabu don har motarmu ya tashi tana tsaye hannu ta daga min har muka bace.
Munyi tfy kusan Na awa daya kafin na daina kuka.
Wasa gaske tfy muke tayi muna wuce garuruwa kauyuka da jeji ni dai sai kallo nake domin iyakacin nitsan tfy na shine kano to Abuja.
Tuni na fara gajiya ga yunwa kuma amma na kasa cin komai.
Koda naga munyi azahar a hanya tunani mun kusa ashe tfy kam da saura.
Tabdi sai da naga karfe hudu ta cika na kalli abokiyar tfy ta wacce muke dan taba hira sama sama kasancewar ta mai son bacci a mota.
Nace " yar uwa har yanzu bamu kusa ba ?
Ta kalli agogo tace " hmm zamu kai karfe bakwai na dare fa domin hanyar Adamawa bata da kyau tana cin lokaci sosai.
Na zaro ido nace subhanallah to nan din inane?
Tace" yanzu dai nan kumo ne bamu fita Gombe ba tukun .
Kwantar da kai nayi akan seat nace ya salam .
Sosai driver yake sharara gudu sai gashi mun shiga hanya mai cike da gargada tun ina daurewa amma ina har na fara korafi domin cikina sai ciwo yake tsabar jijjigar da muke sha gashi ban sababa.
Ta kalleni tana murmushi tace " daga gani baki saba dogon tfy ba ko?
Nace" wlh kuwa.
Tace "karki damu Mun kusa nan din dajin savannah ne.
A haka dai munaji muna gani har magriba tayi mana a numan mukayi sallar magrib muka sake daukan hanya .
Mama ta kirani har sau biyu da layin mmn sakina don tace min wayarta ta nema bata gani ba harda kudin Jakarta saidai tana ganin kamar a tasha aka sache mata.
Faiza da sakina ma sun min waya haka Abba ma da ya salim.
Ina gyara zama Sai kawai na hango
WELCOME TO YOLA👍🏻
Murna kamar ya kasheni dan har ajiyar zuciya nayi na furta Alhamdulillah .
Matar nan Sai dariya take min tana hankalinki ya kwanta yanzu ko?
Nace " eh
Sai lokacin driver yace " hmm ai da Hajia kin dauka zamu sayar dake koh?
Dariya nayi kawai
Munyi tfy kadan Sai gamu a bakin kasuwa don na gane hakan ne saboda cinkoson jamaa kuma naga katon sign board an rubuta.
JIMETA MODERN MARKET YOLA👍🏻
Anan drivern ya tsaya hade da fadin Alhamdulillah !!
Kowa ya sassauka mukayi sallama da juna na sami gefen hanya na kira mama nace "na isa bakin kasuwa .
Tace " to yanzu abinda za,ayi ki hau bus zama ki gansu suna cewa yola yola saboda inda kk yanzu jimeta ne yola north knn can inda zaki kuma shine asalin yola wato yola south kar a kidima ki ki nitsu sosai .
Ina dube dube nace " mama ai ba bus ba kuma acaba Sai adaidaita sahu kuma naji suna cewa yola zanine?
Tace "to ki hau kice musu zaki sauka a jippu jam domin nan zaifi saurin kwatance .in kin sauka ki kirani.
Nace to mama.
Na kashe wayar na tare adaidai da kyar na iya fadin jippu jam zanje.
Yanayinda nayi maganar yasa mai keken dariya yace " JABBAMA dai hajiya tunda zuwa kikayi .
Nace " aa jeka ni dai jippu jam akace min.
Ya sake yin dariya yace to muje.
Ya tayani sa kaya sannan na hau muka tafi.
Munyi tfyr da bata wuce minti ashirin ba sai gamu a wata roundabout mai dauke da katon kwarya da ludayi a raina nace zansha fura knn!
Muna zagayawa na katon kofofi guda biyu daya an rubuta JIPPA JAM( sauka lfy )
Daya kuma JABBAMA(barka da zuwa)
Sannan ga wani katon allo Wanda akayi shi da siminti anyi rubutu da arabici da kuma boko
*NDEMEN* (muyi noma)
*DUREN* (muyi kiwo)
*JANGEN* (muyi karatu)
Mai adaidaitan ne ya min bayani nikam murmushi nayi nace masha Allah don abin ya matukar birgeni.
O wai yau ni rumaisa Sai gani a yola mahaifata.Allah abun Godiya!!!
Na sauka na biyashi kudinshi mukayi sallama ina masa Godiya.
Ya tafi ba jimawa Sai ga wani adaidata yazo ya paka a gabana su biyu ne duka kuma a gaba suka zauna alhali bayan empty Sai na lura da kafansu silifas din roba suka sa irin taka biredi dinnan na mata kuma duka takalmin iri dayane
Abin dariya ya bani don naga matasa ne da alamu shi ake yayi a garin .
Mai tukin yace min " hajiya bye pass ko cikin gari ko 'yolde pate?
Nayi murmushi nace " eto minti daya ina zuwa
Nan na kira mama na gaya mata tace inba mai adadaita ta mishi bayani.
Anan na bashi wayar sainaga sun kalli juna da dayan mutumin suka kalleni lokaci guda amma basuce komai ba
Ya amsa sun jima suna magana snn ya kalleni yace " gashinan shiga muje dama mafiyas Quarters din zamuje har get zamu kai ki.
Nayi mutmushin jin dadin yayinda nayi sallama da mama tana cewa" to rumaisa Allah bada sa,a sai na jiki don zan maidawa rabi wayarta.
Nace to mama zan kiraki in na isa .
Na katse kiran tuni sunsa kayana don haka na shiga muka fara tfy .
Hanyar bye pass ne muka bi shiru kk ji gidajen manyan mutane gashi gidajen suna dan nesa da juna kasancewar lokacin damina an kuma yi ruwa don naga koina a jike sai kukan kwadi nakeji gabadaya arean tsit kakeji.tsoro ne ya fara kamani na kalli time a wayata karfe 8:30 ne .
Anan suka saya sukace Mun isa Hajia na sauka na duba banga wani gida kusa ba na kallesu yayinda suke sauken kaya nace " to banga gida snan din ba sai acan nake hango gidaje.
Mai adaudaitan yace " eh can din zaki karasa gida na farko shine gidan Alhaji Ibrahim lamido din
Yayinda nake cire kudi a jakata don na biyasu kawai sai naji sun fizge jakar na dago da sauri kuma a tsorace .
Dayan matashin yasa hannunsa a baki " shiiiiii karki mana ihu.
Jikina ne yake rawa ji nayi kafata ta gagara daukana tsabar tsoro.
Mai tukin yayi murmushi yace " ke 'yar alhaji lamido galadima ne koh?
Duk da a tsorace nake amma sai dabara ta fado min nace "aaa ni ba yarsa bane 'yar uwar matarsa ce.
Yace " eh kina da gaskia domin family basa haifan yara mata.yanzu kinsan me muke so dake ?
Na girgiza kai jikina na rawa nace "aa
Dayan ya karba yace " ki bamu wnn wayar taki domin ta shiga ranmu sosai
Anan na matairace fuska hawaye na zuba na tuna abubuwana muhimmai dake ciki......
Ban gama yanke shawara ba naga sun fito da kananan wuka a hannunsu masu tsinin gaske suka kalleni suka ce " ke don fa Mun ganki bakuwa ce wlh kashe mutum a wurinmu ba komai bane.
Da sauri na mika musu wayar na juya da niyyar gudu.
Kawai sai wani gib! An buga min abu akai kamar dutse
Na saki wata irin razananniyar kara cike da azaba na rike kaina da jini ya balle.
Sukam tuni suka sawa machine dinsu wuta suka gudu da jakata da kuma wayata.
Hauly ce👍🏻🥰
🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
*Dedicated* *_to_* *Ummi* *Abdallah* 🥰
*Bestowed* *to* *Zuwairiyya* *Abdulwahab* ( *real* *mum* *afrah* ) *❤*
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~```
Page➡38
*************Ihun da na ke ta yi ina neman agaji ya sa masu gadi suka kawo min agaji.
Nace" wayyo jakata wayata suka kwace sun gudu dashi.
Wani mutum ne yace" baiwar Allah keko ina zaki je cikin Daren nan me ya kawo ki bye pass?
Wani a cikinsu yace" dubi yadda kanta ma ya fashe .
Da sauri ya karbi Dan kwalin abayata ya daure min kai anan suke tambayata ina zanje.
Cikin muryan kuka da azabar ciwon kai da nakeji na fada musu komai a takaice.
Wani daga cikinsu yace " amma ai alh lamido basu da wani dangi a kano.....