Sashe 52
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na kauda kai ina shirin yin magana naji shigowar aunty samira nan wata dabara ta fado min na shiga tari da gangan ina rike da kirji da hannu daya.
Aikuwa ta karaso da sauri tana" subhanallah Ihsan menene?
Ta kamoni yayinda ta kalli yarima tace " ranka ya dade ai Ihsan bata son hayaki.ciwontq ne ya tashi.
Nan na takarkare na kama Jan numfashi da kyar .
Shima hankalinsa ya tashi nan ya kira ya samir.
Aunty samira ta gudu ta dauko min inhaler na.
Koda ya samir ya iso ya kalleni yace " me ya faru ihsan?
Da kyar nace mishi kirjina ke toshewa.
Yace " sorry kwanta.
Kwantar dani yayi
Aunty samira tace " to ko a kira daddynku ne ai gara kuje asibity kawai .
Duk ta rikice.
Ya samir yace " aa ba komai baiyi tsanani ba.
Anan yarima yace " ni bari na tafi Allah ya bata lfy.
Ya samir yace " amin.
Ya kalli aunty samira yace" gimbiya muje inada magana dake.
Ta bishi suka fita ya samir ya bisu da kallo snn ya kalleni yace " Ihsan me yasa zakiyi karya da ciwo.
A hankali nace" yaya wlh bana son yarima idan yazo kullum sai ya nemi ya taba jikina kuma yanzu wai cewa yayi muje muyi pics din aure ni kuma bana son binsa shiyasa nayi karya da rashin lfy.
Yace" kin min dai dai wlh.banda yarima da budurwar zuciya ma hmm Allah dai ya kyauta.
Haka naci gaba da pretending na rashin lfy har maganar daukar photo ya wuce.
An shiga hidimar biki yanuwa da abokan arziki na nesa dana kusa duk sunzo gidanmu tuni ya cika .an kawo kayan lefe na gani na fada akwatina set uku kowanne sha biyu .gashi sun koshi da kaya na gani na fada ga gwalagwalai har da mukullin mota.
Daddy yasa aka kai kano saboda su mama su gani.tunda tace ita bazata zo ba.
Sakina da faiza sunzo duk da ma mama bata son suzo don tace muje muyi bikinmu da dangin mahaifina ita ba ruwanta.su Abba ne sukace bazaiyiwu ba dole ne dangin mahaifiyata suje ko ita bataje ba don haka Abba yace Maman sakina da mummy Zuwaira ma zasuje .
Ni dai da yake auren bai dameni ba ban damu da wasu kawaye bama bayan sakina da faiza sai kuma ruma dayake dama ni ban damu da kawaye bama.
Sune suke Sani shirin dole .don ni nace bayan walima banason komai aunty samira tace " su zasuyi dinner nasu na dangin ango.
An shirya kayataccen walima sai Wanda ya gani don walimar ya amsa sunan walima duk da banso sai da aka min kwalliya na mussaman kowa ya ganni sai ya yaba.munyi hotuna kuwa abun sai Wanda ya gani.
Kasancewar ranar alhamis akayi walima gobe jumma,a daurin aure da walimar saukar karatu.
Bayan mun dawo walima ne muka tarar da su Maman sakina da mummyn su ya salim Ashe har sun iso an saukesu a wani side na musamman.
Bayan munyi sallar isha na tafi palon daddy don gaisawa da Abban salman da daddyn salim da ya salim din .
Muka gaisa suka min fatan alkhairi sukace mama tana gaisheni .
Kaina a sunkuye murmushin yake kawai na tuna ni kadai nasan me nakeji a zuciyata.
Anan suka ce zasu wuce masauki
Nida ya salim muka rage a Palo na kalleshi nace " ya salim ina yaya salman?
Yace " hmm yana nan da kk je yiwa mamanki sallama baku hadu bane?
Nace " eh yaki yarda mu hadu har na dawo.
Yace" to ya za,ayi haka Allah ya kaddara haka zakuyi hkr .
Goge hawayen da zubo min nayi nace " shikenan yanzu mun rabu da yaya?
Jikinsa a mace yace " haka Allah yaso rumaisa dama can ba kece matarsa bace kuma dama ance matar mutum kabarinsa Allah dai ya sanya alkhairi .
Amin" na fada ina kuka haka ya tashi ya min sai da safe ya fita.
Da kuka na koma cikin gida goggo Ummi ne ta sameni a daki tace " haba Ihsan har yaushe zaki bar kukan nan.
Suka shiga rarrashina da aunty rukaiya.
Washe gari asuban farko kowa ya tashi masu hidimar girki nayi masu gyaran gida nayi .
A babban palo kuwa su goggo Ummi sai shirya sevonias suke Wanda ba karamin kudi suka kashe ba ba abinda babu daga kan sallaya Alqurani su memo ga kayan kitchen har da su turaran wuta komai a wadace.
Sai hira suke cikin nishadi suna dariya.
Na idar da sallar asuba na fito palon binsu kawai nake da kallo su da tarkacensu na tabe baki har zan wuce da nufin zuwa sashinda aka sauke su Maman sakina.
Fitowar daddy daga sashinsa ne ya dakatar dani ina shirin gausheshi amma sai na lura hankalinsa a tashe yake sosai don ko takalmi babu a kafarsa.
Aunty samirq ta biyoshi da sauri tana " yaya lfy ?
Yace " ina zuwa.
Ya fita da sauri.
Nan hankalin kowa ya tashi a palon goggo karima tace " samira lfy kuwa?
Tace " nima bansani ba wlh naga kawai ya amsa waya lokaci guda ya fita.
Ta karasa fada hankalinta tashe anan goggo Ummi ta tashi tace to bari nazo.
Tana shirin fita daddy ya sake dawowa gabadaya hankalina kowa a tashe suka shiga tambayarsa me ya faru.
Yace " ba komai Ku kwantar da hankalinku.
Ya kalli aunty samira da take zaune shiru duk jikinta ya mutu yace " Sameera dauko takalmina da key din mota.
A hankali ta tashe hade da fadin to.
Ya na ganin shigarta ya kalli su goggo Ummi yace " gabadaya hkr zamuyi Allah yayiwa mai martaba rasuwa dazu.........
Duk palon aka dauki salati baki daya ana muka jiyo ihun aunty samira lokaci guda da faduwarta dama abinda daddy ke tsoro knn saboda karamin ciki datake dauke dashi Wanda ba kowa ya Sani ba sai su.
Da sauri kuwa duk mukayi kanta haka daddy ya dauketa kamar jinjira sai asibity.
Tuni jini ya balle dama cikin wata biyu ne sai dai fatan samun wani.
Ni kadai aka bari a asibityn duk sun tafi gidan mai martaba .gari duk ya rude domin mutuwar lamido ya girgiza kowa sosai.
Aunty samira lamarinta sai addua don kwata kwata bata cikin hayyacinta.
Da haka maganar daurin aure Na a ranar ya watse!!!!!!
Sai dai muce MAIMARTABA Allah ya jikansa da Rahma!!!!!!!!
Hauly ce
[9/25, 6:21 PM] Mum Sadiq: 🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🎨`MATAR``` ```SOJA`👨🏻🎨
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
*Dedicated* *_to_* *Ummi* *Abdallah* 🥰
*Bestowed* *to* *Zuwairiyya* *Abdulwahab* ( *real* *mum* *afrah* ) *❤*
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~```
Page➡48
***********Kwana uku da rasuwar maimartaba su Abban salman suka koma.
Mukam muna gidan mai martaba don ni ke kula da aunty samira .duk da an sallamemu jikin nata bai gama warwarewa ba.
A ranata hudu ne da rasuwarsa na sami ganin yarima Abdallah har na gaisheshi sai dai zakusha mamakin yadda yake ta walwala abinsa kamar ba tsohonsa ne ya rasu ba don ko ni rasuwan bawan Allah n nan ya tsaya min a rai amma yarima kamar dama jira yake.
Har ce mun yayi " Ihsan kinga ikon Allah ko ? Da yanzu kina gidana amma kar ki damu za,a daura aurenmu a ranar da za,a nada ni.kinga bikin sai yafi wancan ma armashi.
Tsabar takaici banko sake tanka mishi na tashi nayi tfyta.
Sai da akayi Sandakan bakwai na koma gidanmu na bar aunty samira.
A ranar Mama tazo da ya salman daga kano jirgi suka bi.saida sukaje gidan galadima tukun sukayi gaisuwa aka kaisu gidan mai martaba duk suka gaggaishesu acan suka samu daddy ma don shi ya kawo su gidanmu
Ina can ina ramuwar baccin gajia aunty rukayya ta tasheni tana " Ihsan mamanki tazo da salman tashi muje ku gaisa.
Aikuwa da sauri na tashi nace " to Momy ina zuwa.
Toilet na wuce na watsa ruwa da sauri na fita na dan gyara fuskata snn na saka kayana na fita a Palon daddy na samesu cike da murna na isa wurin mama nace" mama yau kece a yola?
Murmushi tayi ta ce " eh nima ban taba tunanin zanzo ba amma dole inzo inyi gaisuwar rasuwar mai martaba.
Aunty rukayya ta ce " haba aunty Amina ke da muke so ki dawo yolan gabadayama.
Mama tace " hmmm yolan naku sai ku rukayya.
Daddy kam shiru kawai yayi baice komai ba don har yanzu bai sake ba rasuwar mai martaba ya shiga jikinsa sosai.
Sai lokacin na dago na kalli ya salman ya kame ya danna wayarsa ko a jikinsa kamar baisan na shigo ba.
Jikina a mace nace" yaya sannunku da zuwa.
Sai lokacin ya dago ba tare da ya kalleni ba yace" yawwa.
Nace " ya gajia ya kuka bar mutan gida?
Yace " lfy ya hkr ?
Nace " mun gode Allah.
A takaice yace " Allah ya jikansa da Rahma.
Gabadaya muka amsa da amin .
Aunty rukayya tace "kun sami ganin samiran kuwa?
Mama tace eh mun ganta.
Daddy ya kalli agogon hannunsa snn yace " salman mu tafi masallaci La,asar yayi .
Suka tashi suka fita anan muka tafi dakina da mama bayan ta idar da sallah nace " mama zamu kwana ko?
Tace " aina ? Hmm zamu tafi mu kam yanzu ma in salman ya dawo daga masallaci.
Nace " haba mama ko abinci bazaku tsaya kuci ba?
Tace " ai munci a gidan galadima.
Ta fada yayinda ta mike ta na kallona tace " to ya maganar auran naku kuma?
Bata fuska nayi nace " ya na nan amma wai sai nan da wata biyu in zaayi bikin nadin sarauta sai a hada.
Tabe baki tayi tace " hmm yayi kyau.
Ta dauki jakarta tare muka fita a lokacin su daddy sun dawo nan sukayima aunty rukayya sallama daddy yace in dauko hijabina mu rakasu airport.
Haka kuwa akayi sai da suka tafi muka dawo Sam banji dadin yanayinsu ba daga mama har salman din duk sunki sakar min fuska .
Bayan rasuwar mai martaba da sati biyu na tafi Abuja gidan goggo Ummi saboda aurensu ya salim saura one week.