Sashe 22
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Karfe takwas har ya wuce Abba ya ga shiru baiga inna ba don itace da girki amma ko ruwan zafi babu a flaks.
Ya fito tsakar gida zai tafi dakinta knn salman ya shigo nan suka gaisa.Abba yace " yawwa kira min innarku
Salman yace"to
Ya wuce daki amma abin mamaki sadiya kadai ya samu yace" ke ina inna? A tunaninsa ko ta zagane.
Sadiya tace"bata nan
Yace ban gane ba ina taje da sassafen nan?
Kai tsaye sadiya tace" kamaru.
"What! Ya fada hankali tashe
Yace" a yaushe knn ?
Sadiya tace " tun Karfe biyar ta tafi tasha.
Salman ya fita hankalinsa tashe yaje ya fadawa abbab shima Abba abin ya bashi mamaki sosai lallai shatu ta dauki maganar nan da zafi .
Salman yace" Abba zan bita kawai.
Abba yace" aa salman rabu da ita kamaru fa ba,a nan yake ba Allah dai ya kaita lfy.
Salman yace Abba da dai ka barni nabi bayanta din
Abba yace "aikinka faa?
Salman yace " ai sai nan da sati daya zan koma Lagos.
Abba ya danyi shiru yace" to bazaka je kai daya ba ka tafi da salim tunda shi hutu ya dauka.
Salman yace" Abba salim ya dauki hutune saboda aikin gini in muka tafi tare wazai kula da aikin gini?
Ya fada yayinda ya saka waya a kunne ba jimawa ya soma magana da harshen fulatanci abin mamaki kamar ba salman ba.don shi kadai ya iya fulatanci a yaran inna su sadiya sai dai su ji amma mayarwa ba sosai ba.Abba ma yana ji amma bai mayarwa.
Ya dan jima yana magana daga bisani ya sauke wayar alamun ya gama.
Abba yace" me kawun naka yace ?
Salman yace" cewa yayi inje Adamawa tukun kasan suna boda da kamaru suma shiga kamaru ta wajajen yafi sauki don hanyar baida matsala kuma yace in har naje Adamawa to zuwa kamaru ba nitsa.
Abba yace " eh ta wajajen mubi na gane.to indai hakane ka bari gobe sai ka tafi Adamawa da flight in yaso sai ka wuce kamarun don garin da 'yanuwan nata suke yafi kusa da Adamawa kana isa boda tfy awanni kadan ne zai kaika kauyen nasu.
Ba don ran salman yaso ba ya hkr amma a ransa yana fatan Allah sa inna ta isa lfy.
Haka ta kasance ranar ko breakfast baiyi ba.
Da yamma ina zaune a palon mama hira muke da Ahmad idona a lumshe.
Yace" My Queen wlh nayi missing din ki sosai.
Dan tabe baki nayi nace" kaida gobe za,a daura auren akai maka amaryarka kuci amarcinku son rai.
Tsaki yaja yace" Queen bana son ki min wnn maganar nifa ban girma ba tukun wnn aure da za,a min kunyarsa nakeji wlh ko friends dina na na nan ban gaya musu ba bare na kasar waje amma abin mamaki duk sunji.
Dariya nayi sosai nace" haba king maganar aurenka ina ne baije ba birni da kauye? Waje da gida?
Yace " gaskia Queen su dadi sun bata min rayuwq ina Dan yarona inje ina gaisawa da mutane suna tambayata kwanan iyali..
Na saka dariya sosai.
Yace" Queen mugunta koh?
Nace" no ba haka bane am sorry.....
Jin kamar motsin mutum da kamshin turare lokaci daya yasa na bude ido da sauri.
Ganin ya salman tsaye a kaina ya zuban ido yasa na mike da sauri gabana na faduwa.danna wayar nayi na kashe ina kame kame
"Yaya sannu da zuwa.
Kamar ba da shi nake ba .nikam duk na tsorata.
Tsunkuyar da kai nayi na kama tattara gashina na zuba baya.
Na Dan dago still ni yake kallo nace" am yaya zauna mana.
Baice komai ba ya zauna na mike Na wuce dining side na kawo masa drinks ina dire tire din a gabansa na bude kwalin lemo na zuba a cup na dauka na mika masa a tunani bazai karba ba sai naga ya karba harda cemin ya gode.
Nace"yaya ya mutanen gida?
Yace" je ki rufo kanki tukunna sai ki zo mu gaisa.
Murmushi nayi na tashi na wuce daki bina yayi da kallo ji yake kamar ya kamoni ya rumgume jikinsa.da kyar ya iya controlling zuciyarsa ya kauda idonsa daga kallona
Nikam hijabi na sako na fito ya kalleni yace " yawwa ko kefa.
Nayi murmushi na zauna yace" wannan iPhone me tsada waya baki?
Rass naji zuciyata ya tsinke nace" uhmm yaya ma....mama ne ta saya min.
Ya gyada kai sannan yace" to dawa kike waya kuma?
Na dan Sosa kai sannan nace" Maryam ce.
Yace" OK
Mukayi shiru sannan yace " goggo Amina bata nan ne?
Nace" tana side din Abba
Nan na fada masa rashin lfyr Abban.
Anan yace muje ya gaisheshi.
Muka tafi side din Abba duk yawanci yan gidan suna nan kuma ya ma sami sauki .
Muka gaisheshi cike da fara,a ya amsa.
Mun dan zauna kadan sannan mu ka dawo side din mama harda ita.
Anan ya salman yake gaya mata gobe zai tafi kamaru .
Ya gaya mata komai bai boye ba.
Ta danyi shiru sannan tace" Salman idan faa aurenka da Rumaisa alkhairi ne za,ayi insha Allah don haka Inai muku fatan alkhairi ita kuma Allah ya huci zuciyarta ta amince.
Yace" amin.
Tace koda yake gobe nima zamu fita India da Alhaji.
Yace " Allah ya kaiku lfy sannan ya bashi lfy.
Tace "amin salman kaima Allah ya kaika lfy kuma a gaishesu duka.
Yace" insha Allah goggo.
Nan ta mike ta shiga ciki ba,a jima ba ta fito sanye da hijabinta tace" zan fita sai na dawo.
Nan muka mata a dawo lfy.
Shiru muka zauna shi baice komi ba ni kuma har yanzu dan nayin shi nakeji.na rasa tadin da zan masa.
Ganin zaman shirun yayi yawa yasa na dan dake nace " yaya gobe zakayi tfy knn baza ka sami zuwa daurin auren Salima ba?
Kamar ba zaiyi magana ba har na fara tunani ko laifi nayi sai naji yace" salim zaije ai.
Nace" hakane kuma.
Sannan yace " rumaisa yaushe zaki koma hostel to?
Nace" gobe insha Allah don muna test ma.
Yace"OK
Muka sake yin shiru .hmm lallai soyaiyar kurame mukeyi lol! Na lura yaya Sam bai son hiran soyayya ba kamar Ahmad ba .
A hakan dai muke hiran jefi jefi har azahar ya tafi.
Washe gari kuwa mukayi sallama dashi ta waya na mishi Allah ya kiyaye hanya
Abba ma da mama na masu sallama mama ta ban kudi masu yawa dan tace bata San yaushe zan dawo ba.duk naji ba dadi na ce " mama weekend fa?
Tace" ki tafi gidanku.
Nace" wayyo mama su sadiya sun sakoni gaba faa.
Tace" to ya za,ayi ki koma dakin rabi.
Nace " kawai mama zanci gaba da zama a hostel abina.
Tace,aa ban yarda ba wlh ki dai dawo gidan.
Nace to mama
Haka mukayi sallama kamar zanyi kuka.na koma makatanta.
Ranar Monday na hadu da Amarya Salima an kawota har da guards(ke ko ba dole ba surukuwar gwamna)
Sai rigima takeyi tana ta shan kam shi.
Dariya ta bani ace kiyi aure miji ya ajeki fanko?
Meye amfanin auren to?
Ya salman bayan isarsa kamaru sunyi case sosai a can da inna don sai da yayyunta sukayi da gaske sannan ta amince anan ta yafe mishi kuma tace zata dawo amma ba yanzu ba sai ta Kara one week bata gama shirye shiryenta ba tukun.
Dole ya hkr ya dawo ranar talata saboda zai koma Lagos .
Haka nan yazo mukayi sallama a tsassaye
Washe gari laraba ya tafi Lagos.
Muna waya da mama ma sai dai jikin abban ya tsananta sosai.duk sun shiga damuwa abin tausayi sai fatan Allah ya bashi lfy.
Hauly ce👍🏻😍
[05/07, 15:10] Aufana 4rel Marubuciya: 🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
Page➡21
***********Ranar asabar da yamma na gama shirin tfy gida.
A get din fita mkrnta sai ga Ahmad ya danno kai da mota.
Yana ganina ya saki murmushi ya gyara parking ya fito.
Murmushi na danyi nace"Ango
Nan da nan ya hade fuska yace" bana son ki kirani da wnn suna Queen.
Yanayin yadda yayi maganar ya tabbatar min yasha ya bugu ne don idonsa yayi ja sannan da kyar yake iya bude ido gashi ko tsayuwa mai kyau bai iya yi ba.
Takaici ne yabi ya isheni gaskia ko bazan auri Ahmad ya kamata inyi wani abu.don ya kamata inyi amfani da son da yake min in hana shi shaye shayen nan tunda neman mata dai bai dashi.kamin hankalinsa ya koma can I have to do something.
Bude min gaban motan yayi yace" my Queen zo ki shiga muje na kaiki nasan gida zakije.
Na girgiza kai nace"aa na gode.amma kasan me na ke so da kai?
Ya girgiza min kai kaman wani karamin yaro.
Nace" to yanzu dai zo mu samu wuri mu zauna .
Muka je muka zauna .
Na kalleshi nace" king ba girmanka bane ka dunga shiga mutane cikin maye yanzu haka nasan Salima na makarantan nan don na wuceta da kawayenta zakaje kasa taji kuny.......
Cikin daga murya yace" O my God ba kinga dalilinda yasa nace miki bana son aure yanzu ba queen wlh......
Na tari numfashinsa da fadin kaga ni bana son jin komai daga gareka domin baka cikin hayyacinka don haka bani wayarka Na kira driver yazo ya kaika gida kaje ka kwanta kayi bacci.
Zaiyi magana nace uhm uhm bana son jin komai .
Ya lalubo wayar sa yace"amma fa queen yawa kk yi.don fa kece.
Shiru nayi fuskata a hade .
Ya kira driver da kansa naji yana gaya masa inda yake..
Kusan minti goma sha biyar sai ga shi yazo a daidaita.
Ya gaishemu cikin girmamawa.
Na mika masa key nace" rikeshi kuje mota kaishi gida yaje ya huta
Da yake duk sun San halinshi na shaye shaye sun saba na kalleshi nace " idan ka warsake zamuyi magana .
Idonshi a limshe yace " kizo muyi dropping dinki mana.
Nace" aa kuje kawai na gode.
Saida naga tfrysu sannan nace" Allah ya shiryeka Ahmad.
Nan na nemi abin hawa na tafi gida.