Sashe 76
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta ce" ba ruwana wlh tashi zakiyi ku tafi yanzu ina nan sai naga tashinki
Mikewa nayi ina bata fuska na dauki veil dina da jakata mama kuwa tafita.
Su sakina sai dariya suke min nace " ruma kema zo mu tafi kema bai dace ki kwana ba ya salim yana jiranki.
Dariya tayi hade da fadin " ke dai jeki ni kam mun tsufa don na kwana yau daya ba komai kune har yanzu baku gama cin amarci ba.
Faiza tayi dariya tace " a soye lfy sisi ina ma in zama tsuntsuwa inje inga yadda kuke soyewa .
Harararta nayi nace " Allah ya maidaki tsuntsuwan
Gabadaya mukayi dariya tace " hmm yanzu sisi ya salman dinnan har yana iya bude baki yace miki i love you rumaisa?
Tsaki naja na fita suna min dariya ruma tace " ki gaida gida mu kam muna nan sai mun gama more sabon gida.
Ya Salman har ya gaji da jira a mota ya kwantar da kai akan seat kamar mai bacci.
Ina shiga nace " am sorry yaya.
Kallona yayi hade da fadin " kingama yangan naki knn?
Nace" yaya ba dama munyi da kai zan kwana bane ?
Kallona yayi snn yace " na fasa ne .
Nace " to
Daga nan ya tashi motar muka fara tfy nace " yawwa yaya in munje kan hanya wurin suya a siya min kaza da youghut wlh yunwa nikeji .
Baiyi magana ba har muka isa wurin suya yayi parking ya fita yaje ya siyo ya dawo .
Nace" yaya meya faru ne naga kamar ranka a bace ?
Yayinda ya tashi mota muka fara tfy yace " kece kk bata min rai tun dazu nike jiranki kinsan irin gajiar da nayi kuwa yau dinnan?
A raina nace dama kana gajiane?
A fili kuwa murmushi nayi nace"yaya kayi hkr don Allah su fa,iza ne suka matsa min da surutu.
Mun iso gida karfe goma da rabi bayan munci kajinmu muka sha youghut daga nan mukayi wanka muka kwanta.
Da safe kuwa bayan na gama aikin gida nayi wanka naci ado cikin atamfata holland nayi kyau sosai sai kamshi ke tashi ko ta yaya na motsa.
Naje dakinshi har lokacin yana kwance.
Nace" yaya yau bazaka tashi bane tun dazu breakfast ke jiranka fa.
Ya danyi mika hade da fadin" ba yanxu zan tashi ba.
Nace" to yaya wa zai kaini gidan maman ko in tafi da motata?
Yace" ke kin cika son yawo je ki ci abinci kizo mu kwanta.
Bata fuska a shagwabe nace"yaya su faiza suna jirana fa kuma nace ma zanyi sallama da 'yan yola da sukazo.
Yace" shikenan se kin dawo .
Ya fada yayinda ya jawoni na fada jikinsa ya fara kokarin cire min kayan jikina.
Nace"wayyo yaya ka fa ce min sai na dawo.......
Bai bari na karasa magana ba ya hade bakina da nashi ya shiga aikamin sakonninsa masu zafi .
Don tuni na lumshe ido na fara karba ji nayi bazan iya tabuka komai ba dole na bada kaina kai ya salman ba dama.
Saida muka soye son ranmu muka gaji dan kanmu snn mukayi wanka na maida kwalliyata ina daura dankwali ya shigo dakin ta cikin madubi muke kallon juna .
Ya sakar min lallausan murmushi yace " weldone baby na .
Yazo ya rumgumeni ta baya yace"sannu da kokari kinyi kyau sosai in kin gama mu tafi mu gaida su inna sai na kaiki
Nace" har kayi breakfast dinne?
Yace"eh
Na dauko gyalena ina shirin yafawa yace"amma dai na hana ki sa gyale.
Na kalleshi a shagwabe nace" yaya tare fa zamu fita.
Yace"duk da haka dai ki sa hijabi yafi rufin asiri.
Ba yanda na iya na dauko hijabina na saka na dauki jaka muka fita.
A gida muka sami inna tana kitchen da sa,adatu don haka daki muka wuce muka jirata har ta shigo muka gaisheta ta amsa fuska sake tace wa ya salman " jiya nayi mafarki mai dadi .
Yace" mafarkin me knn ?
Tace" mafarki nayi rumaisa ta haifi 'ya mace ka saka mata sunana.
Murmushi yayi yace" innah Allah ya kawo masu albarka in kinje hajj ki mana addua .
Tace" insha Allah gabadaya na kosa naga jininka salman kar na mutu.......
Ya katseta da fadin haba inna Allah ma ya baki tsawon rai zaki ga jikokinki insha Allah.
Tace " to Allah yasa kaga sadiya ma cikine da ita yanzun har ta fara damuwa ganin raihana yara uku amma ita tun Abdul shiru se yanzu.
Yace" to Allah ya raba lfy
Ta sake cewa " kaga bana jikoki zasu cika gida ga salim ga sakina ga faiza ga sadiya inaga ma shiyasa na damu da son kaima inga ka samu salman.
Yayi murmushi yace " karki daga hankalinki inna muma zamu samu kinga ai auren namu ai bai jima ba tunda ko su salim ma shekara bai zago ba.
Tace " hakane Allah kawo masu albarka.
Nidai kaina a sunkuye ban sa musu baki ba jikina dai yayi sanyi sosai .duk da ma dai yaushe ne auren namu.
Muna nan sadiya ta shigo duk ta rame dama ita laulayin tsiyane da ita .
Bayan mun gaisa ta kalleni tace" rumaisa ya naga kin wani zauna shiru ko dai kema....
Ta fada tana dariya snn tace " kinsan mun kosa muga babyn ya salman mutanen kamaru ma sai tambaya suke.
Inna tace" eh wlh su yapendo duk sunce baza su zo ba sai matar salman ta haihu sun shirya zuwa tsaf don basu samu sunzo aure ba.
Haka sukaci gaba da hiran haihuwa ya salman ma shiru yayi daga baya yace mu tafi
Muka tashi jikina a mace .
Har muka isa gidan mama ya shiga ya gaisheta snn ya kalleni yace " in salim yazo ki bishi ku dawo.
Nace"to.
Na shiga daki na samu masu cikin duk suna cin abinci nan na zauna sunata zolayata basusan meke damuna ba......
Hauly ce🥰🤗
[10/9, 10:37 AM] +234 703 558 2498: 🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
*DEDICATED* *TO* *UMMI* *ABDALLAH* 🥰
*BESTOWED* *TO* *ZUWAIRIYYA* *ABDULWAHAB* ( *real* *mum* *afrah* )🥰
*BAN* *MANTA* *DA* *KU* *BA* *MASOYANA*
*NA* *GROUPS* *DIN*
_Mis _umar_
_Haske_ _writter_
_Home_ _of_ _novels_
_Asmail_ _hausa_ _novle_
_Roome_ _of_ _cool_ _novels_
_Umma_ _yasmin_ _hausa_ ...
_Leema_ _fans_ _Novels_
_🥰🥰🥰🥰Ina yinku sosai fans kamar yadda kk kaunar *RUMAISA* *SALMAN* nima ina matukar kaunarku Allah ya bar _zumunci_ _da_ _kauna_ _mai_ _dorewa_ _tnx_ _so_ _much_ 🥰🥰🥰🥰🥰🥰
_Hauly_ _ina_ _tare_ _da_ _ku_ a _kowani_ _lokaci_ 👍🏻👍🏻👍🏻😄😄😄😄
*PAGE*➡70
**************Haka muka sha hutunmu na wata daya a kano snn muka koma lagos a lokacin su inna ana shirye shiryen tfyrsu hajj.
Mun koma lagos wnn karon bamuda matsalar komai rayuwar mu na tfy cikin jin dadi da nishadi .a lokacin na kara gogewa da zaman barrack idona ya kara budewa nima na koyi jarumta da dauriya irin na matan soja lol!
Munje gidan adda A'i har sau biyu a tunani na ko zata min maganar madiha amma shiru ba tace komai ba bayan mun dawo nake tambayar ya salman labarin madiha wai ashe sun maidata kamaru don tunda muka zo hutu kano ashe ta dinga zuwa wurin hassan anan barrack ko shi yaje ya dauketa su tafi hotel haka ya dinga yaudararta har yayi mata ciki suka zubar wai zai aureta dama yana son yagane ita mai haihuwa ne ko dai bata haihuwa sunsha case sosai akan madiha ashe amma ban sani ba shine ya salman yace wa adda A'i ta maidata kamaru kawai kar tafi haka lalacewa shine suka tattarata suka mayar da ita .
Wnn dalilin yasa ya salman da hassan suka sami sabani har sunso suyi fada don shi hassan cewa yayi lokacinda ya salman yake tareda kanwarsa khabirat ai bai hanasu sheke ayarsu ba.don haka bai kamata ya salman ya damu ba don shi yana tare da madiha tunda yace aurenta ma zaiyi.
Case din har gaban manyansu a inda suka baiwa ya salman laifi aka zauna aka sasanta su amma duk da hakan ya salman yaki sakar masa fuska.koda matarsa silfa ta dawo ma cewa yayi kar naje na rabu da su.dama ni ba zuwa zanyi ba.
Haka nake ci gaba da rayuwata a barrack ni daya in ya salman baya nan in kuma ya dawo shikenan muna manne da juna komai tare mukeyi.
Hakan ma yafi min dadi da kwanciyar hankali .
Bamu sake zuwa kano ba sai da su innah suka dawo.
Tare da adda A'i muka taho kano hmm sai kunga inna yanda tayi kyau ta sanya hakorin makkah kowa yazo yi mata sannu da zuwa sai an bashi labarin makkah .
Ni dai a kwanakin nasha hidiman girke girke don ni keyin girkin gidaje biyun gabadaya ga ruma bata nan ta koma Abuja acan zatayi service dinta ga kuma haihuwa ko yau ko gobe faiza ma tana Abuja rais ya barta nima yanxu ya salman zai barni anan ya koma lagos shi daya.
Su sadiya da Adda A'i sune kan gaba wurin raba tsarabar makkah.
Nayi mamakin ganin sa,a ta kawo min akwati guda na tsarabata kuma wai ni kadai na ya salman nashi daban ne.
Ban bude ba har saida ya salman ya shigo da nashi dariya na mishi nace "nawa yafi naka yawa akwati sukutum inna ta cika min da kaya .
Yace"zamu raba ai don ban yarda ba.
Dariya nayi najawo akwatin nayi na bude don muga kayan ciki abin mamaki kayan jirajirai zallah ne a ciki har da set din mayuka da sabulan yara har da diapers da su takalmi da socks zuwa hula hmm abin se wanda ya gani.
A tare muka kalli juna da ya salman a inda yace" to ai nan duk kayan babys ne inaga ba wnn ne taki tsarabar waya kawo miki?
Jikina a mace nace "saadatu ce.
Yace " may be sadiya akace ta kaiwa ko an canza akwatin tun a gidane bari gobe zamu mayar mata yanzun dare yayi muje mu kwanta .