Sashe 53
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan na huta da kwana biyu na tafi gidan kawu kasim su faiza da sakina ana nan ana ta faman gyare gyaren jiki gaskia sunyi matukar kyau jikinsu yasha gyara sai sheki suke
Na taba jikin faiza nace " wai hmm rais zai more
Harara ta sakar min tace " wlh rumaisa munyi fushi dake.
Nace " to fa me ya faru
Sakina tace " maimakon kizo nan muyi shirye shiryen mu tare dake sai kika tafi kika sauka gidan goggonki.
Faiza ta harareni tace " wlh zamuyi maganinki.
Nace " Allah sarki yanzu dan wnn ne ya sa ku fushi don Allah ? Me yasa baku tambayeni dalili ba?
Faiza tace " ba wani dalili wulakanci ne kawai irin naki.
Dariya nayi nace " ke dan Allah can kin cika daukar zafi .anan kika dage sai na miki kawance sakina ma tace sai na mata nayi nayi daku daya ta hkr nayiwa daya amma kunki ya kuke so nayi to? Shi yasa kawai na raba fada na tafi gun ruma kuma kunga ita kadai ce ba ta da mai tayata zirga zirga tunda ita kadaice mace a gidansu.ku kuma ku biyu ne shiyasa .amma ba wai na sauka gidan goggo Ummi saboda wani manufa bane.
Anan muka sake muka shiga hiran makaranta da maganar tfyr mu service .daga nan muka shiga hiran bikin yadda zamu shirya programs dinmu .
Na kalli sakina nace " ya salman ma a nan za,a daura aurensu ko a kamaru ?
Tace " anan dai tuni 'yan kamarun sun cika mana gida ai.
Nace " to ina labarin Sadiya kuma ?
Faiza tace " hmm da kyar suka lallaba jafar aka maida auransu.
Nace " masha Allah.
Daganan shiru nayi na fada kogin tunanin ya salman .
Har dare driver goggo Ummi yazo muka koma.
A kano kuwa 'yanuwan inna sun cika gida tun saura sati biyu biki wasu ma a side din mama suka sauka don gidan ya cika ga kuma 'yan uwan Maman sakina ma.
Amarya sukhaina sai jiji da kanta take a ganinta tafi kowa sa,a a rayuwa da tayi winning heart din salman har ya yarda zai aureta.
Ana saura kwana biyu daurin aure bayan anyi walima da Fulani day dinsu don mu kam muna can Abuja acan muke ta shagalinmu mun bar ma su inna gida.har mama Abuja ta tafi ta kulle dakinta ta barmusu Palo kawai da tsakar gida
Ya salman ya shiga cikin gida sashin Abba abokan wasansa sai zolayarsa suke amma bai ko kulasu ba dama can ba wasa yake yi musu ba shikam.
Ya sami Abba da daddy suna cin tuwo ya zauna hade da gaishesu .
Daddy yace ya akayi ne ango?
Ya danyi shiru yana tunanin ta inda zai fara magana .
Abba yace " ko akwai matsala ne?
Yace " eh Abba .
Abba yace " toh ta mefa?
Salman yace " jiya ne da daddare ina kwance wani ya kirani da num kamaru yake sanar dani cewar sukhaina na daukeda cutar kanjamau!
Daga Abba har daddy hada baki sukayi wurin fadin subhanallah !
Daddy yace " ko dai karya ake mata ai gara Ku gwada.dama ana son ayi gwaji kamin aure yana da kyau.
Salman yace " shine jiya yau na dauketa da safe naje gun doctor James da ita an gwada kuma an tabbatar min har ma ya sake kaiwa asibitoci biyu..kunga ma sakamonta.
Ya fitar da nata result da nashi ya mikawa daddy.
Daddy ya duba ya baiwa Abba ma ya duba.
Suka rasa me zasuce Salman yace" shine naga ya dace na sanar daku tunda gobe da safe za,a daura auren anan kamin a wuce abuja a daura auren salim.don haka ni dai a cireni a lissafin daurin auren nan kawai a daura na sakina da faiza.
Daddy yace " ai ko baka fada ba domin ba yanda ma za,ayi a hada mai lfy da mara lfy.kai subhanallah zamanin namu sai addua ka duba yara kanana suna daukeda manyan cuta irin wnn. Kuma don mugunta sai taki sanar da kai?
Abba yace " hmmm ai dama ba sonshi take sakani da Allah ba . bari shatu ta zo ta sameni wlh daga wnn ya isa haka so suke su cutar min da yaro to ta Allah ba tasu ba sai tasan yadda zatayi da 'yanuwanta su fice man daga gida tunda azzalumai ne.
Abba ya fada cikin tsananin bacin rai.
Daddy yace " yaya a dai bi abun a hankali
Abba yace "kai dai barni dasu.
Salman yace " Abba ni yanzu Lagos zan wuce dama akwai aikin da zai kaini ranar Monday to kawai nayi deciding in tafi yau na sami jirgi karfe takwas zamu wuce.
Abba yace " to baza ka tsaya daurin auren su salim dinba?
Ya salman yace " ba damuwa Abba nayiwa salim bayani kuma ya fahimceni.
Abba kam tausayin dan nasa ya kamashi sosai don kullum yana cikin jarrabawa.
Ya gyada kai yace " to Allah ya kiyaye hanya kuma don Allah kayi hkr da irin jarrabawar rayuwa da kk fuskanta insha Allah watarana sai labari.Allah ya maka albarka.
Yace " amin Abba nagode.
Daddy ma ya mishi fatan alkhairi daga nan fita yayi ko gefen su inna bai duba ba saboda gaba daya yaji ya tsani dangin mahaifiyarsa su wane irin mutanene da basu maida hankali gun baiwa yaransu tarbiyya kawai sun bar yara sun maida iskanci ba,a a bakin komai ba
Shi dai yana kara godewa Allah daya soshi baiyi auran nan ba .
Da haka ya tafi airport jirgi ya daga dasu sai Lagos
Gidan goggo Ummi kam ya cika da 'yan yola sai hidima ake tayi cikin farin ciki.
Muna zaune da ruma ya salim ya kirata sun jima suna waya kamin nan sukayiwa juna sallama ta kalleni tace " yar uwa tashi ki rakani akwai inda zani.
Nace " inane ?
Tace "ke dai muje zan gaya miki.
Haka muka sa hijabi muka fita driver tayiwa magana .
Muna cikin tfy tace" tuni har an daura auren su faiza a kano don sun kamo hanyan Abuja salim yace su har sun iso don sai bayan an daura namu zasuyi reception anan.
Nan da nan naji jikina yayi sanyi nace " yar uwa yanzu shikenan salman yayi aure?
Ta girgiza kai tace " an fasa daura auren salman maganar da nake miki ma yana Lagos.
Zaro ido nayi nace" me ne? Don Allah me ya faru?
Ruma batace komai ba saboda a daidai lokacin muka shiga harabar wata private hospital anan naga ya salim yana jingine da motarsa alamun mu yake jira.
Bayan driver ya gama parking muka fito mukaje wurinsa
Ya kalli Ruma yana murmushi yace " Amarya kinsha kanshi irin wnn kyau haka ina na gane ki.
Muka gaisheshi anan ya fara yi mana bayanin abinda ya faru gaba daya a kano .
Ni kam tsananin mamaki da tsoro sake baki nayi ina kallon ya salim.
Ya karasa maganar da fadin " shine daddy yace gaba daya muje muyi test domin kowa yasan me status dinshi ina fatan dai hakan bazai bata ran gimbiya ba
Ruma tayi murmushi tace" hakan shine daidai ko kadan raina bai baci ba.sai dai fa ina tsoron allura.
Ya salim yayi dariya yace " ai na sanki uwar tsoro ce su faiza ma yanzu suka bar nan da ra'is
Tace " to sis sakina fa?
Yace " su sunfi mu wayewa Ashe tuni sunyi abinsu har sau biyu ma.
Murmushi tayi tace" to Allah ya kayautq.
Yace " muje ko?
Ni dai ina tsaye kyam kamar an dasa ni ina ta juyayin wnn al'amari .
Anan suka barni suka tafi suka gama gwaje gwajensu suka fito ya salim ya kalleni yace " to gimbiya ki kula min da amaryata sosai .
Murmushi na kirkiro nace " kar ka damu yau a gidanka ma zata kwana.
Murmushi yayi yana kallontayace" masha Allah yau Ruma zata zama ta Sulayman insha Allah.
Sunkuyar da kai tayi da haka mukayi sallama sai da yaga tfyrmu da driver snn shima ya tafi.
A hanya na kalli ruma na ce" ruma wlh tausayin ya salman nakeji sosai.
Hawaye tuni ya ciko idona tace " ai kamata yayi ki tayasa murna ne yar uwa irin wnn masifa da ya tsallaka be fada ciki ba kawai addua zamu ci gaba da yi masa Allah ya bashi mace ta gari.
Na goge hawaye hade da fadin " amin yar uwa .
Haka akaci gabada hudimar biki bayan an daura aure tuni an tafi da kaya mutane sun fara tfy.
Sakina da faiza tun safe suka tafi kano don suyi sallama da dangi ita faiza Lagos zasu wuce daga can ma sai London don ba ,a nan zasu zauna ba .sakina ne a Zaria .
Ruma kuma kano mun isa kano da yamma ko ina cike da mutane na nesa da kusa har yanuwansu Abba da basu damu da zumunci sun dan zo.
Mutanen inna kam ko daya ba wacce ta rage sun tattara da yarsu sun tafi jiki babu kwari .sun bar inna da bakin ciki da jin kunya uwa uba gashi salman sai fushi yake ko wayarsa bata samu dama wurin Abba take samun sassauci shima wnn karon haushinta yakeji.
Haka inna take wuni da bakin ciki ta kwana dashi har bikin nan ya kare aka watse sai fatan Allah ya bada zaman lfy.
Ni dai ban tafi da wuri ba ina nan kano nace daddy ya barni inyi ko sati biyu ne kamin na koma muje mu sake namu shirin wnn kaddararren auran .
Sadiya ana gidan jafar sai gwarashi take son ranta yanuwansa ba Wanda ya isa yaje gidansu haka nan bai jin maganar kowa sai nata. Inna sunci nasara ta nan kam .
Satina daya a kano ya salman ya dawo ba Wanda ya gayawa sai ganinshi kawai mukayi ranar muna zaune da ruma a gidanta sai hiran gidan faiza muke yi na London don ta turo mana hotuna bayan mun gama waya da ita.
Kawai muka jiyo ana knocking kofa ruma ta jawo hijabinta da sauri dariya nayi nace " ke dai wlh ya wuce zainab ce?
Na tashi ina mata dariya na nufi kofa ina budewa naji wani rass.