Sashe 82
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani irin mugun kallo ya salman ya bita dashi ba shiri tayi shiru.
Nidai ban kulata ba na fara gaisheda su innah da kyar suka amsa min
Adda A'i tace "salman ya gidan naku shiru haka? Ba dadi babban gida irin wnn ba hayaniyan yara sai ku biyu kawai
Shiru yayi kamar bada shi take ba inna kuwa ta karba "ina munir din to?
Sai lokacin ya amsa mata "sun tafi makaranta da sa,a duka.
Inna tace "hmm to meye kake ta wani fuskar shanu tunda ka ganmu ko dai baka son zuwan namune?
Kai tsaye yace " ba haka bane innah kawai bansan da wacce kk zo bane .
Adda A'i tace "au haka ma zaka fada salman ? Ko kunya bakaji ba?
Inna tace" hmm ai karma ki bata bakinki A'i barni dashi kawai.
Snn tace" Salman bari kaji har yanzu ina kan bakana auren nan ko baka so zaka kara domin ba yanda za,ayi ka gina wnn makeken gida snn ace ka zauna da mace daya kuma ma ba yaro .
Adda A'i tace "wnn hakkun ne .
Ya salman takaici kamar zai kasheshi yace "don Allah inna ki bar wnn maganar ni banida ra,ayin mace biyu na fada miki tun da dadewa don Allah ki bar matsa min .
Adda A'i tace " salman ai ko bakada ra,ayin mata biyu yanzu ya zama dole ka kara ko dan ka samu haihuwa domin bazaiyiwu ka zauna babu da ba salman maganan da muke maka tuntuni amma kaki ka gane.munsan matsalarka baka son ka kuntatawa rumaisa ne amma gaskia fisabilillahi yanzu kam ko ita ma ya dace ta baka shawara ka kara aure tunda ita ba mai haihuwa bace......
Daga mata hannu yayi yace " ya isa adda don Allah wai ke meyasa kk son shiga cikin tsabgar da ba naki ba? ni don Allah don Annabi ku daina matsa ma rayuwata ku bar zuciyata ta huta auren nan da kk cewa nayi ince dai sai inaso.......
Inna kam fashewa tayi da kuka tana cewa " shikenan salman haka ma zaka ce wato ka nuna min ban isa da kai ba ko?
Adda A'i ta watso min harara hade da cewa inna "goggo ba fa laifin salman zaki gani ba ga nan munafukar da take juya mikishi sai abinda taso yakeyi .
Inna cikin muryar kuka tace"hakane A'i maganar ki gaskiane.
Inna ta kalleni ni kam gabadaya a tsorace nake tunda suka zo nasan zuwan nasu babu alkhairi ciki dama.
Tace "Rumaisa don Allah don Annabi na rokeki dan iyayanki ki rabu da salman yayi aure domin kinfi karfina a yanzu dole na biki a hankali ki duba fa yanzhu aurenku shekara hudu knn amma shiru tun barinda kk yi sau uku a shekariun baya baki kuma ba don Allah ki yiwa salman adalci ki barshi ya kara aure.
Hmm tabdi yau akeyinta hankalina duk ya tashi tuni hawaye ya fara saukowa.inajin inna haka taci gaba da rokona tana hada ni Allah da Annabinsa.
Na share hawayena nace" innah ni fa ban taba hana yaya ya kara aure ba ku daina ganin laifina .in ma hakan kuke tunani to shikenan na amince masa ya auri koda mata ukune ni banida matsala da wnn tunda ko wacce da halinta zata zauna .idan kuma zamana dashine baku so sai in tafi kawai....
Na karasa fada cikin fashewa da kuka mai tsanani na mike da sauri na haura stairs .
Ya salman ya mike shima gabadaya hankali tashe ya kalli su inna yace" inna bakin gani ba rumaisa tun tana hkr daku har ta fara maida muku martani irin wnn ranar nake gudu dama yanzu meye amfanin hakan to? Aurene nace miki bazan kara ba bana so ki rabu dani mana!
Gabadaya sake baki sukayi suna masa kallon mamaki inna kam ba sai ta kara rushewa da kuka ba ta mike hade da fadin haka kace tou shikenan sai ka zaba koni ko rumaisa!
Tace A'i ku tashi mu tafi.
Tayi gaba sadiya na biye da ita adda A'i kuwa tsayawa tayi tace " wlh salman kaji tsoron fushin uwa don ba karamin abu bane.
Da haka suka fita jikinsu babu kwari.
Ni dai ina daki ina ta rusar kuka kamar an aiko min da sakon mutuwa ji nake zuciyata kamar zata fashe.
Musamman ma da yaya ya shigo yana bani hkr.
Nace"don Allah yaya ka daina bani hkr duk abubuwan nan kai kake ja min wlh.
Da sauri yace "haba baby ni kuma ne na miki ?
Nace "yaya tun yaushe inna take matsa maka da maganar karin auren nan nace ma kayi! kayi !! Kayi kawai ni ba ruwana idan madihan suke so ka aureta in ma sa,an suke so duk dai na amince nikam ko dukansu biyu ma ni kawai kayi auren ko na huta da zagi da gorin haihuwa da suke min alhalin ni bani na dorawa kaina ba.
Na karasa fada da tsananin kuka
Ya salman ya lura raina ba karamin baci yayi ba don haka ya sassauta murya sosai ya jawoni jikinsa yana aikin bani hkr.
Yace"baby bana son ganin bacin ranki ko kadan kiyi hkr don Allah zanje nayi magana da abbana yayi wa inna magana kinji ?sorry my dear kwanan nan ma naso mu fita honey moon dinmu sai dai wani aiki ya taso mana na gaggawa don haka na biya miki kujerar hajj insha Allah kuma zakije sai ki mana addua sosai.
Duk da kuka nake bai hanani jin dadi ba kuma nace" nagode yaya da kokarinka na ganin ka faranta min duk da har yanzu ni na kasa baka farin ciki a gidanka......
Shiiiiiiiii.yasa hannunsa a bakina yace " kar ki kuma fadin haka rumaisa haihuwa nufin Allah ne in Allah ya yarda muma zamu samu kawai mui ta addua wata rana sai labari kinji ko my dear.
Nace"naji yaya amma ina neman alfarma daya a wajanka.
Ya danyi shiru snn yace "ina jinki my dear.
Na goge hawayena nace " yaya so nike ka kara aure........
Mikewa yayi da sauri yace " wai bazaki bar wnn maganar ba ko so kk ki batan rai yanda su inna suka mani?
Tashinnayi cikin karfin hali nace " yaya matukar nima baka son ganin bacin raina to kayi auran nan ko don farin cikin inna snn nima na samu salama wlh har ga Allah na amince maka hundred %Allah ya bada sa,a.
Na fada da murmushi a fuskata .
Shiru yayi yana kallona snn ya girgiza kai yace "hmm rumaisa bazaki gane bane.......
Na katse shi da fadin"no na gane komai yaya kuma ni ce nan na baka full support na kaje kayi auran nan insha Allah baza a samu matsala ba.
Jikinsa a mace ya riko hannayena yace "rumaisa ban taba ganin matarda ta baiwa minjinta goyan baya ya mata kishiya ba don haka ko kadan bazan so abinda zai bata miki ba .....
Nan da nan na bata rai nace" ni kuma wlh zagi da gorin nan tafi min kishiya zafi a halinda ake ciki yanzu karin auren nan yafi min komai muhimmanci da kwanciyar hankali a rayuwata.
Girgiza kai yayi yace"ba gaskia bane rumaisah.
Sa hannu nayi a bakinsa nace " ko kafi son in zaba maka mata da kaina ne?
Shiru yayi yana kallona nayi murmushin karfin hali nace "nima na zaba maka sa,adatun domin nafi gamsuwa da tarbiyanta akan madiha.....
What!!! Ya fada cike da mamaki snn yace "rumaisa kinfa yi serious da wnn maganar !!
Nace " kwarai kuwa so nake in tsiratar damu daga bakin innah ko kafi son kullum ta dinga bata rai a kanmu ne?
Shiru yayi bai kuma cewa komai ba.
Na dada rike hannayensa duka biyu ina kallon fuskarsa nace yaya ka amince da zabin da na maka?
Da sauri ya zare hannunsa cikin nawa yace " ban amince ba rumaisa ko zanyi aure bazan auri 'yanuwana na kamaru ba sai dai in samo wata can daban tunda kun matsa min amma kuma ku sani musamman ma ke duk abinda ya faru karkiga laifina.
Ji nayi kamar na fasa ihu tsabar yadda nake jin kirjina na min wani irin zafi amma hakan na daure na saki murmushi wacce tafi kuka ciwo nace "insha Allah ma babu abinda zai faru yayana lfy lau zamu zauna da duk wacca ka auro.
Gyada kai yayi yace " shikenan amma dai na baki lokaci ki kara tunani in har kin canza ra,ayinki ina maraba dake!!!!
Yana gama fadin haka yasa kai ya fita rai bace!
Hauly ce🥰👍🏻
[10/9, 10:37 AM] +234 703 558 2498: 🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
*DEDICATED* *TO* *UMMI* *ABDALLAH* 🥰
*BESTOWED* *TO* *ZUWAIRIYYA* *ABDULWAHAB* ( *real* *mum* *afrah* )🥰
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~``
*PAGE* ➡75
*************Inna fushi takeyi da ya salman tun ranar da abin nan ya faru ko yaje bata kulashi haka ma bata amsa gaisuwarshi.gabadaya ya damu uwa uba ga matsina nima.don haka dole kawai ya yanke shawarar kara auren.
Ya sami inna yau ma kamar kullum sai faman daddaure masa fuska take taki ta amsa gaisuwarsa cikin damuwa yace" innah don Allah fushin nan ya isa haka kiyi hkr indai maganar can ne na amince zan kara auren shikenan?
Nan da nan fara,a ya bayyana a fuskar inna tace"haba ko kaifa yanzu naji sanyi a raina salman Allah ya maka albarka.
Fuskarsa babu fara,a yace" amin inna sai dai nima ina da nawa maganar.
Cikeda fara,a innah tace " fadi ko menene salman.
Ya numfasa yace"inna ni zan nemo matata da kaina banso a zabo min snn ni bana son don Allah ki kuma min maganar madiha da sa,a .
Inna ta yamutsa fuska tace"haba salman karfa ka manta madiha ko sa,a su sukafi dacewa da kai yakamata ka zabi daya daga cikinsu.in banda abinka ma meye illarsu?
Yace"innah ni sa,a na dauketa kamar 'yata ce burina bai wuce taci gaba da karatunta ba har ta samo miji na mata aure kuma hakan mukayi da mahaifinta ta yaya zan danka sa,a amana a hannun rumaisa kuma ta riketa fisabilillah snn in juya in aureta?
Inna ta tabe baki hade da fadin" har yanzu banji ka kawo aya da hadisi ba to naji wnn madihan fa?