Sashe 114
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na kwantar da kaina a kirjinsa kamar jira yake ya rumgumeni yace"insha Allah babyna zan baki kulawa yadda ya kamata.amma ki karbi kudin nan pls kinsan fa ba,a maida hannun kyauta baya.
Murmushi nayi nace"ba haka bane yaya kayi hkr kaga ni bana business bare in kara jari.kuma banida wata bukata ta kudi saboda komai kana yi mun ko na karba ajiyewa zanyi.....
Yace"ki karba ki ajiye dear ni dai na baki.
Nace"to yaya na gode Allah ya kara arziki da wadatar zuci.
Yace "amin dear bari na tayaki shiryawa.
Tashi yayi ya dauko mai yazo zai shafa min na karba nace"nagode yaya zan shafa da kaina.
Bai bari na shirya ni kadai ba sai a tare yana tayani bayan na kintsa tsaf yace masha Allah yanxu.....
Knocking din kofa da akayine ya katse shi snn yace"yes come in.
Fareeda ce ta shigo hannunta dauke da tray ta karaso ta ajiye a gabanmu a kasa snn ta dago ta kallemu tana murmushi tace"daddy lokacin cin abincin mamana yayi snn tasha magani.
Kauda kai nayi don banson cin abinci sam yayinda ya salman ya kalli agogo yace"hakanefa.
Snn ya kalli farida yace" Allah ya miki albarka mamana.yanda kike hidimar kula da mamanki kema Allah ya baki yara da zasu nuna miki kulawa.
A tare muka ce amin snn tace"nagode daddy bari na barku to.
Ta tashi ta fita.
Shikuma saida ya tabbatar naci sosai nasha magani snn ya ce"bari in barki ki huta .amma please anjima kizo da wuri karki zauna hira da yaran nan ki shanyani .
Har zai fita ya sake dawowa yace"kuma don Allah karki ce zaki shiga kitchen da kanki .
Murmushi nayi nace"to yaya .
Daga nan ya fita.
Nafeesa da Adda A'i sun gama shirinsu akan ya salman tsaf domin ko wata uku batayi ba suka fara cin kudinsa don indai tace ga bukatanta to baya ko tambaya yake cire kudi ya bata.yayinda ita kuma a take take turawa adda A'i.
Farida kuwa tuni babanta ya samo mata admission BUK har an gama mata komai ta fara zuwa.
Hkr ya salman ya baiwa ya salim da ruma akan farida bazata koma Abuja ba domin ya fi son ya nesantata da farouq gabadaya kafin munir ya dawo ayi bikinsu.
Inna kuwa duk yadda taso ta tada bala,i akan maganar farida bata sami fuska gun ya salman ba dole ta shafawa kanta lfy.
Farouq kuwa duk abinda ya faru ya sani don haka ya sanar da mahaifiyarsa abinda duk ya faru.
Salima ta danyi shiru snn tace"ai nasan za,ayi haka farouq zai yi wuya ya salman ya amince ka auri yarsa .
Yace"mum pls ki taimaka min don Allah wlh ina son Aisha.
Salima ta danyi shiru snn tace"to zanyi tunani akan me ya dace ayi.amma fa kaima ya kamata ka nitsu kasan cewa ka girma yanxu ba yaro bane kai tunda aure kk son yi ma.
Farouq yace"mum mi nayi kuma?
Salima tace"ai kasani sarai akan abinda nake maka magana kullum .maganar zuwa party shaye.....
Da sauri yace"O my God mum nace miki na bari wlh na bari ni yanxu in na auri Aisha shikenan burina ya cika .
Tace"hmm tou shikenan.Allah dai ya kara shiryawa.
Farouq ya tashi ya fita baice komai ba.
Ranar wata sunday kawai se ga saliman tazo nayi mamakin ganinta sosai don rabona da in sata ido har na manta snn ban taba tunanin zata zo gidana ba.
Amma cike da fara,a muka gaisa kamar ba abinda ya taba shiga tsakaninmu farida ma tazo ta gaisheta mun dan taba hira snn ta tambayeni ko ya salman na nan wurinsa tazo akan maganar farouq da farida.
Kasancewar ranar girkin Nafisa ce don haka bana son shiga part dinsa farida na aika taje ta gaya masa yayi bakuwa.
Aikuwa ba dadewa ta dawo tace "yace ki iso mum .
Cike da fara,a salima ta amsa muka tashi da ita zuwa palon ya salman.
Bayan sun gaisa yace"hajiya salima lfy yau na ganki a gidana?
Murmushi tayi tace"lfy lau wlh ya salman munzo bikin nadia yar doctor surayya ce shine nace bari nazo mu gaisa.
Yace"masha Allah gaskia na mun gode sisai da ziyara.
Ta danyi shiru snn daga bisani tace"yaya Salman dan Allah ina rokon wata alfarma.
Shima shirun yayi kamin yace"wane irin alfarma salima.
Nan ma shiru ta kumayi kusan mintu biyu snn ta gyara zama tace"yaya salman dama akan maganar yaranmu ne farouq da farida kaga fa suna matukar kaunar junansu saboda haka nazo gareka in rokeka ka amince mu kulla zumunci ta hanyar hada yaranmu aure.kaga ma shi Ahmad har ya amince kuma yara ma suna son junan su don haka yanxu amincewarka kawai muke jira.
Shiru ya salman yayi nima na zuba mishi ido ina jiran me zaice........
😴😴😴kuyi hkr fans zuwa gobe zan muku typing sosai .kuyi manage da wnn. Allah ya bamu alkhairi🤗🤗🤗🤗🤗🤗
Hauly ce🥰👍🏻
🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
*DEDICATED* *TO* *UMMI* *ABDALLAH* 🥰
*BESTOWED* *TO* *ZUWAIRIYYA* *ABDULWAHAB* ( *real* *mum* *afrah* )🥰
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~``
*PAGE* ➡97
********Can ya numfasa snn ya fara magana "Salima sai dai ki ba farouq hkr kuma kuyi hkr domin maganar aure tsakaninsa da farida bazai yiwu ba saboda na rigada nayi wa munir alkawarin bashi auran farida bayan ya dawo.bana son in saba alkawari kuyi hkr don Allah.
Salima ta danyi shiru snn tace"amma ya salman farida farouq takeso baka tunanin akwai matsala idan aka hadata aure da wanda ba zabinta ba ?
Yace"babu wata matsala insha Allah domin shine zabinta tundaga farko .
Shiru mukayi gabadaya tsawon wasu lokuta Salima ta dan numfasa tace"to ba komai Allah ya sa hakan shine mafi alkhairi a garesu baki daya.
muka amsa da amin ya salman yace "don Allah kiyi hkr salima ..
Murmushi tayi tace "ba komai ya salman haka Allah ya kaddara.
Muna cikin haka nafisa ta shigo cikin kwalliyarta na jan hankali tayiwa salima sannu da zuwa cike da fara,a snn taje ta zauna kusa da mijinta .
Cire idona nayi akansu Salima tace"Rumaisa ko wnn ce amaryar ya salman?
murmushi nayi nace"itacr.
salima tayi murmushi tana kallon nafisa tace"Ayya Allah ya bada zaman lfy.
Nace amin yayinda Nafisa ta sunkuyar da kai wai ita ga me kunya.
Daga nan salima tashi tayi ta yima ya salman sallama ni kuma na rakata har motarta ta kalleni tace"gaskiya rumaisa kinyi sanyi da yawa ba haka na sanki ba.
Nayi dariya snn nace"me kika gani kika ce haka?
Tace"yanxu kinaji kina gani ya salman yaje ya auro wnn mitsisiyar yarinya da bata wuce sa,ar yarki ba.
Daria na kuma yi nace"to ya zanyi salima Allah ne ya bashi dama ya auri mata har hudu.
Tace"hmm shiyasa nace kinyi sanyi da yawa rumaisa don da ba haka kk ba kishin ya salman kk sosai.
Nace"hakane.amma in kin lura kullum kwanan duniya shekaru karuwa yake kinga ya kamata dama idan mutum yana girma ya kara hankaline.tsiwar da nayi a da ko kusa bazan iya yinshi yanxu ba.
ta gyada kai tace hakane hmm Allah ya kyauta.kinga ni kuma sai daga baya na fara jin dadin aure saboda a yanxu banda matsalar komai wlh.
Nace"masha Allah na tayaki murna Allah ya kara muku son juna.
Mukayi dariya a tare snn tace"don Allah rumaisa kiyi hkr da abinda ya faru a baya .
Nace"haba wnn ai ya wuce salima.
Tace"hakane
Daga nan muka kara sallama taja motarta ina daga mata hannu cike da fara,a snn na koma ciki a kofar shiga palonmu nayi karo da ya salman yazo fita banma ganshi ba na daijini kawai a jikin mutum na dago da sauri na kalleshi shima ni yake kallo snn yace"baby ki dinga kula da kanki sosai fa.
Murmushi nayi nace"to yaya.
Ya dan sassauta murya yace"tanadin me ake min ne gobe ?
Nace"kai yaya kai da kk da amarya gau a leda me.....
Hannu yasa a baki na yace"da tsohuwar zuma ake magani baby.kuma ke dabance ki godewa Allah domin ya baki ni'ima sosai a kullum na kasance dake wani irin nishadi nakeji da annashuwa.a cikin mata dari yana wuya a sami irinki biyar babyna.ke din special ce.kinfi zuma zaki.....
Murmushi nayi har hakorana suka bayyana nace"hmm yaya na kana zugani da yawa fa.ai kaima yayana ba baya bane.ka hadu ta koina ka iya mantar dani a wace duniya nake idan ina tare dake kai yaya nakan mance komai wlh .salon soyayyar ka daban ne yayana .....
Bai barni na karasa ba ya hade bakinmu guri daya ya shiga bani hot kiss mai rikitarwa ji nayi kamar zan suma na dada kamkameshi gabadaya har mun mance a bakin kofan falo muke.
Nafisa ce ta fito da sauri cikin shirinta dama zasu fita ne.
Ganinmu yasa tayi turus cike da mamaki take kallonmu bamu ma san tanayi ba.haushi sosai taji ko ince kishi amma wane bangare na zuciyarta yace mata don me zakiyi kishin wanda ba sonsa kike ba .
Tabe baki tayi ta karaso daf damu hade da yin gyaran murya.
da sauri muka saki juna sai lokacin muka tuno inda muke gaba daya kunyar nafisa naji sosai naji duk ba dadi a raina.
Shhikam ko a jikinsa don basarwa yayi ya kalli nafisa yace"mu tafi koh?
Murmushi tayi tace eh.snn ta kalleni tace"mummyn farida bari muje mu gaida su innah ko kina da sako?
Girgiza kai nayi har lokacin jikina a mace nace"sakon gaisuwace kawai ku gaishesu se kun dawo .
Tace"to" snn ta shige gaba shi kam tsayawa yayi yana kallona snn yace"ya akayine? Naga kinyi slow nan da nan.
Dan tabe baki nayi nace"ba kai bane duk ka bi ka sa jikina yayi.....
Ban karasa ba na juya na tafi ciki.
Dan dariya yayi ya gyara zaman shirt din jikinsa ya tafi ya iske nafisa na jiransa daga nan suka tafi gidansu.
Inna kamar zata goya nafisa tuni ta cika mata gabanta da kayan ciye ciye da na sha.
Yatsine fuska nafisa tayi tace"ni goggo dama biki wahalar da kanki ba banajin son cin komai.
Inna tace to me ye faru baki jin dadine?
Nafisa tace"nima ban gane ba wlh jin baki na nake ba dadi komai baya min dadi wlh tun shekaran jiya.