Sashe 113
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ran adda A'i a bace tace"saboda shashanci irin naki? Anya nafisa za,ayi abin arziki da ke kuwa.ke kinga tunda wuri gara ki fada min in baza ki iya ba in nemi wata dabarar.
Nafisa tayi murmushi tace"haba addanmu ki kwantar da hankalinki kamar tsumma a randa na miki alkawarin nan da sati daya zakiji alert mai tsoka a account dinki domin ki sake tada jari.ai yanda kika tallafawa rayuwarmu bazan taba barinki hakan nan ba dole ne in taimaka miki ta ko wani hali ma ke dai kawai ki zuba ido.
Adda A'i tayi dariya cikin jin dadi tace"Allahu Akbar gaskia ba karamin sanyani farin ciki kikayi ba kanwata Allah ya miki albarka kuma Allah ya biya mana dukkan bukatunmu
Nafisa tace"ameen adda
Har zasuyi Sallama adda A,i tace"au na manta ban gargadeki ba akan sadiya koda wasa karki sakan mata fuska bare ta gane me muke ciki don nasanta muguwar yar sa ido ce kiyi taka tsan tsan da ita.
Nafisa tace,in Allah ya yarda adda zan kiyaye .
Daga nan adda Ai taci gaba da zanawa nafisa yanda zasu bullo ma salman su yagi rabonsu a cikin arzikin da Allah ya bashi har tana cewa Allah yasa kamin shekara ya zagayo kin haifa masa yan biyu maza.
Nafisa tayi dariya tace amin adda.
Sukayi sallama.
******Farida kuwa tana can gidan su innah taci kuka har zazzabi ya soma rufeta
Inna kuwa wuni tayi tana ta masifa akan maganar da farida ta gaya mata wai don meye zamu hana yarinya wanda takeso muce zamui mata auren dole ?ai dama tasan munafurci ne muka kulla ni da ruma muka hada farida da munir alhalin ba sonshi take ba.gashi nan tun bayan tfyrsa farida tace ita ba shi takeso ba don haka wlh bamu isa mu mata auran dole ba ko muce sai taje makaranta dole ba.
Tayita ta kiran wayar ya salman amma shiru baya dauka don haka ta kira nafisa anan nafisa ke shaida mata halinda ake ciki don haka ta barwa nafisa sako akan lallai lallai idan ya dawo tace tana son ganinsa.
Fareeda dake kwance shiru tun dazu tace "innah me ya sami mamana?
Inna ta tabe baki hade da fadin "hmm waya sani ai ita rumaisa kullum ba,a rabata da kanan laulayi kila zazzabine.
Cikin dauriya farida ta tashi hade da lalubo hijabinta ta saka tana shirin tashi inna tace"to ina kuma zakije?
Farida tace"asibity zanje don inga halinda mamana ke ciki.
Tana fadin haka bata saurari me inna zatace ba ta fita tabe baki inna tayi tace"kije duk abinda suka sake yi maki ke kika jawo.
Farida kuwa tana fita tayiwa drivern su inna magana akan ya kaita asibity don tasan asibity dayane muke zuwa asibityn doctor james.
Suna isa ta fara neman inda muke har ta gano tuni ta hango babanta a zaune yayi zurfi cikin tunsni fuskarsa cike da damuwa.
Tuni ta isa gabansa tana "daddy ya jikin mamana?
Shiru ya mata hade da yi mata nunni da dakin na ta shiga .hawayene suka fara zubowa daga idan farida ta shiga dakin da sauri yanayinda ta sameni ba karamin daga mata hankali yayi ba sosai ta sa kuka ta zauna gefena ta rike hannuna tana"mama don Allah ki tashi karki tafi ki barmu.mama in dai akan wnn maganar kika shiga cikin wnn mugun yanayin wlh na hkr zan bi dukkan abinda kk so don Allah mama ki tashi.
Kuka take da karfi tanata maganganu hade jijjigani
Nan da nan na'urorin da aka jona min ya shiga yin wani kara wanda yaja hankalin masu kula dani da sauri sukayo kaina haka ma ya salman ya karaso cikin ganin yadda farida keta jijjigani da karfi yasa yayi maza ya jawota jikinsa hade da fadin "mene ne hakan kuma farida wai baki ganin halinda take ciki ne addua take bukata ba kuka ba kuma ma wayace miki rashin lfyn nata yayi tsanani.
Kwantar da kai tayi ajikinsa tana kuka tace"daddy naga har ansawa mamana oxygen amma kuma kace min rashin lfyr bai yi tsanani ba?
Yace"dama kinsan mamanki nada asma shine ya tashi da kyar take numfashi so dole sai an taimaka mata.amma kar ki daga hankalin ki zata warware kinji?
Tace"to daddy.
Anan tace mishi daddy don Allah kuyi hkr ku yafe min wlh na gane kuskurena kuma nayi nadama insha Allah zanyi dukkan abinda kukace.
Ya salman yace"shikenan shikena ya isa ki bar kukan haka kar yaja miki ciwon kai.
Suna cikin haka mama tazo da imran suma din hankalinsu ya tashi musamman ma mama .
Haka suka kwana a asibityn jugum jugum farida kam zazzabi yayi tsanani har saida aka bata gado.shi kanshi ya salman dauriya kawai yakeyi amma ba don haka ba shima yana bukatar gadon.
Haka ta kasance gari na wayewa asibityn ya fara cika da yan dubiya.daddyma tuni yazo kuma har ya nemi doctor da yayi masa bayani abinda ke faruwa.
Aikuwa daddy da suka je gida da mama cewa yayi gaskia shi matsalolinda nake fuskanta a gida ya salman ya isheshi kawai gara ya salman ya sawwaka min ko na samu zuciyata ta huta da masifa kullum daga wnn sai wancan .
Sosai daddy ya dage akan lallai sai ya salman ya sawwaka min.
Mama tasan ransa ne ya baci don haka shuru ta masa sai daga baya da taga ya dan nutsu snn ta fara bashi baki tana rokonshi da su kara hkr dai in Allah ya yarda wataran sai labari.
Da kyar ta shawo kansa ya hkr.
Zuwa yanzu na fara samun sauki har ina gane kowa ina dan cin abinci.
Ya salman da farida hankalinsu ya fara kwanciya yanxu don haka sosai suka shiga bani kulawa wani lokacin har tausayi suke bani gashi duk sun rame saboda tashin hankali ga rashin cin abinci.
Amarya nafisa kam tuni ya salman ya ajiye batunta a gefe duk da a gidan yake kwana amma sam hankalinsa baya kanta.bata damu ba don ita ba wnn ya kawota ba .suna nan suna ta shige shigen malamai da adda Ai na yanda zasu janyo hankalin ya salman domin ya sakar musu hannu su dibi arziki iya son ransu don ita nafisa anata tunanin tana samun babban kaso zata bar masa gidan domin bashi takeso ba tanada wanda zuciyarta keso yayinda adda ai kuma ba hakan takeso ba.so take nafisa ta zauna daram ta cika gida da yara suci arziki kuma su juyawa su inna baya.domin babu abinda ke cin ran adda A'i irin yadda salman ya tara dukiya haka amma sam yaki sakar masu da hannu yadda yakamata snn inna kuma bata nuna masa hakan sai ta barshi kawai yana abinda ransa keso.a maimakon ta dinga sashi yana sakar musu dukiya su fantama ciki su kece raini suyi abinda ransu keso.
Satina biyu a asibity na warware tass kamar bani ba ikon Allah knn hankalin kowa ya kwanta mussamman ya salman da farida wanda suke ganin sune sanadin shigata damuwa.
Ana sallamata ya salman ya shiga bani wata irin kulawa ta musamman tuni ya ajiye komai gefe .hakama farida duk tayi sanyi kuma tuni tasa a ranta zata rabu da farouq ta koma makaranta domin ta faranta mana rai.duk da tana matukar sonshi .
Ya salman kuwa duk wasu hanyoyi da yasan zasu iya sani cikin damuwa ya na kokarin yaga ya toshe.har na samu lfy na fara rayuwata normal kamar da kuma nima ina kula da kaina yayinda nake kauda kai akan duk wata damuwa.
Da farko na dauka zamanmu a tare da nafisa zai dinga kawo mana matsala amma sam.na lura babu ruwanta ko ran girkinta bata cika fitaba sai dai kawai ta gaya wa masu aiki duk abinda zasuyi.ranar girkina kuwa ko ganinta ba mayi sai lokacin cin abinci a dining
Shikanshi ya salman ya yaba da halinta kuma yaji dadin yadda ya sameta da budurcinta gaskia ya rikice sosai a kanta duk da yana basarwa gudun kar na gane.nima kuma kauda kaina nake a lamarinsu gudun kar na fahimci halinda suke ciki in sake jefa kaina a damuwa.yanxu farida da khalil sune abokan hirana domin suna kokari wurin debe min kewa a ranar da ba girkina ba.
Nafisa kuwa abin nema ya samu yanxu ta saki jiki sosai dashi batun ladabi da biyayya kuwa ba,a magana sosai ta kwantar da kan ta domin cikar burinsu......
Hmm fans muje zuwa 🤗🤗🤗🤗
Rumaisa salman kirkirarren labarine ba true life story bane.domin akwai masu tambaya da yawa.nagode sosai da irin zafafan comments dinku dana ke samu maman khausar ina sonku sosai fans Allah ya bar kauna🥰🥰🥰🥰👍🏻👍🏻👍🏻👍🏻👍🏻
Hauly ce🥰👍🏻
🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
*DEDICATED* *TO* *UMMI* *ABDALLAH* 🥰
*BESTOWED* *TO* *ZUWAIRIYYA* *ABDULWAHAB* ( *real* *mum* *afrah* )🥰
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~``
*PAGE* ➡96
*********Na fito wanka daure da towel ina tsane kaina da karamin ya salman ya shigo da sallama na amsa hade da juyowa.
Ido ya zubo min nace"yaya lfy?
Ya karaso gabana hade da fadin"hmm lfy lau.
Ya kamo hannuna muka zauna bakin gado a tare har lokacin kallona yakeyi snn yace"ya jikin?
Murmushi nayi nace"na warke yayanah ba abinda yake damuna.
Ya shafa marata hade da fadin"babyna fa?
Nace"baby lfy yaya na.
Yace "masha Allah my dear burina a koda yaushe in ganki cikin farin ciki.pls rumaisah idan akwai abinda ke damunki ki fada min ko mene ne shi ni kuma na miki alkawarin zan magance miki...
Ya fada yayinda ya kwantar dani jikinsa yana gyara min gashina da ya baje har yana kokarin rufe min fuska
Murmushi nayi nace"babu komai yayana komai ya wuce.
Na fada yayinda nake shirin tashi daga jikinsa nace"kar farida tazo ta samemu haka.
Bai ce komai ba kawai naga ya fito da check ya rubuta ya mika min na karba na duba snn na kalleshi da sauri nace" five million?
Ya daga min gira
Nace"na miye?
Yace"nakine.
Da sauri nace"haba yaya me zanyi da kudi mai yawa haka bayan ka wadatani da komai na more rayuwa ba abinda na nema na rasa a gunka.....
ya katseni da fadin"Nafisace ta rokeni kudi zata fara business shine na bata .kema na kawo miki....
Murmushi nayi nace"gaskia yaya ni na yafe bana bukatar komai irin kulawarka