Sashe 87
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ban jira amsa ba don nasan bazan samu ba na wuce kayana.
Ina kokarin fita hakim ya shigo muka gaisa yace min"ina munir ya shiryane?
Nace"eh ya shirya suna dakin sa,a .
Yace"ok bari inje in sameshi mu tafi kar yayi letting .
Har ya fita ya sake dawowa yace"yawwa aunty rumaisa yaya yace in kin gama suna jiranki don har suna shirin fita ma.
Nace"ok yayinda na tashi da sauri na dauki gyale har zan lulluba sai na tuna zai iya maidani don baison insa gyale da sauri na jawo hijabina da jakata na fita dakin sa,a na leka nace"sa,a bari muje gida don Allah ki kula da gida na bar side dina a bude.
Tace"to aunty sai kun dawo.
Na fita da sauri na iskesu a harabar gida suna kokarin shiga mota .
Tuni salmah ta bude gaba ta Harde.
Tabe baki nayi na bude gidan baya na shiga na rufe kofar ina gyara zamana karaf muka hada ido dashi ta cikin madubi murmushi nayi yayinda shikuwa ya dada tamke fuskarsa ya tashi motar muka tafi.
Sai gashi mun isa gidan dama ni tunda na dawo ma ban fita koina ba.
Wurin abba muka shiga muka gaisheshi anan ya mana nasiha sosai daganan muka fita a tsakar gida muka sami mmn sakina muka gaisheta itama snn muka shiga dakin innah.
Gabana sai faduwa yake .
Tana bedroom ko da ta jiyo sallamarmu ta fito fuskarta daukeda fara tace" ashe kuna tafe sannunku da zuwa.
Muka amsa darduma ta dauko tazo ta shimfida ta kalli salmah tace"zoki zauna anan salmah wnn shimfida nakine ke daya.
Snn ta kallemu tace ku zauna ga kujera.
Ya salman ya zauna ni kuwa a kasa na zauna gefen kafansa muka gaisheta.
Taje ta kawo mana ruwa snn ta zauna salmah tace"inna sadiya bata zo bane yau? Duk na kosa nazo na ganta kwana biyu shiru ko wayarta bai shiga lfy?
Inna tace"Allah sarki 'yartace ba lfy wayar kuma wai ta lalace ne itama kwanan nan duk tana ta zancanki har tana cewa gobe zataje.
Salmah tace"ayya inna me yake damun amiran?
Inna tace"zazzabi ne na maleria kinsan mutumiyar taki da sakaci bata taba maida hankali kan yaran.
Salmah tace"subhanallah Allah ya bata lfy .
Nima sai lokacin na sa masu baki nace"Allah ya bata lfy
Inna tace"amin
Shi dai yaya baice uffan ba.
Anan innah ta fara "to rumaisah ga salmah nan Allah yayi ita ma matar salman ce don haka ku zauna lfy.kiyi hkr salman ba yayi auran nan don ya muzguna maki bane ko kadan ba haka bane.kinga kuma salmah yarinyar kirkice tasan ya kamata kuma da bawa kowa darajarsa bata rainah kowa don haka bazaki taba samun matsala da ita ba sai fa in kece kika ki ku zauna lfy don na sanki da murdadden hali da rashin hkr don haka nike rokonki don Allah kar ki muzgunawa salmah ku zauna lfy.
Hmm innah knn na fada a raina snn a zahiri nace" babu komai innah zanyi duk abinda kk ce snn zan kiyaye mu zauna lfy da salmah.
Tace"to dai hakan zaifi .
Daga nan ta dawo kan ya salman shima tayita ja mishi kunne har da cewa in ya bari ran salmah ya baci to wlh bazata barmu ba duk sai mun gamu da fishinta.
Har ta gama magananta baice komai ba sai daga bisani yace"to za,a kiyaye
Ya mike yana shirin fita salmah tace"yawwa don Allah ina son zuwa gidan sadiya.
Yace"ba yau ba yanzu gidan goggo Amina zamuje.
Inna tace" ka rabu da ita taje inda take so don me zakace sai taje gidan Amina ko ke kk ce zaki je?
Salmah tace"aa ni na dauka nan zamu yini ne ma.
Inna ta kalli ya salman tace"to ku tafi ku barta ita anan zata zauna in yaso in kungama yawonku kuzo ku dauketa.
Bai ce mata komai ba kawai yace" rumaisah ki tashi mu tafi.
Nace"to yaya.
Na bude jakata na dauko container din sarkan gold da 'yan kunne har da zobensa na ajiye a gaban innah nace"innah ga taki tsarabar .dama yana cikin kayana ne ban duba ba sai jiya.
Yatsuna fuska tayi tace"hmm sai yanzu kk ga daman kawo min ? Ai na dauka ma ban kai matsayin ki bani tsaraba ba .
Jikina a mace nace"kiyi hkr na fadawa sadiya ta fada miki cewar sarkanki na cikin kayana ban gani bane.watakila ta manta ne.
Tace" ba wani nan dama baki yi niyya ba don haka dauki abinki in kinga dama ki baiwa wadda kk so ni tun kan a haifeki nake sanya sarka.kuma gashi kingani ma yanzu a wuyana .
Ta fada yayinda ta daga sarkan wuyanta tace" kingani ko gold ne salmah ce diyar albarka ta bani tunda ke ba kya mutuntani.dauki abinki bana so.
Nace" innah wnn ma gold ce kuma babbane bayan kaina ke kadai na siyawa gold don Allah ki karba ko baaki sa ba ki.....
Ta tabe baki tace" ki barshi kawai na gode !ki tashi ki tafi salman na jiranki.
Salmah tace"innah da dai kinyi hkr kin karba kamar yadda tace miki gold ne kuma mai tsada kuma dama kinsan ance ba a maida hannun kyauta baya kiyi hkr ki karba.
Harara innah ta watso min hade da fadin"to barshi tunda salmah tasa baki zan karba ba don halinki ba.
Hawayenda nake kokarin hana shi zubowa saida ya zubo na goge hade da fadin "na gode.
Snn na tashi nayi musu sallama na fita.ashe ya salman bai tafi ba yana tsaye bakin kofa yana jinmu ganin fitowata yasashi wucewa gaba ni kuma na tsaya sallamar mmn sakina.
A waje na sami yaya na shiga mota muka fara tfy ba tare da mun ma juna magana ba.
Duk yadda naso na daure ya gagara kamin mu isa gidan mama kuka mara sauti nakeyi sosai.
Ya salman ya samu gefan hanya inda ba hayaniyar jama,a sosai yayi parking.
Ya kalleni hade da fadin" kiyi hkr rumaisah ki daina kukan ya isa haka.
Ya mika min tissue na karba yayinda na goge fuskata.tuni har idona ya kumbura yayi canza kala.
Jawoni yayi jikinsa ya rumgumeni sosai yace"baby ni kaina bana jin dadin abinda innah take miki kuma ina iya kokarina wurin ganin ta daina amma abun ya faskara kiyi hkr nasan dole ne kiji zafi amma bana son ki dinga kuka yana daga min hankali.ki kara hkr muci gaba da addua insha Allah watarana sai labari kinji?
Kai kawai na daga mishi.a hankali ya dago fuskata ya shiga share min hawaye yanacewa "sorry my dear kukan ya isah haka.
Yaci gaba da rarrashina haka nan na hkr ba yanda na iya amma gaskia abinda innah ta min yau a gaban salmah ya min ciwo sosai .
Ganin na hkr yasa ya tashi motar a hankali ya juya yace"mu bar zuwa gidan goggo aminah sai gobe kawai don bana son ta ganki cikin wnn yanayin itama zata shiga damuwa.
Ni dai bance mishi komai ba.
Har muka isa gida side dina na wuce na kulle kaina a bedroom .
Ya salman ya shiga damuwa sosai gabadaya ya rasa mafita sai dai addua.
A haka zaman namu ya kasance ba dadi wata dayan nan kamin ya cika duk na rame kullum ina cikin damuwa.
Don haka ya salman ya dauki hutu ya shirya mana tfy london don acewarsa ina bukatar hutu sosai.
Maganar tfyrmu ba karamin dagawa salmah hankali yayi ba don har kuka saida tayi ma ya salman hkr ya bata yace in zaije dubai zaije da ita.
Da haka muka tafi sai gamu a london fa,iza ta rasa inda zata samu don farin ciki don ya salman yaki yarda in fada mata zamuzo daga ita har ra,is kawai suka ganmu ba zato gaskia sun nuna murnarsu a fili ranar kwana mukayi hira .duk da ba haka ya salman yaso ba.
Saida mukayi sallar asuba snn mukayi shirin rama baccin.da yake a gidan muka sauka side na musamman suka bamu cewar ra,is ku huta sosai kamin mu fita kuga gari.
Ya salman yace"kamar kuwa ka sani mun gaji sosai muna bukatar ku barmu mu huta.
Ra,is yayi dariya hade da fadin"na sani ni oga baka wasa .
Fa,iza kuwa ta matso da bakinta saitin kunnena tace"Asha Soyyayya lfy Allah sa mu samu baby yau.
Tana fada taja hannun Ra,is suka fita suna dariya girgiza kai nayi a zuciyata nace,kai fa,iza bata da kunya.
Na kalli ya salman da ya zuba min ido tun daxu kallon ma na daban da sauri na karasa gunsa tuni muka fada gado kashe wutar dakin yayi mai haske ya bar bedside anan ya wani rumgumeni kamar zai maidani cikin shi ya shiga rada min kalaman soyayya masu zafi a kunne yayinda hsnnunsa ke yawo ko wani sashi da lungu na jikina lumshe ido nayi gabadaya na rasa a wace duniya nake gaskia nayi kewar yayanah sosai tabbas na axabtar da kaina bana wasa ba.
Duk mun rikice mun fita hayyacinmu ya salman sai sambatu ya dinga min tun ba,aje koina ba .
Gaskia ranar na ma naji jiki har na tuno first night dinmu da kyar na samu ya salman ya barni don sai da ya tabbatar mun gamsar da juna sosai ya kyaleni .
Daga nan mukayi wanka tea kadai muka sha muka kwanta ya rumgumeni jikinsa yaja bsrgo ya rufemu sai bacci.
Gabadaya zuciyarmu fess musamman ma ni ji nayi duk wani bakin ciki da nake ciki yau babu shi.sai tsantsar farin ciki da nishadi ga yanayin weather din garin mai dadi don haka kullum ni da yaya muna manne da juna muna gwadawa juna soyayya!!!!
Hauly ce🥰👌🏻
🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
*DEDICATED* *TO* *UMMI* *ABDALLAH* 🥰
*BESTOWED* *TO* *ZUWAIRIYYA* *ABDULWAHAB* ( *real* *mum* *afrah* )🥰
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~``
*PAGE* ➡79
**************Mun huta sosai a Birnin London dan saida mukayi watanmu daya kamin nan muka dawo Abuja muka sauka gidan ya salim nan ma saida mukayi one week kamin muka karasa kano .