Sashe 94
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai da na gama zaga dangi kaf snn na dawo gidanmu kai masha Allah gidanmu ya cika da yara kamar yadda daddy yakeso ga na aunty samira maza biyu ga kuma na mama su biyu don haka gidan ya min dadi sosai kamar kar in tafi doma aunty samira tace gyaran jiki za,amin na musamman wnn karon sai na koma kamar sabuwar amarya kai aunty samira ba dama don haka na dakata aka fara yi min gyare gyare kamar wata amarya.
sati biyu muka dauka muna abu daya ya salman ya damu da batun dawowata har aunty samira ma sai da ta gane tace "gaskia ihsan ki gode Allah mijinki naji dake sosai ki duba duk da yana tare da wata amma kullum sai ya kiraki ya tambayeki yaushe zaki dawo.
murmushi nayi bance komai ba ta sake cewa don haka ki rikeshi hannu bibbiyu ki kyautata masa ki masa biyaya sosai kinji?
Nace"in Allah ya yarda zan masa biyayya aunty .
Tun kamin na bar yola yaya ya turo min hotunan funitures in zabi wanda raina ke so za,a canza min gaskia sun hadu ba karya nan na zabi wanda raina keso na nuna masa.
Kamar gobe zan tafi na tafi aka rangadamin kitso kanana irin na amare da lalle se kunga yadda nayi kyau kamar wata amarya don sam banyi kama da me shayarwa ba .ni kaina inaji a jikina zam zam ne.
Washe gari kuwa muka tafi airport bayan mun sallami kowa gaskia Farida ta sami kudi sosai kyaituttuka kullum akan samu muke sai godiyar Allah.
Da yamma muka iso yaya ne ya zo ya daukemu a airport tunda muka sauka ya karbi farida yana kallonta yana murmushi yace"mama na barkanki da dawowa inata missing din dariyarki.
Nace"itama tayi missing din daddy dinta sosai.
Ya kalleni yana murmushi yace"baby irin wnn kyau haka kamar amarya to ko dai transfer zanyi mu koma yola da zama ne naga garin ya karbeki sosai kin koma fresh .
Dariya nayi bance komai ba na wuce mota ya bini da kallo snn ya danyi ajiyar zuciya ya mika min fareeda .
Mun fara tfy salmah ta kirashi bansan me tace mishi na daiji ya amsa mata da "Aa ban yarda kije ba ki aika aje a dubota tunda ba asibity take ba in yaso ranar sunday ni se na kaiki da kaina .
Yayi shiru yana sauraranta nan naga ya daure fuska yace"kinga nifa ban yarda ba idan kuma kk fita to saidai ki koma gidanku!
Da sauri na kalleshi yayinda shi kuma ya katse kiran nace"yaya mene ya faru?
Dan tsaki yayi yace"baby ban gane meke damun salmah bane na lura kullum tafi son ta dinga batan rai .
Nace"amma kamar naji kuna magana ne akan mara lfy zataje ta duba....
Ya katseni da fadin eh hanan dintace baban ya bugo mata wai bata da lfy serious bataje ta dubata ba shine ta daga hankali zataje.
Nace"haba yaya ai be kamata ka hanata taje ta duba 'yarta ba koda kuwa ba rashin lfy ba.ka dinga hkr kana sassauta zuciyarka don Allah.
Fuska daure yace"Rumaisa ni fa bana son rainin hankaline idan har da gaske rashin lfyr serious ne me sa ba akaita asibity take kwance a gida yanzu ke kin yarda rashin lfyr ne da gaske? Ni fa kinga duk abinda zamuyi da mutum nafi son muyi gaskia da gaskia kawai ta fito ta gaya min tana son zuwa taga yarta amma ba wai ta tsaya tana kwana kwana ba.
Murmushi nayi nace"yaya kenan amma ni kuma a tunani na ba yanda za,ayi uwa tayiwa yarta fatan rashin lfy.ka dai bincika kaji.amma ni nafi tunanin kawai baka son salmah taje gidan tsohon mijinta ne.
Ya juyo da sauri ya kalleni yace"ke sharri zaki min ido da ido ?
Dariya nayi nace"ni dai don Allah ka cire wnn a ranka ka barta taje ba bu komai pls nima na rokan mata ga fareeda ma tana son ka bar auntynta taje ta dubo 'yarta.
Ya girgiza kai yace"yanzun na rigada na zartar da hukunci ko zan barta taje sai gobe.
Nace"to shikenan Allah ya kaimu yau da goben duk daya ne a wurin Allah ai.
Daga nan shiru yayi har muka isa gidan mama tun kan mu shigo mama ta fito ta tarbemu cike da fara,a ta karbi farida tana cewa "o sarkin dariya duk nayi kewarki wlh .jiya har mafarkinki nayi gashi zaki koma gidanku ki barni da kewa.
Kallon juna mukayi da ya salman muna murmushi.mama tace"ku isa ciki ni dama kawata nazo yiwa oyoyo.
Muka wuce ciki ta kawo mana drinks da snacks tace"an kusa gama girki ku kara hkr.
Ya salman yace ba komai goggo ni a koshe ma nake .yanzu ma kuma zan koma wajan aiki.
Mama tace"shiyasa na ganka cikin kaki.
Anan suka gaisa tace "kamin ku iso dazun salmah ta kirani tace min 'yarta ba lfy tana son taje ta dubota kai kuma ka ce bazata je ba in kuma taje ta koma gidansu hakane?
Ya danyi shiru snn yace"hakane goggo ni fa na gajine da rainin hankalinda salmah suke min da tsohon mijinta motsi kiris sai ya nemeta.alhalin yasan ba zaman kanta take ba kawai don suna da'ya kwalli daya sai su dinga .....
Mama ta katseshi da fadin"haba salman karka bari zuciyarka ta tuna maka wani abu daban ni dai kawai ka barta taje domin hankalinta ya tashi sosai tunda kaga har ta kirani ta gaya min .
Yace"to shikenan goggo ki fada mata taje da sa,adatu kuma kar su wuce awa biyu su dawo .
Mama tace to shikenan na gode.
Tashi yayi yana shirin fita nace"to yaya a huta gajia.
Ko kulani baiyi ba ya fita dan dariya nayi nace"mama kin batawa danki rai .
Tace"ai salman halinsa se shi in ba murdadden haliba meye abin daga hankali anan.
Nace"hmm.ai yau kinja mata bala,i in ya koma gida ya sameta ta shiga uku shi fa baison akai kararsa.
Mama tace"to ba dole ayi kararsa ba tunda yayi ba dai dai ba .
Nace"ni ina mamakin ma yadda salmah ta kira ta fada miki ko don har yanzu innah ta ki sakan mata fiska.
Mama tace "hmm ai shatu ma halinta se Allah bata da yafiya ko kadan abu tuni ya wuce amma tana ta riko.
Nace"Allah de ya kyauta.bari ma inxo in kirata in ce mata mun iso qalau.
Na lalubo wayata na kira innah ba jimawa kuwa ta daga hade da yi mun sallama.
Na amsa fuska sake nace"innah mun iso faa.
Tace"to Alhamdulillahi barka ya mai sunana ?
Nace "gata nan innah gobe in Allah ya yarda zan kawo miki ita.
Tace"da kuwa kin kyauta nayi kewan arhan dariyan nan.to yanxu ke yaushe zaki koma dakinki ne don a gaskia kin dade a gidanku tun cikinki na karami .yanzun ai yakamata ki koma koh?
Murmushi nayi nace eh dama innah jibi zamu koma don ma ina son kintsa yan kayanmu ne.
Tace"har jibi ? Ni da nake son in ce ki koma yau.amma gaskia jibi kam yayi tsawo gobe dai ki koma in yaso Amina ta biku da kayanku daga baya .kinga salman yana bukatar shatu kusa dashi yanzu.
Nace"to ba komai innah zamu koma goben in Allah ya kaimu rai da lfy.
Tace"yawwa to nagode ku huta gajia.
Nace"toh nagode.
Na katse wayar na kalli mama nace"mama kinji innah tace mu koma gobe jibi yayi nitsa.
Mama tayi dariya tace"shatu knn hmm aini ko yanxu in kunga dama kwa iya tfy na sallameku in yaso daga baya idan na hada muku kayayyakin ku zan hada lami da driver a mayar muku.
Tashi nayi na wuce dakina ina cewa mama goben dai.
Haka kuwa akayi washe gari muka shirya tsaf yaya yazo ya daukemu da yamma gidan innah muka fara zuwa snn muka wuce gidan mu.
Mun tarar da salmah a babban palo ta hakikance kan babban kujera anci kwalliya ana jiran dawowan oga inaga bata san da dawowana ba don tana ganinmu tare dashi na ga ta mike da sauri tana binmu da kallo.
Nidai mamakin yadda salmah ta zauna ta gina jiki nakeyi wato taji dadi sosai bayan bana nan tana cin karanta ba babbaka gashi ya cika mata gida da 'yan aiki kota ina ko tsinke sai taso take dagawa don haka tayi wani irin jiki har ta so tayi muni.
Fuskarta ba yabo ba fallasa ta tashi tanai mana sannu ta karbi farida dake hannun ya salman tana cewa" farida ta girma honey tubarkallah masha Allah.
Baiyi magana ba har zamu wuce ya juyo ya kalleta yace"ya jikin hanan din ko har an sallamesu?
Tace "da sauki ba,a sallamesu ba yanzu dama jira nake ka dawo inje in sake dubota.
Har ya fara hawa stairs snn yace"ki gaisheta.Allah ya bata lfy.
Tace"ameen.
Ni ma na mata adduan samun lfy snn nabi bayan ya salman muka tafi side dina tunda na shiga nake bin funitures dina da kallo dama duk na kosa inzo in gani .gashi sa,adatu ta gyara koina tsaf se kamshi ke tashi na ajiye jakata nazo gaban yaya fuskata cike da murmushi nace" gaskia yaya ka birgeni sosai nagode Allah ya kara budi Allah ya barmu tare .
Na karasa fada yayinda na kwantar da kaina jikinsa kamar jira yake ya rumgumeni sosai yace"amin babyna ina matukar ji dake my dear kasancewarki abokiyar rayuwata ba karamin farin ciki kika sanya ni ba gabadaya rayuwata ta sauya Allah ya miki albarka.
Nace"ameen yayanah.
Wayarsa ce ta kira nan yayi reciving ni kuma naci gaba da bin koina da kallo cike da fari ciki .
Har ya gama waya ya kalleni yace"ki shirya kece da kitchen yau zaki mana dinner.
Na dan zaro ido nace"yaya why not gobe....
Yakatseni da fadin"bazan iya hkr har gobe ba yanzu ma da salmah nayi magana tunda zata tafi asibity yanzu kuma dama tace batayi dinner din ba se kiyi ke.
Nace"yaya kana ganin bazata damu ba.ni a ganina da ka bari sai gobe.....