Sashe 67
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri na kauda kai na goge hawayena hade da fadin " ba komai yaya .
Daga nan na tashi nace " idan ka saka kayanka kaje ka gaisheda su innah in yaso in ka dawo sai muci abincin.
Na karasa fada hawaye fal idona snn na juya da sauri na fita.
Jikinsa a mace ya karasa goge jikinsa jallabiyatsa ya zura da sauri ya fita zuwa gidansu.
Abba kam baya nan don haka gun Maman sakina yaje ya gaisheta kamar yadda aka saba snn ya wuce dakin inna samunta yayi ta buga uban tagumi tana zubar da hawaye.
Hankali tashe ya tsugunna gabanta yace " inna me ya sameki ?
Harararsa ta yi tace" ka fita anan na yafewa amina da rumaisa kai.
Da sauri yace " haba inna wace irin magance wnn ? Don Allah ki daure ki fada min me ya faru?
Wani irin kallo ta masa snn tace" salman da duk inda kaje da in ka dawo sai kaxo ka gaishemu amma sai gashi yau wata can ta hana ka zo ka duba mu alhalin ni ka barni ma banda lfy baka damu dani ba yanzu salman sun mallake zuciyarka ka daina bani kulawa kamar da.
Girgiza kai yayi yace" inna ki daina wnn maganar don Allah wlh dama niyyana in nayi wanka nazo na dubaki ne don tunda na tafi Lagos kece a raina inna so nake inzo mu zauna muyi hira shiyasa na fara isa gida amma ba dan wani manufa kiyi hkr ki yafe min don Allah innah kuma insha Allah hakan.....
Da sauri ya dafe kansa da yaji ya fara ciwo saboda gajia da yayi gashi daga dawowarsa ya kama dogon bayani alhalin shi ba son dogon surutu yake ba.
Haka ya daure yaci gaba da rarrashin innah har saida yaga ta sauko .
Har tana ce masa " rabon da naci abinci sosai tunda ka tafi saboda dan sabon da ka min muke ci tare anan.
Yace" ai ba komai innah ina sa,a tazo ta kawo mana abinci sai muci.
Tace " hmm wai sun tafi lesson ne ko meyene oho musu ita da zainab ba mamaki ma sun tafi gun yawonsu na tsiya.
Baiyi magana ba ya tashi ya fita gida ya dawo ya sameni a palo ina jiransa muci abinci .
Kai tsaye ya wuce dining na bishi a baya ya kalleni yace " baby don Allah ki hkr bari naje naci abinci da inna Kinsan tunda ta yi rashin lfyn nan sai a slow
Murmushin karfin hali nayi nace " hakane yaya babu komai Allah ya bata lfy.
Na juya da sauri saboda hawaye da ya ciko idona na goge da sauri ba tare da na juyo ba nace " in ka dawo ka sameni gun ruma.
Yace " OK baby.
Da sauri na fita na barshi.amma duk da haka inna saida ta tambayeshi wai me yasa ya dade?
Haka inna taci gaba da takura mana tana hanamu sakewa ya salman duk yaji ba dadi yace min in fara parking kayana zamu tafi Lagos zamu dade kuma.
Na dai bishi da to haka kuwa akayi duk nayi mana parking .
Aikoda muka sallami kowa inna kam kuka ta kama yiwa ya salman wai in ya tafi wazai kula da ita.
Saida ya bata lokaci gun rarrashinta tukunna kan muka tafi muka sallami mama.
Misalin karfe biyun rana muka isa lagos wani abokinsa ne yazo ya daukemu zuwa army barrack!
_Fans_ _ayi_ _manage_ _da_ _wnn_ _page_ _banda_ _chgy_ _ne_ .
Hauly ce🥰👍🏻
[9/25, 6:22 PM] Mum Sadiq: 🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
*DEDICATED* *TO* *UMMI* *ABDALLAH* 🥰
*BESTOWED* *TO* *ZUWAIRIYYA* *ABDULWAHAB* ( *real* *mum* *afrah* )🥰
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~``
*PAGE* ➡61
**********Gidan abokin nasa mai suna Hassan mukaje matarsa tayi mn kyakkyawar tarba duk da ma ba hausa ta iya sosai ba don yarbawa ne sunanta silfa
Ta kawo mana abinci sakwara ne da miyan edika'ikon Wanda yaji manja .
Gabadaya muka hadu a dining muka ci abinci gaskia naji dadin girkin don koda su ya salman suka fita suka barmu sai da na tambayeta ta koya mun don na lura ya salman ma yaji dadin girkin.
Dariya tayi tace " ai saboda shi ma mukayi salman yana so sosai.
Gyara zama nayi dan ba abinda nake so a duniya irin inga ina farantawa yayana rai a koda yaushe shine burina
Nace " don Allah gaya min har in akwai wasu girke girken ma da kk lura yana so fada min.
Duk hiranda muke yi munayi ne yayinda nake tayata aikin gida tana in bari ni kuma naki.
Quarters din nasu ya burgeni duk kusan gidajen iri dayane 2 bedrooms ko wanne da toilets ga palonsu babba sosai da dining side sai kitchen da store.
Daga wajen gidan kuma garaje ne sai BQ a gefe .
Bayan mun gama aiyukan gida mukayi sallar magriba a dakin matar anan muka ci gaba da hira har mukayi isha ya salman basu dawo ba duk na gaji ya dawo duk da bansan ina ne masaukin mu ba don bai gaya min.
Matar ta fahimci na gaji murmushi tayi tace " kiyi hkr sun shiga gari ne kuma kinsan Lagos da chinkoso sunje suyi cefane ne.
Nace " ai ba komai.
Muna cikin haka wata ta shigo ko sallama babu har naji tsoron yadda ta fado dakin gata wata jibgegiya ga tsawo taci bleaching har ta gode Allah wasu matsassun kaya ta saka riga da guntun siket kai ba dankwali inaga ma ba musulma bace.
Da brokin ta gaishemu sai naji tana tambayar silfan wacece ni ?
Silfa tace mata amaryar Suleyman ne.
Wani irin kallo tayi min har naji gabana ya fadi snn ta juya harshe tana yiwa silfa yarbanci amma na lura silfan kaman bata son maganar.
Tana gama yaranta ta fita Silfa ta kalleni tace" Amarya muje wai sun dawo suna Palo
Nace " OK.
Daga nan muka fita muka samesu a Palo da waccar matar tsabar rashin kunya zama tayi a tsakiyarsu ya salman tana zuba musu surutu duk haushinta ya cikani ni dai.
Yana ganinmu ya tashi hade da fadin" baby kinji mu shiru koh.
Murmushin karfin hali nayi nace " ai ba komai.
Yace " yanzu kam zamu isa masaukinmu sai mu huta nasan kin gaji.
Ya kallesu yace " to zamu wuce sai da safenku.
Nima nayi musu sai da safe suka amsa cike da faraa matarcan da tun dazu sai bin ya salman take da kallo tace" Suleyman bakace komai game da laces din ba.
Ba tare da ya kslleta ba yace " No khabirat sai nayi shawara da Salim tukunna yadda mukayi duk zan fada miki ki turon pics dinsu.
Ta danyi far da ido snn tace " OK to sai ka jini.
Muna fita maimakon inga mun shiga mota sai naga mun fara tfyn kafa bansan lokacin da nace" wayyo yaya na gaji fa bazan iya tfy mai nitsa ba.
Hannuna ya rike yace " haba matar soja kamata yayi ki zama jaruma fa.mu nan matan mu harda kungiya suke dashi da uniform kuma suna training kema zaki fara ai.
Na bata fuska nace " ni yaya bazan iya ba.
Yace " koya miki zan yi baby na.
Shiru na masa muka ci gaba da tfy ba wani jimawa sai gamu gaban wani flat kamar dai sauran sai dai kowa ya kawata gaban gidansa da shuke shuken fulawa .shiru kk jin wurin sai kukan karnuka duk na tsorata.
Muna isa bakin asalin main door na gidan ya salman ya fito da keys ya bude snn yace " to bismillah.
Muka shiga ya maida key ta ciki ya kulle snn ya kalleni yace " nan ne gidanmu anan zamu zauna mu da kano sai dai hutu.
Da sauri na kalleshi nace " yaya har sai.......
Hannu yasa a baki " shiiiiiiii! Banson jin komai muje kiga koina ko akwai abinda bai miki ba.
Nan ya shiga dani koina har kitchen anan naga loading cefane a store ba abinda bai saya ba yanzu na kara tabbatarwa mun dawo Lagos da zama .
Gaskia ni dai nan din yafi min kwanciyar hankali don ba fitinan su innah sai dai kuma nan sanyi ne yayi yawa ga zaman kadaici in ya salman ya tafi aiki.
Gaskia mun sake sosai sai zuba soyayya muke son ranmu ko da rana in aiki ba yawa zai dawo muyi ta shan soyayya don ya salman baya taba gajia dani ko yaushe aiki daya ko cin abinci ya salman bai bashi muhimmanci kamar wnn ba.
Don haka watanmu daya na fara sabon laulayin ciki Wanda da alamu wuya zansha don bana iya cin komai in kuma na ci wani abu to fa se amai don haka tuni na rame idona ya fada sai dai kirjina da ya cika dam kowani riga na saka sai ya matseni wurin kirjin nan don haka kullum hannun ya salman na wajan indai yana gida.
Gashi na koyi dan banzan son jiki da ragwanci ga kasala ko wanka sai ya salman ya min in dare yayi kuwa mun dinga batawa knn saboda bana jure harka kaman da.
Daga zuwana Lagos zuwa yanzu na fahimci wnn kabirat son ya salman take sosai domin a fili take nuna min kishi kuma sau da yawa tana kiranshi da daddare in bai amsa ta tura mushi text ranar kam har hotunanta na gani a wayarsa da ya bani wai in duba laces din da ta turo idan yana da kyau zai Sara da yawa ya tura kano.
Ina cikin gani kawai sai ga hotonta cikin kananun kaya kai ba dankwali rabin kirjinta a waje wani irin kwanciya tayi akan gado na jan hankalin duk wani namiji lafiyayye .
Nan da nan naji wata irin faduwar gaba da ban taba ji ba har na dafe kirji tsoro da kishi duk ya lullube min ido har bana iya ganin komai!!!!

*PAGE* ➡62