Sashe 40
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hannu yasa a baki "shiiiiiiiiiiii!
Ya kamota yayinda yake fadin " ke baki tausayinane ? Amina wlh ina cikin tsananin bukatarki kinsan fa Jamila bata nan kuma kinga ni ba manemin mata bane......
Da sauri tasa hannu a bakinsa sannan tace " nasani lamido shiyasa nake dada sonka amma kasan ummah ta....
Ya tari numfashinta da fadin" don Allah ki bar wnn maganar zo kiji.
Ya jawota bakin gado yayinda ya kashe wutar dakin gabadaya.
Su karima sai dai kawai suka jiyo ihun Amina rikicewa sukayi Ummi tace " wlh ya Ib bai kyauta ba ummafa tace ya barta sai ta tare .
Karima tace " rabu dashi ya ma kansa dama ai ana so a tsumata ne sosai yanda zaiji dadi ...
Ummi ta yi dariya tace " karima bakida kunya wlh yanzu me zamuyi.
Karima tace " ai zuwa zamuyi mu gayawa aunty sa,a tunda itace ummah tace ta kula da meenah kar yaya lamido ya matsa Mata.
Suka tashi lokaci daya suka tafi sashin yayansu nasir Wanda ib ke bi .a gidan yake zaune da matarsa aunty sa,a nurse ce da yaransu maza biyar.
Ib kam bai saurarawa Amina ba saida ya tabbatar ya rabata da budurcinta ya maidata mace sosai .sannan ya barta.gaskia tasha albarka gabadaya ya rikice ya fita hayyacinsa gaskia aminarsa special ce rumgumeta yayi sosai a jikinsa yana rarrashinta hade da sa mata albarka .
Amina kam ta ji jiki gaskia tayi kuka har ta godewa ubangijinta.
Da kanshi ya hada mata ruwan dumi ya dauketa sai da ya gasa mata jiki sosai sannan ya taimaka mata tayi wankan tsarki sannan ya riketa da kyar take iya taka kafarta don tsabar azabar da take ji a kasanta.
Don ko zama ta kasa yi sai dai kwanciya.
Ya zuba mata ido cikeda kulawa " sorry my dear zakiji sauki kinji ? Allah ya miki albarka.
Ya shiga toilet din a gurguje yayi wanka shima ya dawo ya maida kayansa.sannan ya kalli agogo karfe sha daya saura da sauri ya kalli Amina yace " ina zuwa dear.
Ya fita da niyyar ya je ya Kira aunty sa,a.kawai sai ya ganta a Palo suna zaune da su karima.
Ya dan Sosa kai ganin yadda ta sa mishi ido yace" aunty dama nace don Allah kizo ki duba Amina.
Aunty sa,a tace " haba lamido meyasa kayi haka yanzu me zance da ummah?
Ya dan tausasa murya yace " aunty ni a ganina tunda....
Ganin yadda su Ummi sukayi shiru suna jinsa ya sashi tamke fuska yace " kai Ku tashi Ku wuce ciki ana magana kuna binmu da kallo kun baza kunnuwa tsabar gulma.
A tare suka tashi suka shiga ciki aunty sa,a kam bata saurareshi ba ta wuce dakin Amina.
Ta tarar da ita kwance idonta rufe hawaye na bin kumatunta.
Ta kalli bedsheet din duk ya baci da jini.
Da sauri ta karaso ta riko amina tana "sannu amina kinga ni ko? Shiyasa nace ki yi taka tsan tsan da lamido dama nasan bazai barki ba.
Ibrahim be bar gidan ba saida ya tabbatar amina tasha magani tayi bacci snn ya tafi.
Ranar dai ya gagara bacci sai juyi yake domin ji yake kamar ya koma gaskia Amina dabance.
Tun ranar ya kasance ib sai ya je ya biya bukatarsa tun Amina na ki yau da gobe har ta saba har Allah Allah take yazo.
Sun mori amarcinsu a haka har su ummah suka dawo sunji dadin samun kowa lfy.
Sai dai dawowarsu ko sati basuyi ba Amina ta soma laulayi Wanda ya kasa boyuwa duk Wanda ya ganta sai ya fahimci cikine.
Abinda ya bawa Haj rumaisa da Haj Zubaida mamaki lallai yaran yanzu sai a barsu.
Umma ta kira aunty sa,a ta yiwa amina test don kara tabbatarwa haka akayi kuwa cikin ne.
Anan amina taji wani irin kunya da nauyin su ummah kamar ta nitse da kasa.
Sa,a kam ta fara kame kame daga karshe dai ta gaya ma ummah gaskia.
Umma ta kalli Amina ta ce kingani ko amina shiyasa nace miki kar ki kula lamido ba kunya ne da shi ba.yanzu kinga wnn laulayin shi zai hana a miki biki tare da su Ummi kawai sai dai ki tare .
Hawayene ya ciko idon amina domin tana so ayi bikin nan da ita.
Amma Allah ya rigada yayi ikonsa.
Uban gayya kam ko a jikinsa da maganar biki cikin jikin amina kawai yakewa tanadi .yana ta addua Allah ya basu 'ya mace .
Bikinsu Ummi sai matsowa yake ana ta shirye shurye.
Kwatsam amina ta wayi gari da ciwon mara mai tsanani har sai da sukaje asibity anan kuwa jini ya balle cikin jikinta ya fita.
Sosai ib yayi bakin ciki ita kam Amina bayan ta warke ko a jikinta aka shiga hudimar biki da ita.
Duk abinda aka sayawa karima da Ummi itama Amina sai da aka saya mata gaskia Amina taga gata da mutuntawa a familyn galadima.
Amare duk sun tare Ummi a Abuja karima a Maiduguri Amina kuwa a gidan ib dinta dake MAFIYAS QUATERS.
sunyita kukan rabuwa har an shiga tayasu.
Amina da Ibrahim suka shimfida rayuwar soyyaya cikin jin dadi da annashuwa.
Ta tare da watanni biyu Jamila ta dawo don taga ba sarki sai Allah.
To haka dai zaman ya kasance da dadi ba dadi har Amina ta koma school.
Shekara biyar da aurensu gashi har ta gama makaranta shiru ba labarin ciki tun barin da tayi da farko shikenan.
Jamila kuwa har ta haifi da bai zo da rai ba.
Su Ummi da karima duk suna da yara bibbiyu maza.
Tun Amina bata damuwa har ta shiga damuwa yanzu sunje asibitoci da dama amma bincike ya nuna ba wani matsala rabone bai sauko ba.
Da wnn ib ke rarrashunta har ta saba.
Saida Amina tayi shekara tara cif a gidan ib sannan Allah ya amshi adduarsu ta sami cikin RUMAISA.Jamila ma kuma a lokacin ta haifi Hafiz .
Amma duk da haka Jamila tana matukar jin haushin cikn nan na jikin Amina domin ita anata son kar Amina ta haihu kwata kwata.
Anan fa zaman lfy yayi kaura a gidan don kullum Jamila sai ta kirkiro matsala ta hana Amina sukuni nan ma ib na taka mata birki sosai.
Haulyce👍🏻🥰
🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
*Dedicated* *_to_* *Ummi* *Abdallah* 🥰
*Bestowed* *to* *Zuwairiyya* *Abdulwahab* ( *real* *mum* *afrah* ) *❤*
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~```
Page➡35
*********Don haka Haj rumaisa tace amina ta dawo gida ta haihu .
Haka Amina ta kasance cikin kulawar su Haj rumaisa har cikin ta ya kai wata tara.
A lokacin ta fara labour a hankali har haihuwar yazo gadan gadan ba bata lokaci aka kira Ib suka tafi asibityn BOSHANG dake jimeta amina na shiga labour room sai ga kan baby.
Ba bata lokaci ta haifo babynta katuwar gaske da ta kara kadan ma sai C.S
Nurse ta fito lokaci guda Haj rumaisa da ib da aunty sa,a suka mike har suna hada baki " nurse ya.....
Ta katsesu cike da fara,a ta ce ' Ku keantar da hankalinku Amina ta sauka lfy
Alhamdulillah suka furta .
Haj rumaisa tace " fatan yaron lfy?
Nurse tace " baby girl ce.......
Ib ya kalli nurse da sauri yace " kikace mene amina ta haifi baby girl?
Nurse tace kwarai ma kuwa baby girl ce katuwa lafiyayyiya .
Gabadaya hamdala suka dinga yi cike da farin ciki domin wnn itace jika ta farko 'ya mace a bangaren galadima.
Ib yace " nurse zamu iya shiga?
Tace "aa ana shiryasu sai sun fito.
Ib yace " OK .am nurse gaskia kin cancanci kyauta daga gareni don haka ki ban phone number dinki sannan account number dinki.
Nurse ta washe baki tuni ta fara godiya tun ba,a bata ba .
Amina kam bacci takeyi yayinda ib yake rike da ',yarsa kamar zai maidata ciki.
Bayan Amina ta huta sosai aka sallamesu don kuwa tuni familyn galadima sun soma cika musu asibity.
Tun randa aka haifi rumaisa Jamila ta shiga damuwa sosai har kuka ta yi Dan bakin ciki .
Yayinda amina kuma tun ranar ta fara karbar kyaututtuka abun sai Wanda ya gani masha Allah.
Ranar suna baby taci sunan hajiya rumaisa inda mahaifinta yace a kirata da IHISAN.
A hankali rayuwa ke tfy amina da 'yarta sun sami dukkan gata da kulawa har ta manta da matsalar rayuwa .
Watanta biyu cif a gidan galadima snn ta koma gidanta ba don su Haj rumaisa sun gaji da ita ba sai don matsin Ib.don kullum yana gidan yana makale da ' yarsa.
Aikuwa suna dawowa kulawar ib ya ninka na da sau dubu don ko kiris yaji kukan rumaisa ransa baci yake ya kama yiwa Amina balai.
Har tadi yake yi da ita yana Ihsan Mamana ina son ki kamar raina Allah ya raya min ke ya muku albarka keda sauran yayyunki.
Amina tayi murmushi tace " amin.
Rumaisa Nada wata hudu ta fara rashin lfy nimonia abinda ya dagawa ib hankali matuka don yana wahalar da ita sosai musamman in anyi sanyi.don haka dole ya tashi tsaye wurin kula da ita.
Ummi ma ta haifo baby girl karima ne dai har yanzu yaranta hudu duk maza.
Jamila kuwa tana nan tana shige shigenta bata fasa ba sai dai Sam bata nunawa Amina a fuska yanzu zamansu lfy suke harda hira suke sosai hankalin ib ya kwanta sosai.
A lokacinda rumaisa ta kai shekara daya da wata bakwai amina ta yayeta.
A wnn lokaci ne kuma ta fahimci Ib ya fara sauya mata don ya daina kulata daga ita har rumaisa.
Abin yana matukar baiwa Amina mamaki tayi ta tambayatsa amma sai yace mata aiki ne ya masa yawa.
Wasa gaske abun sai gaba gaba yake har ya kasance baya cin girkinta kuma in taje dakinsa baya damuwa da ita rumaisa ma ya daina daukarta in tana kuka ma baya damuwa sai dai yace ta dameshi.
Amina tayi kuka har ta gode Allah
Ta dinga rokon ib akan ya fada mata laifinta