Sashe 62
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gaskia ranar kam ido na har ya raina fata aiki daya muka kwana yi na gaji likis har ban iya tashi da asuba ba saida ya dawo sallar asuba ya taimaka min nayi wanka nayi sallah daga kan praymat ya dagsni sai gado da kyar na kwaci kaina na gudu cikin gida breakfast dinsa ma kin kaiwa nayi nasa masu aiki suka kaimishi.
Nikam baccin gajiya na shiga yi har saida aunty samira ta tasheni tana min dariya ni dai bata rai nayi tace tashi to tuni salman ya shirya ke yake jira Ku tafi babban gida.
Nace" to.
Hauly ce🥰👍🏻
[9/25, 6:22 PM] Mum Sadiq: 🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~```
*PAGE* ➡56
*********bayan na gama shiryawa na fito na samesu shida ya samir suna jirana.
Tunda na fito ya ke ta kallona har na dan tsargu ya samir kam tuni ya shige mota yana jiranmu.
Na karaso kamin nayi magana yace " O wato guduna kkyi da safe koh.
A shagwabe nace" yaya wlh na gaji ne sosai fa wuni nayi ina bacci.
Yace " ai ba laifina bane ke din ne jiyan kin kara sugar sosai har na manta gidan surukai nake sorry baby.
Banyi magana ba na bude gidan baya na shiga yayinda shima ya shiga gaba.
Muka tafi gidan galadima.
A takaice dai a ranar muka bi jirgin yamma muka dawo kano cike da kewar yan yola .
Munje mun gaida su inna don Abbah kam baya nan daga nan muka tafi sashin mama har mun fara hira ya salman ya ce" yawwa Goggo Amina don Allah ina neman wata alfarma a wajanki.
Tace " wace irin alfarma kuma salman?
Ya kalleni nikam kaina na sunkuyar ya danyi shiru snn daga bisani yace " am don Allah Goggo Amina kiyi hkr ki koma gidan daddy.........
A take yanayin fuskarta ya sauya ta tari numfashin ya salman da fadin " ok wato zugoka yayi kazo ka mun wnn maganar? To bazan koma ba!!
Shiru yayi ya rasa me zaice mata nikam kwantar da kai nayi nace" ayya mama don Allah kiyi hkr daddy yana matukar so yaga kin koma...
A fusace ta mike hade da yi mana nuni da kofar fita tace" Ku tashi Ku fita Ku bani guri!
Gaba daya tashi mukayi ya salman yace" haba Goggo Amina katfa ki dauki maganar da zafi kiyi hkr.Allah ya huci zuciyarki .
Tace " salman don Allah kar Ku kuma kawo min wnn maganar domin yana bata min rai matuka.
Ya gyada kai snn yace" insha Allah zamu kiyaye.
Snn ya kalleni yace " shall we go?
Kai na daga masa jikina a mace daga nan mujayiwa mama sallama muka fita.
Haka muka dawo gida jikina a mace ni wlh taisayin daddyna nakeyi yadda ya damu da mama ta dawo amma ita Sam baya gabanta.
Bayan nayi sallar isha ina kan praymat sa,a ta shigo da sallama.
Na amsa ba tare da na kalleta ba.
Tace" aunty sannunku da dawowa
Nace " yawwq ina kk je ne banganki a gida ba?
Tace" dama ina gidan adda Sadiya ne tunda kk tafi shine dazu Goggo tace mun kun dawo.
Gyada kai nayi snn nace " ya mkrnta ?
Tace " lfy lau dama na shigo in tamvayeki ne ko da abinda za,a girka muku?
Nace" aa kar ki damu yanzun a koshe muke don mama ta bamu abinci se dai ke in zakici wani abu ki shiga kitchen ki girka .
Tace " nima saida naci a gidan adda Sadiya tukunn nazo.
Muna cikin haka ya salman ya dawo daga masallaci.
Ta mashi sannu da zuwa hadi da gaisheshi ya amsa hade da fadin " ina kk je dazun ba kya gida?
Kanta a sinkuye tace" ina gidan adda Sadiya ne .
Bai kuma yin magana ba ita ma tashi ta yi ta fita
Tana fita yace " sweety na ba lfy fa tace shi ya hanata shigowa ko muje ki tayata hira ne?
Ta shi nayi ina ninke praymat nace"me ya ke damunta?
Murmushi yayi yace " mun kusa samun baby ne first born dinmu na hanya saura second kuma ....
Murmushi nima nayi nace" kai yaya kana son yara sosai.
Na karaso kusa dashi janyoni yayi jikinsa ya zuban ido snn ya tura hannunsa ya shafa marata yace" hmm baby haihuwa na da dadi sosai fatanmu Allah ya bamu yara na gari.
Nace " ameen yaya nima ina son yara sai dai kuma akwai abinda yake damuna ba sosai ba amma.
Ya ce " mene ne baby na.
Nace" yaya gani nayi familyn mu ba,a cika haifan yara Mata.......
Ya tari numfashina da sauri yace" ba haka bane kar ki canfa in Allah ya yarda zaki haifomin kyakyawan yara Mata kamarki.
Murmushi nayi nace " yaya nafi son yarana suyi kama da kai sosai amma su dauki fara,ata.....
Hancina yaja sosai har na danyi kara yace"ai na fiki fara,a
Dariya na danyi nace " hakane yayana amma fa baka dauki fara,an inna da Abba ba.
Yace "duk na fisu koh?
Nace " kwarai kuwa.
Na tashi ina dariya yace " ina kuma zaki?
Nace " wanka zan yi se mu tafi gunsu ruman
Yace " baki bari sai mun dawo muyi tare .
Nace " to yaya duk yadda kaso haka za,ayi.
Ya saki murmushi yace" thank you my dear shiyasa son ki yake kara ratsa zuciyata a kowani seconds.
Ya tashi muka fita sai part din su ya salim anan muka hadu sai hiran duniya muke amma munfi maida hankali kan hirar business dinsu ya salman domin zuwa yanzu komai yana tfy yadda ya kamata don sun gama shiryawa tsaf zasu bude katon shopping mall da sunan *S* & *S*wato salim da salman ko sulayman da sulayman.
Ruma tace" haba kusa R&R mana darling.
Ya salman yace" karkiji komai zamusa kinsan ke yanzu lallabaki zamuna yi .
Nace"ai gaskia kam.
Murmushi tayi ta ce" kema ai kin kusa ......
Ya salman yace" Allah dai yasa hakan ne ina son Ku cika mana gida da 'yan jarirai.
Ya salim sai lokacin yace" kai dai sai kace mutumin da wlh ni fa a tsarina in ta haifi wnn cikin zamu fara planning na haihuwarmu sai after ten years kuma.
Ya salman ya zaro ido hade da fadin " what kana haukane ? Ban taba tunanin wnn maganar a bakinka don Allah kar in kuma ji.
Ni da ruma ma binshi mukayi da kallo murmushi yayi yace" wai to kallon mi kuke min haka na tsara rayuwata.
Ya salman kam ya gama kulewa dan haka mikewa yayi yace " ke mu tafi.
Yana fadin haka ya fita da haka hiran ya watse nima na musu saida safe.
Muna isa part dinmu muka iske sa,a kwance har ta yi bacci na tasheta nace " ta tafi ta kwanta a daki.
Ya salman kam tuni ya wuce side din sa ni kuma na kulle koina na wuce daki na wanka nayi na shirya cikin kayan baccina na bata lokaci gun shafe shafe da gyare gyare saida na tabbatar koina jikina yana kamshi snn na fita na kulle dakina na wuce dakinsa .
Sai dai ina sa kai naji wani irin faduwar gaba lokaci guda kuma gidan ya kama girgiza dani ba shiri na runtse idona ina fadin innalillahi Wa inna ilaihir rajiun duk tunani na ko girgizan kasa ne .
Haka na dinga jin hayaniya a kunnena wasa gaske na fara lumshe ido yayinda jiri ke dibana.
Ya salman kuwa ganin yanda na sauya lokaci daya yasa shi mikewa ya riko ni yana " baby me ne ne?
Ba sosai ma nake jinsa abinda bakina ke iya fadi shine " yaya ka kaini gida gun mama bazan iya zama a gidan nan ba.
Wasa gaske ya salman ya kasa gane kaina don haka kawai ya yanke hukuncin maidani gidan.
Ya kira mama ya sanar da ita komai tace " to zata bude get.
Da sauri ya daukeni a hannu har zuwa gida a dakin mama ya saukeni kan gado.
Hankalin mama ya tashi sosai basu tsaya dogon turanci ba suka shiga tofeni da addua har tsawon wani lokaci dana fara dawowa dai dai na daina jin jiri da hayaniya a kunnena kamar dazu har na bude idona nan na fara binsu da kallo.
Mama tace " rumaisa me kk ji ?
Nace " babu komai yanzu kam mama.
Ya salman yace dazun yaya kk ji?
Nan na fara yi masu bayani .
Duk shiru sukayi suka rasa me zasuce daga karshe mama ta numfasa tace " to Allah ya kyauta sai Ku tashi Ku tafi dare yayi kuma kiyi addua.
Hankali tashe nace"mama ni bazan koma gidan can ba wlh.
Cikin tsoro nake maganar jikina ya na rawa.
Ya salman ne yace "shikenan shikenan ya isa Goggo a barta anan din sai gobe.ni bari naje na bar get a bude saida safe.
Jikin mama a mace tace" to muje nima sai na rufo get din gidan nan.
Suka fita ni dai na gyara kwanciyata ko kan mama ta dawo har nayi bacci ita kam baccin ya gagara.
Ya salman ma ranar baiyi bacci ba sai juye juye yaketayi da ya gaji kawai tashi yayi ya je ya dauro alwala ya kama nafila .
Abu kamar wasa saida na share one week a gida don naki yarda na koma ya salman yace min ba komai amma Sam naki yarda gani nake idan naje gidan zai rushe dani.
Sa,a kam tuni salman yace ta dawo kofar inna anan ne inna ta sami labarin komai a ranta tace " hmm kadan ma suka gani dani suke zancen!!!!!!!
Fans din matar soja don Allah kuyita hkr dani matsalar NEPA ya wuce yanda kuke tunani sai dai Allah ya kyauta .insha Allah in komai ya daidaita zaku dinga ganin post akai akai.
Hauly ina son Ku sosai masoya na da bazarku nake taka rawa💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻🥰🤗🤗🤗🤗🤗👍🏻

*DEDICATED* *TO* *UMMI* *ABDALLAH* 🥰
*BESTOWED* *TO* *ZUWAIRIYYA* *ABDULWAHAB* ( *real* *mum* *afrah* )🥰
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~``
*PAGE* ➡57