Sashe 37
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Koda amina ta fahimci shatu na shiga harkokinta anan ta zage ta rufe ido ta zuba mata rashin mutunci ta zage ta tass tun shatu na amsawa har wasa gaske har amina ta fi karfinta ta koma sai kuka takeyi ranar dai sunyi ba dadi .
Saida Zuwaira tayi da gaske sannan amina ta bar maganar.
Aikuwa Mohd suna dawowa ya tarar shatu taci kuka har ta kode anan ya shiga tambayarta ko lfy .
Cikin kuka tace " wlh ni abubuwanda Amina ke min a gidan nan ya isheni me nayi wa amina a rayuwa ta tsaneni?wai yau amina har da bude baki ta zagi iyayena.amina har cewa tayi duk matan garinmu karuwai ne nima asiri na maka ka aureni ba wai sona kake ba.
Murmushi ya danyi yace " haba shatu yaushe zaki biyewa maganar amina har ta dameki aini nasan ko ke wacece nasan kuma iyayenki mutanen kirki ne sannan kuma ni har ga Allah saboda soyayyar da nike miki na aureki ba wai asiri kika min ba.don haka kiyi shiru abinki kuma zanjawa amina kunne sosai.
Hankslinta ya dan kwanta amma sai ta ga ba wani kwakkwaran hukunci da Mohd ya dauka akan amina.don amina indai ta na gidan shatu bata da zaman lfy ko ruwa bata isa ta sha ba nan ma Zuwaira na hanata.
Cikinsu na wata bakwai 'yan uwan shatu suka zo sukace zasu tafi da ita taje ta haihu a garinsu kuma har sai ta gama wanka ta dawo
Mohd baiso ba amma dole ya hkr suka tafi da ita gida .
Cikin ikon Allah a kwana a tashi ba wuya gun Allah cikinsu na cika wata tara suka haihu yara maza.shatu ta fara haihuwa da kwana biyu itama Zuwaira ta sauke.
Murna gun amina da yayyunta baa magana.
Ranar suna aka sanyawa yara suna suleyman.
Mohd kam yana can kamaru sai da aka kare suna ya dawo.
Shatu na gama wanka mohd ya kira yayyunta yace zai zo ya dauketa.da yake itsma iyayensu sun rasu.
Anan shatu ta shiga shirye shiryen komawa ta kama shanunta har uku ta siyar suka tafi gurin wani malami ita da matar yayanta .
Anan shatu ta fadawa malamin bukatarta shine a shiga tsakanin Amina da yayyunta su tsaneta har zaman gidan ya gagareta na har abada domin idan ba hakan tayi ba Amina bazata barta tasha ruwa ba.gashi ita bata kowa a can in ta koma bare ta samu tayi shige shigen don haka kudi sosai ta zubewa malami a mata aikin gaske kuma ta na so ya kasance duk abinda ta fada Mohd da kasim su bita kamar rakumi da akala.
Shatu bata dawo Nigeria ba saida ta gama shirinta tsaf!
Hauly ce
🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
*Dedicated* *_to_* *Ummi* *Abdallah* 🥰
*Bestowed* *to* *Zuwairiyya* *Abdulwahab* ( *real* *mum* *afrah* ) *❤*
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~```
Page➡32
🌹 *AMINA* 🌹
************Ranar da shatu ta dawo Amina na makwabta Zuwaira ta kirata a waya tace" ina kk shiga meenah ga mutumiyarki sun iso.
Amina tace " gani nan yanzun nan ai dole in dawo ko dan dana.
Amina na shiga gida dakin shatu ta wuce ta sami aunty Zuwaira a gurin
Cike da fara,a tace " Ashe kun iso shatu.
Shatu tace" eh mun iso .ya kuke ya kwana da yawa?
Amina tace lfy tunda kika tafi naji gidan ba dadi don bani da abokiyar fada .
Shatu tace " ai gashi na dawo sai mu Dora.
Amina ta karasa shiga tana dariya ta dauki suleyman dake bacci tace " kai kai shatu yaron nan fari Sol wanke hannu ka taba tubakallah masha Allah ya girma wlh nauyinsu daya da SALIM.ya kuke kiransa don nasan bazaki kira shi da sunanshi ba?
Shatu tace " BAR'KINDO....
Amina ta zaro ido tace "me? Wnn wane irin sunane haka ? Kinga karki batawa Babana suna da irin wannan sunayen kauye meye haka ? Aunty Zuwaira kinaji?
Zuwaira tace " eh .amma gaskia shatu karki batawa yaron nan suna.
Shatu tace " don dai baku jin fulatanci ne amma barkindo ai sunane mai daraja dan albarka knn.
Amina ta hade rai tace " aa mu anan baza mu kirashi wani barkindo ko me ba.sunanshi SALMAN kuma tuni su yaya ma haka suke ce masa.wnn kuma SALIM.
Shatu tace " to ai shikenan. Ni dai nayi mai wuyan.
Tsaki Amina tayi ta kalli yarinyar da shatu ta zo da ita daga kauye tace " shatu wnn kanwarkice ko?
Shatu tace " aa 'yar yayana ne takwarata ce sunanta Aisha amma muna ce mata A'i
Amina ta tabe baki tana kallon yarinyar kamar wata aljana tsabar kyau da haske.
Tace " amma batajin Hausa ko?
Zuwaira tayi dariya tace " sai dai muyi kurma kurma da ita .
Amina tace to meyasa shatu kika rabota da gidansu makaranta fa?
Shatu tace " bani ita akayi zata tayani aikace aikace kuma zamu sata makaranta anan.
Amina tace tab zaki Dora mana wani nauyi dai waya gaya miki a zamanin yanzun nan ana rike yaran mutane?
Zuwaira tace " kai Amina ai ba wani dawainiya
Shatu dai shiru tayi yayinda amina ta fita rike da salman.
Ya kasance indai Amina na gida ba Wanda zai taba salman da salim shan nono kadai take kaisu.
Yau ma bayan sunyi wanka ta shirya su tsaf tace " wai ni shatu ina son tambayarki wani abu tuntuni me yasa yaron salman kike sa masa irin wadandan riguna (gobe suna)? Sai kace wani dan kauye gashi kinbi duk jikin yaro kin dafdaure da igiya ga uban laya a wuya na meye ne?
Shatu tace " wnn layan maganin bakine da mayu.igyar nan kuma maganin ciwon yarane?
Amina taja tsaki tace dan kauye dai bazai taba wayewa ba .to Ku bani kayanshi in sa mishi anjima IB zai karaso yana son yagansu.
Shatu tace A'i taje ta dauko .
Ai ta kawo kaya ta mikawa Amina wani irin kallo amina ta mata hade da fadin " dan Allah can wnn gobe sunan za,a sa masa?
Ta mike a fusace ta wuce dakin shatu ta fara bubbude akwatina tana fadin " ni dai nassn yaya ya siyawa salman kaya masu kyau kin boyene saboda tsabar mugunta irin naki kin maida yaro sai kace dan kauye.
Ta Ciro kaya mai kyau tasa mishi yayinda ta yanke igiyoyinda aka daura masa da layan duka ta ajiyewa shatu a kan gado tana fadin " kina zuwa islamyya amma ba kya fahimtar komi yaron nan addua zaki dinga tofa masa ba wai ki bi jikinshi da laya ba haka na lura in yana bacci sai ki dauki wuka ki ajiye gefensa maimakon ki kunna Qira,a a wayarki ki ajiye gefensa ba kya ganin yanda aunty Zuwaira keyi da salim ne me ya sameshi to?
Shatu dai bin Amina take da kallo cike da bacin rai akan layan nan da ta tsinka a wuyan salman.
Ib yazo har palon kasim ta kaishi ranar ta kai mishi yaran ya karbesu cike da fara,a yace " kai masha Allah kamar twins lallai meena kinaji da yaran nan
Ta yi murmushi tace sosai ma Ib .idan munyi aure zan yi kewarsu sosai .
Yace " ai kar ki damu zamuna zuwa snn in baki manta ba nima ina da yara na har biyu maza.
Tace " hakane in munyi aure zan dauki samir in barwa aunty Jamila awwal.
Dariya yayi yace " inde Jamila ce dukkansu ma sai ta bar miki.
Haka suka ci gaba da hira suna dariya.har kasim ya dawo kallo daya yayi musu ya hade rai .
Cike da fara,a Ibrahim ya gausheshi.amma shi da kyar ya amsa.
Don haka Ibrahim yayima amina sallama yayinda ya cika su salim da tsarabar kaya masu tsadan gaske.
Amma amina ta lura Sam Ibrahim bai samu karbuwa ba har yanzu domin yayyunta sai kara cusa mata Farouq suke ita kuma ta dage bata son Farouq .
Wasa gaske Amina ta fara fuskantar matsaloli tsakaninta da yayyunta abu kadan su dinga mata fada ya kasance tsakaninta da su babu wata maganar arziki bare sakin fuska kamar da ta kai ta kawo kasim kam ma ko magana baya mata kuma in ta mishi baya amsawa.duk wani abu in ta rokesu basa bata.
Amina ta shiga damuwa sosai gurin Zuwaira kawai take samun sassauci.
Shatu kam yanzu komai na gidan itace kan gaba don ita take directing na Mohd da kasim son ranta duk abunda tace shi sukeyi.
Watarana Amina ta dawo daga makaranta tana shiga gidan shatu ta watsa mata ruwan wanki
Ranta yayi masifan baci tace " shatu kika watsa min ruwan datti a jiki?
Shatu ta harareta tace " sai me?
Amina tace " OK hakama zakice?
Amina ta wuce a fusace ta dauko ruwa cikin boket tayi ma shatu wanka daga sama har kasa.
Tace " sai inga uban da ya daure miki gindi.
Shatu kam abun nema ya samu.su Mohd Na dawowa ta taryesu da kuka tana fada masu abinda Amina ta mata.
Kasim ya kalli Mohd yace " kagani koh yaya ? Amina bata son taga ana zaune lfy.nace maka yaya muyiwa amina aure da Farouq ko bata so mu huta da masifarta.
Mohd ya gyada kai yace " hakan shine ya kamata tunda dama auren fari iyaye ke zabawa yarinya miji. Amma tsorona daya amina bata da kunya kar taje ta bamu kunya gun mutanen nan ksga mahaifin Zuwaira mutumin kirkine hakama Zuwaira da Farouq.
Kasim yace "ai yaya ka barni da ita kawai dole ne mu dau mataki akanta don nan gaba kadan sai tafi karfinmu.
Amina dai bata San me ake ciki ba kawai ranar taga anata shiga da akwatina.daki ta koma tayi zamanta sai da aka gama komai ta fito anan shatu tace " yswwa kije yayyunk na son ganinki.
Amina ta wuce Palo batace komai ba .
Anan suke sanarda ita maganar aurenta da Farouq nan da sati daya.
Tashin hankali amina ta saka kuka yana fadin kawai don sunga bata da gata shine zasu mata auren dole ai da iyayensu na nan bazasu mata haka ba.
Ransu ya matukar baci da magsnunta sosai.