Sashe 19
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Inna ce ta shigo hade da fadin " da akayi me?
Tana kallona na sunkuyar da kai na rasa me zance .
Ta kalli Sadiya tace " me kuma ya hada ki da ita bayan kinsan ba kunya ne da ita ba.
Ba kunya ba tsoron Allah sadiya ta kalleni snn ta kalli inna tace" wai fa inna tun akan maganar raihana da mukayi shine wai mun mata gorin asali ni da ke kuma munce batada uba Shine ta kama zaginmu.
Cike da mamaki nake kallon sadiya kafin na bude baki tuni inna ta hau kaina da fada" eh munce bakida dangi kuma bamu San waye ubanki ba.in ya dameki kije ki zo mana da ubanki da danginnaki mugani mara kunya kinzo kin sako mu a gaba kina zaginmu waye sa,anki a cikinmu? Ko uwarkice ta aikoki ki zo ki zagemu?
Hawayene ya cicciko idona har ya fara zuba wlh da ba don darajar ya salman ba da inna bata isa ta dinga fada min maganganu ba bare Sadiya.
Sadiya ta karba " sai anyi magana ki fara kukan munafurci anjima ki fadi kice kirji na ciwo.ai sai kiyi ya salman na nan shi ya saba kinkimarki yana kaiki asibity sai yazo ya kaiki.....
Inna ta katseta da fadin ko mutuwa zata yi salman bazai zo ba muddin ni na tsugunna na haifeshi don wlh ya isheni abubuwanda yake ma wnn shegiyar yarinya......
Aikuwa bata karasa ba muka jiyo sallamarsa .
Da gangan na dafe kirji na na fara numfashi sama sama ina kokarin faduwa kasa daidai lokacin da ya shigo aikuwa da hanzarinsa ya tareni a rude yana " rumaisa me ne ne me yake damunki ?
Kara damkoshi nayi nace" yaya....
Yana kallon fuskata yace,"na,am ko muje asibity......
Inna ta katseshi da fadin" iye! A lallai na kara tabbatarwa kaina yarinyar nan bayan rashin kunya da munafurci harda kirsa da kissisina ma ta iya.to bari kaji saketa babu inda zaka kaita ta mutu intaga dama.
Shikam bai ce komai ba ya sake dubana idona na lumshe ko a jikina yace" me kk ji?
A hankali nake magana ni a dole mara lfy nace" jiri nakeji yaya.
Yace" ba kiyi breakfast ba koh?
Na daga mishi kai
Inna da sadiya kam sun gama cika fam har wuya.
Yace" me yasa kk wasa da lfyrki ? Yanzu tsaya ki breakfast idan jirin bai bari ba sai muje hospital.
Ya saukeni kan kujera sannan ya kalli inna yace" inna ina tea yake?
Wani uban harara ta watsa mishi tace" ban Sani ba ubana.
Bai damu ba ya kalli sadiya yace" ke ina tea?
Tana zumbure da baki tace" yana flaks a daki.
Baice komai ba ya je ya dauki Kofi da cokali ya wanke ya shiga ya hado min tea da madarar mai jego ya lafta madara da milo ke kyace kunu ne ya dauko ledan bread ya kawo gabana inna tsabar takaici fita ta yi sadiya kuwa daki ta shige don haushi.
Ya ce" taso kisha tea sai muje asibity.
Na tashi a hankali sannan nace " naji sauki yaya ba sai munje ba zan tafi school.
Ya zuba min ido hade da fadin " are you sure?
Na gyada masa kai .
Cikeda gamsuwa yace" to gashi oya sha mu tafi na kaiki school din.
Na karbi cup din na fara sha bread slize daya kawai naci da kyar sannan na shanye tea din.
Na shiga ciki na karasa shirina sadiya sai bina take da kallo ni dai ko oho ko ba komai nasa su jin haushi.
Ashe ni bansan cewa na jawo mana BABBAN MATSALA wacce ba zamu taba mantawa ba .
Bayan tfyr mu inna ta shigo ta sami sadiya a daki ta zauna jikinta a mace tace " sadiya maganar da kk gaya min tuntuni inaga shi yake shirin faruwa.....
Sadiya ta tabe baki tace" yake faruwa dai ba shirin faruwa ba inna.wlh wlh wlh ko kaffara bazanyi ba ya salman son rumaisa yake.
Inna ta dafe kirji da fulatanci tace" hande mi woni min shatu(yau na shiga uku ni shatu)!!!!!
Sadiya tace " inna zama bai samemu ba kwata kwata.
Inna ta gyada kai tace" gaskia ne don kuwa wlh bazan taba yarda hakan ta faru ba.
Ta kalli sadiya tace" me abinyi kaina ya daure gabadaya.
Sadiya tace "hmm kiran goggo Amina zakiyi ki gargadeta domin itace ta shirya komai dama na fada miki tuntuni sai wani Jan ya salman take a jiki.har girki take shiryamasa ta kirashi yaje yaci anan ta dinga Barbada mishi magani har suka shawo kanshi.ki lura da kyau yaya in yaga goggo Amina tazo har rawan jiki yake yana mata fara,a alhalin ke tsakaninki dashi kullum gaisuwa ya bi ya daure fuska.inna duk da nasan haka halinsa yake amma wlh da kuna zama kuyi shawara amma yanzu faa? Rabon da ki zauna da yaya kuyi tadin arziki tin yaushe?
Inna ta yi zumbur ta mike ta shiga sintiri a dakin sannan daga bisani tace" lallai na so nayi babban sake.amma Na gode da kk maidani kan hanya sadiya Allah ya miki albarka.
Ta dauki wayarta ta mikawa sadiya tace " yanzu lokaci yayi da zan nunawa amina karyarta tasha karya wlh.kira min ita da sauri.
Sadiya ta lalubo number din mama ta kira bugu biyu yayi ta daga hade da sallama
Da yake a handsfree suka sa Inna tace" amina
Mama tace" na,am lfy?
Inna tace" aike zan tambaya.shin ke kika haifa min salman ne?
Mama tayi dariya tace" aa bani na haifa miki shi ba amma dana ne nima kuma ina da iko akansa a matsayina na kanwar mahaifinsa wacce basu da tamkar ni duk dangi.wnn tunatarwa ce kawai nake miki don nasan kin Sani .
Inna tace" ooo wnn shine dalilinda yasa kk juya min.da kamar ke kk tsugunna kk haifeshi?
Mama tace " kinga shatu na lura na lura akwai maganar taki tana da yawa ni kuma dama yanzu ma nike shirin zuwa gidan naku don naji ya kasim na gari ki jira har nazo sai ki fadi abinda kk so iya San ranki kar ki bata katinki.
Kafin inna ta yi magana ta kashe sadiya tace kinji munafurci ko inna so take ta hadaki da su Abba ne.
Inna tace "ai kuwa koma meye ne yau za,ayita ta kare.
Ba tare da an dau tsawon lokaci mama ta iso kamar kullum kanta tsaye ta wuce palon Abba nan ta sameshi da daddy.
Cikin fara,a suka tarbeta ta zauna suka gaisa ta kalli daddy tace" ya kasim tunda kk zuwa garin nan baka taba zuwa ka gaisa da alhaji ba sai complain yakeyi.
Abba yace" a kasim baka kyauta ba gaskia.
Daddy yace" kiyi hakuri Amina zanje watarana.
Mama tace" ni dai naki.
Daddy ya kalli Abba yace" ka jita ko yaya ai inaga shi Alhajin ne ya kamata yaxo ya gaisheni tunda kanwata yake aure ko?
Gaba daya dariya sukayi yace" amma ba komai in ya miki gobe zanje.
Mama tace " yawwa yanzu naji magana.
Suka danyi shiru sannan Abba yace yanzu Amina abinda za,ayi kira min shatu kuxo tare.
Mama ta danyi dim sannan ta mike ta tafi dakin inna daga bakin kofar palon ta tsaya ta daga labule sadiya ta gani suna hada ido sadiya ta hade fuska kamar bata taba dariya ba.
Mama tace" sadiya ina innar taku?
Tace"tana daki.
Mama tace" kice mata Abbanku na kiranta.
Har ta juya zata fita ta dawo tace" au bamu ma gaisa ba ya jego ya dan naki?
Kunya ne ya dan kama sadiya ta amsa da lfy.
Mama tace" to haka akeso.
Ta juya ta tafi dakin mmn sakina suka gaisa a tsassaye sannan ta koma gun yayunta.
Tuni kuwa ta sami inna taje.
Ta sami wuri ta zauna gabadaya palon ya danyi tsit
Daddy ne ya fara magana" mun taraku anan ne saboda wata magana mai mahimmanci da ta taso.shi ya kawo ni takanas ta kano.
Ya fada yana murmushi. Sannan yaci gaba da fadin" a gaskia ni da yaya mun jima muna son hada auren zumunci tsakanin yaran mu don ganin yadda rayuwa ta koma an daina mutunta zumunci.gaba dayanmu ana mun Sani daga kano har Kaduna muna da yan uwa da dangi amma zumuncin yaki dorewa tsakaninmu munyi munyi har mun gaji mun bari yanzu ta kai ta kawo yaranmu basu san wasu daga cikin dangi ba.to ba yanda muka iya tunda sun ware mu basu son zumunci damu shine mu ke son mu mu hada 'ya'yanmu auren don dorewar zumunci.
Ya dan numfasa sannan yace" mun so mu hada salman aure da faiza amma Allah baiyi ba saboda yaron nan RABI'U ISA(Ra'is) ya dade da nuna yana son faiza kuma akwai kyakkyawan alaka tsakanimu da mahaifinsa.dole muka hakura .daga baya shi kuma salim munso mu hada shi da sakina amma baiyiwu ba kowanne daga cikinsu ya riga yayiwa kansa zabin abokin rayuwarsa ba yanda muka iya don bamu son takura masu.
Amma sai gashi kwatsam Allah ya dubi zuciyoyinmu da zumuncin da muke son karfafawa sai ya hada SALMAN da RUMAISA soyayya.
Wayyo inna ji ta yi kirjinta kamar zai fado ta sa hannu ta dafe gaba daya taji ta wata iri tsabar bakin ciki har bata gani mai kyau.
Mama kam bata yi mamaki ba don babu abinda salman ke boye mata duk da dai bata San yaushe maganar mu tayi karfi haka ba.
Abba da daddy kam fuskarsu dauke da fara'a.
Daddy yace,salman da kansa suka je Abuja jiya da danuwansa ya sanar dani da bakinsa cewa sun fahimci juna da rumaisa don haka na bar komai a jiyan na taho kano tare da su na kira rumaisa ni da ita na tambayeta tace hakane kuma ta amince.shine nace alhamdulillah mun gode Allah shine muka taraku mu gaya muku wnn abin farin ciki me kuka ce.
Mama ta saki murmushi tace " masha Allah yaya babu abinda zance ni dai sai Allah ya tabvatar da alhairi kuma na gode da kulawarda kuka bamu ni da 'yata.
Alhamdulillah sukace Abba ya kalli Uwar gidansa yace" shatu bakice komai ba.
Ai kaman jira take a mata magana kawai ba sai ta fashe da kuka ba lol!
Daddy ya kalli Abba yace " to me kuma na kuka.