Sashe 66
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba shiri nace masa yau fa yaya bakaje gun Inna ba .
Yace " eh wlh sai nayi la,asar zanje yau gabadaya ranarki ce babyna so nake yau dinnan in samomana baby insha Allah kinji?
Bata fuska nayi bance komai ba .
Bayan mun gama anan muka sake lalacewa a Palo don ba kowa tun safe da sa,a ta tafi hadda na rufe koina nasa key.
Har la,asar snn ya salman ya sake wanka ya fita masallaci bayan ya idar da sallah ma gida ya dawo ya sameni a Palo yace " kizo mu je mu gaida su innah
Nace" to
Hijabina na dauko na saka muka tafi.
A dakin inna muka sameta tana kwance ko sallamar mu bata amsa.
Ya salman ya zauna kusa da ita yayinda ni kam a kasa na zauna.
Yace " sannu inna ya jikin?
Harararsa tayi tace " sai yanzu taga daman barinka ka shigo ka dubani .....
Ya katseta da fadin " ba haka bane inna akwai wasu ayyukane da suka dan sha kaina .
Tabe baki tayi tace " hmm sau nawa ina tura sa,a taje ta dawo tace min kun kulle kofar ku snn na kiraka yafi sau goma baka amsa ba ka mannan hauka yau dan abincin da kuke sammani babu kun barni da yunwa ai sai ku fada min tunda yau rashin mutuncin matarka ta motsa ta hanaka zuwa inda nake kuma ta barni da yunwa don ba uwarta bace ba kaikuma ka biye mata.
Ya salman ya rasa mai zaice haka taci gaba da fadin duk abinda taga dama a karshe harda fashewa da kuka tana tamvayana me ta mini nake son rabata da danta
Cikin dauriya nace " inna don Allah kiyi hkr .
Harara ta tayi tace " dan Allah can munafukar banza ki tashi ki bamu waje.wato har binsa kikayi don kar ya dade koh? To ma wai shin ke kk haifamin shine?
Ya salman ne yace" don Allah inna kiyi hkr wlh ba laifin rumaisa bane ni bata hanani zuwa gunki ba inna na fada miki ayyukane.....
Hannu ta daga mishi nikam tuni na tashi na fita abuna.
Na tafi gun mama na samu tana waya da daddy bayan sunyi sallama ta kalleni tace" kin shigo?
Nace" A mama ina wuni?
Tace " lfy lau yanzu kuwa daddynku ke tambayarki wai gobe zaizo.
Murmushi nayi nace " to Allah ya kawo shi lfy .yanzu kam mama kin yarda zaki koma koh?
Tace" idan na yarda na koma gidan naku wa zai kula dake ? Tunda ke har yanzu baki iya kula da kanki ba dan tsabar sakacinki .
Nace " mama in dai dan nine wlh ki koma zan kula da kaina sosai .
Tace " hmm ba inda zanje ina nan ma ya kk kare da su shatu bare idan na biye ta mahaifinki na koma yola ai wlh ba zasu taba raga miki ba.
Nace " Allah mama karki damu zan kula da kaina.
Tace " nifa banson komawa gidan nan naku uwardakinki kishina take sosai bata so na koma
Dariya nayi nace " Allah sarki aunty samira gani take kamar zaki kwace mata daddynne.
Tabe baki mama tayi tace " taje da abinta ni bance zan koma bama.
Nace " ni dai mama don Allah ki yarda a maida auranku ko anan sai kiyi zamanki.
Tace" aa ni bana son takura kowa nima banson a takurani.
Duk yadda naso mama ta amince amma sam hankalinta bai kama ba.
A haka na barta gida na koma side din ya salim na sami ruma ta gama girki taci kwalliya tana zaune a Palo tana kallo .
Murmushi nayi nace " mai ciki kina hutawa.
Tace " ai yanzu nake tunanin sake shiga gunki kafana biyu kofar ku a rufe bayan kuma motar darling na nan.
Nayi murmushi nace " hmm ke dai bari .
Dariya tayi tace " har yanzu kuna shan amarci da Darling koh?
Na zauna hade da fadin yau ko girki ba wlh .
Tace " ai ya tura min text yace inyi girki daku kin gaji ina yake ?
Nace " yana can inna ta hanashi ko motsi kwakkwara .
Tsaki tayi hade da fadin " kai 'yar uwa kina kokari da wnn matar mai abin haushi .
Nace " ya zanyi ruma.
Anan na bata labarin yadda mukayi yau.
Dariya tayi tace " hmm yau dai ku kuka tsokanota gaskia ace tun safe danta baije ya duba ta ba snn baku kai mata abinci ba.
Nace " kinsan Allah bamusan time ya gudu ba wlh har na gwammace me yasa na hanashi fita.
Dariya ta kuma yi tace " ke ma kinsan halin kayanki dama can to na meye zakisha wadan nan abubuwan ? Nima fa ranar da kk bani nasha da kyar na tsira.
Nace " ai koda baiwa faiza labarin sa cewa tayi in ajiye mata sun kusa zuwa kinsanta muguwar jarababbiyace .
Ruma tace " hmm har Na tausaya mata don duk jarabarta sai ta yabawa aya zakinta nima kiris ya rage na ja miki Allah ya isa.
Dariya muka sa lokaci daya .
Shigowarsu ya salman ya katse mana hira ya salim yace " to gulmar mi akeyi?
Ruma tace " gulmarku mukeyi honey.
Yace " ai dama tatsuniyar baya wuce na gizo da koki.
Nace " yaya hira muke akan sevice dinmu.
Ya salim yace " tab ni har na manta da maganar service din naku ma.
Ruma tace " a lallai kuwa ka fara tsufa.
Yace " ba dole ba! Don Allah kizo ki mana serving yunwa mukeji kinga salman ko magana baiyi ba.
Na kalli yaya duk yabi yayi kicin kicin da fuska nace " yaya lfy?
Kai tsaye yace " lfy baby.
Anan muka tafi dining don cin abinci.
Bayan sun dawo daga sallar isha ne muka dan taba hira ya salman kam har lokacin bai sake ba.
Saida muka koma part dinmu mukayi wanka muna shirin kwanciya na fara lallabashi ina tamvayarsa me yasameshi.
Yace " baby so nake na koma Lagos da zama.
Da sauri nace " saboda me to?
Yace " baby bana son yanda inna take mana gaskia.
Jikina a mace nace" to ya zamuyi sai mu dinga hkr hakan nan komawar mu Lagos ba shine solution ba.
Shiru yayi bai kuma ce mun komai ba duk maganar da nake ta mashi.
Hmm ai dole ma ransa ya baci tunda duk abinda muka ma inna ba gani take ba !
Ga zagi da rashin mutunci da take mana sai dai muce Allah ya kyauta!!
Hauly ce👍🏻🥰
[9/25, 6:22 PM] Mum Sadiq: 🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
*DEDICATED* *TO* *UMMI* *ABDALLAH* 🥰
*BESTOWED* *TO* *ZUWAIRIYYA* *ABDULWAHAB* ( *real* *mum* *afrah* )🥰
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~``
*PAGE* ➡60
*************Kamar yadda ya fada kuwa bayan kwana biyu da faruwar hakan ya tafi Lagos saida yayi sati daya kamin ya dawo duk naji ba dadi wlh saboda sabonda yayi min kullum muna manne da juna.
Da yake tuni ya fada min zai dawo don haka na shirya tsaf nayi lalle sa,a ta watsa min kitso kanana irin nasu na 'yan kamru 3 step ne mai seven seven.
Randa zai dawo na shirya mishi girki na musamman da kaina naje airport na dauko shi don ya salim baya nan.
Tun a airport dana ganshi na tafi da sauri na fada jikinsa shima cike da fara,a ya rumgumeni.
Nace " you are welcome yayana.
Yadago fuskata yayinda yake murmushi ya kissing bakina yace " thank you baby.ya kk ?
Na ce" hmm yaya inata missing dinka wlh da kyar nake bacci.
A hankali yace " really ! Aiko nima wlh baby da kyar nayi satin nan duk na kosa in dawo gareki babyna.
Ya fada ysyinda ya kai hannu ya Shafa cikina ya yi kasa da murya yace " ya babyna?
Rufe fuskata nayi da tafin hannuna nace " yaya ba komai fa period ma nake yi....
Da sauri yace "what !!
Juyawa nayi ina dariya.
Bayan mun dawo gida na gyara parking ina shirin sauka hannuna ya rike jikinsa a mace yace" baby har yaushe zaki gama period dinne?
Murmushi nayi nace " I'm joking fa yaya jiya na gama
Sauke ajiyar zuciya yayi yace " har naji sauki insha Allah next month bazakiyi ba.
Ya fada yana murmushi zare hannuna nayi cikin nashi nace " kai yaya to muje ciki ka fara wanka na shirya maka delicious
Yace " yawwa baby dama nayi missing girkinki mai shegen dadin nan.
Dariya nayi daga nan muka fita na kulle motar muka tafi cikin gida.
Zuwa part dinsa muna shiga yace " wow kamshi baby haka dakin nawa yasha gyara? Thank you Allah yamiki albarka.
Amin yaya
Na fada ina murmushi na wuce toilet na hada masa ruwan wanka na fito
na taimaka mishi ya cire kayansa ya wuce toilet daure da towel ni kuma na bude wardrobe ina kokarin Ciro masa kayansa knn wayata tayi ringing akan madubi naje na dauka ina dubawa naga *INNAH* saida gabana ya fadi don nasan ba kiran lfy bane.
Haka na daure na daga hadi da yi mata sallama .
Ba tare da ta amsa sallamar tawa ba tace " ina salman yake?
Nace " yana wanka innah
Tace " oo wato hanashi zuwa wajena kikayi koh?
Nace " aa innah da......
"Rufe min baki makira kawai .tunda nake da salman duk inda yaje in ya tashi dawowa sai ya fara shiga nan ya gaishemu ni da mahaifinsa amma gashi yanzu daga auroki kinzo kin rabani da dana......
Ta karasa hade da fashewa da kuka tana cewa " wlh ba abinda zance miki sai dai Allah ya isa kin mallake min da sai yadda kkyi da shi keda uwarki to wlh ki sani Allah sai ya saka min azzalumai kawai!!!
Tana gama fadin haka ta katse .
Sauke wayar nayi a hankali na sami gefen gado na zauna hawayene ya shiga zubowa daga idanuna ni bansan me nayiwa inna ba a rayuwa.
Har ya fito daga wanka bansani ba sai da ya karaso gabana ya zuban ido jikinsa a mace yace " baby lfy?