Sashe 50
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mama ta mike da sauri tana cewa" kar ka damu salman in kaga baka auri rumaisa ba to sai dai wani ikon Allah. Zanje na yi magana dasu yaya a tada zancan auranku kwanan nan inga ubanda ya isa ya hana.
Ta kalleni tace " ke kuma daga yau bazaki kuma zuwa yola ba har sai kunyi aure da salman in yaso in yaga dama kije kuma wlh Ibrahim ya kuskura ya min wata magana akan ki sai na fada masa abinda har ya mutu bazai manta dani ba. Sai yanzu yasan dake har zai fara nuna ikonsa a kanki to wlh bai isa ba dagashi har mai Martaban.
Na dago cike da mama ki ina kallon mama gaskia ranta ya mugun baci idonta har yayi jazir.
Ya salman kam ya ma rasa me yake masa dadi a rayuwa .
Mama har ta juya zata fita ta kuma dawowa tace"to ke me kk ce masa da ya kawo miki zancan?
Na dan saci kallon ya salman kirjina sai bugawa yakeyi nace " mama naga daddy ya shiga cikin damuwa sosai shiyasa kawai na...na..na aminc.......
Maganata ba karamin girgiza ta salmanyayi ba .a zuciye ya fice ya bar dakiin.
Mama ma takaici na kamar ta rufeni da duka tace"Ashe vakida hankali rumaisa ? To wlh ko kin amince ni ba ruwana.
Tana fadin haka ta fita nikam kifa kaina na yi akan gado naci gaba da kukana hankalina tashe!!!!!!!
*Fans* *bar* *ka* *da* *sallah* *fatan* *munyi* *sallah* *lfy* ? *Ubangijin* *Allah* *ya* *maimaita* *mana* 👏🏻🙏🏻
_Haulyce_ 🥰👍🏻
[9/25, 6:21 PM] Mum Sadiq: 🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
*Dedicated* *_to_* *Ummi* *Abdallah* 🥰
*Bestowed* *to* *Zuwairiyya* *Abdulwahab* ( *real* *mum* *afrah* ) *❤*
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~```
Page➡46
********* Mama bata bar maganar ta kwana ba ta kira goggo Ummi tukun .
Anan goggo Ummi ta nuna itama bata goyi bayan aurena da yarima .
Bayan sun gama waya da goggo Ummi ta kira daddy da kanta.
Mamaki ya rika yi sosai ya duba agogo karfe sha dayan dare ya wuce da mintuna ya juya ya kalli aunty Sameera dake ta sharar baccinta hankali kwance.
Daukar wayar yayi hade da SLM
Da kyar ta amsa yace" Ameena lfy kk kirani yanzu?
Tace" ba lfy lamido.rumaisa tazo ta gaya min auren dole da kk shirin yi mata bayan tana da Wanda takeso.kuma kasani....
Ya katseta da fadin " haba Amina yanzu dama akan 'yar maganar nan shine zaki kirani cikin dare ? Ai mun rigada mun gama magana da Ihsan kuma ta amince to menene.......
Cikin tsananin bacin rai ta tari numfashinsa da fadin " wlh bazaiyiwu ba babu Wanda ya isa yasa ayi auren nan muddin ina raye !!! Rumaisa Salman ne mijinta kuma kwanan nan za,ayi auransu dan ma kaji da kyau lamido.
Kwantar da murya yayi yace " meena kiyi hkr mana kinfa San komai kinsan matsayin maimartaba a wurina domin shine ya bada goyon baya akayi aurenmu ni da ke har muka haifi Ihsan yanzu kina ganin ya kyautu in bijire ma umarninsa?
Yatsuna fuska ta yi tace " wnn ya rage naku ni abunda na Sani shine farin cikin 'yata! Don haka ba ruwana da matsalarku.
Ta na gama fadin haka ta katse kiran.
Shafa kansa yayi hankali tashe yace"ya salam.
Aunty samira da ta tashi tun dazu tana sauraron maganganunsa ta tashi ta zauna wutan dakin ta kunna ta kalleshi tace" yaya wai meyasa kake bin matar nan a hankali ne? Ihsan fa 'yarkace kana da ikon aura mata duk Wanda dama dama.don haka ka daina wani sauraranta tana bata ma lokaci.
Ta karasa fada cikin jin haushin mama domin tana matukar kishinta.
Ya dan numfasa yace" hmm ba zaki gane bane Sameera yanzu dai mu kwanta koma meye sai da safe.
Yana shirin kamota ta juya masa baya cikin fushi tana " ai shikenan Allah ya kai mu.
Baice komai ba ya kwanta.
Ni dai banyi bacci ba don bacci ya ki zuwa idona bacin ran da na gani a idon ya salman ya tayar min da hankali sosai.
Tashi nayi na shiga toilet na dauro alwala na fito na saka doguwar rigata da hijabi na shimfida pray mat dina na shiga jero nafila ina kaiwa Allah Ku kana.
Bayan na idar da sallar asuba da carbi a hannuna bacci ya saceni daga zaune.
Kawai nayi mafarkin wai naje gun ya salman da nufin na bashi hkr .
Ransa a bace kawai ya dauko bindigarsa ya saitata a goshina yana cewa koda sunan wasa in na kuma zuwa inda yake sai ya harbeni don baya sona kuma ya TSANENI!
A firgice na tashi ina fadin " subhanallah me ya kawo wnn mummunar mafarkin kuma.....
Da sauri na tashi ina karanta addua a cikin zuciyata na wuce toilet a raina ina fadin dama ance baccin safe bayi da kyau ai.
Brush nayi na fita na dan kintsa jikina snn na fito Palo bansami mama ba amma naji motsinta a kitchen.
Na shiga na gaisheta fuskarta a daure ta amsa.
Nace " mama zanje in gaisheda ya salman ne dama . .....
Ba tare da nuna damuwa ba tace " don me zaki je gunsa tunda ba sonshi kk ba.
Shiru nayi kaina a sunkuye tace " ki dauki flaks blue dinnan ki kai masa kununsa ne a ciki.
Da sauri na dauka na fita .koda na isa gidan nasu nan zuciyata ya shiga bugawa tunowa da nayi da mafarkina na dazu.
Kamar na juya sai kuma na daure na shiga Palo da sallama .
Ina sa kai rass naji zuciyata ta tsinke sakamakon ganinsa da nayi rikeda bindiga kuma ya yi saitin inda nake.
Ido na zaro na saki flaks din ya fadi anan ya tarwatse tsabar tsoro na kasa gudu jikina sai rawa yake.
Shi Sam bai lura da shigo wata ba faduwar flaks ne ya fahimtar dashi komai da sauri ya maida bindigarsa aljihu ya karaso inda nake .
Yana shirin riko hannuna bansan me ya tuno ba sai naga ya fasa kuma fuskarsa ta sauya yace" ya ya?
Kaina na sunkuyar nace" ina kwana.
Ya juya ya koma ya zauna kan kujera ba tare da yace min komai ba.
Nima na karasa cikin dauriya na zauna nace " yaya me yasa kk wasa da bindiga a cikin gida?ka tsoratani sosai shigowata.
Kai tsaye yace " wayace miki wasa nakeyi da bindiga ?
Ina shirin yin magana yace " kinga ki fada min abunda ya kawo ki kawai ina da abun yi a gabana.
Jikina a sanyaye na ce " yaya na fuskanci ranka ya baci sosai da maganata .hankalina ya kasa kwanciya ban iya nayi bacci ba yaya wlh na shiga damuwa sosai ban San me ye mafita ba.
Tunda na fara magana ya zuba min ido har na karasa hawayene ya biyo bayan maganata.
Kauda idonsa yayi ya tashi hade da fadin " don me zaki sa zuciyarki cikin damuwa har ki kasa bacci ? Bayan kin rigada kin gama amuncewa wani zaki aureshi?
Nace " yaya ba amince masa nayi ba.....
Ya katse ni da fadin kinga rumaisa ni banda lokacin jin maganganunki na yaudara na dade da fahimtar dama ba sona kk ba zuciyata ce kawai take karyatani don haka yanzu da zuciyata da gangar jikina duk sun gama amuncewa ba kya sona ya zama wajibi a gareni in cire ki a zuciyata nima don haka daga yau babu ni babu ke ki tashi ki fita!
Kuka na shiga yi sosai nace " don Allah yaya kayi hkr ka fahimceni inka juyan baya zan shiga damuwa wlh yaya ina sonka .
Tsaki yayi ya shige ciki ya barni ina mai ci gaba da kuka na rasa me yake min dadi a duniya ni rumaisa.
Kamshin turarenda naji yasa na dago da sauri sukhaina ce ta shigo ta kawo mishi break fast kamar kullum taci kwalliya har ta gaji.
Muna hada ido ta watsa min harara ta wuce ta ajiye masa breakfast din snn ta fita ba jimawa ta dawo da tsintsinya ta tsaftace inda flks ya fashe ta goge koina tsaf ta fitar da dattin tana shigowq ya fito daga daki yana ganinta ya saki murmushi yace " wldn kanwata.
Murmushi ta mayar masa cike yanga ta fara gaisheshi da fulatanci .
Don tsabar wulakanci gabadaya suka mance dani sai hira take mashi da yaransu yayinda yake amsa mata jefi jefi.
Anan suka zauna ta mashi serving.
Tashi nayi na fice zuciyata ta yi baki kirin don tsabar bacin rai har bana kallon gabana.
Na koma gida ranar ko makaranta banje ba ina kwance ji nake kamar zazzabi ma na son rufeni.
Karfe sha daya sai ga daddy a kano dama tuni mama ta fadawa Abba har ya kira daddyn ya salim don su tattauna yanda zasu bullowa maganar kawai sai ga daddy .
Anan daddy yayiwa su Abba bayani dalla dalla snn ya kara da rokonsu akan su yu hkr shima ba,ason ransa ba.
To fa ! Anan mama tace wlh bazaiyiwu ba sai yanzu suka San dani ?bayan ba irin rashin mutunci da bai shuka mata ba kafin su rabu.......
Nan fa mama ta dage tayita zuba ma daddy rashin mutunci da gori sai da Abba ya dakatar da ita.
Ran daddyna ya matukar baci har fuskarsa ta nuna yace " koma meye ne nine na haifeta koh? Kuma inada cikakken iko akanta da kk lissafin kin dauki dawainyarta waye waye ki mun lissafi in biyaki !
Mama tace " au hakama zakace wlh lamido baka isa ka biyani ba kuma maganar aure Na fada ni AMINA bazaiyiwu ba kuma a shirye nake da nayi komai domin har kotu zamuje Indai baka janye ba.
Daddy zaiyi magana Abba yace " yanzu meye amfanin wnn maganar da kk yi ne? Don Allah Ku bari.
Ya kalli mama yace "Amina duk kin tada hankalinki akan maganar da bai taka kara ya karya ba rumaisa ta amince hundred % zatayiwa mahaifinta biyayya don haka bana son jin wata magana kawai ki musu fatan alkhairi kuma indai akan salman ne ki kwantar da hankalinki zan shawo kansa shikenan?