Sashe 60
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin tsigar rarrashi yace,baby kiyi hkr kinji in. Allah ya yarda daga wnn bazaki kuma jin zafi ba bari inje masallaci inyi azahar inzo in miki wanka kinji ?
Kai kawai na daga masa ya fita da sauri don kar ya rasa jam'i
Amma yana isa bakin get ya ci karo da salim na shigowa yace " Salim wai har an idar ?
Salim ya kalleshi yayi dariya yace " jiranka zasuyi knn sai ka gama.......
Ya katse shi da fadin " kaga Malam banson dogon surutu.
Salim yace " dole ne in maka dogon surutu mana asuba ma ai baka sami jam'i ba kawai ka gane yar mutane kana ta wahalar da ita wlh ka rage kar kasa taji tsoronka ta gudu.
Ya salman yayi dan murmushi yace " hmm ai zata dawo ko ta gudu bari na je nayi sallah anjima ina da magana da kai.
Ya salim yace" to naji Oga sir!
Ni dai koda naga fitarsa lallabawa nayi da kaina na shiga ban daki na yi wanka da ruwa mai dumi snn naji Dan dama dama na fito Na gabatar da sallar azahar.
Akan sallayar na kishingida .
Har ruma ta shigo ta sameni tace " yaruwa sannu ya jikin dai ?
Nace " hmm ruma ke dai bari da sauki dai.
Tace " to muje Palo kici abinci tunda safe ma bakici abinci ba Darling yace .
Nace" ai nasha tea kan nayi bacci.
Na lallaba na tashi muka tafi Palo da kyar nake iya tfy haka nan zama ma saida da dabara don ban isa in zauna da bom bom dina mai kyau ba sai dai in dan jingina kadan .
Tare muka ci abinci anan Ruma ta kalleni tace " yar uwa gara da first night dinki ya kasance haka kinga kin huta zargin kowa yanzu kam uwa uba su inna dole ne kawai yanzu kam su sarara maki.
Nace " Hmm ruma amma nasha wahala wlh yaya bai sassauta min ba ko kadan dazu ma fa saida ya kuma gaskia 'yar uwa ina jin biki .
Dariya ta yi tace " hmmm shiyasa nace maki a baya ki rage shan abubuwan nan ai don ina guje miki faruwar hakan ne ni nasan mai naji tunda har yanzu salim bai daina like min ba har barin aiki yake ya dawo gida.
Nace " gaskia yaruwa naki da sauki tunda banga alamun kin wahala irin nawa ba.
Dariya tace " ke kuwa ba dole ba Soja ne fa aiki ki zage kawai zaifi don bazai taba barinki ki huta ba amma kar ki damu zaki saba a hankali ba gashi na sababa?
Nace " hmm aini ba aninda zan kuma sha ya isheni gaskia kawai aunty samira tasa nayita durawa gashi ina shan wahala bata ma Sani ba.
Ruma ta yi dariya tace " nan gaba da kanki zaki nemi aunty samira ta baki daga zaran kin fara enjoying kema .
Bayan mun gama cin abinci tatattara wurin ta yi snn muka ci gaba da hiransu inna anan na samu na kira aunty samira ma.
Muna zaune su ya salman suka shigo tunda suka shigo idonsa a kaina.
Nikam ya salim na gaida yace" ya jikin ?
Kaina a sunkuye nace " da sauki .
Yace " to masha Allah .
Ya kalli matarsa yace " my dear mu tafi mu basu guri kinsan gidan amare ne ba,ason ana takurasu da zuwa.
Ruma ta yi dariya tace " gaskia ne muje honey.
Aikuwa ruma na tashi bansan sanda nima na tashi ba nabi bayansu.
Ya salman yace " ina zakije?
Tsayawa nayi snn nace " dama zan raka ruma ne.
Murmushi yayi yace " kinyi sallar la,asar ne?
Nace "aa.
Yace " to mu tafi ciki kiyi sallah.
Nan da nan naji zuciyqta ta tsinke kamar ince masa ni bazanje dakin ba.
Haka na daure na wuce shi na shiga dakina biyoni yayi da sauri na shige toilet alwala na dauro na fito na sameshi yana zaune kan gado yana jirana.
Bayan na idar da sallah na shafa addua na tashi da nufin fita duk da ma kwanciya naso amma tsoro nikeji kar a kuma irin na dazun.
Har na kai bakin kofa yace " ina zaki je.
Nace " zanje kitchen ne.
Tashi yayi ya karaso kusa dani ya zuban idanunsa snn yace " dama Amarya tana zuwa kitchen ne?
Shiru na masa ya riko hannuna yace " kinga zo muje ki kwanta ki huta sweet heart zata miki komai kinji.
Muka isa gado kwantar dani yayi a jikinsa ya ture Dan kwalin kaina ya shiga shafan kaina yace " baby wlh I can't explain my happiness to you kin sanyani cikin farin ciki da nisgadi da ban taba shiga a rayuwata ba.babyna ke alkhairice a rayuwata Allah ya miki albarka Ni kuma Allah ya bani ikon rike ki da gaskia da amana Allah ya bamu zuria ta gari.
Idona lumshe bance komai ba ya dago fuskata yana murmushi yace " bakice amin ba ?
Rufe fuskata nayi da tafin hannuna don kunya Dan dariya yayi yace " kunya tsakanina dake ya kare tun jiya yanzu lokaci ne da zamu nunawq juna irin soyayya ko ba haka ba?
Shiru na masa yace " shikenan na fahimceki so kk na kuma yi ko?
Ya fara kokarin kwantar dani da sauri nace" yaya don Allah kayi hkr wlh yaya jikina duk ciwo yake.
Baiyi magana ba saida ya gama cire min rigar jikina kuka na fara yi ina rokonsa ina hadashi da Allah.
Shafa cikina yayi yace " kinga kiyi shiru ba da karfi zan miki ba a hankaline .so nike in samo mana baby nan da wata tara insha Allah.
Ni dai na shiga uku da ya salman yau ko tausayina bayaji.
In takaice muku labari ya salman kwata kwata ya kasa hkr in dai ya barni to lokacin sallah ne haka ya dinga asaran jam'i kuwa.
A cikin kwana biyun na gurzu sosai tun ina jin azaba har nazo na fara sabawa don baya fita koina daga masallaci sai kuma gidansu in yaje gaisheda su Inna.
Inna duk ta lura da yanayin Dan nata sai yawan nishadi yake gashi in ya shigo baya jimawa kamar da. Don haka gabadaya abun duniya ya dami inna gani take shikenan na gama mallake mata danta kwalli daya.
Haka ta dinga tura min sa,a wai da sunan ta tayani aikace aikace ya salman na shiga yake korarta.
Adda A'i kam munci sa,a tunda ta kwashi kunyanta ta koma muka sami salama.
Kusan kullum sai nayi waya da mutanen yola.
Sai da nayi sati daya mai kyau snn na warware tass sai lokacin na samu naje gida don gaida su Abba .
Abba ajiyemu yayi ya dinga mana nasiha sosai daganan ya mana fatan alkhairi tare da shi muka je dakin mmn sakina muka gaisheta snn dakin inna.
Da kyar na samu ta amsa gaisuwata snn tace " me yasa rumaisa idan na tura sa,a taje ta tayaki aikin gida kk korarta?
Sunkuyar da kai nayi na rasa mai zance ya salman yace " inna nine fa nake kora.....
Fuska daure tace " kaga banyi magana da kai ba don ka rigada ka zama shanyayye mijin tace.
Snn ta kalleni tace " to bari kiji wlh kar ki kuma korar yarinyan in taje domin mahaifinta ya baiwa salman ita don haka ko kina so ko baki so a gidan naku zata zauna kuma yau zata tattara kayanta ta koma se ki shirya .kuma wlh kk kuskura ko kallon banza kk mata wlh ranki in yayi dubu sai na batashi .
Ta juya gun salman tace " kai kuma sai ka shirya ka samawa sa,a makaranta na kudi mai kyau da islamiyya yanzu kulawarta ya dawo hannunka tunda mahaifinta ne yace don haka koda wasa ka bari ran ta ya baci zaka gamu da fishina.Ku tashi Ku bani waje.
Na tashi da sauri na fita anan na bar ya salman yana mata magana.
Nidai gurin mama naje a daki na sameta anan nima na zube kan gadonta muna hira jefi jefi nan na fada mata yanda mukayi da inna.
Dariya tayi tace " ni wlh matar nan ina guje mata kar ta sami tabin hankali domin tana sanyawa kanta damuwa yana yawa sosai Allah ya kyauta ke kuma abinda zance miki kar ki sa damuwansu a ranki kuma duk abinda sukeyi kar ki tanka musu.yarinyar nan kuma tunda sun ce sai gurinku zata zauna ba damuwa ki riketa da zuciya daya duk abinda zakiyi kiyi tsakaninki da Allah karki muxguna mata inshaa Allah ba wani abu da ze sameki duk muguntarsu zai koma musu.
Jikina a mace nace " to mama
Amma banji dadi ba wlh ko wata daya banyi za,a dayki 'ya budurwa a bani dan tsabar mugunta.
Muna cikin hira ya salman ya shigo suka gaisa da mama sun Dan taba hira ni dai ban sa musu baki ba har ya tashi ya sallametq ganin har zai fita ban tashi ba yasa shi fadin "mu tafi ko?
Bata rai nayi nace " ina zuwa daga ba.....
Mama tace " aa tashi kuje umma ta gaida assha .
Ta fada tana mana dariya shikam tuni ya fita na bishi a baya juyowa yayi ya kalleni snn yace " ai da baki fito dagaki zan yi hmm kar ki kuma wlh don zan saki jin kunya .
Yana gaba ina biye dashi a baya har muka isa gida.
A Palo muka tarar da sa,adatiu da bakkon kayantq tana jiran mu dawo a bata daki.
Nan naji wani irin bacin rai sosai har na kasa boyewa da sauri na shige ciki.bance mata ko kala ba!!!!!..
Ayi hkr da rashin post kwana biyu bani da isashen lokacin typing ne ga kuma matsalar NEPA. Ina fatan fans zaku min uzuri🤗🤗🤗🤗🤗🤗🥰🥰🥰🥰🥰🥰
Hauly ce👍🏻🥰
[9/25, 6:22 PM] Mum Sadiq: 🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~```
*PAGE* ➡55
*******Dakin ya biyoni da sauri ya sameni ina kokarin cire hijabina in ninke.
Ya karaso gabana murya a sanyaye yace " baby kiyi hkr don Allah da maganganun inna snn don Allah ki dauki sa,a kamar kanwarki komai ze wuce insha Allah.