Sashe 72
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yamutsa fuska tayi tace " ni gaskia indai sai na jira wnn ne gwara kawai na tafi.
Matan tace " to kira blessing ta miki naga kamar ba kya son yaran su wanke miki Kaine.
Dan tsaki tayi tace " to bari kawai na fada mishi yazo nan ya biyani mu tafi.
Ta kama latsa wayarta tasa a kunne ba jimawa naji ta kwantar da murya hade da fadin" hello my love don Allah kazo ka biyani a saloon sai mu wuce.
Ta danyi shiru snn tace " OK bari na shirya to.
Ta kalli matar tace" hmm bari kawai sai na dawo .
Ta dauki jakarta ta shiga wani dan daki.
Anan mansura ta kalleni tace " madame ya kk yi sake haka kk bar khabirat da mijinki?wlh batada mutunci ko kadan .
Murmushi nayi Wanda yafi kuka ciwo nace" to ya zan yi fadan da yafi karfinta ai sai ka maida shi wasa.
Tsaki tayi tace " hmm khabirat dince tafi karfinki to wlh tun wuri ki tashi tsaye a kan wnn lamarin.
Dan dariya nayi nace " ai kawai ki bar wnn maganar ni bazan iya rigima da karuwa b........
Ban rufe bakina ba kawai naji ta amsa daga bayanmu
" to muna fukai duk abinda kk fada naji sarai a kunnena.
Tayi min wani irin kallo tace " ke kuma wlh sai na fadawa suleyman ce min da kkyi karuwa.....
Tashi nayi na juyo muna fuskantar juna nace " kina da sunan da yafi wnn ne? Ai duk matar da take bin maza karuwace ko kuma karya......
Ta zaro ido tace " what nice karyq?
Nace" kece karya domin halin karnuka kk yi.
Murmushi tayi tace " da kyau kuma abinda kk fada a kunnen suleyman.
Nace" ki fada masa mana sai me?
Tace " wlh kinci sa,a ni na rokeshi ya barki da tuni ya koraki amma tunda kk fara hada kai da matan barrack kina zagina dole ne in fada masa domin ya gaggauta daukar mataki akan ki.
Kallonta nayi sama da kasa snn naja tsaki na kalli matar can nace " nawa ne kudinki?
Tace" 3k
Na bude jakata na cire na bata snn na fita na barsu a wurin tanata zage zagenta matar na bata hkr.
Ina fita sai ga ya salman ya karaso bakin saloon din yana parking mun hada ido bance masa komai ba na wuce gida.
Koda na koma sai naji na kasa kuka izuwa yanzu na fara sabawa knn.
Shine bai dawo ba har shadaya da rabi ina tsaye a window na hangosu ta sauka sukayi sallama ta wuce gidansu shi kuma ya nufo kofar Palo.
Da sauri na sauke labule na koma daki yana shigowa tun kan nayi magana yace min " ke kuma dazu me ya hadaki da khabirat kk zageta kk ce mata karya?
Shiru nayi na rasa me zance masa .
Karasowa yayi gabana nikam tsoro yasa naja baya da sauri na fara " don Allah yaya kayi hkr......
Fizgoni yayi ya murde min hannu na saki ihu cike da azaba don har ji nayi kamar ya karyani .
Snn ya saki hannun ya kalleni yace " saboda na baki freedom shine duk inda kkikaje sai ki zauna da matan barrack kina zagin khabirat koh ? To daga yau bazaki sake zuwa koina ba tunda munafurci kk koya .
Yana fadin haka ya wuce toilet nikam ina rike da hannun ina kuka gabadaya na rasa me yake min dadi a duniya ji nayi bazan iya ci gaba da zama a gidan nan ba.
Tashi nayi a zuciye na dauki jakata da wayoyina da ATM card dina na jefa jaka.
Ina sa takalmi ya fito kallona yayi cike da mamaki yace " ina kuma zakije ?
Ko kallonsa banyi ba na gyara hijabina na fita da sauri ya bini har kofan palon yasha gabana cikin daga muryq yace " nace gidan ubanwa zakije cikin Daren nan.
Dakewa nayi nace " Agege zanje!
What !!
Ya fada da sauri snn yace " kinsan inane agege kuwa?
Nace " na Sani gidan karuwai zanje........
Ban gama rufe baki ya dauke fuskata da mari yace " ki koma daki maza !
Busar da idona nayi nace " wlh bazan koma ba koda zaka kasheni ne .yau banga Wanda ya isa ya hanani fita ba .
Sassauta murya yayi yace " to me zakije kiyi a agegen?
Harararsa nayi nace " zanje nayi karuwancine .
Subhanallah! Ya fada da sauri snn yace " don me......
Katseshi nayi da fadin" naga karuwancin yafi komai riba kuma karuwai sunfi matan aure daraja don haka nima zan tafi naje nayi karuwan......
Da sauri ya fizgoni na fada kirjinsa yace " ki bar wnn maganar don Allah na rokeki agege fa ba anan yake ba.
A yayinda nake kokarin kwatan kaina a jikinsa nace " kar ka damu ko ban samu isa can ba in na fita hanya na sami 'yan good evening zan yi joining dinsu ....
Sa hannunsa yayi a bakina yace " Rumaisa ki daina wnn maganar nace ko?.
Ture shi nayi na fizge hannuna cikin nashi hawaye tuni ya fara zuba a idona na kalleshi nace" yaya don Allah ka barni in fita ina yanzu a dalilin karuwa ka murde min hannu zaka karyani ka sake marina idan naci gaba da zama da kai bansan me zaka min nan gababa.
Yace " kuma shine zaki yankewa kanki mummunan hukunci ?
Nace " hukuncin da na yanke shine dai dai anan kake bari na ka fita da karuwa kuje kuyitq holewarku tunda na dawo daga yola babu wani abu daya shiga tsakaninmu jiya har kin kwana kayi a gidan nan......
Da sauri ya sake fizgoni jikinsa yace " ya isa haka zo muje ciki indai wnn ne dalilinda zai sa ki fita zan miki solving problem dinki yanzu okey?
Tirjewa nayi nace " bana so ......
Cak! Yayi dani ya wuce daki saukeni yayi kan gado yana kokarin cire min hihabina yayinda nake ta faman tureshi nace " bana so ba ce mun kayi ina warin magani ba?
Yace " ba kyayi yau baki Shafa ba.....
Ya fada yayinda ya karasa cire min siket din jikina.
Kuka na shiga yi ina tureshi hade da ce mishi bana so.
Ko kulani baiyi ba har ya gama cire mun kayana dama shikam towel ne kawai ya daura tuni yayi jifa da towel din ya jawo bargo ya kashe wutan dakin .
Aikuwa naji jiki ba kadan ba don nasha gyara na musamman a yola gashi an kwana biyu ba,aiba don haka naji zafi sosai.
Yaya kam rikicewa yayi ya dinga min sambatu .da kyar na samu na kwace kaina .
Ina shirin tashi ya jawoni jikinsa ya rumgumeni nace " ni ka sakeni kar na makara .
Yace " a mene yanzu Karfe hudune fa.
Nace " sahur zanyi so nike in tashi da azumi.
Dada rumgumeni ni yayi yace " No ban yarda ba ki bari sai monday sai muyi tare.
Nace " to ka sakeni inje inyi sallah.
Nan ma yace " nima ai zan yi.ki dai bari mu kara daya........
Kuka na fara yi mishi don haka ya rabu dani da sauri na wuce toilet nayi wanka na gasa jikina sosai nayi wankan tsarki na fito da sauri ko goge jikina ban tsaya yiba na zira doguwar tigata da hijabi na dauki Qur'an dina na fita Palo na hau sallayata na shiga kaiwa Allah kukana don gashi nan ga dukkan alamu na fara ganin haske tunda gashi har ya kulani.........
_Fans_ _ayi_ _hkr_ _banda_ _chagy_ _ne_ 🙏🏻
Hauly ce🥰👍🏻
[9/25, 6:22 PM] Mum Sadiq: 🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
*DEDICATED* *TO* *UMMI* *ABDALLAH* 🥰
*BESTOWED* *TO* *ZUWAIRIYYA* *ABDULWAHAB* ( *real* *mum* *afrah* )🥰
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~``
*PAGE* 66
*************07:00am dai dai na gama komai har wanka na sake daukan Qur,ani na naci gaba da karatuna .
Har ya shirya ya fito cikin kakinsa.
Ya kalleni yace " Rumaisa inada magana dake.
Aya na samu na tsaya snn na ajiye Quranin na kalleshi ba tare da nace komai ba.
Ya karaso inda nake ya zauna kan hannun kujera ya kamo hannu na ya rike hade da fadin" daga yau bana son ki kuma maida hankali akan khabirat kar ki kuma zaginta bana so matukar ba so kk ki ga bacin raina ba.
Haushi duk ya bi ya kamani bansan sanda nace masa" ni kaga idan zama dani ya isheka fa babu dole kawai ka sawwaka.......
Da sauri ya sa hannunsa ya toshen baki hade da fadin" karki sake fadan wnn kalman babu kyau waya gaya miki zan iya rabuwa dake ?
Hawayene ya cicciko idona don tsabar takaici bance komai ba.
Ya sake fadin " kawai dai nace bana son ki kuma zagin khabirat ko a bayanta snn abu na biyu shine akan maganar da kk fada min jiya na cewa zaki tafi ......ba son maimaitawa nake ba pls na rokeki kar ki kuma fadan haka kina jina ?
Kaina a sunkuye hawaye na zuba nace mishi" to.
Rikoni yayi yace " muje muyi breakfast.
Girgiza mishi kai nayi yace " tome kk ci ?kodai kin dauki azumin ne ba tare da amuncewata ba don yanzu gabadaya kin koyi taurin kai.
Nace" ai da kace kar nayi banyi ba .
Yace " to muje kici abinci .
Muka tafi dining.
A haka dai muke tafiyar da zamantakewar da dadi ba dadi saukin dai kawai yanzu muna kwana tare kuma yana cin abinci na.nidai inaci mai ci gaba da mana addua hade da azumi.
Ranar silfa tazo na tarbeta ba yabo ba fallasa muna zaune a Palo tace " Rumaisa tuni nake son shigowa amma ina tunani ta ya zaki karbeni.
Nace " meya faru silfa?
Tace " hmm akan maganar khabirat ne wlh daga ni har hassan bamu son abinda take miki amma tafi karfinmu don Allah kiyi hkr.
Murmushi nayi nace " haba silfa dama akan dan wnn kankanin abun kk daga hankalinku ke da maigidanki?ai babu komai karki damu duk Wanda yayi mai kyau don kansa ne.