← Book details Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 59 OF 128

Sashe 59

Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tace " kin ga tashi zakiyi ki ban bedsheet din ba zama ya kawoni ba .

Aiko kusa bazan iya tashi ba yanda jikina yayi tsami ko yatsata banson motsawa gashi ba kaya a jikina ni tsorona ma karta fizge bargon naji kunya.yayinda nake yima kaina tambaya a zuciya ta na idan na tashi bata ga komai bafa tunda ance ana iya disvirgining wata ma babu ko digon jini.ba lallai ne sai anga jini bane cikar budurci ba .ni dai ina dan jin danshi a kasana.

Ganin na mata shiru tace " sauri fa nake.....

Shigowar rumasau ne ya katseta.bayan tayi sallama ta karaso bakin gadon ta kalleni snn a hankali tace " sannu 'yaruwa darling yace inzo in taimaka miki ki tashi sannu.

A hankali nace " ruma banda kaya fa.

Tace " ki tashi da bargon kawai .

Na girgiza kai nace " aa bazan iya ba gaskia

Mikewa adda ai tayi ta juya mana baya tace "na baku minti biyar Ku gama shiriritarku .

Da sauri ruma ta kalleni a hankali tayi magana yadda adda ai bazata jiba tace" kinsan me ki daure ki dan dago kadan bari in xaro bedsheet din sai ki koma ki kwanta tunda naga kamar dorashi kukayi akan naki.

Da taimakon ruma na samu ta cire bedsheet din na koma Na kwanta ina cije leba sai lokacin naga bedsheet dagani har ruma zaro idon mukayi don tsoron yadda bedsheet din yayi stain abinka da farin abu ga kuma ja ya fito radau!!

Kauda kaina idona nayi ina jinsanda ruma ta yi ajiyar zuciya tace " to ga nan bedsheet din .

Juyowa tayi da sauri aikuwa tana gani itama saida ta gwalo ido mamakinta ya kasa boyuwa a nan take jikinta yayi sanyi .

Ba tare da tace komai ba ta fice jiki babu kwari ta wuceshi a Palo ko sannu bata ce masa ba shima kuma baice mata ba yasan abinda ya faru kawai wayarsa ya daddana ya kira inna wai Sadiya tazo yanzun nan.

Tare suka shigo da Sadiya kai ni dai yau ina ganin ikon Allah Daren farkona ya banbanta Dana kowa lol!

Ban yarda mun hada ido ba Sam don yau idan akwai Wanda nake jin kunyarsa da nauyinsa a duniya to yaya ne .

Duk ya cika dakin da kwarjininsa ya kalli ruma yace " sweety har yanzu ba ta yi wanka ba .

Tace " darling gaskia bazata iya tashi ba bansan ya za,ayi ba.

Yace " da kyau shiga toilet ki hado min ruwan dumi.

Snn ya kalli Sadiya yace " ke kuma ga bedsheet din nan ki dauka ki kaiwa adda ai sauran in sami labari baki kai ba kiga yanda zan yi dake.

Sadiya ma jikinta a mace zuciyarta fal bacin rai ta dauki bedsheet din ta fita.

Ruma koda ta hada ruwan ta fito ta gaya masa ya kara so bakin gadon ya dagani cak! Kai ya salman akwai wulakanci cire bargon ya barni haka ya tafi dani toilet runtse idona nayi kam! Yayinda na sa hannu na kare kirjina .

Murmushi yayi yace " nan ne kadai ba,a so na gani koh?

Duk kunya ya rufeni na kasa bude ido.

Saida ya direni cikin ruwan ba shiri na saki ihu don azaban da naji ya karu da ya Sani a ruwan rike hannunshi nayi ina kokarin tashi don har naji karfina ya dawo tsabar azaba ina ta yunkurowa yana danneni ina " yaya don Allah ka barni wlh zafi yake min zan mutu!

Yayi saurin fadin "shhhhhh!

Alamun nayi shru haka yaci gaba da dawainiyar canza min ruwa har saida yaga na bar kukan snn yace " kiyi wankan tsarki ina jiranki.

Ya juyan baya haka na daure nayi ina gamawa na janyo towel na daura da sauri.

Ya juyo snn " ko na daga kine?

Kan nayi magana tuni ya daukeni muka fito kan gado ya direni ruma tuni ta tafi.

Haka ya dinga dawainiya dani yana ta lallabani kamar kwai har na kintsa cikin doguwar riga na atamfa na samu nayi sallah ya hado min tea mai kauri nasha da kuma magani pain relief anan bacci yayi awon gaba da no.

Shafa kaina yayi ya sumbaci goshina snn yace " Allah ya miki albarka baby.

Snn ya fita.

Adda A'i suna can innah ta sako su gaba da zagi tana " wlh baku kyauta ba meye na bin diddigi haka ? Mtsww ni bansan ya zan bullo ma wnn lamarin ba.

Adda A'i tace " hmm Goggo wlh salman baida kunya dubi yadda ya turo mana da zani gadon

Cikin jin haushi inna tace " ba wnn na tambayeki ba A'i.

Adda A'i tayi shiru yayinda Sadiya tace " inna ni inaga a cusa ma ya salman kiyayyarta a zuciyarsa yafi kawai ya dinga wulakantata har daga baya ya koreta gabadaya.

Inna ta gyada kai tace " eh kin kawo shawara amma fa ni a ganina Amina ma ba,a zaune take ba .ta yaya za,ayi ace wai rumaisa budurwace ? Kai! Gaskia wnn abun ya bani tsoro fiye da tunaninku.

Adda A'i ta gyada kai tace " kwarai kuwa ni ban yarda da goggo Amina ba Sam dole sai mun dage munyi damara sosai fa don kinga har zuwa yanzu salman ko kallon sa,adatu mai kyau baiyi ba.

Inna tayi tsaki cikin takaici tace" ki bar batun sa,adatun nan kawai don na lura babu haske .gata nan har yanzu bazar bazar bata karasa wayewa ba duk zaman da tayi a gurinki snn dan kwalliyan nan na zamani da 'yanmatan keyi ma bata iyaba sai aukin son karatun boko kamar me.shi yasa a duk 'yan uwan naku nafison lathifa saboda taso ta ja hankalin sa sosai matsalarta dayace yawo da son tara samarin banza nabila kuma 'yar banza rawar kan tsiya ne da ita banda sakani asara ba abinda ta iya.ita kuma sukhaina kinga taje ta debo ma kanta mutuwa garin yawon banza na iskanci.gaskia ni shiyasa yanzu nake tsoronsu domin kwatata su yaya sun daina maida hankali kan tarbiyyar yaran nan sun barsu kara zube ni wlh ba haka suka min ba sanda nake gabansu amma ......

Adda A'i tace " goggo kawai ki bar wnn maganar haka.shiyasa na dauko sa,adatu na taho da ita Lagos don ta waye kuma kinga dama ita dabance ta sami tarbiyya gun babanta sosai tunda ita kadai Allah ya basu kuma kinga yarinyar akwai ilimi da basira.da kyar ma kawun ya yarda ya bani ita don naci sa,a ta nuna itama tana son bina ne.

Sadiya ta tabe baki tace " to sai ki koma da ita don nan dai ba abinda ta iya sai kazantar tsiya.

Adda A'i tace " tun yaushe zatayi clean ta goge ta waye bare ma in bokon nan ya shigeta wlh baza musha wahalar cusawa salman ita ba.

Inna tace " ai ki barta nan kawai zata min 'yan aikace aikace sai a sata a makarantar su zainab in yaso in tayi hutu taje wajanki kinga ni yanzu banda yaro a gabana kuma ayyuka suna min yawa.

Sadiya tace " don Allah inna ki bar maganar nan anjima kwa yita ni yanzu matsalata kawai musan yadda zamuyi da wnn shegiyar rumaisan da uwarta.

Anan suka dawo da hirarsu akaina da mama.suna shirya tuggun da zasu mana.

Ni ina can ina ta baccin gajia labarin first night dina ya baza dangi don ruma sai da ta fadawa aunty samira kaf yanda akayi snn ta fadawa goggo Ummi abinka da babban family nan da nan magana ta isa har kunnen daddy .

Mama kuma a gun Maman sakina taji labari don tana jin abinda su adda A'i suke fadi.

Ban tashi ba har azahar ina farkawa naji jikin yayi sauki sai dan abinda ba,a rasawa Godiya nayiwa Allah na tashi na nufi toilet don yin alwala sai dai har lokacin ina jin dan zafi haka na daure naje nayo alwala na dawo nayi sallah snn na koma na kwanta.

Ba jimawa ya salman ya shigo da sallama .

Rufe idona nayi da sauri wai ni a dole bacci.ya karaso yana murmushi ya zauna dab dani ya dagoni ya kwantar a jikinsa yace" baby nasan bakiyi bacci ba don Allah ki bude idonki in fada miki wata muhimmiyar magana.

Kin budewa nayi saboda kunya yace " OK na fahimce ki so kk mu kara ko ?to ai ba matsala bari ki gani.

Yana shirin kwantar dani na bude ido na da sauri nace " wayyo yaya in ka sake mutuwa zanyi akwai wahala sosai.

Yayi murmushi yace " haba dai me abun wahala kefa MATAR SOJA ce ragwanci ba naki bane.

Ya fada yayinda yake kokarin zuge zip din rigana ta baya.
Ni kam a tsorace na fara yaya dan Allah ka barni na tuba.........

Hauly ce🤗👍🏻
[9/25, 6:22 PM] Mum Sadiq: 🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹

👨🏻‍🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻‍🚒

*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻

*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚

~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~```

*PAGE* ➡54

**********murmushi ya danyi snn yace "so nike nan da wata tara ki bani babyna ne.

Da sauri nace" yaya don Allah karka kuma yi wlh da zafi.

Lokacinda ya karasa cire min rigar yace " ai zai daina baby dama don baki taba yi bane amma in kk daure kk bani hadin kai sosai nan da sati zakiji kin warware harma ki nema da kanki.

Duk kunyar maganarsa nakeji gashi duk ya bi ya manneni da jikinsa sai shashafani yake nan da nan har yanayinsa ya fara canzawa ya shiga aiko min da sakon kiss masu zafi cikin salonsa mai rikitarwa

Lumshe ido nayi sosai nake amsar sakonsa har lokacin da naji yana kokarin shigata da sauri na yunkoro cike da tsoro na fara kuka da magiya .

Shikam kwantar dani ya sakeyi baice komai ba sai ma lalubo bakina da yayi cikin nasa daga nan ya shiga juyani son ransa.

Duk zafi da radadi ya isheni nayita masa kuka yau ma.

Shi dai bai ma San a wace duniya yake ba sai sauke numfashi yake ta yi har sai da ya sami nitsuwa snn ya kyaleni .kallon agogo yayi da sauri ya sauka ya shiga toilet ba jimawa yayi wanka ya zo ya saka kayansa snn ya kalleni idona a rufe hawaye na zuba .
Chapter 59 · 0% Book details