Sashe 124
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta karasa fada cikin matsanancin kuka sosai ta kifa kanta kan kujera.
Inna kam ta kasa fadin komai saboda tsabar ciwon kai da yake damunta har idonta baya gani mai kyau lallabawa tayi ta koma daki ta kwanta tana dafe da kai .
Sadiya kuwa data kari kukanta ta tashi ta fice.
****Ganinsa da nayi da jaka ba karamin dadi naji ba sai dai banga nafisa ba.bayan na bashi hkr akan ya yafe mata ta dawo har ya amsa min.
Binsa nayi zuwa dakinsa na amshi jakar na bude na duba snn na mayar na rufe nace"Alhamdulillah bisa dukkan alamu ba,a taba ko sisi ba.
Ya gyada kai hade da fadin hakane.
Nace masha Allah amma ya baka dawo da nafisan ba.
Murmushin takaici yayi yace"kiyi hkr rumaisa bazan iya ci gaba da zama da ita ba har karshen rayuwata don haka na sallameta ......
Zaro ido nayi ina shirin yin magana ya daga min hannu yace"bana bukatar jin komai daga gareki indai akan su nafisane.
Jikina a mace na fita tamkar wacca kwai ya fashewa a ciki.
Nan na kira sa,adatu don tace min tazo tana gidan inna akan case din nafisa.
Tana daukar kirana tace muyi magana ta watsapp ne.anan na shiga watsapp dina tayi min bayanin komai har ta gaya min nafisa tace bazata bi su adda Ai ba inna kuma tace bazata zauna gunta ba.don haka nace sa adatu ta dauketa su koma kaduna don ni wlh harga Allah tausayin nafisa nakeji sosai a raina domin duk abinda tayi ba yin kanta bane zugine ga kuma yarinta.
Sa'adatu kin amincewa tayi da farko da kyar na shawo kanta se take nuna min in ita ta amince hafiz fa ?ta yaya zata dauki nafisa ta kai masa gida ba tare da yasan komai ba.nan ma nace zan mishi bayani.
Saida na kira ya hafiz na mishi bayani kuma na rokeshi da ya bar nafisa ta zauna gunsu.yace min ba komai.daga nan na fadawa sa'adatu.wnn shine dalilinda yasa sa,adatu ta tafi da nafisa kaduna.
*****Inna fa kwana tayi juye juye ciwon kai kamar zai halakata bata taba tunanin za.a wayi gari tana raye ba.
Aikuwa ko sallar asuba batayi ba haka ta lallaba ta fito da nufin zuwa sashin abba domin ta sanar dashi halinda take ciki. tana ta dafe dafen gini don ko idanunta ba sosai take iya budesu ba tsabar azaban ciwon kai.
Bata karasa sashin abba ba jiri ya dinga kwasheta sai gata zube a kasa ta suma!!!!!!
Fans ayi hkr da rashin post dina na kwana biyu rashin wutane.🙏🏻🙏🏻🥰🤗
Hauly ce🥰👍🏻
🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
*DEDICATED* *TO* *UMMI* *ABDALLAH* 🥰
*BESTOWED* *TO* *ZUWAIRIYYA* *ABDULWAHAB* ( *real* *mum* *afrah* )🥰
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~``
*PAGE* ➡102
*******Bayan ya dawo sallahr asuba ne ya samemu a kitchen da farida.
Ta dan russuna tace"Ina kwana daddy?
Yace"lfy mamana.
Snn ya kalleni yace"yanzu Abba ya kirani yace min sun kai innah asibity jininta ya hau sosai.
Subhanallah muka fada a tare da farida nace"wayyo Nasan yanxu akan matsalarsu nafisa ne .Allah dai ya bata lfy.
yace"amin yanxu bari inje asibityn in kin gama breakfast sai kuzo daga baya da munir .
Nace"to Allah ya sawwaka a gaisheta .
ya amsa yayinda ya fita farida ma tace "a gaisheta dad nima zanzo.
yace to.
Yana fita munir da khalil suka shigo kitchen don haka muka shiga aikin tare sunata hirarsu ni dai ban samusu baki ba ina ta tunanin su Innah.
karfe takwas muka fita har farida don tace bata da lectures se 10:00 khalil ne kadai ya tafi makaranta tuni.
Mun tarar Inna tana bacci kuma an hana yawan zirga zirga kanta don bata son hayaniya.
Yadda Sadiya tayita faramfaram dani abin ya ban mamaki sosai nidai ban wani sake ba gaskia don sam bana yarda da tuban inna da sadiya.
tunda mukaje inna bacci take har sai bayan azahar ta farka .
Ta danji saukin jikinta don babu ciwon kan sosai sai dai kawai jikinta ba karfi.
Ya salman ne ya matso kusa da ita yayinda ya dagota yana"Sannu inna kin tashi?
Kai ta daga masa a hankali yace"jikinki ba karfi ki kwanta kawai bari na kira doctor.
Ya gyara mata kwanciya ya fita da sauri.
Sai lokacin sadiya da raihana suka mata sannu.
Nima na matso ciki dar dar nace"sannu innah ya jikin?
Lumshe ido tayi sai kawai ga hawaye ya zubo a hankali tace"da sauki rumaisah.
jikina ya mutu sosai don na kula da bakon yanayi a tattare da innah.
Inna tayi sati a asibity kan aka sallameta a lokacin 'yan uwanta na kamaru sunxo harda mahaifinsu adda A'i duk da ma ya tsufa sai dai da ke jikinsa nada kyau yayi sa,a ya tsufa da lfynsa.
Hakuri suka baiwa innah da ya salman akan abinda su adda A'i sukayi don su basu san ma abinda su madiha suka dinga shiryawa ba.
Dole su Adda A'i suka zo aka sake sabon meeting sosai mahaifinsu ya nuna musu fushinsa don ransa ya baci sosai.
Da kyar dai aka sasanta.suka ba innah da ya salman hkr nafisa kam ta rame sosai duk da kulawar da take samu a gidan su sa,a.mahaifinta yace ta shirya su koma kamaru can zai mata aure da duk wanda yaga dama.da kyar abbansu salman ya roki yayan innah ya bar nafisa anan ta zauna.
Kwanansu uku suka koma aka bar nafisa ta koma da sa,a su madiiha ma suka koma ko wacce jikinta a mace duk sunyi nadaman faruwar wnn al,amari.
Inna dai har lokacin bata tunanin zata sake sakin jiki da su don gabadaya sun fice mata a rai.
Tunda aka sallami innah a asibity hankalinta ya kasa kwanciya duk irin makircinda ta shuka da shi yake damunta a yanxu domin ba karamin nadama tayi sai dai tana fargabar ta yanda zata fara yin wnn maganar.
Ni dai yanxu hankalina ya dada kwanciya sosai su hanifa sun yi wayo watansu hudu don har sun fara zama .
A lokacin aka bude asibityn da ya salman ya ginawa munir don tuni an gama shirya komai.an samu kayayyakin aiki masu kyau da nagarta don anjima ana tanadi da zurfafa bincike akan komai.hakama ma,aikata an samu kwararru sosai gaskia abin dai sai godiyar Allah rayuwa taci gaba sosai.
Cikin Sa,a munir ya shiga gabatar da aikinsa a asibitynsa wanda yayi farin jini a kankanin lokaci tuni jama,a suka gane asibityn don haka ake ta zuwa kuma munir yanada taimako hadi da tausayi.
Inna fa ganin tunanin abinda ta shuka bazai bar zuciyarta ya huta ba ta yanke shawaran fadan duk abinda tayi duk da batasan mi zai biyo baya ba.Hmmm Allah ya kyauta.
Ranar wata friday ranar da bazan taba mantawa ba a cikin tarihin rayuwata.
Abban Salman yakiramu da safe ta wayar ya salman wai muzo inna tana son ganinmu.
Na kalli ya salman fuskata daukeda son karin bayani .yadan tabe baki yace"sai dai munje muji.
jikina a mace nace"To Allah sa lfy
yace "amin.
A gurguje muka shirya muka tafi ni dashi kawai.
Nayi mamakin ganin motar mama ma a harabar gidan da safen nan .
ban gama tsinkewa ba saida muka isa palon daddy muka tarar da shi zaune da inna da mama kallon ya salman nayi kirjina ya shiga dukan uku uku yanayinsu kadai ya tabbatar mana ba lfy ba don innah kam daga gani kuka ma tasha sosai fuskar nan duk ya kumbura.
Ya salman ya kasa yin shiru yace"Abba lfy kuwa na ganku a cikin wnn yanayin?
Abba ya numfasa yace ku zauna innarku ce ta taramu anan bansan me take son gaya mana ba.
Da kyar na isa gefen mama na zauna .
shima ya zauna anan muka gaishesu gabadaya.
Shiru palon yayi tsawon wasu lokuta Abba ya danyi gyaran murya ya kalli inna yace"to shatu gasunan na tara miki su.
Jikin inna a mace ta goge hawayenda ya sauko mata ta shiga bayanin abubuwanda tayi ta shukawa a baya tun lokacin da mama take budurwa har zuwa kaina tiryan tiryan bata rage komai ba.
Tashin hankali.Abba da ya salman mamaki da tsoron inna ne ya cika su don basu taba tunanin kiyayyarda take mana ta kai haka ba.har da asiri da sharri ta dinga binmu.
Hmm nida mama ko kadan bamuyi mamaki ba munsan komai .sai dai kawai mamakin yadda inna ta zauna ta tonawa kanta asiri da kanta muke.
Hamdala nayi a zuciyata ko ba komai Allah ya wankeni a gun ya salman duk bai taba muzguna min ko gaya min magana mara dadi a kan abinda ya faru dani a shekarun baya da suka shude ba.
Sosai inna ta dinga kuka tana rokon mu ni da mama da mu yafe mata dukkan abinda tayita mana a baya.
mama ta danyi ajiyar zuciya tace"babu komai shatu maganar nan ta wuce don dama munsan komai don haka dagani har rumaisa bakida matsala mun yafe miki duniya da lahira.
A halin yanxu nima kuka nake na dago na kalli mama da kai ta min magana tashi nayi na isa gaban inna na durkusa gabanta na riko hannayenta duka biyu na kalleta yayinda nake girgiza mata kai nace"Inna don Allah ki daina kukan nan indai akan wnn maganar ne ki kwantar da hankalinki.na yafe miki duniya da lahira . Ubangijin Allah ya gafarta mana baki daya.
Rumgumeni tayi gabadaya muka fashe da kuka mama ma saida ta share hawaye.
Inna tace"nagode sosai Amina.
Rumaisa Allah ya saka miki da alkhairi .ban taba tunanin abubuwanda na muku a rayuwa zaku yafe min cikin kankanin lokaci ba tabbas na cutar da rayuwarku na zalunceku musamman ma ke rumaisa .......
Na katseta da fadin innah don Allah ki bar wnn maganar ya wuce a gurinmu kuma mun yafe miki duniya da lahira don haka ki daina daga hankalinki .
Sosai Inna ta dada rumgumeni tace"Allah sarki rumaisa Allah ya miki albarka na gode sosai kuma in Allah ya yarda daga yanxu bazan kuma muzguna miki ki yarda dani.
Kai na daga mata ina murmushi hade da hawaye.