Sashe 34
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yaya salman kuwa a tsakar gida ya tadda Sadiya fuskar a murtuke yace" ke daga ina kuke ?
Ta danja da baya kadan don ganin yana shirin kwance belt daga kugunsa.
Ta fara magana cikin tsoro " yaya na raka lathifa ne gidan biki.
Yace " gidan bikin uban Wa? Kuma da iznin waye kuka fita?
Da sauri ta ce"yaya inna ce tace muje...
Inna dake zaune shiru take kallon Sadiya cikin takaici da bakin ciki tace" yanzu don bakida kunya karya zaki shirya min ina jin ki.ina nace karku fita shine da kukaga na shiga wanka kuka yi ficewarku kuka barni da yaro ya bi ya fitineni da kuka don tsabar rashin hankali da rashin tausayi irin naki.
Sadiya ta tura baki tace " to inna haka zamuyi ta za....
Ba ta karasa ba salman ya daka mata tsawa yayinda ya karasa cire belt ya shiga dukanta ko ina ai tuni ta shiga ihu tana wayyo Allah inna yaya zai karyani.yaya na tuba wlh na tuba.
Inna tace" ai gwara ya karyaki din inyi jinya da irin yawon tsiya da kikeyi.
Ya salman kam bayaji baya gani sauke mata belt kawai yake.
Ihunta ya tashi Abba Wanda tun shigowarsa ya tambayi inna su Sadiya tace suna can dakin ciki.
Da sauri Abba ya rike salman yana cewa kai salman me ta maka da zafi haka kake dukanta?
Sadiya jikinta duk ya faffashe tuni ta yi daki tana kuka.
Cikin tsananin bacin rai salman ya shiga gayawa Abba abubuwanda su sadiya keyi.
Abba ma ransa ya baci sosai ya kalli inna yace" kinga abinda nake fada miki tuntuni ko?to wlh ni bazan bari Sadiya ta janyo min abun kunya ba don haka na baku wata daya taje ta daidaita da daya daga cikin maneman nata a daura musu aure kowa ya huta sai kuje kuyi shawara.
Ya kalli ya salman yace " ina ita kuma lathifar?
Ya salman yace " ta na waje tsabar rashin tarbiyya yanzu karfe sha biyu ta na zaune da wani a mota.
Yana fadin haka ya fita ransa a bace. A kofar gida suka hadu zata shigo bai tsaya wata wata ba kawai itama ya rufeta da duka a rikice tayi ciki don bata San duka ba a gidansu.
Da gudu ta isa tsakar gida ta rirrike inna tana kuka.ta na ta magana da fulatanci
Ya salman kam sai huciyake Abba yace" ka min dai dai salman kuma na gode maka Allah ya maka albarka tafi kaje ka kwanta abinka.
Tare suka fita da Abba shi ya tafi gidansu Abba kuma ya rufe get.
Inna da ' yan dakinta kwana sukayi basuyi bacci ba.lathifa tuni ta hada kayanta wai ita bazata iya zama ana dukanta kamar jaka ba don tsabar mugunta a hakan ne za,a ce suyi aure watarana yaje ya kasheta? ita kam bazata iya ba.
Sadiya dai ta kwana zazzabi yayinda lathifa kuwa asubanci ta yi ta tafi juyin duniya inna ta yi da ita ta hkr amma taki.
Ni dai bansan me suke ciki a bakin mmn sakina muke jin labarin tabe baki nayi nace" hmm kadan ma inna ta gani.
A lokacin muka fara shirye shiryen exams kai ya fara daukan zafi da karatu.
Banda lokacin kowa yanzu sai na karatuna da ibada.ko ina gida bana fita a daki nake wuni abina.
Mama yanzu ta fi maida hankali a harkar kasuwancinta.
Kwatsam ranar saiga Ahmad gar gida yazo rabona dashi tun lokacin da na mashi nasiha akan shaye shaye .
Kawai yaro ya shigo wai ana sallama dani.
Cikin mamaki na fita ina ganin shine na koma gida na gayawa mama tace in shigo dashi Palo mu zauna .
Don haka naje nai mishi iznin isowa bayan na kawo mishi drinks.
Ya kalleni yace " my Queen tunda muka rabu zuciyata ta kasa hkr shine na dawo.
Babu alamun fara,a a fuskata nace" ina fatan dai baka manta yanda mukayi da kai ba?
Yayi murmushi yace " my Queen ki kalleni bakiga na canza ba.
Na Dan kalleshi nace na gani amma....
Ya tari numfashina da fadin kinga yanzu na daina shan kome kuma bana zuwa casu wlh yanzu na zama mutumin kirki kuma wnn karon banzo da wasa ko da yaudara ba nazo ne da niyyar aurenki in har kika ban dama ko gobe za,a daura mana aure Na shirya.
Shiru kawai na masa yace" Queen na baki dama kiyi tunani wlh ina son ki zan iya yin komai akan ki.
Murmushi nayi nace " shikenan Ahmad zan yi shawara kuma zan tuntubeka .
Ya saki murmushi yace" thank you my Queen.
Anan muka taba hira lallai na yarda Ahmad ya canza.
Da yazo tfy kudi ya zube min na rakashi har waje a bakin motarsa muka tsaya hira Wanda har ya salman ya dawo daga aiki.ya fito motarsa cikin kakinsa .ido muka hada dashi nayi saurin kauda kaina.
Shikam ji yake kamar ya zo ya shako Ahmad .
Sai kawai naga ya nufo inda muke cikin tfr jarumta da isa duk yabi yayi kicin kicin da fuska .
Ni dai kauda kaina nayi amma zuciyata na tsinkewa.
Gabana ya karaso yana fuskantata kai tsaye yace" muje gida.
Cike da mamaki na bude baki zan yi magana Ahmad ya tari numfashina da fadin " no Queen kije kawai sai na kara zuwa.
Na kalli ya salman shima ni ya tsare da manyan idanunsa masi kwarjini.
Na juya na tafi gida kuma ya bini a baya har side din mama.....
Hauly ce
🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
*Dedicated* *_to_* *Ummi* *Abdallah* 🥰
*Bestowed* *to* *Zuwairiyya* *Abdulwahab* ( *real* *mum* *afrah* ) *❤*
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~```
Page➡30
*******Daki na wuce direct.
Ya bini a baya juyowa nayi na kalleshi duk ya bi hade fuska.
Zama nayi a bakin gado ban kulashiba.
Ya dauki kusan minti biyar a tsaye kamin nan yace" me ya kawo wancan Dan iskan gidan nan?
Nace" ba Dan iska bane Ahmad ne kuma yazo ne akan maganar aurenmu.
Ya dada tamke fuska yace " waya ce miki auranki zaiyi .rumaisa idan baki daina kula Ahmad ba zakiyi da na Sani don yaudararki zaiyi.
Shiru na masa .
Yace " kuma ki gargadeshi kar ya kuma takowa kofar gidan nan.
Raina ne ya balain baci har ya juya zai fita nace "yaya!
Tsayawa yayi ba tare da ya juyo ba.
Nima ban damu ba nace" me yasa ka hanani barin gidan nan?
Ya juyo yana kallona kai tsaye yace" saboda makarantarki.
Na gyada kai nace " naji wnn ko zaka gaya min dalilin da yasa duk Wanda yace yana sona kk cewa Dan iska ne?
Nan yace" saboda 'yan iskane .
Murmushi na danyi snn nace " yaya ina girmamaka sosai ka gane don kana da kima a idona.saboda haka don Allah ka rabu dani .ni yanzu na shirya ko ban gama school ba aure zan yi na bar muku gidanku .....
Shigowar mama ne ya katse ni ta kalli ya salman cikin alamun tsoro tace salman lfy ?
Murmushi ya kirkiro Wanda bai ma gama mamayar fuskarsa ba yace"lfy lau goggo Amina.
Daga nan yayi saurin fita .
Mama ta kalleni tace mai ya hadaki dashi yau kuma.
Nan na fada mata komai ta danyi murmushi tace " hmm salman knn.
Anan ta kawo zancan Ahmad ko da na fada mata maganar aure tace" da wnn yaron mara tarbiyya ?
Nace " mama Ahmad ya shiryu kamar yadda na baki labarinshi a baya shaye shaye ne kawai illarsa domin na fada miki Ahmad yana daya daga cikin mutanen da suka taka muhimmiyar rawa a rayuwata a lokacin da na tsinci kaina a cikin wancan mugun yanayi har na tsira da BUDURCINA.
Hawayene ya zubo min dana tuna wancan lokacin .
Jikin mama a mace tace " gaskia ne wnn kuma amma baki ganin alamun salman kamar har yanzu bai janye maganar aurenku.....
Nace " hmm mama ki rabu da yaya har yanzu shi kanshi bai San me yake so ba.
Tace " rumaisa salman yana bukatar addua ki sashi a addua ki don Allah domin salman yana sonmu wnn abu da yake faruwa mahaifiyarshi ne sila.
Nima jikina yayi sanyi nace hakane mama.insha Allah zan tayasa addua.
Tace " yawwa Allah ya miki albarka.kuma ba komai na amince da maganar aurenki da Ahmad din.kinga ko ba komai kyayi aurenki ki huta.
Allah dai ya sanya alheri.
Murmushi nayi nace " amin mama na gode.
Sosai muka sake bude sabon littafi na soyayya nida Ahmad .tsaftatacciyar soyayya ba kamar da ba don Ahmad ya sauya sosai.
Magana tayi karfi sosai munyi maganar zai turo magabatansa ma.
Salima kam duk ta rikice kamar zatayi hauka in ta ganni a makaranta kamar ta shakoni .
Bayan tfyr lathifa da sati sai ga wata ma ta zo daga Cameroon ita ma yar yayan innane sunanta Nabila .
To ba laifi tafi lathifa kyau gaskia da kuma hankali sai dai yarinyace na girmeta.
Anan da inna ta fara lallaba salman da ya aureta.
Shi dai Sam bata kwanta mishi a rai ba.
Zuwa yanzu mun gama exams na fara shirye shirye n zuwa Hutu Abuja don munyi dasu faiza acan zamu hadu duk na kosa in tafi saboda gidan ya gundureni.
Na fito tsakar gida ina shanya undies dina dana wanke a toilet naji sallama.
Na juya da sauri wata mata na Sani mai Dan jiki doguwa taci bleaching kana ganinta kaga kirar manyan mata don tuni turaren ta ya gauraye tsakar gidan idonta sanye da bakin glass daga ganinta zatayi rashin mutunci
Gabana ya dinga faduwa na daure nace " sannu da zuwa mu isa Palo.
Girgiza min kai tayi tace " Amina na nan?
Nace " eh tana nan
Tace" kice mata tayi bakuwa
Nace" to
Har zan shiga Palo sai ga mama nikam a rikice nake nace " yawwa mama ga bakuwa tazo gunki.
Mama ta karasa fita cike da fara,a tace" sannu da zuwa mu isa mana.
Tabe baki tayi tace " ba sai na shiga ba don ba zama nazo yi ba.Amina ina son ki bani hankalinki anan .
Cike da mamaki mama tace"to ina jinki.