Sashe 25
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yace eh mana ba dole ba kin sa nasha fura duk jikina ya mutu shine na sake watsa ruwa ko naji daidai.
Dariya nayi nace " yaya akwai ma ragowarsa a fridge dinku na Palo ko na kawo ?
Yace" aa sai dai ke kisha abinki kinga fa daga yanzu bacci nikeji kanwata .
A shagwabe nace " yaya hira fa nazo muyi kasan nayi kewarka sosai tunfa rasuwar Alhaji aminu da kazo taaziyya baka kuma zuwa gaskia yaya ni dai ka bar aiki a Lagos dinnan ka dawo gida kano......
Tunda na fara maganar bina yake da kallo har na gama sannan yace" to yanzu dai albishirinki ?
Murmushi nayi nace " goro fari Sol.
Yace " na sami canjin gurin aiki daga Lagos na dawo kano
Cikin tsantsan farin ciki nace" wayyo yaya ban taba jin albishir mai dadin wnn ba .
Ya danyi shiru sannan yace " to a ban goro na .
Na Mike ina murmushi da nufin inje gurinsa .
Da gangan na ture stool wai a dole ni nayi tuntube aikuwa ko kan ya ankara tuni na fadi
Faduwata yayi daidai da fashewar cup din ruwansa dake kan stool.
Subhanallah ya dagoni da sauri yana sorry baby ince dai baki ji ciwo ba.
Dada rikeshi nayi ina kukan shagwaba nace yaya abun cup din ya sokeni a ciki ka cire min
Na fada ina nuna masa marana.
Ya kai hannu a rude ya shafa maran yace" ba komai baby ko dai kin buga wurin da karfi ne.
Ya dan danna wurin na saki ihu kamar da gaske nace " yaya ka duba min wlh naji ciwo.
A rude yace" shikenan ki daina kuka.sorry
Ya daga hijabin da sauri har yasa hannu zai daga rigar baccin nikam tuni na lumshe ido ina sauraro.
Sai dai shiru naji yayinda ya dauke hannunsa daga jukina yace" baby inga gara muje as.....
Bai karasa ba na sake sakin ihu .
Wanda ya rikitashi ba shiri ya daga rigar yana kokarin kauda kai kamshin da ya fara ji dazu ne ya sake dukan hancinsa sosai anan fa labari yasha ban ban.
Don tuni hankalinsa ya bar jikinsa ya shiga shafa marata yace " baby nan ne?
Yanayin da yayi maganar yasa na fahimci ya shigo hannu .
Nace" eh yaya.
Yace gaba da shafawa sannan yace " sorry my baby.
Jawoshi nayi muka fada gado kamar jira yake nan da nan ya rumgumeni ya shashshafani yayinda yake sakin numfashi .
Kamshin shu,umin turaren ya kara gauraye dakin musamnan da yaya ya shafa marata gabadaya hannunshi kanshin turaren.
Abinka da mai ciwon asma sai naji kamshin turaren yayi min karfi da yawa har banson shakar numfashi.
Cikin rashin sa,a kuwa ya kai hannunsa zai shafa kaina .nayi wani irin wawan shaka.nan da nan numfashina ya shiga barazanar daukewa.
Ai kuwa nan muka shiga kokuwa da shi ni ina kokarin tashi.shikuma yana kokarin danneni kan gadon .
Kukan gaske na shiga yi ina wayyo Allah yaya ka bari don Allah numfashina zai dauke zan mutu.
Cak! Ya tsaya da abinda yakeyi tuni idonsa sukayi jazir yace" baby pls karki min haka .......
Ai ban tsaya jiransa na tashi da hanzari na fita kasancewar kofar a bude da kyar na isa gida ina wani irin numfashi mama na ganina ta rude tana" rumaisa mene ne?
Da kyar nace" ma...ma....inhaler na .....yana... Cikn...Jakata.
Da sauri ta tafi ta dauko ta kawo min.
Tana rike dani duk hankalinta ya tashi sosai.
Da taimakon inhaler din numfashina ya daidaita anan mama ta ce" ko na kira salman yazo mu tafi asibity ne?
Jin sunan salman yasa gabana ya fadi ko a wani hali yake oho.
Nace " mama basai munje asibity ba akwai maganina bari nasha zai daina.
Na Mike ta bini da ido.
A karshe bina dakin ta yi tace inzo muje mu kwana a dakinta don bazata barni ni kadai ba.
Muna zuwa dakin ta har na kwanta tace" rumaisa wannan wane irin turarene tun dazu yaki barin jikinki?
Nace " mama wlh shi ya tada min ciwo na Maryam ne ta bani sai na jefa a wardrobe dina Ashe ya zube a hijabina da Na saka dazu tunda na fita nake danji ina zaune a palonsu ya salman ina jiran ya dawo sai naji kirjina na toshewa shine nayi maza na dawo.
Tace" to wnn wane irin turarene haka?
Nace" nima ban Sani ba tace dai yana da dadi ta diba ne gun yayarta shine nima ta dibo min .
Tace" ke dai bansan yaushe zakiyi hankali ba haka kawai baki San mutum ba ya dauki abu ya baki kisa hannu ki karba.wlh idan baki kula ba nan gaba zai dameki.kuma gari na wayewa ki dauko turaren nan ki bani .
Nace "to" gabadaya na tsorata da abinda ya faru.
Ga kamshin turaren sai damun hancina yake duk na sake wanka da ruwa mai dumi dazu kuma na canza kaya amma Sam ban daina jin kamshin ba.
Gabadaya bacci ya gagareni mama kam tuni ta yi bacci sai dai karfe daya nayi alarm ya tasheta ina ganinta taje ta dauro alwala ta zo ta kama nafila kamar yadda na Santa har karfe uku sannan ta fara addua ta jima sosai sannan ta shafa ta dauko Quran ta fara karatu shima saida akayi assalatu sannan ta rufe ta gabatar da sallah ta idar ta yi azkar .sannan ta tashi tazo kusa dani ta fara tashina
Bata San likimo nayi ba.
Bayan Na idar da sallah dole na dauki hisnul Muslim na bude ina karatu kamar dole da kyar na gama azkar.
Ashe duk tana lura dani
Anan ta ajiyeni tace " rumaisa kin canza me yake faruwa?
Kaina a sunkuye nace " ba komai mama.
Tace karyane rumaisa ba haka kk da ba .bari na fada miki abinda yasa nace kin sauya na farko kina sakaci da ibada na biyu kin koyi karya .
Zaro ido nayi a tsorace ta ce " kwarai kuwa don haka kima kanki fada kima kanki gata ki daina wadan nan dabiun in ba haka zai dameki nan gaba.
Ta tashi hade da fadin " Allah ya shiryeki .
Ta fita gabadaya jikina ya mutu haka nan na tashi sama sama na shirya tea kadai nasha ina shirin fita mama ta kirani tace " ina turaren?
Na he na dauko na bata ta kalleni cikeda zargi tace " ki tattara kominki daga hostel ki dawo gida.
Kai tsaye ta yi maganar sannan ta wuce kitchen .
Ni dai kamar an zare min laka haka na fita .
Aikuwa sai ga ya salman ya na tsaye kamar ni yake jira duk cikina ya duri ruwa .gashi fuskarsa a murtuke kamar bai taba fara,a ba
Ina kokarin gaisheshi yace " ki zo inada magana.
Ya wuce gidansu na bishi a baya duk a tsorace nake wayyo ni rumaisa nayi abinda ya dameni.
Muna shiga gidan ko Palo bamu kai ba ya juyo ya tsareni da manyan idanunsa masu shegen kwarjini yace" me kika shafa a jikinki jiya da daddare ?
Na shiga girgiza masa kai cikin tsoro nace" babu komai...
Ya katseni da fadin " kinsan Allah daya ko? Wlh idan baki gaya min sai na kakkaryaki
Nan na dake nace" na fada maka babu komai.....
Dauke fuskata yayi da mari ransa a bace ya shiga huci yace"rashin kunya zaki min ? Rumaisa gabadaya daga jiya na fahimci kin canza halaiyarki kin zama wata daban.yanzu abinda kikeyi kina ganin ya dace kenan!
Hawayene ya ciccika idona har yana zuba nace "me na maka zaka mareni ? Abinda ya faru jiya laifina ka gani ? Ko ka manta cewa duk sanda namiji ya kebe da mace shaidan ne na ukunsu amma ka dauki laifin duk ka dora min....
Kallona yake cike da mamakin maganganuna
Ya sassauta murya yace " rumaisa wlh karya kikeyi akwai abinda kike boyewa.jiya ne na fara kebewa dake mu biyu?
Goge hawaye nayi nace" OK naji kana zargin na fara iskanci ko? Shine nazo zan ja ra,ayinka hakane? To naji duk abinda kake zarge hakane!!!
Cike da mamaki yace"whatttt!!!! Rumaisa me ya sameki.
Harara na sakar masa na juya nayi tfyta.!!!!!
To faaa !!!!!!!
Kuyi hkr da rashin post dina kwana biyu banda lfy ne👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻
Hauly ce👍🏻😍
🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~```
Page➡23
*************Bina yayi da kallo fuskarsa dauke da mamaki mara misaltuwq.har na bace.
Ya koma Palo ya zauna jikin nsa a mace ya lalubo wayarsa ya kira layin salim ba bata lokaci salim ya dauka
" Dan uwa ya akayi ne ?
Yace" hmmm salim akwai abinda yake shirin faruwa dani Wanda bazan iya barinsa a zuciyata ni daya ba.
Salim yace " subhanallah me ya faru salman?
Anan ya kwashe komai ya fada masa bai rage komai ba.
Hankalin salim ya matukar tashi sosai yace" Rumaisa ne ta zamo haka? Ya salam! Wnn matsalar ta shafe mu gabadaya salman dole ne mu dauki mataki tun wuri kafin abin yafi haka lalacewa.
Salman yace" salim wlh zuciyata ta fara bani shawaran rabuwa da rumaisa don sanin kanka ne bazan iya auren mata mai irin wnn halin ba wlh salim na gwammace me yasa nace ina son Rumaisa.
Salim yace" haba danuwa kawai daga an sami matsala sau daya tak! Har ka karaya? Bari kaji dole ka daura damarar fuskantar kowace jarabawar da Allah zai daura maka akan soyayya ka kokari kaci jarabawar don haka dole ka yaki zuciyarka kaci gaba da sonta ka mata uzuri har Allah ya kawo karshen abin.
Shiru Salman yayi ya rasa me zaice
Salim ne yace"amma kar ka damu zan shigo kano ranar Saturday zamu San me zamuyi akai. Kayi hkr don Allah ka danne zuciyarka.
Yace shikenan danuwa sai kazo.
Sukayi sallama jikinsa ba kwari ya mike har zai shiga daki Sadiya ce ta shigo da sallama tana rike da Abdul Wanda tunda yaga salman ya fara dariya yana mika hannu a daukesa.
Ya amsa sallamar sannan ya mika hannu ya karbi Abdul yana cewa" kana min dariya ba fa inda zani da kai.
Ya kalli Sadiya yace " yaya?