Sashe 61
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Karasa cire hijabin nayi snn Na boye bacin nayi murmushi nace " haba yaya don Allah ka daina bani hkr ni fa ba bakuwar inna bace kuma maganar sa,a kar ka damu zan dauketa matsayin kanwata.hp nayi solving problems dinka?
Ya gyada min kai snn yace " eh kinyi.
Sannan ya juya har zai fita yace min " baby ina fa jiranki.
A raina nace " hmm yaya kullum abu daya kamar cin tuwo .
Nace " to yaya amma ai bamuci abinci ba tukun .
Dawowa yayi yace "ai ba dadewa zamuyi ba .....
Ya fadi hakan yayinda ya riko hannuna yana kallona yace" yaushe zaki fara zuwa turaka ?
Sunkuyar da kai nayi shikuma ya saki murmushi yace " wai ke yaushe zaki daina wnn kunyan ne?
Juyar da kai nayi da sauri ina shirin shiga toilet ya rikoni yace " baki bani amsata ba sarkin kunya .
Nace " yaya wanka zan yi?
Yace " muje nima zan yi se muyi tare .
Zaro ido nayi har na bashi dariya nace " yaya kaje kayi to in ka fito se in shiga.
Yace " no naki wayon kawai cire min kayana yau bazan bar dakin nan ba sai na cire miki kunyan nan duka.
Juyawa yayi yaje ya sawa kofa key snn ya dawo ni dai ina tsaye gabana sai faduwa yake kai ya salman baida kunya gaskia .
Yana karasowa gabana ya janyoni ya cire min zip din rigata dake doguwar rigace haka nan ya cire shi ya barni da pant da bra duk kunya ya rufeni suma din kan kace meye ya cire min snn ya bani towel na daura yace " to oya cire min nima.
Haka ba yanda na iya da raina na cire masa wando kadai na bar mishi snn namika mishi towel shima.
Ya zuba min ido snn yace " sauran wando fa Wa zai cire min?
Sunkuyar da kai nayi nace " yaya don Allah ka cire .
Murmushi yayi yace " naji zan cire.
Yana kokarin cirewa da sauri na juya zan shige toilet don bazan iya tsaywa ba .
Sai kawai naji ya jawoni jikinsa rumgumeni yayi yayinda ya daukeni cak yayi kan gadon dani cire towel din Jikina yayi ya jefar daganan muka lula duniyar masoya duniyar da ke mantar damu dukkan hayaniya duniyar da ba komai cikinta sai tsan tsan farin ciki da nishadi da annashuwa .
Saida muka gamsar da juna hundred % snn ya rumgumeni ya rada min a kunne yace " baby kin fara enjoying yanzu kam? Da sauri Na daga masa kai murmushi yayi ya daukeni muka tafi toilet ranar tare mukayi wanka muka fito bai barni nayi komai ba shi ya shiryani tsaf har da ajiyeni gaban mirror ya shafa min hoda da jambaki snn ya saka min 'yan kunne da sarka ya kalleni ta cikin madubi ido daya ya kashe min yace "you look so so so beautiful dear
Murmushi nayi nace " thank you yaya
Yace " to tashi muje nima ki shirya ni.
Nace " to yayinda na daura Dan kwali na na tashi yana rikeda hannuna muka fita .
A Palo muka sami sa,adatu Na zaune da kayanta Sadiya ma ta shigo ashe.
Duk ido suka zuba mana nayi saurin cire hannuna cikin nashi.
Sadiya ta gaisheda ya salman ya amsa snn ya wuce side din sa ni kuma na karasa gunsu Na kalli Sadiya nace " ina Abdul kk shigo ke daya.
Harara ta sakar min tace " ke kuma Dan tsabar wulakanci mutane suna zaune suna jiranki kuka shige ciki kuka zauna.
Nace " to ai banma San kinzo ba kuma ai bamu dade da shiga ciki ba .
Tace " ba wani nan kunfi awa biyu a dakin wai me yasa kk hakane ? Duk kinbi kin maida ya salman kamar wani soko shi kuma ya biye miki kullum yana manne da ke a gida.
Murmushi nayi nace " hmm to Allah ya baki hkr.
Ta sake watsa min harara snn tace "da hkrn ya mutu sadakar nawa kk bayar.kuma ga nan sa,a tun dazu tace take zaune anan da kayanta baki nuna mata dakinta ba ko a palon zata zauna?
Na girgiza kai nace" aa ba,a nan zata zauna ba.
Snn na dauki jakar kayan sa,a na kalleta itama ni take kallo tun fitowata nayi murmushi nace " muje in nuna miki dakinki kanwata.
Ta tashi har da Sadiya muka shiga dakinda ke fuskantar nawa shi ma an sa masa komai da komai .
Na kalli sa,an na nuna mata wardrobe nace ga nan zo ki shirya kayanki kuma ga toilet.
Kai ta gyada min tace hade da fadin " to aunty na gode.
Sadiya kam sai kalle kalle take nace " Sadiya bari na kawo muku abinci anan ko zakuci a palo?
Ta yatsuna fuska tace " aa tukunna yanzu zamuzo Palo.
Ta kalli sa,adatu snn tace " to ga daki kam banda kazanta nasanki sarai bazar bazar kamar ba 'yanmata ba tafi kije kiyi wanka kizo in miki kwalliya kamin na tafi.
Ni dai tabe baki nayi na fita na barsu sashin oga na wuce Na tarar tuni ya gama kintsawa.
Cikin kananan kaya da sukayi matukar amsarsa murmushi nayi nace " yayana kayi kyau sosai .
Matsowa yayi dab dani kamshin turarensa ya bugi hancina lumshe ido nayi ina jin wani yanayi mai dadin gaske a hankali yace" Allah ya soki dama yanzu nake shirin inje in daukoki ai.
Nace" wayyo da zakasa naji kunyan Sadiya da sa,a.
Fito da iPhone dinsa yayi ya saita camera yace " gyara muyi selfie.
Murmushi nayi na dan kwanto kirjinsa ya saita mai kyau ya daukemu kuma yayi kyau sosai don duk muna murmushi.
Yace " masha Allah se muje muci abincin ko ?
Nace" yes.
Ya rike hannuna muka fita zuwa dining nayi mana serving yana bani a baki nima ina bashi cikin tsantsan so da kulawa.
Haka su Sadiya suka fito suka samemu na kalli yadda Sadiya ta dage tayiwa sa,a kwalliya tasha daurin dankwali kamar wata Amarya murmushi nayi nace" har kun gama knn masha Allah.
Sadiya ta yi murmushi tace" eh bakiga tayi kyau sosai ba?
Nace kwarai tayi kyau.
Ya salman tunda suka fito yatamke fuskarsa kamar bai taba sanin meye dariya ba haka nan bai dago ya kallesu ba hasalima tashi yayi hannunsa rike da cup din milk ya tafi side din sa.
Duk suka bishi da kallo nikam murmushi nayi nace " bismillah kuzo muci abinci.
Sadiya tace" wai yaya har ya koshine ?
Nace" eh nima ai na koshi
Snn na tashi yayinda sukazo sukuma suka zauna nace " aci lfy.
Na bi bayan oga .
Sadiya kusan yini tayi a gidan don har goshin magriba ta koma a raina nace lallai sun sami ja,afar yadda sukeso in ba haka ba wani namiji ne zai bar matarsa ta dinga fita kullum snn ta wuni ba tare da ya damu ba?
Sa,a dai bayan tfyr Sadiya daki ta koma .mukuma bayan munyi isha muka tafi sashin ya salim a can mukasha hira har ten snn muka dawo dakina ya rakani na dau kayan baccina muka kulle koina muka wuce bangarensa tare mukayi wanka yanzu ma mukayi brush muka zo kowanne yasa kayan baccinsa na tigashi hayewa gado naja bargo na rufe na lumshe ido a dole nayi bacci.
Yana gama abinda yakeyi ya kashe wutan dakin ya sameni shima ya shiga bargon ya jawoni ya rumgumeni jikinsa kamar zai maidani cikinsa kai ya salman sai a barshi dama haka ya salman ya iya soyayya kamar a film gaskia nikam na more nayi dace da miji Wanda ya iya tattalin mace da bata kulawa har ya mantar da ita wacece ita lol!
Tundaga ranar batun kunya ya kare nima yanzu na waye a harkan har wasu lokutan ni nake kai kaina domin musamman yake ajiyeni yana koyar dani salon....kala kala kai ya salman abun dai ba,a magana.
A lokacin. Muka tafi Abuja nida shi gidan kawu kassim da Goggo Ummi kwananmu daya muka wuce yola .
Gaskia daddy yayi farin cikin ganinmu .haka su aunty rukayya sai ce mun suke na kara jiki nayi kyau na kara haske .
Daddy kam side na musamman ya baiwa surukinsa ya kwana acewarsa baison a takurashi .
Da daddare kasancewar aunty rukayyace da girki nan muka sake da aunty samira muna hira kamar wasu kawaye muna kwasan dariya bamu Sani ba har sha biyu.
Tana ganin time tace" la la la Ihsan dare ya raba kin bar salman shi daya tashi ki Shirya ki tafi.
Nace " haba aunty ni me zan masa ne yanzu ?
Zaro ido tayi tace " au haka ma zaki ce ? Bari kiji zamanin yanzu mata rike mazajensu sukeyi sosai gudun karsuyi sake wasu su kwace musu oya tashi kisa kayan baccinki tunda kinyi wanka dama.
Haka tasakoni gaba har na shirya ta mika min wani abu a cup tace" sha wnn don ba,a zuwa turaka haka nan ba shiri.
Nace"aunty meye wnn din ?
Tace " hmm sai kinsha tukun in kinje kinga yadda surukina zai riki......
Zaro ido nayi nace" wayyo aunty ya salman fa dama ba bari na yake....
Ta tari numfashina da fadin " ke dan Allah can banson ragwanci oya karba kisha emergency ne ma sha yanzu magani yanzu .
Haka na karba na kwankwade tayi murmushi tace da kyau yanzu kuma saura....
Ta dauko wata kwalbar turare ta bude kauda kaina na danyi sanin halin da nake ciki.
Tace " gogggoki karimace ta kawo min daga Maiduguri kisa yatsanki kadan a ciki sai ki shafa kan mararki.
Hakan kuwa na yi Allah ya soni ba irin mai katfin nan bane kamshinsa mai sanyi ne da sanya nishadi a zuciya .
Tace " to madallah sai ki kirashi kice mai gakinan kina zuwa ya bude miki kofa.
Aikuwa ina zuwa ya salman yanajin kamshin turaren nan ya rikice min jikinsa har rawa yake komai da zafi zafi yake min .