← Book details Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 95 OF 128

Sashe 95

Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Rumgumeni ya kara yi yace"ni bazan iya hkr ba yau .kinganki kuwa my dear yadda kk koma kamar wata budurwa 'yar shekara 20 se kace ba kece maman baby ba sai wani shining kk kinyi fresh gwanin sha,awa.ina yau fa ki hkr kawai ki shirya tahowa turaka don gaskia na miki shiri na musamman nima.

Ya shafa marata hade da fadin "zamu samowa innata kani.

Zaro ido nayi da sauri yayinda yayi dariya ya sakeni yace"bari inje in dauko farida .

Ya fita nima tuni nayi gama abinda nakeyi nayi shirin shiga kitchen duk da cewa ya sanar dani akwai masu aiki amma nace ni bana son a min girki zanyi da kaina na kara da fadin me za,a dafa maka?

Yace"tuwo da miya don na jima banci girkin ki mai dadi ba.ki min miyar kuka irin naku na 'yan yola mai dadin nan da tuwon semo .

Nayi dariya nace"kai yaya lallai kaji dadin wancan miyar har ka tuna min bari inje in sa maka furanka a fridge.

Na wuce yayinda ya bini a baya yana cewa bari nazo mu tayaki ni da farida kuma kisa min furan a cup na fara sha .

Nace"to.amma fa bazan baka da yawa ba kar kazo baka ci tuwo ba.

Tare muke girki a kitchen muna hira har munir ma ya dawo tare da hakim da sa,a munir ya rumgumeni yana momy oyoyo .

Nace "oyoyo good boy nayi kewarka dear.

Na fada ina shafa kansa nace"kuje palo bari inzo in shirya mana dining in mun ci abinci se muyi hira yau zaka bani labarai ka shirya kaji?

Yace"ok mum.

Sa,a kuwa tuni ta karbi fareeda.

Ina shirya dining magriba tayi don haka su yaya suka tafi masallaci nima da na ga ma na tafi nayi sallah .

Sai bayan anyi sallar isha ne muka hadu a dining gabadaya harda salmah don ta dawo.

Bayan sun zazzauna na fara yi mana serving.hakim yace"wow wnn miyar zaiyi dadi sosai na sani don nayi missing din miyar gargajia.

Ya fada yayinda ya kashewa salmah ido harara ta sakar masa tace "kaji da munafurcinka dai.

Sa,a tayi dariya tace"gaskia ni ma yau sosai zanji hakim.

Munir yace "ni momy bana son irin miyar gidansu innah.

Nace"to me zakaci good boy?

Yace"a dafa min indomie da kwai kawai .

Har zan tashi ya salman yace"ki zauna.

Snn ya kalli munir yace"big boy miyar fa yayi dadi sosai kaci zakaji dadinsa indomie bazai maka amfanin komai ba bakaga yanzu ka dan rame ba kaci tuwo sosai zaka girma ka zama doctor.

Yace"to daddy mummy a min serving kadan.

Hakim yace"ai yaya karkaga laifin munir aunty salmah ce tace mana miyar kuka na toshe brain.

Dariya nayi nace"a lallai shiyasa good boy yace bazaici ba ashe.

Munir ya kalli farida dake hannun babanta yace"daddy farida yaushe zata fara cin tuwo ta zama big girl.

Ya salman yace"very soon dear.

Snn ya kalli sa,adatu yace"sa,adatu yaushe innata ya kamata a fara bata abinci kune likitoci.

Sa,a tace"da tayi wata shida za,a fara bata ruwa da kunu snn a fara bata fruit kadan kadan da dan abinci masu gina jiki kadan kadan har ta saba.

Nace "hmm naji kina da an fara bata ruwa mu fa bama exclusive breastfeeding ruwa muke bata sosai kuma tana sha.

Tace"ai kuwa aunty da kunyi yana da kyau yaranda suke shan nono zallah daga haihuwa zuwa wata shida sunfi masu shan ruwa lfy .

Hakim yace "ai se ki bari in kin haihu se kiyi tunda daga ke har saurayin naki likitocine.

Harara ta watsa mishi tace"hakim wlh ka kiyayeni.

Dariya nayi nace"hmm to ya isa haka aci abinci dare yayi .

Ya salman da salmah tuni suka tashi inaga dakinta ya bita.don tun dazu sai wani ciccika take .

Sai da na tabbatar masu aiki sun tattare koina snn hakim da munir suka min se da safe saura ni da sa,a nace "to matar doctor hafiz ina kuka kwana da zancenku yanzu ai makaranta ya kare kuma kinga zainab tuni an kawo komai na aurenta har date kuma ya kamata ace an hada gabadaya mu kauda ku mu huta .

Tace"aunty ai hafiz din ne.....
Na katseta da fadin ba wani ya hafiz don shikam tuni ya dhirya komai ce min yayi kina ta mishi kwana kwana ko dai baki sonshi ne?

Tace"aa wlh aunty dama zance masa ya turo ayi maganar ne kwanan nan amma yace min yana tunanin aina zamu zauna shine nace to se ya gama tunanin.
Nace"hmm lallai a gaisheku dukanku bari kiji daga ke har ya hafiz idan baku cire jiji da kai ba bazaku daidaita kanku ba.maganar aure fa ya wuce wasa ba wai ku zauna kunaja ma juna aji ba.

Dariya tayi tace"aunty wlh shine yake ja min aji kinsan samarin yola fa aunty girman kai ne das....

Nace"au abin harda cin fuskane.

Tayi dariya tace to shikensn aunty kiyi hkr kwanan nan zakiji labari mai dadi.

Nace"to Allah yasa.

Daga nan tayi min sai da safe nima na wuce dakina wanka nayi mai rai da lfy na zauna na bata awa guda gun kintsawa sai da na tabbatar koina tsaf tukun snn na saka kayan baccina mai shara shara komai na a waje hannunsa tsiriri kuma tsayinsa iya gwiwa sai da nayi juyi a gaban mirror naga yadda rigar ya zauna min a jiki snn na daura zani na saka hijabina na dauko chewing gum dina orbit na bare na jefa baki snn na fita na kulle sashina na wuce part din oga na sameshi har ya dawo daga dakin salmah yayi wanka shima ya shirya cikin kayan baccinsa farida ma ya mata wanka na tarar yana ta kokarin sa mata pampers dariya na musu.

Ya juyo ya kalleni hade da fadin "ba kin shanya mu ba tun dazu muke jiranki.

Nace"ni na dauka kuna hira a dakin salmah ne fa,

Yace"tuni mun dawo zo ki sallami mamana kamin nan bari inje in tabbatar kun rufe koina da kuma kayan wuta don kuna barin komai a kunne.

Ya fita ni kuma na karasawa farida shiri na bata nono tayi bscci da ya shigo kawai ya shimfide ta ya mata addua snn ya kalleni hade da kashe min ido daya yace "yau fa jina nake kamar ango.

Ni dai mamakin yadda ya salman keta zumudi nake.

Ya karaso gabana yace"taso in ga kwalliyarki.

Cikin jin kunya nace "yaya rigar baccine fa wanda ka saya min......

Tuni ya dagani duk kunya yabi ya rufeni shikam bina yake da kallo koina nan da nan ya yanayinsa ya fara canzawa.

A raina nace"yau kuma nasan sai nayi da gaske zan kwace kaina a hannun yaya.

Tuni yaya ya shiga sarrafani cikin salonsa me tfyr da hankali nan da nan jikina ya shiga karbar sakonninsa ba shiri na cire kunya na shiga taimaka masa haba aikuwa kamar na kara zuga shi sai zuba min kalaman soyayya masu zafi yake duk ya rikice tun ba,aje koina ba don haka tuni ya cire rigan baccin jikina yayi jifa da shi ya kashe wuta mai haske ni kam ido ya raina fata a yayinda yake karanto adduan saduwa da iyali don ni kaina nasan na koma na matse sosai don haka da kyar ya wuce har na saki ihu ba shiri da sauri ya hada bakinsa da nawa gudun kar mu tashi fareeda .amma da tfy tayi nitsa tuni muka manta da wani fareeda ni kam kuka na soma yi sosai don na fara jin jiki shikuwa sai sambatu yake zuba min .da kyar na samu ya rabu dani gabadaya jikina yayi tsami gashi an kwana biyu ba,a hadu ba gabadaya nayi laushi shi kam da ya dawo hayya cinsa rumgumeni ya dada yi yace"baby kinjiki kuwa yau kinfi zuma zaki wow gaskia yau kin gama tfyr da hankalina gabadaya na manta a wacca duniya na shiga.sorry nasan kinji jiki sosai bari zan taimaka miki kiyi wanka da ruwa mai dumi ko zakiji dadin bacci .Allah ya miki albarka babyna gaskia kin sanyani nishadi mara misaltuwa.

Nidai kin magana nayi don na gama jigata don haka tashi yayi ya wuce toilet ya hado ruwa mai dumi snn ya fito ya sameni yaye bargon yayi maimakon ya taimakamin mu tashi kawai ba sai naga yana kokarin ware min legs ba ba shiri na sa mishi kuka nace ya ya ka bari don Allah wlh yaya jikina ciwo yake.

Rumgumeni yayi yana shafa kaina a hankali yace"pls dear ki taimaka min bazan dade ba wlh ban gaji dake ba.

Kamar da wasa ya salman kwana yayi aiki daya kamin gari ya waye ko yatsana ban iya dagawa gashi yaci sa,a farida batayi rigima ba.

Saida ya taimakamin na gasa jikina da ruwan dumi sosai snn ya barni ya tafi masallaci koda ya dawo ya sameni ina gyangyadi a kan sallaya murmushi yayi yazo ya dagani ya kaini gado ya kwantar dani.

Duk yadda naso in tashi in shirya mana breakfast abin ya gagara saida sa,ane ta shiga kitchen da masu aiki suka shirya komai .

Mu ne bamu fito ba har sai sha daya da rabi.koda muka fito salmah sai faman daure fuska take kamar zatayi kuka........

Hauly ce🥰👍🏻
🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹

👨🏻‍🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻‍🚒

*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻

*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚

*DEDICATED* *TO* *UMMI* *ABDALLAH* 🥰

*BESTOWED* *TO* *ZUWAIRIYYA* *ABDULWAHAB* ( *real* *mum* *afrah* )🥰

~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~``

*PAGE* ➡85

**********Ya salman yace mata "salmah ya akayi.

Tabe baki tayi snn tace "ina kwana?
Yace"lfy .

tace "tun tuni nake jiran ka ka fito zan je asibity in sake dubo hanan.

yace"ki jira bari muyi breakfast sai muje dukanmu har da rumaisa.ina sa,adatu.

Tace "nima ban ganta ba .
Ni dai tuni na wuce dining na barsu karshe ma ce mishi tayi ita bazatayi breakfast ba .

Bayan mun gama muka tafi asibity gabadaya muka bar sa,adatu a gida da farida don babanta yace bai son muje asibity da ita saboda cututtuka gashi jikinta danye.

Allah sarki ashe asma ne hanan din ke fama dashi kirjin nan ya toshe gabadaya sai da akasa oxygen gaskia na tausaya mata gata kankanuwar yarinya bata wuce shekara shidda ba sa,ar munir ce.
Chapter 95 · 0% Book details