Sashe 101
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Har kawu kasim ya dawo tare suka shigo da ya salim nima ina labe ina kallonsu.
Kawu kasim na shiga yaga ya salman a dukkushe yace"yau me zan gani manyan gari ne durkushe haka.tab lallai zuwaira kina abinda kika ga dama soja da kansa zaki baiwa punishment.
Fuska daure tace"ni ina ruwana in ya kama duka ma basai a masa ba ai bai wuce duka ba.
Ya salim yace"wlh kuwa momy dama bulala kika samo da zaifi akan fishin nan.
Ya wuce ya bi bayan daddy yana dariya.
Ta kalleshi hade da fadin "kaje ka gaida daddynku bayan kunyi sallar isha se ka sameni a daki.
Da sauri yace"to momy.
Ya tashi ya tafi palon daddy.
Sai a snn na koma daki.bansan ya sukayi da momy ba washegari dai ya nemi ganina momy taki yarda haka ya hkr ya tafi.
Bayan tfyarsa ne na tambayi momy yadda sukayi take gaya min wai ai taimakon salima zaiyi ya fitarda ita daga wahala ba wai zai aureta ne don son ransa ba.shine momy tace tace ta bashi lokaci yaje yayi tunani da kyau akan abinda yake shirin yi.
Al,amarin gabadaya ya kwabe masa domin su inna kadai ke goyon bayan wnn maganar .don ko mama bata ce komai ba amma ya fahimci ranta ya baci duk da bata son ya gane.
Abba kam cewa yayi ma baza aje neman masa auren salima ba.tunda tun farko da ya nuna yana sonta sunki yarda ya aureta saboda sun ganshi talaka sai yanzu da sukaga Allah ya azurtashi snn zasu amince ya auri yarsu don haka shima bai yarda ba.
Snn bangaren salimah ma tunda mahaifinta yayi zancen aurenta da ya salman da 'yanuwansa suka ki amincewa saboda irin rashin mutuncinda yayi wa Ahmad kwanaki.a maimakon hakan ma kawai sukace a daidaita auren salima da Ahmad taci gaba da hkr da halinsa tunda gashi yaransu uku.
Wayyo salima taci kuka ne na fitan hankali domin bata kaunar komawa gidan Ahmad sai dai ba yanda ta iya sai hkr.
Ya salman kuwa tunda abba yaki bashi goyan baya snn ga momy da dad ma sunki bashi hadin kai don haka ya yanke shawarar ya hkr da auren salima kawai.
Don haka ya gayawa salimah tayi hkr kawai maganar auren nan bazsiyiwu ba akwai matsala.ita ma ta fada mishi halinda take ciki.don haka dolensu suka hkr da juna.
Inna kam bata so hakan ba tayi bakinciki sosai.amma bata ce komai ba .
Kasancewar ya dauki hutu tattarawa yayi ya dawo Abuja momy kuwa tace min kar in yadda in sakan masa fuska in rabu dashi shima ya dandana yaji zafin abin.
Ai dama nima ina cike dashi wnn karon nayi niyyan gwarashi sosai na lura hkrn danakeyi yasa yake min wasu abubuwan.don haka daga yau nima na daina hkrn.
Duk yadda yaso mu hadu kauce masa nakeyi.daddy kuwa har rokon momy ya fara yi akan ta barni in kulashi don ya lura dan nashi na cikin damuwa.
Momy tace"hmm ai Alhaji ka rabu da shi sai na ganar dashi kuskurensa tukunnaa
Daddy yace" hmm ba ruwana kiji tsoron gamuwarki da shatu.
Dariya tayi tace har ka tuna min shekarun baya can lokacinda muka tura salman training na soja a kaduna kirana tayi a waya na musamman tana tambayata wai shin ni na haifa mata salman ne?nace aa ke kika haifeshi.
Sukayi dariya lokaci daya yace"amma don Allah ki barshi ya sake da matarsa karki zake da yawa kizo kiji kunya tsakanin mata da miji se Allah.tunda kika ga ya tattara yazo ya zauna anan kinsan yana cikin damuwane yana bukatar matarsa.
Momy tace"mara kunya ba har da wani tare mana yayi a gida.shikenan zan duba din.
Shikuwa ya salman gabadaya hankalinsa na kaina yana son yayi timing lokacinda momy bata gida don yazo ya tsara ni.har wani daukan farida yake su kwana kawai don na biyoshi dakinda ya sauka ni kuma naki haka ya dinga tura min text na rarrashi hade da kalaman soyayya duk naki.shine harda charting a watsapp wai in turo masa hotona da kayan bacci lol! Tuni nayi blocking dinsa domin fa nima ya fara tayarmin da hankali .don gabadaya ya salman ya batani nima na zama wata jarababbiya.gabadaya nayi kewarshi hkr kawai nskeyi ina kokarin cire abin a zuciyata da dole.
Ya salman kuwa harda yiwa salim complain yace"wlh danuwa ina cikin matsala rumaisa da momy sun sani a cikin matsala.salim kasan halina wlh bazsn iya rayuwa ba mace a kusa dani ba musamman da nazo na saba da mata biyu kuma .gashi lokaci guda sun watse ba ko daya wlh ina jin jiki.don Allah menene mafita.
Ya salim yayi dariya snn yace" ka yiwa doctor james mutuminka complain tunda shi ya saba yi maka solving din wnn matsalar taka a duk sanda ka shiga.kuma ka ci gaba da azuminka na litinin da alhamis ka dinga addua insha Allah momy da rumaisa zasu hkr.
Shiru kawai yayi ya rasa ya zaiyi ya salim yace ko kuma ni zanyi iya kokarina zanje in taho maka da rumaisa har gidan nan kaga shikenan.
Ya salman ya saki ajiyar zuciya yace"yawwa good idea wlh da kuwa na dinga sa maka albarka.
Suka gama gama hada plan dinsu tsaf ranar ya salim yazo yana ce min yaushe zanje in kwana gun ruma tana ta tambaysna .
Ya salman ya karba "babu inda zata wlh ban yarda ba.
Momy tace"ina ruwanka ?karka kuma sa bakinka a cikin maganar rumaisa.
Ta kalli salim tace"zataje gobe in Allah ya yarda amma bazata kwana ba.
Ya salman ya tashi ya fita adole wai shi yayi fushi ashe hauka suka manna min nida momy.
Washe gari da wuri ya salim yazo ya daukeni lokacin ya salman na breakfast a dining shida farida bai ce mana ko sannu ba.
Muna cikin hira da ruma gabadaya mun shagala sai dariya muke harda kyakytmatawa sai gashi ya shigo da sallama ruma ce ta amsa nidai tuni na hade fuska kamar bani ba.
Ya kalleni hade da fadin "kixo ina son magana dake .
Na tura baki nace "ni ka rabu dani ba inda zani.
Ganin zan bata masa lokaci yasa kawai ya dagani cak ko kunyan ruma baiji ba ya fita dani zuwa sashin baki nayi nayi in kwace na gagara.
Muna isa ya direni kan gado ya kulle koina ya dawo ya soma cire kayansa cikeda mamaki nace"nifa kar kazo kusa dani babu abinda zan kuma yi maka .
Baiyi magana ba ya karaso kan gadon ya rumgunmeni jikinsa yayinda ya zuge zip in rigana ta baya yace"baby kinsan ko kadan bazan iya hkr da rashinki a kusa dani ba meyasa zaki min haka.
Ya fada cikin muryarsa data fara sauyawa yayinda ya shiga romancing dina cikin zafin nama yana sakin numfashi.
Nima dayake a hannu nake bansan yaushe na fara biye masa ba.tsakanin mata da miji sai Allah wlh har tausayi ya ban yanda naga ya rikice min gabadaya.don haka na kyalesa har yayi second round da third round snn ya rabu dani yana ta sanya min albarka ba don ya gaji ba sai dai duba da time din sallar azahar har ya wuce don haka yayi maza ya tsarkake jikinsa ya fice masallaci.
Sai da ya tafi na shiga jin haushin kaina da yanda nake sakar ma ya salman jikina da wuri haka...........
*WANNAN* *PAGE* *NAKINE* *UWAR* *DAKI* 😉 *CHUBADO* *MOH'D* *MARUBUCIYAR* ( *_AMINTACCIYA_* *_CE_* ) *ALLAH* *YA* *BAR* *KAUNA* *DA* *ZUMUNCI* *ME* *DOREWA* 🥰🥰🙏🏻🙏🏻🙏🏻
Hauly ce🥰👍🏻
🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
*DEDICATED* *TO* *UMMI* *ABDALLAH* 🥰
*BESTOWED* *TO* *ZUWAIRIYYA* *ABDULWAHAB* ( *real* *mum* *afrah* )🥰
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~``
*PAGE* ➡89
***********Haka na tashi na tafi cikin gida na sami ruma bata nan tana side din ya salim don haka na samu nayi wanka hade da alwala nayi sallah.
Har bayan la,asar ruma ta shigo ta sameni dariya ta yi snn tace"mummyn farida ya gajia dai?
Harararta nayi nace "wato da ke aka hada baki koh?wlh sai na fadawa momy .
Ta sake yin dariya tace"ni fa bansan komai ba honey ne yake fadamin dazun.yau munsha weekend bakiga nima na jima a side dinsa ba?
Nace"ke yanxu da cikin nan kike ba kanki wahala?
tace"hmm mazan mu na yanzu basa son mace raguwa sunfi son da sunzo kawai ki basu hadin kai.don haka kema ina kara baki shawara duk da ma nasan kin san komai.amma fa ki dage sosai domin darling ba wasa a wnn harkar bare ma ya dandana zama da mata biyu tofa dole se kin zage dantse kin cire ragwanci ki zama always ready yana zuwa da bukatarsa ki biya masa.
Nace"hmm ai nima yanzu na zama gwana zama da ya salman ya bata ni ruma .bakisan irin yadda nakeji ba idan bana tare da yaya.
Dariya tayi tace"da kyau yanzu kuzo muje zamu maidaki gida.momy ta kira salim tace maza ki dawo.
Tashi nayi nace"to muje.
Na saka hijabina muka fita.mun samesu a harabar gida ya salman zuba min ido yayi kallon ma na daban har ya shagala bai sani ba.
Nidai turo baki nayi na kauda idona akansa.
Ya salim ya kalleshi yace"to oga sai ka dawo mu zamu wuce.
Ba tareda ya janye idanunsa akaina ba yace"ok se kun dawo nima in naje na gaida goggo ummi zan dawo gidan may be zan sameku.
Kamar ince zan bishi gidan goggo ummin .
Ya salim yace "to ka gaisheta da kyau mu kam jiya munje mun kai mata mimi.
Daga nan muka shiga motar ya salim har lokacin yana jingine da mota yana kallona ko kallon meye oho.
Koda ya dawo da daddare kirana yayi a waya wai in zo.
nace"nifa kayi hkr ba wani zuwa da zanyi inxo in maka meye?
Yace"haba baby hakkina zaki bani mana.kinsan fa babu kyau miji ya nemi matarsa a shimfida ta juya mai......
Katse kiran nayi nace"Hmm se kayi kuma.
Na gyara kwanciyata da shirin bacci.
Haka ya kasance tsakanina da shi har hutunsa ya kare rannan muna breakfast ya kalli momy yace"momy don Allah ki hkr rumaisa ta rakani lagos zanyi one week ne kawai akwai aikinda ze kainine.