Sashe 13
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nace" masha Allah Allah muma ya samu a danshinki nida sakina.
Tace" sai da ke mu tayaki da addua sis amma sakina kam ta sami wani Hafiz babban lecturer ne kinga yadda yake rawan jiki akanta hmm amma fa kiyi shiru kinsanta da zurfin ciki wai bata son kowa ya Sani sai maganar tayi karfi.
Nace" masha Allah ni dai har yanzu shiru.
Tace " kar ki damu sisi na Allah zai kawo na gari Insha Allah.
Nace" Allah yasa.
Tace ameen anan mukayi sallama.
Na zauna shiru ina tunanin rayuwata yadda zata kasance ni kuma.....
~Comments~.....
Hauly ce👍🏻
[05/07, 15:10] Aufana 4rel Marubuciya: 🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~```
Page1⃣2⃣
Yau mun gama lectures da wuri don haka na shirya zan tafi gidan mama sai ga Salima tazo dakinmu abin ya ban mamaki nasan dai tana shigowa hostel gun kawayenta don nikam bamu ishi juna kallo ba.
Maryam tayi mata magana inaji suna gaisawa nikam naci gaba da harkokina kamar ban ganta ba.
Maryam tuni ta fita don tace zatayi wanki ne.
Tana zaune shiru har na gama shiryawa na dauki jakata zan fita a sanyaye tace" rumaisa gunki nazo faa.
Na kalleta cike da mamaki sannan nace " ni kuma ? To Allah sa lfy ne?
Tace" lfy qalau in ba damuwa ki zauna mn
Nace " aa wlh da damuwa don kuwa sauri nake zan tafi cikin gari.ke dai ki fadi maganarki ina jinki daga nan.
Ta numfasa tace" nasan kinsan komai gameda abinda ke faruwa tsakanina da ya salman.
Kallonta nayi sama da kasa na yatsuna fuska nace" uhummm.
Tuni hawaye ya ciki idon ta tace " rumaisa nazo in rokeki ne don Allah ki amince da yaya Ahmad wlh duk abinda ake fada a kansa zai daina domin da bakinsa yace min in dai har kk amince masa zai iya barin komi saboda bai taba jin son ' ya mace kamar yadda yake sonki ba wlh rumaisa ya Ahmad na sonki kamar yadda ya salman ke sona don Allah kiyi hkr da abinda ya faru a baya ki karbi soyayyar ya Ahmad ko nima zan samu su dad su Amince da aurena da salman.
Murmushin nayi sannan nace " hmmm wnn magana taki kamar tatsuniya wlh .Salima ni bana son Ahmad ko da kuwa baida wata mugun hali.tsakaninki da ya salman kuma shawara daya zan baki shine ki tashe tsaye wurin addua kwanciya baccin dare ba naki bane ki tashi kiyi nafila ki dinga istikhara ki kaiwa Allah kukanki ya miki zabi mafi alheri ba wai ki dinga kuka kije nan kije can kina a taimakeki ya salman ya juya miki baya ba.abin kunyama yake bani nikam.
Share hawaye tayi sannan tace " hmm bazaki gane ba don har yanzu baki San meye so.amma babu komai nagode.
Ta mike ta fita na bita da kallo hade da tabe baki nace" ke da kk San shi me ya amfanar miki banda bakin ciki da takaici.ai namiji sai a slow duk yanda ya ke riritata dinnan lokaci daya ya juya wai shi ba wani sonta yake ba tausayi take bashi.🤔
Ban sake biyowa ta kanta ba gidan mama naje da isana ban sameta ba na wuce bedroom na ajiye jakata kitchen na nufa na shiga dube duben me zanci.
Daga karshe indomie kawai na tafasa da kwai da sardine na dauko lemo mai sanyi na zauna a dining hankali kwance kaman gidan Ubana .
Na soma ci kenan saiga kiran ya salman
Murmushi nayi nace " su yaya sai yau aka tuno dani.
Na daga hade da yin sallama.
Ya amsa nace" yaya ina wuni.
Yace " lfy qalau komai lfy.
Murmushi nayi nace" naga sakon kudin yaya na gode Allah ya kara budi.na ta kiranka baka dauka ba.
Kai tsaye yace " aiki nakeyi.
Muka danyi shiru yace " kina ina ne?
Nace" yanzu nazo gidan mama ne
Yace OK ya maganarmu na jiki shiru?
Rass naji zuciyata ya tsinke nace" yaya dama tuntuni na ke so in kiraka in gaya maka nifa ban samu ba wlh.
Da sauri yace " what shine kk sa na saki jiki ina jiranki bayan kinga mun fara gini nan da watanni kadan zamu kammala salim fa tuni ya sami mata a Abuja.
Shiru nayi hnklina tashe.
Yace" kinga ni fa ke nake jira.ki samo min fara doguwa kyakkyawa mai gashi mai ilimin Arabic da boko wayaiyiya mai tarbiyya nitsassiya kin gane ai? Na baki satar amsa yanzu sai naji daga gareki.
Wayyo Allah na na fada a raina na daure nace " yaya kawai ka auri saliman ......
Ya katseni da fadin " kar ki kuma kawo min zancen Salima daga yau nai miki last warning.
Nace " bazan kara ba kayi hkr.
Yace " shikenan ki gaida goggo Amina.
Ya kashe wayar rai a bace.
O Allah mutum kamar mai aljanni.
Nayi shiru ina tunanin irin matar da yake so wai dama yaya yana lura da Mata ne ya irgo .......
Hmmm kawai na tsinci kaina da yin murmushi na mike na tafi dakin mama gaban madubi na tsaya ina karewa kaina kallo a madubi.
Ni dai farace kuma doguwace haka nan ina da gashi .to ko ince mishi gani 🙈
Kunya ce ta kamani da sauri na juya na bar gaban madubin na fita zuwa dining anan naga mama zaune a palon taci kwalliya da wata less mai shegen tsada sai kamshi take tashi .
Tana ganina tace " ke kuma yaushe kk zo?
Nace bai jima na shigo ba kya nan.
Batayi magana ba na wuce na dauko abinci na a dining duk ya huce ma na dawo Palo na zauna nace"mama ina wadancan dogayen riguna da kk ce kin ajiye mun zan tafi dasu in zan koma?
Tace" hmmm da na baki ba cewa kkyi kaya sun miki yawa ba ? Ai tuni na bawa masu bukata .
Na bata fuska nace " mama fa cewa nayi ki ajiye mun sai nazo.
Tace" to sai in tsaya jirankine ? Sai ki hkr in na sake zuwa Dubai a kawo miki wasu.
Shiru nayi ina cin abinci.
Ta kalleni tace" ba kije gidan naku bane?
Nace " ni na Kai wata banje ba sai dai in kira kawu a waya mu gaisa.
Tace" baki kyauta ba ni shekaranjiya naje na sami Raihana a gida tana wanki shine yayan yake ce min wai sakinta akayi.
Na zaro ido nace " raihana kuma ba sadiya ba? Tab aiki ya sami Inna don sadiya ma tana hanya ba fata nake musu ba.hmmm bari ya salman yazo kano ya sameta sai ya sassaba Mata.
Mama tace" hmm Allah ya kyauta ni banga laifinsu illah kaifin uwarsu duk ta bi ta bata yara da rashin tarbiya ga rashin kunya a zamanin yanzu namiji ka bishi sau da kafa ma ya kk kare bare ma kuma kana mishi fitsara. Allah ya shiryesu.
Nace " ameen.
Kwana daya kawai nayi a gidan mama na yi shirin komawa school saboda shirin exams.
Ina isa shiga mkrnt sai ga Ahmad cikin wata mota kuma na daban yazo yy parking a gefena ya sauko da glass ya leko da kai yana murmushi yace " my Queen Allah yy haduwarmu yau na jima a nan ina nemanki ashe kina cikin gari.
Kamar bada ni yake ba tuni nayi wucewata.
Sai kawai naga mutum ya tari gabana yana haba Queen of beauty wulakanta mutum ba dabiarki bane ba na Sani kowa nakine banzo gunki ba sai da mutane suka tabbatar min da haka me yasa kk zabe ni a cikin mutane kk wulakantani? Don Allah ki gaya min laifina pls my Queen.
Kauda kai nayi nace " hmm ni ba wulakantaka nake ba sauri nake I have more important things to do so pls let me......
Yayi saurin fadin " no no my Queen bazan iya barinki ki tafi yau dai kawai so nake ayita ta kare.
Kallonshi nayi cikin mamakin yadda ya wani marairace.na tabe baki na raba gefe zan wuce kawai ya sake shan gabana sai gashi ya durkushe a gabana .
Na zaro ido ina mamaki na shiga waige waige ai tuni gayun BUK sun fara cika wurin kasancewar daddaya ne wayanda basusan Ahmad ba yasha zuwa yana musu karyan kudi a hada casu kowa ya rabarbashe son rai don naji labarin har clubs ne dashi.
Da sauri na kalleshi nace" mene ne haka don Allah ka rufa min asiri ka tashi.kaga tuni ka fara sa attention din mutane ya dawo kanmu.
Ya girgiza kai yace " ban damu ba kowa ma ya ganni a haka me ne ne a ciki don na durkusa a gabanki wlh kin cancanci in miki kuka ma babban burina shine ki amince min ko da kuwa bada soyayya ba burina inga muna tare muna gaisawa muna mutunta juna shikenan faa kawai.
Shiru nayi na rasa mafita na kalleshi nace shikenan naji na amince zamu dinga gaisawa hade da mutunta juna amma babu maganar soyayya ka amince?
Murmushi yayi yace" yes my Queen.
Ya mike yana kakkabe kayansa sannan ya juya ya kalli mutanen da ke kewaye damu yana murmushi yace" guys nayi winning heart dinta Ku tayani murna yau zan shirya mn party na musamman kowa ya cashe.
Tuni gayu suka shiga ihu suna tafi ni dai anan na barsu sai ruwan kudi yake musu.
Ina zuwa hostel na cire kayana na nemi wando da vest na saka na jawo takarduna na hau karatu don ko da wasa banson in fadi jarabawata .
Anan wayata ta shiga ringing na duba naga sadiq ne mijin raihana dan tsaki nayi nace" anyita kira baka dauka ba tuntuni sai yau ka gani .
Kamar bazan daga amma dana tuno da raihana kawai na dauka.
Bayan mun gaisa nace"malam na nemeka tun shekaranjiya sai yanga ake mn ko dai an sami wata ce aka share mu?
Yace" uhumm ke dai rumaisa bari Ku din ne sai a slow.
Nace " ba wnn ba malam yanzu dai gaya mn laifinmu mu baka hkr.
Ya danyi shiru yace