Sashe 58
Rumaisa Salman Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Story* *and* *written*
*By*
*Maman* *khausar* ✍🏻
*INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* 📚📚📚
~```BISMILLAHIRRAHMANI``` ```RAHEEM``` !~```
*PAGE* ➡52
*********** Tuni ya bini dakin ya karaso bakin gadon ya dago fuskata hade da fadin " baby yau ba ranar bakin ciki bane don Allah ki daina kuka kinji.
Shiru na masa hawaye kuma ban daina zubarwa ba.
Yace " rumaisa kukan na menene ? Ni fa na fada miki ba gangar jikinki nake so ba zuciyarki nake so don haka kar ki bari maganar adda A'i ta bata miki rai kinji?
A hankali nace " yaya.
Yace" na,am
Na sunkuyar da kai snn nace " kaima kana zargina koh?
Girgiza kai yayi yace" ko kadan a baya ma da nayi fushi rainane ya baci amma nasan duk abinda ya faru ba a cikin hankalinki bane wani ya miki don yaga ya tozarta rayuwarki.
Har zan yi magana yace" no karkice komai yanzu ba lokacin wnn maganar bane don haka ki tashi kiyi alwala kizo muyi sallah.
Na tashi na tafi ban daki nayo alwala na fito na samu ya shimfida mana pray mat nan na dauki hijabina na saka.
Ya shige gaba ya tada sallah raka a biyu mukayi daganan ya fara zuba mana adduoi mun jima haka har na fara lumshe idonsa snn daga karshe muka shafa .
Daganan ya juyo muna fuskantar juna yace " yanzu ki cire hijabin nan muje Palo kici kazarki kar yayi sanyi.
A kunyace nace" na koshi .....
Ya tari numfashina da fadin " ban yarda ba tashi muje ki kara kadan nasan ki dama ba kya son ci dubi duk kin rame.
Ya fadi hakan yayinda ya mike ya cire hularsa da agogonsa da zoben azurfansa.yace " mu tafi.
Na tashi na cire hijabi muka fito Palo yace in dauko plate da cups .
Kitchen na tafi na dauko snn na dawo na zauna anan ya baje kaji kam da zafinsu sun gasu kuwa kamshi kawai ke tashi.
Haka ya dinga gutsura yana bani a baki ina karba amma Sam naki yarda mu hada ido don yau kam kunyarsa nakeji sosai .
Kaina a sunkuye nace " yaya na koshi naci abinci dazu fa.
Yace " to naji saura kisha milk amma bazan baki mai sanyi ba .
Ya fada yayinda yake sa min a cup ya mika min yace ki shanye fa
Na karba na fara sha a hankali .
Bai barni ba sai ya tabbatar na koshi nima kaina har naji dadi don rabona da inci abinci haka har na manta don haka na mike nace ni bacci nakeji yace mun to saida safe.
Na wuce daki ya bini da kallo yana murmushi Godiya yayi Allah a ransa snn ya danci naman ya wuce part dinsa ya sake sheka wanka hade da brush ya shirya cikin kayan baccinsa kamshi na tashi koina snn ya dauko wayarsa ya fito ya nufi part dina.
Ni Sam ban kawo a raina zai dawo ba ina zuwa daki na cire kayana naje na sake wanka da ruwa mai dumi don inji dadin jikin nayi brush na na fito na zauna na goge jikina na shafa mai har zansa rigar bacci sai natuna da turarenda aunty samira ta ban tace indai yaya na nan in shafa sai dai ko in baya gari.
Na dauko kamar bazan shafa ba amma naji baida matsala kamshin mai sanyi ne bazai takurani ba.
Na shashshafa snn na saka rigar bacci na iya gwiwa na hau gado na kwanta na jawo bargo na rufa na fara karanto adduoin kwanciya.
Ban gama ba ya salman ya shigo kasancewar bed side lamp a kunne yana hango fuskata .
Ya karaso bakin gadon ya kalleni yace " bakiyi bacci ba har yanzu?
Shiru nayi zuciyata sai tsinkewa yakeyi na fara lumshe ido .
Murmushi ya sakar mun snn ya zauna gefen kaina hannunsa ya dora kan gashina yace" baby nazo na tayaki kwana ne kar kiji tsoro ke Kadai.
A tsorace na ce masa " to.
Shiru yayi yana ci gaba da shafa kaina a hankali lumshe ido yayi yayinda kamshin turaren nan ke ratsa duk ilahirin jikinsa.
A hankali ya fara gangaro da hannunsa yana shafan koina na jikina ni kam gaba daya na tsinke ban gama tsinkewa gaba daya saida naji yana kokarin rabani da rigar anan fa na fara mishi kuka ina yaya don Allah ka bari.
Ji yayi kamar na xugashi yayi ne tuni ya rabani da rigar hannunsa ya dora kan bobs dina a inda ya gama rikicewa gabadaya knn sai sarrafasu yake son ransa .
Ai tuni na sa mishi kukan gaske ganin zan takura shi kawai yayi mai gaba daya ya cire kayansa ya jawo bargon ya rufemu janyoni yayi jikinsa ya rumgumeni sosai yana sakin numfashi da kyar cikin rada yace min baby kiyi hkr ki daina kukan nan kinji?
Nidai ban fasa kuka ba don basan yau kam ba mai kwaceni a hannunsa sai Allah don gaba daya ya gama birkucewa idonsa tuni ya canza launi.
Bakinsa ya hada da nawa daga nan topic ya fara canzawa ya shiga yin komai zafi zafi duk ya rikice min sai aakin nishi yakeyi sosai .
Gyara min kwanciya yayi inda ya karanta adduar saduwa da iyali yana shirin shigata na yunkuro da sauri na fara kuka sosai hade da yaya don Allah ka bari akwai zafi.
Ina baima San inayi ba kokarin shigewa kawai yakeyi amma babu hanya Sam Sam nan da nan jikinsa ya fara sanyi hankalinsa ya komo jikinsa ya dakata da abinda yakeyi .
Nikam har nayi ajiyar zuciya hannunsa ya kai ya shafa kaina snn ya rada min dai dai kunnena yace' baby duk abin nan da ya faru ashe bai taba min budurcinki ba ?
Lumshe ido nayi naji wani sanyi dadi a raina shima sauke ajiyar zuciya yayi snn yaci gaba da fadin " rumaisa wnn shine SURPRISE dinda kk ce zaki bani koh?
Ni dai har lokacin ban iya cewa komai ba.
Da kansa ya baiwa kansa amsa yace " tabbas shine gaskia I can't explain my happiness baby naji dadi sosai kuma na godewa Allah da ya tsare mun ke .Allah ya miki albarka na gode sosai !
Ya fada yayinda yake shafa kaina snn ya ya tashi nima ya dagani da sauri na jawo bargo na rufe kirjina.
Murmushi yayi snn yace " ina bedsheet din da aka kawo maki?
Da hannu na masa nuni kan drawer yace " yanzu tashi bari na shimfida koh?
Ba musu na tashi duk da bargon ina ta faman boye jikina kunna shikam bedsheet ya dauko ya shimfida snn yazo inda nake ban ankara ya janye bargon ya dagani kamar baby ya kwantar kan gado hannuna nasa na kare kirjina gaba daya yau dai na gama jin kunya murmushi yayi yace " nan ne kadai ba kyaso na gani koh sai faman boyewa kk yi.
Gaskia ya salman baida kunya ni duk tunani na barina zaiyi inyi bacci amma ina sake bude wani sabon babi yayi tuni na fara kuka ina masa magiya.
A hankali yace min " karki damu bazan miki da karfi ba a hankali zan biki kinji.
Ya fada snn ya hade bakinmu gu daya don kar in masa magiya saida ya gama rikita tunani da salonsa na ban mamaki don tuni ya fara mantar dani a wace duniya nake ashe romancing dina yayi sosai duk mun gama fita haytacinmu daga nan fa labari ya fara canzawa na fara kokarin kwatar kaina amma ina bakin alkalami ya bushe tuni ya shiga hanyar da ya dade yana mafarkinsa.
Wata irin azababbiyar ihu na saki Wanda nasan duk gidan sai sunji saboda wani irin azaba da ban taba ji ba naji yau don har yanke numfashi nayi .
Shikam ubsn gayya ya gama fita haytacinsa sai sambatu yake zuba min duk ya rikice duk sanyin Ac dinnan sai gumi yake .
Ni dai azabar duniya yau na sha shi tun ina bashi hkr ina hada shi da Allah har nakoma neman agaji duk dangina ba Wanda ban kira ba amma ya salman baima San inayi ba .nayita tureshi har da yakushi amma kamar zugashi nake kara yi karfina ya kare jikina ya fara sakewa.
Shidai bai tashi sanin halinda nake ciki ba sai da ya sami nitsuwa snn ya fahimci halinda na shiga snn ya sarara min
Ya kwanta gefena yana maida numfashi jawoni yayi jikinsa ya rumgumeni sosai yana bubbuga bayana alamun rarrashi.
Sai daga baya ya samu da kyar yace " min baby am sorry kinji zafi sosai koh?
Kukan zuci na koma yi don gabadaya wuyana ya bushe hawaye sun kafe a idona.
Ina jinsa yana ta faman zuba min Godiya da sanya min albarka har barcin wahala ya dibeni bansan ya ya karasa ba.
Aikuwa har ya makara bai sami jam,I ba .
Yana idar da sallar asuba ya zo kusa dani yace " baby ki tashi kiyi wanka kinga har mun makara.
Hawayene masu dumi suka zubo min idona a rufe na soma kokarin tashi ai da sauri na koma Na kwanta saboda yanda naji duk jikin na ciwo kasana kamar ana hura wuta dan azaba.
Ya fahimci yanda nakeji tausayi na bashi sosai yace min " sannu baby insha Allah zakiji sauki bari in hada miki ruwan dumi sai in taimakamiki .
Ya tashi zai shiga toilet knn wayarsa ta fara ringing ya dawo ya dauka naga yayi shiru daga karshe yace " ina zuwa.
Daga nan ya fita ba jimawa ya shigo tare da adda A'i ya kalleni snn ya kalleta yace.........
Hauly ce👍🏻🥰
[9/25, 6:22 PM] Mum Sadiq: 🌹 *_RUMAISA_* *_SALMAN_* 🌹
👨🏻🚒```MATAR ```SOJA`👨🏻🚒

*PAGE* ➡53
********"Adda gata nan kince gurinta kk zo ni bari in baku wuri.
Ji nayi kamar na fasa ihu don haushi gaskia matar nan batada kunya.
Shikam tuni ya fice ita kuma ta karaso tana ta yatsinar fuska ta zauna kan bedside drawer.
Da kyar na iya budan bakina nace" ina kwana adda.
Harara ta watso min tace " bashi ya kawoni ina maganarmu na jiya?
Kauda kai nayi bance komai ba.